NOVELSYAR BANGAR SIYASA COMPLETE

YAR BANGAR SIYASA COMPLETE

a ta turo ‘kofar d’akin ta shigo kafad’arta sa’be da baby zahra tana fad’in ”Kina ina ne Wasila zo maza kar’beta ki bata nono kada ta fara wannan kukan nata.” Duk suka juya suna kallonta tana tsaye a bakin ‘kofar shigowa……….Jikinta ne kuma yayi sanyi ganinsu kamar suna cikin ‘bacin rai dan ta lura da Wasilan ma kamar kuka take, sai tayi maza ta juya zata futa tana fad’in “A’a Alaji ashe baka fito ba.” Yay saurin ‘karasawa inda take yana fad’in “Yanzu zan fito Inna bani ita mu gaisa.” Ya mi’ka hannunsa ya ‘karbi yarinyarsa Inna ta bud’e ‘kofar dakin ta fice da sauri duk kunya ta isheta…..Hannunsa ri’ke da babynsa suka ‘karasa inda take tsaye tana shashshekar kuka

Littafin na kudi ne!
Kika futar min da book keda Allah kika karanta baki biya ba kema keda Allah Whasap numbar
07084653262
BINTA UMAR ABBALE
BINTA UMAR ABBALEalliya:
[8/24, 9:55 AM] .: ‘Yr Bngr Sys
75

Assalamu alaikum barkan ku da safiya da fatan kun tashi lafiya ya gida ya yara? madallah Jiya na fita anguwa tun safe ban samu nayi typing ba sai bayan na fita ne na kawo muku uzirina afuwa???????? da yawa daga cikin ku nasan zasu dauka wani abu daban to nasan wad’anda suka san wacece binta baza su dauki rashin yin typing dina da wata manufa ba, amana d’aya ce kamar yanda na d’auki alkawari kuma na karbi kudin ku #600 domin ku dinga samun update na ‘yar banga sau biyu a rana, to ku sani a cikin ku akwai wad’anda nayi wa uziri suna da yawa, kuma a rayuwa dole sai kayiwa d’an uwanka uziri mutum ba kullum yake samun abinda yake so ba, tinda na fara typing na ‘yar banga ban tsaya ba ko hutun sallah ban tafi ba kullum sau biyu nake har ‘yan normal gruop suna surutun hakan, ban ta’ba tsallake kwana biyu banyi typing ba inayi iya bakin kokarina duk domin na sauke nauyin dake kaina, Ni ina kokarin rike amanarku amma kuma wasu daga cikinku suna cin amanata to wannan be dameni ba saboda nasan kansu sukewa, watarana zan tashi bani da chaji watarana zan tashi bani da lafiya ko yarona, kunga typing ba zai yiwu ba, dole sai da nutsuwa nasan dai wad’anda suka san wacece binta zasu bada shaida a kanta ban kar’bi kudinku dan nayi wasa da hankalinku ba duniya dole sai kayiwa dan uwanka uziri, saboda haka dik sanda aka ga banyi typing ba to a fara tambayar lafiya tukkuna kafin aji bayani na, ku kar’bi uzirina kamar yanda nake kar’bar uzirinku……………….Assalamu alaikum????????‍♀️

Yana isa inda take tsaye sai ya rike hannunta ya jata suka zauna kan gado, baby Zahra ya d’ora mata a cinyarta cikin murya mai taushi yace.”Ki bata nono kinga tana kuka bana so naga momyna na zubar da hawaye.”
Ma’kale kafad’a tayi tana goge fuskarta cikin shagwaba tace”Uhm!Uhum! wato momyka ko? to nima ai momyna ka ‘batawa rai.” Ya rike kafad’arta yana dan sansana wuyanta a hankali yace.”Ayi min afuwa nima Inna Hajara mamana ce kuma kema ai kin san duk abinda na fad’a akanta hakane yanzu gashi data shigo kin tabbatar da maganata ko.”? Shuru tayi masa kunyarsa takeji sosai…..Murmushi yay yana dan daga mata girarshi a hankali yace.”Ai naga kin fara sallah saboda haka yau dakin nan zan kwana dan kwana biyun nan kokari da hakuri kawai nakeyi sha’awarki zata kasheni.” Cikin wani irin voice ya’karashe maganar.
Kallonsa takeyi tana d’an zum’bura bakinta tace”Ni wallahi A’a so kake ka sake farke gurin bayan kasan sai da aka yanka ni.” Ya wani marairaice fuskarsa yana mata shu’umin kallo yace.”Ai naji Likitarki tace gurin ya had’e ranar da mukaje asibiti.”
Hawaye ta share tana sake zu’baro baki gaba tace”Eh duk da ya had’e ai amma tace sai anyi wata uku sannan wani abu zai faru.” Jikinta ya sake shigewa ya d’ora ha’barshi kan kafad’arta tare da zura hannunsa ya ri’ko kungunta ya rike sosai yace.”Kina so na mutu kenan wata uku da kike magana tamkar shekara uku ce a gurina ai ni yau ma bazan iya hakura ba yanzu kafin na fita zanyi saboda nasan innarki zata hanani shigowa da daddare.” Yana maganar yana cusa hannunsa cikin rigarta

Zabura tayi baby zahra dake hannunta ta kusa fad’uwa yay saurin riketa yana dan kallonta yace.”Baki da hankali zaki yar min da momy ko.”? Tana tureshi daga jikinta tace”To ka daina ta’bani ko kuma in maka ihu! Inna Hajara ta shigo taga abinda kake.” Sai yasa dariya yana kallonta yace.”Idan kin min ihu! Inna Hajara ta shigo taga abinda nake meye a ciki dama ni nafi so ta gani itace zataji kunya bani ba.”
Shiru tayi masa tana kokarin fito da nono domin bawa baby dake dan kuka……Taimaka mata yayi suka fito da nonon a tare, gabakid’aya idanunsa suka rufe ganin lafiyayyan nonon nata ya cika sosai gashi a tsaye nipple din ya sake tsukewa saboda tsotso, ya sauke ajiyar zuciya me zafi a hankali ya dora hannunsa saman brest din yana shafawa tamkar wani maraya ya d’ora kanshi a kafadarta……Wasila abu biyu ne suka dameta Yanda yake shafa fatar saman brest dinta shine ya sanya ta shiga wani irin hali gashi baby zahra ta kama nipple din tana ta tsotsa, sai tsigar jikinta ta dinga tashi duk ta rasa yan

da zatayi sai mutsu-mutsu takeyi tana dan tureshi yana sake makaleta a jikinsa…..Kuka tasa masa tana fad’in “Dan Allah ka bari wallahi babu dad’i.”
Ya bud’e jajayen idanunshi da suka ‘kankance yana kallonta kwata kwata ji yay bakinsa yay nauyi ya kasa magana a take jikinsa ya shiga kyarma wani irin sanyi ya dinga ratsa shi.
Tunda taga ya shiga wannan yanayin sai gabanta ya tsananta fad’uwa domin tana gane duk sanda yake cikin tsananin sha’awa jikinsa rawa yake.
Baby Xahra ya kar’be daga hannunta ya ajiyeta gadonta dake gefe, tana kallonshi yana kokarin ‘balle botiran rigarshi da links….Sai tayi yunkuri barin gurin yay gaggawar rike hannunta.
Bakinta sai rawa yake takasa magana….Murya a hard’e yace.”Ki taimaka min na samu stysifiend ba dole sai na shiga wannan gurin ba tunda kince da matsala ke kin san irin dubarar da zakiyi min ko.”? Yana wani lankwashe kansa yake maganar.
A tsorace take kallonsa bakinta na rawa tace”Fita fa zakayi ka shirya tsaf kuma sai kace wani abu ni dai dan Allah ka mayar da rigarka ka tafi inda zakaje.”
‘Dan ‘bata rai yay yace.”Wai meyasa ne duk sanda zance miki ga abinda nake so sai kinyi min gardama meye a ciki dan kinyi min dabaru na samu biyan bukata kin san bana neman mata ko? kuma ke kadai ce matata to ki sani wannan halin naki zai iya janyowa na sake aure dan ni mutum ne mai yawan bukata da kuma san soyayya da kulawa.”
Jin maganar aure yasa ta soma kuka tana kallonshi tace”To ai inayi maka kokari duk sanda zaka zo da bukatarka ina kokarin ganin ka samu gamsuwa ko ranar da zan haihu ma hakane ya faru, yanzu kuma ai haihuwa nayi ba sai ka hakura nayi ar’bain ba.” Kansa ya dafe cikin ‘bacin rai yace.”Ba zakiyi abinda na umarceki ba.” Matsawa tayi gefe tana goge fuska….”Ni dai ka bari nayi ar’bain.” ! Yaji kamar ya kwad’a mata mari! Yarinya mai shegen taurin kan tsiya wai meye manufar ar’bain d’in nan da malam bahaushe ya tsira! Tsaki! me kar’fi yaja ya mi’ke tsaye yana maida botiran rigarsa ya d’auki hularsa da gilashinsa da ya aje ya sanya, ya kama hanya ya fita daga dakin ba tare da ya kalli inda take tsaye ba.
Yana fita ta nemi gefan gado ta zauna tana kuka ita tsoro takeji kada Inna hajara ta fahimci wani abun na faruwa a tsakaninsu ta tafi kwata kwata bata so ta tafi shiyasa kuma tana jin tsoransa kada yazo ya danneta ya lalata mata d’inki duk da likitan tace gurin yayi normal amma ai baiyi wani ‘kwarin kirki ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button