YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

Harara ta watsa masa, “Wallahi Wasila tafi karfin wannan sadakin da kake magana akanshi idan kana so kasan wacece Wasila kaje ka sake sabon daurin aure kuma nice zan fad’i iya adadin kudin da zaka biyani na sadaki.”
Ya kalleta da mamaki a tare dashi!! “Ke kina da ilimin addini kuwa.”? Dauke kanta tayi….Yace.” A’ina kika ta’ba jin mace ta yanke sadakin auranta da kanta? Shiru tayi masa, yace.”Na lura kina da masifar son kudi……Me zaki dasu? nan ma ba tace komai ba, yace.”Kar ki sake min magana makamaciyar wannan ranki zai ‘baci! Sadaki na auranki na baki tuntuni, ke kika san yaya kika da kayanki kuma kin jawo sai na amshi sadakina yau dan haka ma ki shirya.” Yana gama maganarshi ya sauka daga bed din yana tattare fuska yace.”Malama ki shirya ki fito suna jiranki.” Ta mike tana sake damke kirjinta dake daure da towel taje tana nemo kaya………Super Holland ta dauko cikin kayayyakin da ya siyo mata, yana kallo ta wuce shi ta nufi toilet da kayan a hannunta, wai ba zata shirya a gabanshi ba da sauri ya tare mata hanya yace.”In dai ba zaki saka kayan a gabana ba to zanja ki a haka na kai musu ke .” Ranta a bace tace”To wai me yasa kake takura min ne? yanzu sa kayan ma sai nayi a gabanka.”? Yace.”Kin mata da d’azu na gama ganin abinda kike ‘boyewa to meye na damuwa.”?
Takaicinsa ne ya kamata! ta wuce ta barshi tsaye a gurin…..Babu yanda ta iya haka ta dinga kare karen jiki wai kada ya ganta tasa breziyya tana kokarin zura riga ya rike! taji tsoro sosai dan ba tayi tsammanin ya iso gurin ba, wuyan rigar ya shiga kana hannu guda ya shiga daya hannun ne bai shiga sanadiyar rike rigar da yayi!!!! Taga yana mata wani shu’umin kallon da ya kusa sanyawa ta zube a gurun! Ji tayi kafafunta na rawa, kafin ta ankara ya daga hannuwanta sama ya zare rigar! ya jefar manneta yayi a jikinsa ya zagaya hannunsa bayanta ya ‘balle breziyyar ya jefar, ajiyar zuciya suka sauke a tare……Fatar bayanta ya shiga shafawa yana hadawa da kwantaccen gashin kanta, ta dinga jin tsigar jikinta na mikewa sanyi na ziyarta ta bata san sanda ta shige cikin jikinsa ba, ya sun jima a haka kafin ya d’ago fuskarta idanunta na rufe ya sumbaci le’bunanta ta bude ido a hankali ta sauke su a kanshi…..Murmushi ya sakar mata wanda ta kasa fahimtar ko na menene! Taji yace.”Kiyi hakuri sai dare zanyi miki abin dazu yanzu kinga muna da ba’ki.”! Kunya ce ta lullubeta sai tayi ‘kas da kanta duk ta rasa ya za tayi, wai me yasa take saurin bada kanta ne gashi har ya gane ta daga ya ta’ba ta sai ta hau network! kamar mara lafiya haka ta zama sukuku! tana ji tana gani ya sanya mata breziyar da kanshi bayan ya gama lugwigwita nonowan sannan ya dauki rigar ya sa mata, mika mata zanin yayi yace.”Wannan ne ban iya daurawa ba daura abinki.”
Ta karba da mataccen jiki ta daura, tana ji kamar ta fashe da kuka ji take ta tsani kanta da kanta yanzu yanzu tagama cin alwashi kan sadaki amma gari banza ta bari yaga abinda take boyewa, ta dauki dankwalin ta yafa ba ta daura ba, yace.”Kisa kwalli a idonki kamar ba amarya ba.” Kamar ta gaura masa mari haka taji, zuciyarta sai zafi take, ya dauko mata kwallin ya bata, jefar dashi tayi….Ya daga kafada alamun bai damu ba, “Wuce muje ko.”! yafada yana tsareta da ido, Simi simi tayi gaba, ya bi bayanta yana murmushi shi wataran ma idan tayi abu dariya take bashi a kwai kuruciya a tare da ita………..Dan sai-saita fuskarta tayi yayin da ta fito, kafin ta ankara Afnan ta tawo a guje ta ru’kun’kume ta tana fad’in” Aunty amaryata aunty amaryata ce.”
‘Yar Uwa yana da kyau a duk lokacin da ki kigama al’ada ma’ana jinin haila! Ki sanya miski ki goge gabanki kana ki dan goga zuma ki tsuguna a turaran suguno, sannan ki d’an sha kayan marmari, domin ni’imar ki ta dawo, duk lokacin da mace ta zubar da jini ko na haihuwa ko na al’ada ni’imarta na dan raguwa gurin na bushewa yana bukatar gyara sosai domin ki tar’bi mai gidanki da aka kwana biyu ba’a had’u ba????????♀️
Littafin na kudi ne……!
Kika futar min da book ke da Allah! Kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap number
07084653262
BINTA UMAR ABBALE
[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: ‘Yr Bngr Sys
34
Rike hannun yarinyar tayi tana dan murmushi tare da fad’in”Oyoyo baby ya sunanki.”? Afnan tace.”Halimatu amma ana kirana da Afnan.” Tace.”Ashe ma mamana ce daga yau sunanki momy.” Afnan tasa dariya tana fadiin”Laaa! Dadyna wai na zama momyn aunty amarya.” hannunsa ta rike tana kyalkyala dariya murna take yi wai Wasila tace ita momynta ce….Yace.”Eh mana tunda kikaji ta fadi haka da gaske take.” Yarinya ta ruga a guje inda iyayenta ke zaune tana fada musu. ‘Karad’in yarinyar ya sanya Wasila dariya, ta ‘karasa inda suke a nutse tace”Sannuku.” Khalifa yace.”Sannu da fitowa gimbiya amarya .” Murmushi tayi kawai ta zauna tana kallon Hafsa dake kallonta tana murmushi, tace.”Ina kwananku.” Hafsa ta amsa tana dariya tace.”Ai kin cancanki a kira ki da wadannan suna, amarya ya gida ya bakunta.” Tace.”Alhamdullahi, cikin ranta tana jin yanda famliy din Khalifa suka burgeta ta lura matarshi na kirki shima kuma ta lura yana da mutumci ba kamar abokinsa ba……Khalifa yace.”Ga ‘kawa nan na kawo miki ku gaisa ku san juna Matata ce ga yarinyata anan Afnan duk naji lokacin da take gabatar miki da kanta.”
Murmushi tayi tace”Afnan akwai karad’i Allah ya albarkaci zuria mungode da ziyara.” Khalifa ya dinga mamakin hankali da nutsuwar yarinyar ashe duk kallon da suke mata na lalatacciya ba haka abin yake ba……..Duk wannan gaise gaishen da sukeyi Ahamdu na can tsaye bakin window yana kallon harabar gidan nashi……..Wasila ta kalli teble din gabansu ta taga ko ruwa babu, sai taji nauyi, ta mike a nutse tace”Bari na kawo muku ruwa ko.”Hafsa tace “Mungode.” kicin din ta nufa, Afnan tabi bayanta, tana fadin”Aunty amarya zan raka ki.” Hannunta ts rike tace.”To muje.” Tana kokarin shiga kicin din ya juyo suka hada ido tayi saurin dauke nata ta shige kicin din da sauri shi kuma ya dawo inda su khalifa suke lokacin Hafsa na gulmar Wasila…..Khalifa yace.”Gatanan tana gulma. Ya zauna kusa dashi Yana kallon Hafsan dake murmushi kunya ce ta kamata duk da ba wata mummunar magana ta fada kan wasilan ba.
Khalifa yace.”Wai cewa takeyi amaryar yarinya karama kuma akwai karancin ilimi a tare da ita amma kuma tana da hankali.” Murmushi ya danyi ya ta’be baki yace.”Khalifa bana jin wannan yarinyar ta cika 20yeares fa, duka bata fi 17 ba, karatu kuwa dama ai ba’a maganarshi a gurinta, bana tunanin tana da takardar scondry School.” Hafsa ta bude baki! Yace.”Yes hakane mana ai babu nutsuwar da zata sanya tayi karatun….Hafsa tace.”Allah sarki amma dai yana da kyau ta koma makaranta gaskiya magana matar governor guda ace bata da takaradar kammala karamar makaranta gaskiya akwai babban kalubale.
Yace.”Hafsa ke kike tunanin wannan itafa wannan yarinyar a yanzu bata da wannan burin burinta shine ta samu hanyar da zata fita daga gidanan.”? Tace”To a kan me.”? Dake duk abinda ke faruwa ba tasa ni ba, khalifa na da amana sosai baya futar da sirrin abokinsa.
Share maganar kawai yayi shima saboda ya lura da cewar batasan abinda ke faruwa ba kuma bata san yanda akayi auran nasu ba gaskiya yana mutukar alfahari da abokinsa yana da sirri sosai matarshi ma bai yarda taji labarin ba.