YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

Cike da rashin wayo tace”Yawwa dama ni bana so ka dunga buguna da karfi bana so wani abu ya same ni da abinda ke cikina.” cikin rauni gami da tsoro take maganar
Yaji wani irin tausayinsa na ratsashi, hannunta ya rintse a cikin nashi yace.”Ki kwantar da hankalinki bbu abinda zai sameki keda yarona lafiya zaki haihu, kuma nace miki yanda kike so zakiyi sai dai idan kingaji na taimaka miki.”
Ajiyar zuciya ta sauke tana kallonshi.
Da kyar ta iya cin abincin dare saboda tsabar fargaba motsi kadan gabanta sai ya fad’i! bayan sun gama cin abincin suna kallo a palo shi lokacin ma baya gidan ya dan fita, Ta mike a hankali tana kallonsu Hajja da rashida tace”Hajja zan shiga na kwanta yau bacci nakeji.” Hajja tace.”Nima yanzu zan tashi dan har na fara gyangyad’i. Allah y bamu alkairi.” Rashida tace”Lallai wallahi ku tsaya ku ‘karasa kallon film din nan yayi kyau sosai.” Hajja da Wasila babu wanda ya kulata kowanne da abinda ya dameshi.
Ta jima zaune a gefan gado tana tunani ko kawai ta rufe kofarta ko ta gudu dakinsu Hajja tunda ta lura yana jin kunyar biyota dakin….Wani bangare na zuciyarta yace.”Ki daure kiyiwa mijinki biyyaya ki samu aljanna kika sani ma ko zaki haihu ko bazaki haihu ba ko ki mutu da cikin a jikinki.” Xuciyarta ta karye hawaye ya shiga zubo mata
Jikinta a sanyaye taje tayi wanka ta kimtsa jikinta tsaf sai kamshi turarrika take ta kwanta tana jiran shigowarshi….
Cikin baccin da ya soma daukarta taji alamun shigowarsa dakin….Idanunta ta bude tana kallonshi ya nufi toilet tasan wanka zaiyi.
Ya fito daure da babban towel ya tsaya gaban mudubi yana goge jikinshi……faffad’an bayanshi ta tsurawa ido tana kallo ta lumshe idanunta tana sauke zazzafar ajiyar zuciya………Motsin zamansa taji a kusa da ita ta bude idanunta, cike da kulawa yace “Baki bacci ba.” ? Dan d’aga masa kanta tayi tana kokarin mikewa zaune Yace.”Ki koma ki kwanta mana.” ta koma ta kwanta gabanta na dan faduwa tace”Kasha maganinka ko.” Kallonta yay sai kuma yayi saurin cewa”Zan dai sha yanzu kafin na kwanta.” Ya manta da wani magani dan bashi ne a gabansa ba, ashe ita hankalinta na kansa.
Ya mike ya fita daga dakin, mintina goma ya dawo…… Paracetamol kawai ya ‘balla ya watsa a bakinsa ya kora da ruwa, ya aje gorar ruwan saman fridge ya nufi bed din……Tana kallon zuwanshi sai ta rintse idanunta tana takure jikinta.
Bargon ya dan ja a hankali ya shiga ciki idanunta ta rufe dai-dai lokacin da taji hucin numfashinsa a kusa da ita………Hannunshi ya sanya ya d’an juyo da ita suna fuskantar juna……..Ya sanya dan yatsansa kan le’banta na ‘kasa yana shafawa a hankali.
Shuru tayi duk kuzarinta yakare, cikin kunnanta ya kira sunanta, taji wani irin yarrrr a jikinta.
A hankali ya cire mata rigar jikinta ya kai kanshi kan cikinta ya sumbata tare da fad’in Allah yay maka albarka yarona.” Wasila na jinsa nata magana da dan cikinsa kamar me magana da mutum, mamaki gami da tausayinsa ne ya kamata ta lura yana masifar son abinda ke cikinta tun bai iso duniya ba.
shafa sassan jikinta ya shigayi yana sa harshensa yana lasar sa’ko da luko na jikinta yana aika mata da wasu zafafan kesses masu hargitsa lissafi! wani irin rawa jikinta ya shigayi tsigar jikinta ta soma mikewa kamar dai koda yaushe jikinta ya mutu sosai ta saki jikinta ya dinga jagwalgwala iya son ranshi dan babu inda bai tsotsa ya lashe ba a jikintajagwalgwalata romantinc sukeyi irin wanda basu ta’bayin irinsa ba, cikin jikinta bai hanasu aikata komai ba, Amadu ya aikata komai cikin nutsuwa dan ita ya barwa fagen tayi iya yinta mai gudun kada ciki ya samu matsala sai gashi ta manta dashi, tana biyan bukatar ranta, sai da tayi iya yinta sannan ya shi ya soma nashi cikin nit
suwa tana taimaka masa tare da shashshafa sassan jikinsa, duk sun rikice sun had’a zufa fatar jikinsu sai mannewa takeyi guri guda, kusan tare suka samu gamsuwa suka rungume junansu suna sauke numfashi.
Littafin na kudi ne!
Kika futar min da book keda Allah! kika karanta baki biya ba kema keda Allah! Whasap numbar
07084653262
BINTA UMAR ABBALEalliya:
‘Yr Bngr Sys
71
Can ‘bangaran su Uwani kuwa, tun bayan tafiyarsu Wasila sai ta dan samu sassaucin cuzgunawa daga gurin Kuluwa, ta daina kyararta tunda ta gane tana da amfani, shi kansa Kawu Madu din lallabata yake yi wai su shirye suje ga gidan Wasilan tunda basu ta’ba zuwa ba, Uwani ta shiga tunani kan maganarshi tana jin tsoron daukarsu suje garin ganin gida suje su jawo mata abin kunya tasan ba komai ne yake d’awainiya dasu ba sai kwadayin abin duniya, kawu madu kullum cikin naci yake da dai ta gaji sai tace “Shikkenan zasuje amma sai karshen wata, kuluwa tamkar ta zuba ruwa a kasa tasha saboda murna da farin ciki.
Sosai Anti Daba suka sa’bawa Camas kammani saboda ta kasa kawo musu shaida gamshashshiya wacce zata nuna musu da cewar ita d’in me gaskiya ce, kwanta biyu a hannunsu suka saketa bayan sun mata kashedi mai tsauri kan kada ta kuskura ta kara zuwa filayen nan tace nata ne duk ranar data sake zuwa to sai sun mata dukan mutuwa……A jigace ta fito bakin titi inda tayi parking din motarta ta nufa, wayam! babu ita a gurin, ashe ranar saboda tsabar rud’ewa a jikin motar ta bar key din, kuma akan idanun wasu matasa, aikuwa tana bada baya suka dauke motar, sai yanzu ta tuna abinda ya faru tsugunawa tayi bakin titi rana na dukanta ta dinga kukan bakin ciki, sai da tayi ta gaji ta samu babur ta hau government house ta nufa.
Yau dai basu samu damar zaman karatu ba dan basu tashi da wuri ba, Rashida ma gajiya tayi da zaman jiransu ta bar gurin, basu fito palo ba sai takwas saura, lokacin Hajja da Rashida har sun karya suna zaune suna hira…… Kai tsaye inda Hajja ke zaune suka nufa a nutse suka gaisa Wasila sai sinne kai takeyi kunyar hajja takeji sosai, barin gurin tayi ta nufi daning shi kuma ya zauna suna magana da Hajjan………Suna break fast ta d’an kalleshi sai akaci sa’a shima ita yake kallo, kasa tayi da kanta, ya gane duk sanda take son yi masa magana kunya na hanata, yace.”Akwai abinda kike bukata ne.”? Ta dago kanta a hankali tace”Ina so ka dan bani waya ta ina so mu gaisa da Kawu duk da dai bani da numbar wayar Kawu Habibu wacce zata sadani dashi nasan baza’a rasa a gurinka ba.’
Murmushi yayi yana goge bakinsa yace.”da akwai numbar Kawu Habibu a wayata sai da kwanaki nayi ta kiran wayar baya dagawa nasan fushi yake dani kan abinda ya faru.” A hankali tace”Kawu Habibu fushi ne dashi nima bama shiri sosai munfi yi da mai allo.” Wayarsa ya mika mata yace.”Ki duba sunanshi nayi serving da Habibu garko.”
Wayar ta amsa tana budawa taga hotonsu ita dashi a fuskar wayar hoton da hafsa ta daukesu lokacin da suka zo hoton yay masifar kyau……… ‘Dan kallonshi tayi hankalinsa na kan karamar wayarsa yana dubawa, ta dauke kanta tana sauke ajiyar zuciya bata ta’ba tsammanin haka yake da saukin ‘kai ya mai da kansa karamin yaro duk dan saboda farin cikinta.
Tayi ta kiran layin Kawu Habibu gashi dai tana shiga amma bai dauka ba, Ta dan kalleshi sai taga yayi murmushi, a nutse yace.”Mutukar fa zai ga numbarta ce ba zai dauka ba har yanzu nima kunyar hada ido nake dashi nasan abinda nayi ban kyauta ba amma ai na bada hakuri kuma ya cancanta a yafe miki ko.” Cikin wani irin yanayi yake maganar…….Sai taji tana jin zafin Kawu Habibun meye abin ri’ko da daukar gaba, ai itace mai laifi tunda duk abinda ya faru itace ta jawowa kanta itama yanzu ta daina ganin laifinsa bisa ga sakin da yay mata ta wani gefan ma farin ciki take da hakan ta faru tunda gashi tayi hankali tasan inda yake mata ciwo.