NOVELSYAR BANGAR SIYASA COMPLETE

YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

Littafin na kudi ne….!
Kika futar min da book Ke da Allah kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap number
07084653262
BINTA UMAR ABBALE
[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: ‘Yr Bngr Sys
32
Mintuna talatin da zamanta a palon aka soma Knocking din ‘kofar, ta d’an tsurawa kofar ido daga inda take zaune tana so ta fahimci wanene duk ba sosai take ganin shi ba, sake knocking din kofar akayi, tace”Waye ne.”? Garba yace.”Madam ni ne yallabai yayi ‘baki Abokinsa ne tare da Iyalinshi, gashi duk wayoyinsa na hannuna.” Shiru tayi tana nazari! tace.”Okey yana bacci yanzu.” Garba yayi shiru yana tunanin maganarta shi yasan muhimancin Khalifa a gurin abokinsa duk da yasan ‘ka’idar abokinshi ce ba, a tashin sa daga bacci har sai ya tashi daga kansa, ai yana da kyau ta bude musu kofa su shiga, ya lura ‘yar masifa ce yarinyar tun sanda ta mari daya daga cikin sucurites din gidan yake shakkarta haka kawai da mutuncinsa da komai ta tsinkashi a cikin mutane shiyasa baya shiga lamarinta tunda shi kanshi wanda suke zaune a gidan dominsa bata saurara masa ba, a babu wanda zata saurarawa duk zafi! irin Yallabai din, ya kasa kata’bus! a kanta sai rashin arziki take a gidan.

Ganin har yanzu tana ganin inuwarsa a tsaye a bakin kofar yasa ta kira sunanshi “Garba.”! ya amsa da sauri! tace” Bari na tashe shi shikkenan ko.”? Yace.”To madam.”! Mikewa tayi ta nufi dakin, tasan baya so a tashe sa a bacci shiyasa ta ‘kuduri aniyar ba’kanta masa rai! shima yaji in da d’ad’i! handile ta murda kofar ta bude, ta hangoshi kwance kan bed ya rungume fillo gam bacci yake sosai, ya dan rufe kafafunshi da bargo! A hankali ta isa inda yake ta tsaya tana kallon fuskarsa, kyakkyawa ne sosai sai dai babu kyan zuciya, kirjinsa ta kalla duk da ba’a bude yake ba sai da taji tsigar jikinta ta tashi, a take taji wani irin yanayi na ziyartar jikinta idonta ta lumshe ta sake bude su a kansa ajiyar zuciya ta sauke me zafi! kana ta bude mirya sosai tace”Ka tashi kayi ba’ki!!.” ka tashi kayi ba’ki.”! Wannan kalmar tayi ta nanatawa, ya soma jinta cikin baccin sa kamar mafarki yake yi sai kuma ya bud’e idonsa, da sauri!!! a take kanshi yayi wani irin sarawa, dishi dishi! yake ganinta kafin idanun su bude tar!! a kanta, Tana tsaye ‘kerere a kanshi still tana maimaita maganar dake bakinta, “Ka tashi kayi ‘baki.”!!! Ya dafe kanshi dake masa wani irin ciwo! idanunsa suka burkice! har yaushe ya kwanta baccin da za a tashe shi? wane irin ba’ki ne wannan sam baiyi tsammanin Khalifa ba ne domin baiyi tunanin zasu zo da wuri!! Gabanta ne ya fad’i! ganin yanda duk ya wani jirkice idanunsa sun kad’a sosai! sai ta kama hanya zata futa….Hannunsa ya sanya ya fuzgota tayi zaman da’baro kan cinyarshi….Da sauri da sauri ta dinga jin saukar numfashinsa saitin wuyanta, kafin taji sha’kakkiyar muryarsa yana fad’in” Ban hanaki tashina daga bacci ba ko so kike ki kasheni.”!? Jikinta ne yayi kwata’kes! tayi yunkurin mikewa ya matse ta sosai a jikinsa, Wuyansa ya d’ora kan kafadarta ya kwantar da kansa sosai, idanunsa ya rintse yana jin wani irin hajijiya a saman kanshi (jiri) Gabanta ya dinga faduwa tana ta so ta kwace jikinta ta kasa domin ya riketa tsam! duk ya kanainayeta a jikinsa……..A hankaki a hankali jirin ya soma sakinsa, ya dan bude idonsa da sukayi masa nauyi yana kallon bayanta, idananunsa ta sauka kan kwantaccen gashin da yabi lafiyayyar fatar wuyanta yabi ya kwanta laya laya, ya dan janye jelar gashin ya dora fuskarsa a gurin yana sansanawa! Ji tayi tsigar jikinta ta mike, ta sake yunkurin kwace jikinta sai dai har yanzu ta kasa samun nasara dan gam take a hannunsa, ya jima da kanshi a tsakankanin ‘keyarta da wuyanta yana goga fuskarsa a gurin kafin taji saukar hannunshi kan nonowanta, ya cika hannunsa dasu har da rara! bai wani ja lokaci ba ya soma yi musu murza ta Ala tsine uwar me ‘karya!! Ihu! ta kurma! ta dinga zille-zille! a jikinsa tana fad’in”Meye haka!? wannan ai iskanci ne ni bana son iskanci ka bari wayyo nono na zafi ka daina.”! Kamar ‘kara ingizashi takeyi murza su yake yi sosai yana ta ‘kokarin cusa hannunsa cikin rigar domin yaji su a zahiri cikin hannunsa, Allah ya bashi nasarar cusa hannunsa ta ‘kasan rigarta aikuwa ya da duka hannunwansa ya kamo nipples dinta da suka wani mi’ke! suka sake tsayi sosai yaja da karfi! a take taji duk wani alkadari nata ya karye!! cije baki tayi! tana kiran sunan Allah….Jan nipples dinta da yayi sai taji tamkar yana mata susa! wani irin dad’i ne ya ratsa mata jiki, lokaci ‘kankani nipples din suka rikice mata da ‘kaikyayi! ajiyar zuciya ta dinga saukewa a jikinsa tana ‘kara yin la’kwas a jikinsa, ta daina buge bugen da takeyi sosai take jin dadin yanda yake murzarta,

Shima idanunsa a rufe a jirkitar da ita kasan bed din ta kwanta ya a za mata nauyinsa, nonon yake so yasha dan haka sai yayi nufin cire mata riga idanuna a lumshe sai wata lafiyayyar ajiyar zuciya take saukewa tana rirrike damtsensa, Gabakidaya ya sa’bule mata rigar nonowan sukayi tsalle suka fito nipples din su sukayi nufin tsone masa ido dan sunyi wani cirko cirko suna jiran a basu hakkinsu, aikuwa gigicewa yayi ya fara lasar su da harshensa yana dan ciza kadan kadan wani irin wawura ta kai masa masa tana shan yaji tare da sake ban’karo masa kirjinta fuskarsa ta kifa kan nonowan kawai sai ya zarce da tsotsarsu cikin wani irin salo me rikirkita tunani, da kanta ta dinga mi’ka masa tana kara danna kansa a gurin! sai shan yaji take tana jin yanda gabanta ke motsi yana zillo ‘kyaikyayi kawai yake mata,

Kansa dake tsakankanin kirjinta ta rungume kam! tana shafa saisayayyar sumar shi, kamar tayi kuka haka takeji sam bata ta’ba shiga cikin hali irin wannan ba, ji takayi tamkar su dawwama a haka duk jikinta ya saki tana cikin halin bukatuwa sosai! Ya zare bakinsa daka nonon ya dan kalli fuskarta gani yayi duk ta wani susuce ta koma wata kala, hannu ya dan sa ya shafa nonon guda daya, tayi saurin bude idonta, ido suka had’a dashi yana mata wani irin kallo! A furgice! ta ture fuskarsa ta mike da sauri! ta matsa gefe kirjinta ta kalla, a tsorace! ta jawo rigarta ta rufe nononta, Ya kai hannu zai cire rigar ta matsa da sauri! harara ta sakar masa ta dura daga bed din a haka zata futa, tana mamakin yaushe akayi ta bari hakan ta faru? Ya biyo bayanta da sauri ya hanata fita! kas tayi da kanta kunyarshi takeji tabbas da bata bashi hadin kai ba ba zai samu damar yi mata hakan ba bata da bakin magana! Rigar ya karba daga hannunta ya fara kokarin saka mata, dai-dai wuyanta ya ajiye rigar ya tsurawa nonowan ido yana kallo a duniya babu abinda ke burgeshi a jiki ya mace sama da wannan kallonsu kawai na sanyawa sha’awarshi ta motsa,
Hannunsa ya kai yadan matsa guda. Ta sauke ajiyar zuciya tana buge hannunsa, rigarta taja kasa ta dan ture kirjinsa ta bud’e kofa ta fita daga d’akin! tsayuwa yayi a bakin ‘Kofar yana sauke ajiyar zuciya, wani irin nishadi yake ji a tare dashi yana kara jin shauki da son kasantuwa da yarinyar ashe haka romancing yake da dad’i! ? To shi kuma Ubangayar ya yake? sai yaji a halin yanzu babu abinda yake so sai sex! yana so yaji dad’in da yafi wanda yaji a gurin romancing din da sukayi yanzu.
Da kyar ya shiga, toilet yayi wankan tsarki dan sai da ya fitar da mazi sosai duk dai sharia ba tace dan ka fitar da mazi kayi wanka ba amma hankalinsa sai yafi kwanciya gurin yin wankan! Ya fito yana goge jikinsa wani irin nishadi yake ji a tattare dashi, yau yarinyar ta lasa masa zuma a baki yaji ashe shima cikkaken namiji ne? daga yau zai fara latsa ta domin ya kar’be wannan budurcin da ake tattalinsa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button