NOVELSYAR BANGAR SIYASA COMPLETE

YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

“Uwani nifa ba zan aikata sa’bo ba wannan cikin fa da ubanshi ba shege bane kawai ki kyaleni ki tayani addua Allah ya rabumu lafiya.” Uwani tayi kwafa tace”Ashe dama kina sane kikayi cikin har zakice min babu abinda ya shiga tsakaninki da me cikin tom shikkenan gobe da wurwuri mu shirya dani daku muje can gidan wanda yayi miki cikin mu shaida masa abinda ke faruwa domin ba zamu bar garinan ba sai ya sani tunda kince baza a zubar ba to sai a sanar da me shi.”
Ajiyar zuciya ta sauke tana kallon Uwanin tana nazarin maganarta, tana ganin kamar shawarar Uwani abar dubawa ce, hakan nada kyau, gwara kafin su bar garin yasan da zaman cikinsa a jikinta…

Littafin na kudine…..!
Kika futar min da book keda Allah! Kika karanta baki biya ba kema keda Allah! Whasap numbar
07084653262
BINTA UMAR ABBALE
[13/08, 6:37 pm] +234 906 803 2427: ‘Yr Bngr Sys
54
Da tunanin maganar Uwani bacci ya d’auketa, aikuwa gari na waye wa Uwani ta azalzalesu kan suyi shirya da wuri suje gidan dan kar ya suje basu sameshi ba, jikinta a sanyaye tayi wanka ta shirya cikin daya daga cikin shaddodin da ya kawo mata lokacin tana gidanshi, vasilin akwai ta shafa a jikinta ta daura dankwalinta kana ta zura hijab ta fito palo, nan ta tarar dasu suna cin dumamen towon masara da rashida tayi musu jiya shine suka aje d’umame domin su karya dashi da safe Rashida tace “Anti Wasila gashi can na aje miki naki nasan ki da son dumame.” Girgiza kanta tayi tace”Bana jin zan iya cin wani abu yanzu sai dai idan mun dawo.” Uwani na sud’e yatsun hannunta tace”Wai meye tun jiya da nayi maganar zuwa gidanan mutumin nan kike wani salo salo ne? ko kina zargin xaice cikin ba nashi bane.”?

Girgixa kanta tayi tace”Nifa Uwani gani nakeyi da mun hakura da zuwa wallahi bana son wulakanci gidan akwai tsaro sosai bai zama lallai ma mu samu ganinshi ba, maganar ciki kuma ni bana jin wani tsoro ko shakka ciki nashi ne tunda yafi kowa sanin yanda ya sameni.”

Uwani tace”Ai yau komai tsaronsu sai sun bari mun shiga gidan ai dalili me ‘karfi ne yake tafe damu.” Rashida tace”Ai shine dan Allah anti Wasila ki kwantar da hankalinki.”
Sai da suka fito
Babban titi a kasa kana suka suka samu a dai-dai ta sahu ta daukesu har zuwan Unguwar tudun yola.

Tunda suka doshi bakin gate din gabanta ke gaduwa! tafiya suke fakam fakam! dama tun a bakin babban titin mai babur din ya sauke su, ya juya , sai suka shiga layin gidan da kafafunsu…….Suna shiga Estete din Su hango Garba a bakin gate din gidan, Gabanta ne ya fad’i sosai sai ta soma kiran innalilihi wa’ina ilaihi rajiun….To shima Garba shigowarsu estete din ya dauki hankalinsa dan da yana niyyar komawa cikin gidan sai yaja ya tsaya yana jiran isowarsu…….Ganin Wasila ya sanya ya shiga mamaki sosai suka gaisa Uwani tace”Munzo gurin mai gidane muna tafe da muhimiyyar magana dan haka ayi mana iso zuwa gurinshi.”

Garba yace.”To babu laifi bai jima da shiga ciki ba ya dawo sallahar asubah bai kuma sanar damu zuwanku ba amma babu matsala bari na farar sanar dashi a waya tukkuna.” Garba ya matsa gefe guda yana laluben numbar Ubangidan nashi…….Cikin sanyin jiki ta jingina jikinta jikin gate din gidan tana dan sauke numfashi gami da adduar Allah yasa idan ya fito ya gansu ya mutuntasu, a rayuwarta ta tsani wulakanci da tozarci!

Garba yay ta traying din numbar Ahamdun ana ce masa wayar a kashe take, sai ya karaso inda suke da wayar a hannunsa yace.”Kunga wayar tashi a kashe take wallahi mybe bayan shigarshi ya kasheta dan wani sa’in idan zai kwanta baya barinta a kunne saboda baya son damu idan yana bacci idan ba sauri kuke ba zaki iya jira nan da awa biyu ko uku ya tashi, ko kuma kuje ku dawo.” Uwani tace”A’a bari dai mu jira d’in.” Yace.”Shikkenan.” Har ya shiga gidan sai kuma suka bashi tausayi yace.”Ku shigo ciki ku xauna cikin wancan rumafar.” Wasila tace”Babu damuwa kawai zamu tafi ba sai mun shigo ba.” Uwani ta harareta tana fad’in “Kina da tabbacin dawowa gidan ki sameshi domin ki shida masa abinda kike dauke dashi da har zakice ga zance ga magana tunda dai muna da tabbacin yana gidan bacci yake ai sai mu jirashi ya tashi.”

Ranta ne ya d’an baci! shin wai dole ne sai ya san tana da ciki ne, idan ta haihu ta kawo masa d’anshi ko ‘yarshi kada ya kar’ba! Ina dalili kawai zasu zauna cikin maza sai kace wasu al’majirai! Tace”Tunda dai ku zaku zauna to ni zanyi gaba sai kun taho.” Uwani tace”Ai sai kije me kunnan ‘kashi wacce ba’a fada mata magana guda taji.” Ba tace komai ba ta kad’a kanta ta wuce wani irin ba’kin ciki na sasakar zuciyarta, Allah yasa duk wannan abin da suke Garba baya gurin ya koma ciki amma ya bar musu karamar kofar a bude, sai suka shiga, can cikin rumfar suka nufa suka samu guri suka zauna zaman jiran fitowarshi……..Wasila kam bakin titi ta nufa ta samu babur ya dauketa ya mai da ita gida, sam ba zataje ta zauna masa a gida ba ciki dai nashi ne komai za’ayi in ta haifu dole ya dauki abinshi.

Bacci yake yi mara d’ad! sai mutsu mustu yake yana rungume pillow ya juya can ya juya nan! ya takure jikinsa guri guda yana sake matse pillow da cije bakinshi, da alama mafarki yake yi mafarkin kuma mara dad’i ga yanayin yanda yake ta juye juye yana ya mutse shimfidar gadon………..Ya jima cikin wannan yanayin kafin naga ya bude idanunsa da sauri bakinshi na motsi da alama salati yake……Idanunshi na kalla nagansu tamkar garwashin wuta saboda ja! kuma sun dan risina……..Ya mike a hankali tare da zuro kafafunshi kasan gadon yana me dafe kanshi da hannunsa guda, kimanin minti goma ya dauka kafin naga ya mike tsaye! yana layi da tangad’i! idanunsa ya sauka gaban rigarshi, wani abu ne a mi’ke tsaye carr! yana nema ya huda rigar ya fito! Toilet naga ya nufa cikin wata iriyar tafiya kamar wani sabon d’an kaciya………….Wani mugun mafarki yay wanda yayi mugun daga mishi hankali da ya sanya duk wata sha’awarshi ta tashi cikin mafarkin burinshi kawai ya samu biyan bukata gami da abinda yake muradi, Tun bayan rabuwarshi da yarinyar tsayin sati biyar bai ta’ba mafarkinta ba sai yau da ya kwanta baccinsa na bayan sallahr asubah! Tazo mishi cikin ‘kananun kaya masu fitar da tsairaci! wanda yay bala’in tashin hankalinsa ya kamato ya fara romancing dinta, salon da takeyi masa ne yayi masifar gigitashi, jikinsa na kyarma ya cire mata kayan jikinta shima ya cire nashi ya manneta sosai a jikinsa yana watsa da dukanin sassan jikinta tana taimaka masa sosai, yana jin dad’i…..Dai-dai lokacin data hau saman shi tana kokarin sanya jijiyarsa cikin ramin da yake kulafucin jinsa a ciki dai-dai lokacin da yake cikin shauki da zumud’in jinsa yana sukuwa da nin’kaya cikin ‘koramar dake masifar d’imautar dashi! a dai dai lokacin mafarkin da yake ya sake shi, ya bude idanunsa a razane! yana jin wani irin motsi da jijiyarsa ke masa mararshi na bala’in kartawa tana murdawa!! tsabar sha’awa da bukatuwa.

Da kyar jiki na kyarma yay wanka ya fito yana goge jikinsa har yanzu gabanshi na mike carr! duk yanda yaso ya kwanta yaki kwanciya, ya zauna gefan gadovda towel a hannunsa yana ya mutsa fuskarsa jaraba ce take cinshi ya rasa yanda zai yi da rayuwarshi wanda yay amma zufa yake yi……Da can bai saba da wannan fitinar ba sai da ya fara takalar yarinyar sannan yasan dad’in abin, abin mamaki! duk tsayin lokacin da bari a gidanshi, bai shiga cikin wannan mugun halin ba sai yau, to ko dan yana cikin bacin rai ne oho, yau dai tsananin sha’awa da bukatuwa ke damunsa kuma babu wacce yake so yaji yana ci irin yarinyar…..Gard’inta da dad’inta ya soma yi mishi ya yawo a ‘kwalkwarshi nan ya shiga tunano suffofin jikinta mussaman manya manyan nonowanta da shaffan cikinta, ya dinga tuno ruwa da ni’imarta da taushin fatarta da gardin bakinta……Rigingine yayi yana kallon rufin dakin le’banshi na rawa yana kiran sunan Allah.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button