NOVELSYAR BANGAR SIYASA COMPLETE

YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

Ba zarce ko ina da ita ba sai toilet yayi kokarin tsayar da ita ta kasa tsayawa dan zamewa tayi ta zauna kasan toliet din tana wani irin kuka mara sauti!

Duk ya susuce, ya rasa ma me zaiyi wane taimako zaiyi mata, can ya tuna ana shiga ruwan zafi, da sauri ya soma hada mata ruwan zafi cikin wani babban baho, ya dawo inda take, hannunta ya rike ya mikar da ita Ya ru’ko kungunta, wai lallai sai ta taka kafarta dan shi baya son yaga tana lanjare kafafu sai gabanshi ya fadi ya zaci ko ya ji mata ciwo, ganin ta kasa gaba ko baya ya sanya ya dauketa cak! ya saka ta cikin bahon, hijab din ya zare mata, ya zaunar da ita a hankali…..Cije bakinta takeyi tana sake daurewa, dan tasan wannan ruwan zafin shi e zai tamaiketa a duniya babu abinda take mutukar girmamawa da ganin darajar sa a jikinta sai matuncinta shiyasa kullum cikin tattalashi takeyi da gyarashi…..Tsayuwa yayi a kanta yana kallon yanda take rintse idonta tana sake wage cinyoyinta ruwan na ratsa jikinta tana sauke ajiyar zuciya….Yace.”Kiyi wanka idan kin fito bari nazo.” ko kallonsa ba tayi ba ballanta ta tanka masa ya kama hanya ya fice daga toilet din da sauri.

Bedroom dinshi ya nufa kai tsaye ya wuce toilet dinshi a gurguje yayi wanka, ya sanya jallabiya, da gajeran wando duk abinda yake hankalinsa na gurinta, turare ya fesa ya kama hanya da sauri ya fita daga dakin.

Lokacin itama har tayi wankan ta daddafo ta fito daga dakin tana zaune gefan gado daure da towel abin duniya ya isheta, lokacin da tana cikin ruwan zafin daina jin radadi tayi amma kuma yanzu, tana zama gefen bed dinta taji kamar an watsa mata barkona, hawaye ne suka zubo mata, ya shigo dakin yaga tana gogewa da bayan hannunta.

A sanyaye ya tsaya a kanta ta sake yin ‘kas da kanta ta tsani ta kalli fuskarshi a duniya bata da babban makiyi sama dashi……”Har yanzu zafi yake.”!? Ya fad’i maganar cikin wani irin voice! kanta na kasa bata dago ba ballanta ta yi masa magana! Ya zauna kusa da ita yana laluben hannunta ta fuzge da sauri tana shashsheka……! Baiyi zuciya ba ya zura hannunsa kan waist d’inta ya rike cikin sigar rarrashi yana karyar da murya kamar bashi ba yace.”Nima banyi miki hakan da wata manufa kin san dan adam! amma kiyi hakuri kinji ko, yanzu na gane ke din ta mussaman ce kamar yanda kika sha fad’a budurcin ki na mussaman ne, kuma ko nawa kin cancanci a biya ki, So ni ba wai sadaki zan ‘kara miki ba, No! wannan maganar ta kau ni na riga na bada sadakina tuntuni, kawai ni zanyi miki alkairi saboda mutuntani da kikayi kika mallaka min abu mai tsada naki, ki fad’a min kome kike so a duniyar nan mutuk kudi ke siyan shi zan siya miki ki shi ke ko ni kaina kikace kina so xan baki ni har abadah.” Ya ‘kare maganar tashi cikin wata iriyar mayaudariyar murya……Wata irin harara take watsa masa, tamkar idanunta zasu fad’o sai zumbura bakinta takeyi…..Ya sanya hannu saman idonta, ta dauke kanta tana lumshs idonta, bakinsa ya kai saman fatar idanunta, ya sumbata….’Iluv u beby.” Tayi saurin bude idonta jin abinda ya fada, girarshi guda ya daga mata (sigina) yana sakar mata kayataccen murmushi, ta’be bakinta tayi cikin zuciyarta tace”Wato saboda ka lashi zumata shine kake kirana da beb har da wani Iluv u sam! ba zata sa’bu’ba, ba zan sake yarda ka yaudare ni ba……….”A hankali yace.”Akwai yunwa a tare dake na kawo miki abinci ko.”? Dauke fuska tayi, yayi mirmushi kawai ya mike ya fita, minti biyar ya dawo dakin hannunsa rike da tire mai dan fadi kololin abinci ne a kai…..A ranar anci sa’a Rabe yayi farfesun kaji, abinci kuma yayi sakwara da miyar ganye sai hanta da yayi amfani da ita gurin hada miyar, Sakwara cimar Wasila ce dan haka ba tayi musu ba ta sauko a hankali kasan kafet, ta sa hannu tana ji…..Farfesun ya zuba mata cikin plate ya tura mata gabanta, ya jingina jikinsa jikin gado kawai ya sa mata ido yana kallonta, Ashe yarinya ce mai wata iriyar baiwa bai sani ba, Allah ya rufa masa asiri bai saketa ba kamar yanda da ya dauki alkawarin sati daya kacal za tayi a gidansa ya saketa, Addua ya shiga yi wa malam mai allo domin shine silar da ya sanya ya janye kudirinsa a kanta yasan da ba don shi ba to da tuni ya dade da sakin yarinyar……….

Littafin na kudi ne….!
Kika fitar min da book ke da Allah! Kika karanta baki biya ba kema keda Allah! Whasap numbar
07084653262
BINTA UMAR ABBALE
[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: ‘Yr Bngr Sys
37
Ganin kallon da yake mata yayi yawa ne ya sanya ta ajiye cokalin hannunta tana ya mutsa fuska, yace.”Ya kika daina cin abincin ki cifa ki koshi sai ki dan sha paracetamol zakiji kwarin jikin ki.” dan turo baki gaba tayi tace”To ka daina kallona.” Ya dan saki murmushi mai sauti yace.”Baki san na kalle ki.”? Daga kai tayi, saisayayyar suman kanshi ya shafa yana kashe mata ido daya yace.”Kece din ai kikayi abin kallo shiyasa na kasa daina mamaki a kanki , amma dai tunda baki son na kalleki na daina.” Sai ya mike a hankali ya zauna gefan bed din yana kokarin cire jallabiyarsa yace.”Kici kizo ki kwanta a nan.” Saurin dauke kanta tayi ganin yana nuna mata kirjinsa, ji tayi tsigar jikinta ta tashi, ashe dai shima ba kanwar lasa bane, ya iya soyayya gaskiya, ammafa ita gani takeyi duk wannan abin da yake mata ba don Allah yake mata ba kawai saboda ya lashi zumarta yaji irinta ne shiyasa yake so ya yaudareta ya dinga morarta…….Har ta kammala cin abincin tana sa’ke sa’ke a kanshi, madarar holandia ta bude tana sha tana lumshe ido gardi da sanyin madarar yayi mata dadi, sai da ta shanye roba guda sannan ta mike, a hankali ta nufi bed din tana dan cije bakinta har yanzu gurin radadi da zafi yake mata ji take tamkar an zuba barkona a gurin…..Kokarin kwanciya takeyi, ya janyo hannunta ta fada saman kirjinsa, blanket ya jawo ya rufesu kana ya warware towel din dake daure a jikinta, fatar jikinsu ta hade guri guda, a tare suka sauke ajiyar zuciya ita dashi, gashin dake kwance a kirjinsa ya dinga sosa mata kirji yayin da shi kuma nonowanta suka dinga sukan kirjinsa suna sake sanyashi cikin halin bukatuwa, daurewa kawai yake yana shafa dogon gashin kanta da bayanta a hankali a hankali yake marmatsa mata mazaunanta yana lumshe ido hakan yayi mata dadi sosai dan sai taji kamar tausa yake mata ta dinda lumshe idonta tana sake makalewa a jikinsa, d’umin jikinsa yayi mata yanda take so, bacci mai dadi ne ya soma fizgarta taji muryarsa cikin kunnanta……”Baki fad’a min me kike so na baki gift ba.” shiru tai masa, ya dan karkaro da fuskarsa ya mannawa lips dinta sumba yace.”Nasan kina jina kikayi shiru nace ki fada mun dukanin bukatunki zan miki mutukar zaki zauna dani mu raya sinnar ma’aiki.” Da jin wannan magana tashi, sai tayi zumbur ta mike daga jikinsa, ya shiga mamaki, da sauri ya rike hannunta shi ya dauka wani abin ne yace.”Lafiya dai.” “Ka daina tunanin zan cigaba da zaman aure da kai na gane kawai saboda ka dandani zumata kaji yanda take shiyasa kake so nayi ta zama kana mora ta to ni ba’a abinda nake bukata a gurinka ဝ,a yanzu nafi bukatar rabuwa da kai sama da komai, tunda bukatar ka ta biya a kaina to sai ka sak…..! Kafin ta karasa ya rufe mata baki! ya janyota ya kamkame! kam! jikinsa har rawa yakeyi…Shi yanzu ko bakin bindiga a dora masa a ma’kogwaro aka ya saketa ba zai saketa ba sai dai akashe shi….Wannan masifaffan dad’in da ya samu a jikinta a wannin da suka wuce su kawai yake tonowa…..” Kada ki sake fad’in Wannnan maganar Wasila.”! Tunda suke dashi bai ta’ba kiran sunanta ba kamar yau! Ya cigaba da cewa”Bana jin tunanin zan iya rabuwa dake koda kuwa za’a kashe ni sai dai akashe ni! Na tabbata ke alheri ce a tare dani kuma kece kike zame min matar sunna matar da ta dauke min wani nauyi da yayi shekara da shekaru a jikina yana damuna, ina rokon Allah ya bani zuria mai albarka a tare dake, ki kauda dik wani abu da ya faru a baya, yanzu zamuyi zama sosai ni dake irin wanda ma’auta sukeyi nayi miki alkawarin rike ki da amana Insha Allah.
Kalamansa sun so suyi tasiri a tare da ita, wata zuciyar tace”Kada ki yarda ki zauna da wannan tsohon haka kawai da kuruciyar ki bayan haka kuma baki cimma burinki ba idan kin zauna aure da Ahmadu shine yaci riba dake ba ke ba, ki nuna masa bakya neman komai a hannunsa kin fiso ki futa ki nema da kanki.
Kalamai ya dinga yi mata masu sanyi da kassara jiki! yana dan shasshafa jikinta, Jinsa kawai takeyi amma ba tajin zata iya zaman aure dashi gaskiyar magana kenan, ya gama zamanshi tsofai tsofai dashi yazo yace sai ta zauna aure dashi saboda yaga da akwai mamora a jikinta to bazai yiwuba.
Baccinta tayi ta barshi yana magana shi kadai, jin saukar numfashinta k’asa-kasa yasa ya fahimci cewar tayi bacci sai ya sake ringumeta tsam! a jikinsa, yana kokawa da zuciyarsa kar ta rinjaye shi a kanta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button