NOVELSYAR BANGAR SIYASA COMPLETE

YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

Da sauri ya zare joystick dinshi daga bakinta, ya ware cinyoyinta jikinsa sai karkarwa yake yi ya soma kokarin shigar ta, sakin jikinta tayi sosai tana dan ware masa kafafunta tana taimaka masa har ya samu ya shiga, dukaninsu suka sauke gawurtacciyar ajiyar zuciya kafin ya soma yi a hankali a hankali tana sake tura masa, hade shafa kirjinsa, da kanshi, Runkufawa yayi ya dora fuskarshi kan nononta guda ya soma tsotsar nipple din ta sake jin wani irin dadi na ratsata, gaskiya guy ya iya soyayya yanayi mata yanda take so! Jin yana bugunta a hankali yasa ta sa’kalo wuyansa da hannunta ta soma tura masa tana dan bugunsa a hankali a hankali, Hakan sai ya sake bashi karfin sosai ya soma hakarta da kyau! waw!! hakan yayi mata sosai! dama haka take so taji jijiyarshi na ta’bo inda take so! sai kawai ta shiga taimaka masa ya zamana ita dashi ne suke aikin tanayi yanayi suna sake mannewa da junansu, bakinsu sarkafe da juna suna tsotsar harshen junansu, wani salo tayi masa wanda yasa shi fitar da karamin hawaye……Cinyoyinta ta ware sosai kana ta dage su sama ta had’e su guri guda, shi kuma ya shige jikinta sosai ya manne joystick dinshi ta ‘kure jikinta yanaji yana ta’bo wani abu mai mugun dad’i!! bai san sanda ‘yan ‘kananun hawaye suka soma fita daga idonshi ba, nishi kawai yake saki yana gurnani, ya sanya hannuwansa duka biyun ya tallado d’uwawunta ya dinga matsawa yana makyarkyatar jiki, yarinyar nan naso ta kashe shi kwata-kwata ma ya kasa bugunta ita ke bugunshi, yaji motsa jikinsa ma ya kasa ba wai saboda rashin karfi ba, a’a kawai baya so yayi motsi ne gudun kar dad’in da yake kwasa ya su’bce!!!! Kusan tare suka samu gamsuwa ita dashi suka ru’kum’kume junansu, da kyau, Ita tana ihu!! da kiran wayyo dad’i! shi kuma yana kiran sunan Allah! da shi mata albarka????

Ba wai ina koya iskanci bane A’a ina koya miki yanda zakiyi mu’amular aure da mijinki ne…….Ba nufina na ‘bata tarbiya ba nufina na gyara tarbiya na kuma gyara zamantakewar aure, mafi akasarin abinda ke kashe aure kenan rashin iya mu’amula mussaman gurin sex (jima’i) maza da yawa na bukatar jarumar mace mai juriya sannan suna son mace mai salo salo gurin wannan harkar, Wallahi idan kika iya to kin huta da takaicin namiji zai dinga shakkar yi miki wani abun saboda yasan kina bashi dadi yana gamsuwa!! Yawwa kada ki karanta ki nishadantu ki baki aikata ba???? mutukar kina da aure to ki daure ki dauki darrusan dake book din nan zaki amfanu sosai………budurwa ko bazawarar dake karanta book din nan pls duk sanda kika karanta wani pegen da yasa hankalin ki ya tashi kikaji sha’awa ta kamaki na roke ki ki yafe min???? kada ki bi wata hanyar ki biyawa kanki bukata, idan kin ri’ke darrusa na to nasan gaba idan kinyi aure zasuyi miki amafani……Ku d’auki abunda ke da amfani cikin book din nan ku watsar da mara amfani????????‍♀️

Littafinan na kudi ne…..!
Kika futar min da book na barki da Allah! Kika karanta book din nan baki biyani hakkina ba kema na barki da Allah!
Whasap numbar
07084653262
BINTA UMAR ABBALE‘Yr Bngr Sys
44
Ajiyar zuciya ta shiga saukewa tana d’an ture kirjinsa da hannuwanta hawayen da take ta kokarin hanasu su zuba suka fara gangarowa kumatunta, shashshekar kukanta ne ya sanya ya dan motsa jikinsa wanda yayi masa bala’in nauyi kasala duk ta dabaibaye shi, bacci ne kawai a idonshi, mikewa yayi zaune yana kallonta, ta rufe idanunta da sauri yayin da hawayen ke sake wanke mata fuskarta, wandonshi ya laluba ya suturta jikinsa, kafin ya mika hannuwansa duka biyun ya tarairayota jikinsa lauyewa takeyi tana komawa kan bed! sai kuka takeyi, sosai ya shiga mamakin kukan da takeyi ya rasa me yasa duk sanda suka gama auratayya sai tayi kuka alhalin duk sanda zasuyi ba yayi mata tilas! bata ta’ba bijire masa ba, daga zarar ya ta’ba ta shikkenan zata bashi hadin kai amma kuma sai daga baya tazo tana kuka……Rashin abinda zaice mata ne yasa kawai ya mike ya nufi toilet domin tsarkake jikinsa, Yasan kukan da takeyi baya rasa nasaba da zamanta a tare dashi babban burinta shine ya saketa taje ta cigaba da harkarta wanda shi ana sa ganin ba dai-dai bane, yarinya karama irin ta tana cakuduwa da maza wasu daga ciki ma sun haifeta sunyi jika da ita….Talauci mugun abu ne, yasan rashi ne ya sanya ta shiga harkar jagaliya domin samun kudi, dan bukatar rayuwa to amma kuma yaji dadi sosai da bata watsar da martabarta ta ‘ya mace ba, hakan ya burgeshi sosai shiyasa ma yake ‘kara jin kaunarta da tausayinta cikin ransa, baya tunanin zai iya rabuwa da ita har abada.


Kwana biyu da faruwar al’amarin ta warware sosai, sai dai kuma ta daina sakin jikinta dashi kullum tana takure a daki sai ya fita tukkuna take dan sakewa, To shima dai tunda yaga tana jan jikinta dashi yasa ya d’aga mata ‘kafa bai cika shiga huruminta ba sai da wani dalili zai nuna mata ba wai dan yayi aurattaya yake zaune da ita kawai Allah ya sanya masa kaunarta ne cikin ranshi kuma duk wani take taken ta a kanshi ya sani! har yanzu ya lura ba tayi na’am da zama a gidan ba dan dai ta rasa yanda za tayi ne…..Wannan dalilin ya sanya shi had’a CCTV Camera a gidan, idan yana dakinshi yana kallon duk wani motsinta, kana kuma ko bai yini a gida ba yana dawowa gida, ya huta zai duba abunda ya wakana a lokacin da baya nan…..Wani sa’in idan yana kallonta ta cctv din har tausayi take bashi, dan kusan yini takeyi kuka da damuwa, tayi ta zurga zurga tsakanin bedroom dinta da parlo sai ta gaji sannan ne zata zauna a parlor tayi kallo garin kallon bacci ya dauketa, sai taga magariba ta kusa sai ta shige daki ta kulle, hakan sam bai dame shi ba tunda dai yana da spire na key din dakinta idan ya dawo ya gama komai yakan bude ne ya shiga ya dubata koda tayi bacci.

Yau ta kama Sunday ne yana gida bai fita, yana tsaye a filin motsa jiki jikinsa sanye da Js ya gama motsa jikinshi Garba na zuba mishi ruwa saman kanshi da yana wanke fuska, kira ya shigo wayarshi dake hannun AbdulHadi, Ya girgixa kanshi da fuskarshi kana ya tsane da karamin towel ya mika hannunsa ya ‘kar’bi wayar yana dubawa…..Khalifa ne ya kira, bayan sun gaisa Khalifa yace.”Hafsa zata zo dubiya wai tace ace amarya kar tayi fushi.” Yace.”Sai bayan da taji sauki sannan zata zo kace tasha zamanta kawai.” Khalifa yace.”Kasan lokacin itama anyi mata rasuwa tana zurga zurga zuwan gidan gaisuwa ne sai jiya akayi sadakar bakwai shine fa tace lallai yau sai tazo ta dubata, dan har tana tsokanarka wai ko an samu ‘karuwa ne.”!?Khalifa ya ‘karashe maganarshi cikin barkwanci……Dan ya mutsa fuska yayi yace.”To wa ya sani ni dama karuwar aka samu dana fi kowa jin dad’i wallahi.” Khalifa yace.”,Himma kawai zaka bayar kullum kayi sau ashirin sai magana ta kare.” Dariya ya soma yana girgiza kai yace.”Kai bar wannan maganar kawai! Yanzu Kuna kan hanya kenan.”? “No! muna gida bamu fito ba tukkuna ammafa Afnan tace za ta zauna tare da amarya dan har mun hada mata kayanta.” Da sauri yace.”Ka sake kazo min gida da wannan yarinyar sai na cire mata kunne! ai ni mun’bata! kawai kunbi kun shagwaba yarinya da kuka da rigimar tsiya.” Khalifa yasa dariya yana fad’in”Halinta ne rigima da shagwaba kasan kuma ko wane yaro da yanayin kuruciyarsa.” Tsaki yaja kawai yace.”Ni dai na fad’a maka kar kazo min da ita.” Khalifa yace.”Kai da momynta ni ba ruwana.” murmushi yayi yace.”Ai zata zo ta same ni.” Khalifa yace.”Zamu shigo misalin sha biyu zuwa d’aya na rana.” Yace.”Okey to bari nasan da masu gidan.” Sallama sukayi, da juna, Kana ya wuce cikin gidan, Garba yabi bayanshi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button