YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

Ta kalli rashida a nutse tace”Nasan dai ke me hankali ce rashida idan na fad’a miki dalilin da ya saka yake fushi dani zaki daina ganin laifina, a gabanki komai ya faru kuma a gabanki likita ta gindaya min sharad’ai, kinfi kowa sanin irin ‘bakar wuyar da nasha kafin wannan cikin na jikina ya zauna, duk wani ‘kokari inayi masa domin na biya mishi bukatarshi duk hakan bai isheshi ba dole sai ya kwanta dani ni kuma ina tsoron wani abun ya faru dani da yaron dana ke dauke dashi a mahaifata.” Rashida tace”Lallai anti Wasila dama saboda wannan matsalar ne yasa kike ta bashi wahala, gaskiya kin zalince shi wallahi ai itama likitan ba tace kar ayi ba cewa tayi a dinga d’aga ‘kafa, tun a lokacin da cikin yake ‘karami take wannan maganar to yanzu kuma ya girma ni ina ganin babu abinda zai same ki da yaron dake cikin ki kawai dai dan kin kasa kwantar da hankalinki ne yasa kike ganin kamar wani abu zai faru dake.”
“Gaskiya Rashida bana jin zan iya amincewa da bukatarshi dan ni ‘kadai nasan irin ‘bakar wuyar da nake ci babu ciki ma ballanta yanzu da wannan cikin ai nasan mutuwa zanyi kawai yayi hakuri Har Allah yasa na haihu.” Rashida tace” Ni wallahi bana so naga kina ‘bata masa rai duk sai
naji babu dadi dan Allah ki bashi hakuri anti.”
“Ki kyaleshi zai huce da kanshi, ni ba zan iya wannan bita zaizai d’in ba, sai ma ya d’auka na damu dashi ne.” Rashida ta ‘bata rai! ta tsani halin taurin kai irin na ‘yar uwarta wallahi, kawai dan taga yana sonta ne shiyasa take masa wulakanci ita sam ba taga aibu ba dan ta bashi hakkinsa rana daya yayi ai ba laifi bane.
Wanka tayi ta shirya cikin kayan bacci ta nemi gado ta kwanta tana jiran shigowarsa kamar yanda ya saba, ko mai dare idan ya dawo koda tayi bacci sai ya tashe ta akwai wani Ice cream da yake siyo mata mai dad’i sai tasha shi take samun nutsuwa, yau tana tunani ko ya siyo ko bai siyo mata ba, tana dai jiran shigowarshi d’akin…….daga zaman jira bacci ne ya d’auketa, ba ta tashi farkawa sai kusan d’aya da rabi! ta kwanta da tunanin Ice cream dan har mafarki tayi ta mi’ke zaune tana dube dube a d’akin wai ko ya shigo ya tarar tana bacci ya aje mata duk ta gama dube dubenta bata ga komai ba, ranta ya ‘baci sosai ta riga ta kwallafa ranta dashi dan tayi masifar sabo da shan Ice cream din, bude kofa tayi ta nufi d’akin nashi, har yanzu kofar a rufe take……Yana ‘kokarin mikewa daga kan dadduma yaji alamun ana ta’ba ‘kofar dakin, a nutse ya karasa bakin kofar ya murza key din dake jiki kofar ta bud’e ita ya gani tsaye tana cikin rigar bacci iya gwiwa mai hannun shimi cikinta ya fito sosai dake rigar irin me kwanciya a jiki ce, kanta babu hula sai dai gashin kanta daure yake cikin katon ribbon, Ya d’an bita da kallo babu yabo babu fallasa yace.”Menene.”? Kamar zata fashe masa da kuka tace”Ina Ice cream din.”? Yace.”Ajiya kika bani da zaki tambaye ni Ice Cream yau ban shigo dashi ba.” Tayi narai narai da ido tana shirin yin kuka, kofar dakin yake kokarin rufewa, tayi saurin shiga dakin tana kalle kalle……Ya nufi bed ba tare da yace mata komai ba ya zare jallabiyar jikinsa daga shi sai boxer ya haye bed dinshi yaja bargo ya rufe jikinsa…….Ta jima tsaye a dakin tana sha’kar bakin ciki kafin tace”Kaine fa kayi al’kawari kace kullum zaka dinga kawo min tunda babynka yana so da kasan ba zaka cika al’kawari ba da baka d’auka ba.” Yanda ta fad’i maganar zaka gane a kufule take dama ance zuciyar me ciki a kusa take…..Yana jinta yayi mata shuru, yana lumshe idonsa, Girgiza kanta tayi da tayi niyar fita sai kuma ta fasa tinkis tinkis ta karasa bakin bed din ta tsaya babu zato yaji gunjin kuka a tsakiyar kanshi, kuka take sosai hawaye na zuba a fuskarta, ya mike zaune da sauri yana kallonta, hannunta ya rike ta fuzge tana cigaba da kukanta, ya ‘mike da sauri ya lalubi jallabiyarshi da ya cire ya zura da sauri ya kama hanyar fita daga dakin, idan akwai abinda ya tsana a duniya to bai wuce kukanta ba, ya kan rasa tunaninshi gabadaya idan yaga tana kuka da damuwa, Ice cream dinta na mota, ‘bacin ran da yake dauke dashi ne ya sanya bai shigo mata dashi ba, bayanshi tabi dai-dai lokacin da taga ya bude kofar palon ya fita, sai tayi tsaye a tsakiyar palon tana jiran dawowarshi
Ya shigo hannunsa rike da ledar Ice cream din ya ganta tsaye a tsakiyar palon, kai tsaye inda take ya nufa ya mi’ka mata ledar Ice craem din babu kunya ta sanya hannu ta ‘karba tana tura baki ta juya zata barshi a gurin, ya rike hannunta na dama, ta juyo tana kallonshi, Hausawa suka ce me nema baya fushi, dik yanda yaso daurewa kasawa yayi kawai sai ya tsinci kansa da rungumeta a jikinshi yana shafa gashin kanta, a hankali ya talfo fuskarta yana so ya hada bakinshi da nata, ta dan kautar da fuskarta, harshensa ya sauka kan ha’barta sai kawai ya shiga tsotsa ha’barta da kumatunta da le’bunanta, tsigar jikinta ta shiga mi’kewa, kafafunta ne suka shiga kyarma ta dan ture fuskarshi tana so ta bar gurin ya matseta sosai dan har sai da tayi ‘yar ‘kara, shaf ya manta da cikin jikinta saboda hankalinshi baya tare dashi, harshensa ya zura bakinta ya shiga tsotsa yana lumshe idanunsa, itama rintse idanunta tayi ledar hannunta na ‘kokarin fad’uwa ‘kasa! daurewa takeyi amma ta kasa kawai sai ta yar da ledar hannunta ta sarkafo wuyansa da hannuwanta tana wani irin rawar jiki ta shiga shan baki
nshi, tana lumshe idonta, tayi bala’in missing din bakinshi da yawunsa mai za’ki da gamsawara, sosai suke sucking din junansu, har dai suka gagara tsayuwa ya zauna kan kujera ya dorata a cinyarshi, suka cigaba da sucking din bakin junansu duk sun wani gigice sun ma’kal’kale junansu.
Littafin na kudi ne…!
Kika futa da book din nan keda Allah! Kika karanta baki biya ba kema keda Allah Whasap numbar
07084653262
BINTA UMAR ABBALEalliya:
‘Yr Bngr Sys
70
‘Dumin jikinta da kuma yanayin yanda take shafa jikinsa ya sanya jikinsa ya mutu bacci me dad’i ya daukeshi, a hankali ta d’ora hannunta kan nasa dake ‘kasan mararata sai taji ya sake janyota jikinshi ya rike kugunta cikin jikinta yayi wani irin zillo lokaci guda mararta tayi mata wata irin dam’ka! rintse idonta tayi tana cize bakinta ta kasa motsawa kawai saboda bata so ya tashi a baccin da ya daukeshi……Ta jima tana jin ciwon mara kafin a hankali a hankali yayi sauki! sai da baccinsa yayi nisa sannan tayi dubara ta zare jikinta anashi ta gyara mishi bargon jikinsa kana ta fita daga d’akin
Palo ta tarar dasu Rashida suna hira ta dan zaune a hankali tace”Rashida had’o min tea ba zan iya zaman dainnig din nan ba.” Rashida ta mike da sauri tana fad’in “To anti Wasila.'” Hajja ta kalleta cike da kulawa tace”Sannu kinji ko ai yanzu tilas kiyi ta jin sauyi iri iri a jikinki tunda ciki ya tsufa sai dai fatan rabuwa dashi lafiya.”
Tace”Wallahi kam hajja ni kadai na san abinda ke damuna duk dare da kyar nake bacci ga ciwon kwankwaso.” Hajja tace”Dama ai me ciki komai na jikinta ciwo yake ciwon kwankwaso kuma dole ne gabobinki ne suke budewa insha Allahu idan kika zo haihuwa ba zaki sha wuya ba.” Tace”Allah yasa Hajja.”
Rashida ta ‘karaso hannunta rike da madaidaicin cup da tea a ciki sai plate wanda ta hado mata da soyayyan dankali da kwai. ‘kasa ta sauka ta dan mike kafafunta ta soma kur’bar tea din tana had’awa da dankalin.



