NOVELSYAR BANGAR SIYASA COMPLETE

YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

Yarinyar nan na so ta jaza masa matsala pant din dake hannunta ya karba ya runkufa kanta rigar jikinta ya soma tattarewa yana daga kafafunta da pant din a hannunsa yana kici kicin zura mata, Lokacin ta dinga jin wani irin hajijiya da rashin karfi a jikinta dalilin da ya sa ta kasa hanashi tana ji ya yaye rigar gabad’aya ya zura mata pant din sai gogar mata jiki yake mussaman duwawukanta ya matsa su da hannaye sa babu a dadi kafin ya sa mata pant din….Tabbas ba karya tayi ba Ahamdu sai da yayi ta maza ya iya sakin kafafunta dan a lokacin ji yake tamkar ya afka mata ji yake babu abinda yafi dadin ta’bawa a duniya kamar mazaunanta wani irin taushi da santsi ya dinga ji a fatar hannunsa yaji da hannuwansa zasu dawwama gurin mulmula gurun ba zai ta’ba gajiya ba, Ya jima zaune a gefanta yana saisaita kansa da tunaninsa gudun kar Dr ya ankara da wani abu, sannan ya mike ya fita.

Tare suka shiga dakin da Dr Nasir dake rike da jakarshi irin tasu ta likitoci.
Dr Ya tsaya a kanta da fad’in “Sannu Madam.”! Daga masa kanta kurum tayi ba tare da ta bude idonta ba, Dr Yace.”Madam ya kike jin yanayin jikin naki Yallabai yace zazzabi ne ke damunki.”? Bude idonta tayi Kallon Farko da Dr din yayi mata ya gane cewar bata da ishashen ruwa a jiki kana kuma akwai alamun zazzabi mai zafi a tare dai ita.

Ya kalli Ahamdu dake tsaye yana kallonta ” Yallabai Madam na bukatar ruwa leda uku yanzu kuma alamu sun nuna tana jin jiki kwarai da yunwa da kuma gajiya, Yanzu dai ko yaya ne tasa wani abu a cikinta sai na daura mata ruwa insha Allah zata samu relief. “

Ahamdu yace.”Okey.” Wayarshi ya kira Rabe (kuku) yace ya kawo abinci plate daya, Minti biyar Rabe Ya kwankwasa kofar dakin yayi azamar bude kofar ya karbi abincin….Dr Yace.”Yallabai bari naje palo kafin ta gama cin abincin…..”Okey.” Abinda yace kenan Ya karasa bakin gadon hannunsa rike da plate din abincin.

“Tashi kici.” Yafad’a babu alamun wasa a tare dashi.
Ta mike zaune hannunta na rawa ra karbi abincin ganinsa yasa jikinta har kyarma yake tsabar yunwa….Loma uku tayi amai ya dinga taso mata ta dai daure tana ci tana ya mutse fuska…..inaaa! da sauri ta jefar da plate din ta mike da sauri tana tangal tangal ta iske toilet ta dinga kakarin amai dan wanda taci sai da ta amayar dashi.

Bakin toilet din ya tsaya yana kallonta tana rike ciki saman goshinta duk ya tara zufa sai hawayen wahala take, Tausayi ta bashi ya shiga toilet din ya debi ruwa yana wanke mata baki da hannuwanta da kafafunta, ya kamo hannunta suka fito sai lauyewa take tana lanjarewa jiri na dibarta, zubewa tayi tsakiyar dakin….Ya dauketa cak ya kaita bed din ya ajiye….Gumi kawai take shar’bawa tana dafe kirjinta, sosai ta bashi tausayi da gani tana jin jiki kamar yanda Dr din ya fad’a….Plate din abincin ya dauka ya de’bo cikin cokali ya kai bakinta.

Kauda kanta tayi tana ya mutsa fuskarta kokari ma takeyi ta kwanta Yace.”Yi kokari kici loma uku ko hud’u sai ki kwanta ko kin dai san yunwa ce ta janyo miki wannan aman.” Shareshi tayi Ya sake magana tayi masa banxa, duk sai yaji rashin dadin hakan ya ajiye plate din ya fita…..Minti biyu suka shigo da Dr din yana fadin “Dama dole abinci ya’ki zama a cikinta saboda dad’ewar da tayi ba taci ba ta tara yunwa tayi mata yawa Yanzu bari nasa mata ruwa insha Allahu za taji kwarin jikinta idan tayi bacci ta tashi da kanta zata nemi abinci.” Yace.”Okey babu matsala.” Dr Nasir ya soma hada ruwan shi kuma ya zauna kusa da ita yana me zura hannunsa cikin bargon yana kokarin fito da hannunta guda tana no’kewa had’e da fuzgewa ga idonta a rufe duk wasu maganganu da sukeyi tana jinsu……Rike hannun yayi da kyau duk kokarinta ta kasa kwacewa ya shiga matsa hannu yana nemo jijiya….Dr yayi saurin kama hannun inda ya gano jijiyar ya daura ruwan akai…..Ta danji zafi kadan ta dai daure har aka gama, ya mike hade da gyara mata bargon suka fita dashi da Dr din…..Lumshe idonta tayi bacci na fuzgarta tana tunanin Mahaifiyar ta da Kanwarta yanzu ko cikin wane hali suke tasan dai duk inda suke suna cikin damuwa da tashin hankali.

Akwai Wani sirri da zan fad’a muku wanda ba kowa ne yasan wannan sirrin ba, Idan kinyi kin gwada to karki manta da Binta???????????? Aha!! Kina fama da ‘karanci ni’ima da bushewar gaba! Ko kuma idan mijin ki na saduwa dake kina jin zafi gurin na tsagewa yana miki zafi da rad’dadi a maimakon kiji dadi sai kuma a samu akasi shi oga na kwasar dadi ke kina cije baki na wahala, ni’ima itace tu’kahon duk wata ‘ya mace komai kyanki da dirin ki idan baki da ni’ima kin zama hoto a gurin mai gida zakiyi ta fuskantar Matsaltsalo iri iri….Wannan dama ce ta samu a garemu a sau’ka’ke!!!!????????‍♀️

Matsala ta budewar Gaba na da ala’ko’ki dabab daban budewar gaba babban kalubale ne a gare ki ‘yar uwa akwai matakan da zaki bi gurin ganin kin gyara matantakar ki duk domin kiyi martaba da mutunci a idon mijinki????????‍♀️

Littafin na kudi ne…..!
Kika futar min da book ke da Allah kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap numbar
07084653262
BINTA UMAR ABBALE
[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: ‘Yr Bngr Sys
27
Uwani da Rashida ne zaune a palon gidan Wasila abin duniya ya taru yayi musu yawa, ga dai abubuwan more rayuwa da jin dadin amma kuma rashin Wasila a tare dasu ba karamin gi’bi yayiwa rayuwarsu ba, suna mutukar kaunarta mussaman mahaifiyarta Uwani, tabbas sai yanzu tayi tunanin irin had’arirrikan data jefa kanta duk dan suji dadi su samu walwala, Wannan al’amari da ya faru da Wasilar ba ko wane ya silar shi ba sai mai allo Saboda haka taci alwashin zuwa har can inda yake tayi masa wankin babban bargo, ta tabbatar da cewar Ahamdu kudi yaje yasa ya siyi Wasila a hannunsu su kuma sunga kudi suka yanke wannan hukuncin ba tare da saninta ba a matsayinta na mahaifiyar ta dan haka dole taje ta nemi hakkinta kuma ta ci musu mutunci iya son ranta.

Rashida tace”Gaskiya Uwani da zaki bi shawara ta da sai nace kiyi hakuri ki bar wannan maganar, mutumin fa da aunty Wasila ta aura babban mutum ne mai kudi wanda duniya tasan shi, kema in baki manta ba nasan ba zaki mance alkairinsa ba shine fa mutumin nan da ya taimake mu ranar da mukaje siyayya da daddare ‘barayi suka biyo mu, ni a ganina ma kamar gata Kawu Malam yayiwa aunty Wasila da daura mata aure da mutumin wallahi ba tsaran auranta bane.” Uwani tace”Koma dai menene ni ba zan yarda ba sai naje naji ba’asin abinda ya faru, a kan me zasu daurawa ‘Yata aure ba tare da sanina ba.” Rashida tace”To sai dai ki tafi ke d’aya ni bazan biki ba dan gaskiya ina jin kunyar hada ido da Kawu Malam.” Tace”To ai dama kin fi kaunarsa a kaina sam! bakya kishina Rashida to sai me! kije kiyi tayi shiyasa nake alfahari da Wasila saboda tana kishina da kaunar abinda nake so.” Uwani ta dinga zazzagawa Rashida masifa kamar za tayi mata baki kan kawai tace ba zata raka ta Garko ba gurin malam mai allo.

‘Bangaran Gidan Governor kuwa duk wanda ya san muhimancin Wasila a tafiyarsa ta siyasa sai da ya jajanta al’amarin mussaman governor da babu irin zagin da baiyiwa Ahamdu ba, shawarwari suke ‘kullawa kan yaya za’ayi su fito da Wasila daga cikin gidan…..Camas! da yanzu ta zama a madadin Wasila tana zaune kusa da mutumin nata Alh Ma’aruf tace”Ga shawara nasan za tayi mutukar tasiri da amfani.” Duk suka maida hankalinsu kanta….Tace.” Mai zai hana kawai a dauki matakin she’kashi barzahu ta hanyar ‘Yar gasken Tayi kwance kwance ta saki jiki dashi tanan ne zamu samu dama mai sauki a kanshi a take sai kaga anyi masa kwaf daya ba tare da mutane sun ankara ba, kaga mun ci riba biyu a kansa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button