Uncategorized

ABUNDA KA SHUKA COMPLETE

ABUNDA KA SHUKA COMPLETE HAUSA NOVEL

Tun ina bashi amsa har na dena se lum_lumshe idona nake bacci na cina, ganin tana gyangyadi seya janyota jikinsa a hankali, kwantar da kanta yayi akan kirjinsa a tare suka saki wasu boyayyun ajiyar zuciya, lumshe idonsa yayi saboda yanda sassanyan kamshin turaren datasa ya bugi hancinsa, tunda ta shigo dakinsa yake jin kamshi, amma yanzu da kusancinsu ya Karu se tasirin kamshi ya sauya a gareshi. A hankali batare daya buɗe idonsaba ya dafa kanta ya karanto addu’ar da Annabi (S.A.W) ya koyar game da sabbin ma’aurata a fili. zarcewa yayi da shafa gefen fuskarta bayan yagama karanto addu’ar. bacci me daɗi ne yayi awon gaba da Maryam, se ƙara manne masa take a jiki kamar mage. jin saukar numfashinta a hankali yasan baccin ya ɗauketa, ajiyar zuciya ya sauke tare da jan numfashi ya buɗe idonsa da suka fara canza kala, kurawa kyakkyawar fuskarta ido yayi yana kallonta, a duk lokacin da yayi mata kallo irin haka se yaji gabansa ya faɗi, hannunsa yasa a hankali yana zagaye kananun pink lips ɗinta data dan turo gaba, masu taushi. Yayi 10 minutes a haka yanata aikin kallonta da shafa fuskarta cikin tsananin shauki. Tallafota yayi gabadaya a jikinsa ya yunkura ya mike ya kwantar da ita akan gado. Lallabawa yayi ya rabata da jikinsa. Daddumar da sukayi sallah ya nade ya ninke ya ajiye, tea flaks da cup din dayasha coffee ya ɗauka ya fita dasu yakai kitchen ya dawo. Hangota yayi tanata mutsu_mutsu akan gadon, plate din indomie’n ya ɗauka, jinsa da nauyi yasashi buɗewa, mamakine ya kamasa ganin yanda yabar indomie’n haka take, “kenan bata ciba?” Ya tambayi kansa. Shi duk daukarsa taci. girgiza kai kawai yayi itama yakaita kitchen din. Kafin yadawo Maryam harta farka, amma bata buɗe idontaba, saboda baccin besaketaba kawai dai yadena mata daɗine. laptop din da yayi amfani da ita ya ɗauka ya kaita ma’ajiyarta. Sannan ya cire jallabiyar jikinsa ya ajiye, besan meyasaba yakejin wani iri a zuciyarsa akan abinda yake son aikatawaba, tun kafinma ya tunkari Maryam ɗin kasala ta fara lullubeshi. ƙwarara zuciyarsa yayi ya nufi kan gadon. (Bawai ragontakace take hana mustapha kusantar Maryam ba, idan baku mantaba a bayanan mommy na abubuwan data aikata harda asirin hana mustapha iya mu’amala ta sex da kowacce mace, sha’awarsama aka ɗauke masa gabaɗaya, shiyasa ko feeling be taɓa jiba a rayuwarsa se lokacin da suka fara haɗuwa da maryam kafin ta fara aiki agidansu. Amma boka yatabbatarwa da mommy cewa, mustapha ze iya yin sex da mace amma se wadda ta kasance jininsace. Ma’ana yar’uwarsa ta jini, kuma daga ranar da hakan ta faru asirin da’aka masa ze karye ya koma kamar kowanne lafiyayyen namiji kuma ze iya yin sex da kowacce mace koda ba jininsa bace. Mommy bata taɓa zaton mustapha ze haɗu da wani jininsaba a lokacin shiyasa ta amince da sharaɗin boka akayiwa mustapha asirin, shiyasa yake shiga wani yanayi a duk lokacin da yayi niyyar yin wani abu da Maryam. dafatan kun gane????.) seda ya kashe light din ɗakin sannan ya hau kan gadon ya kwanta a hankali cikin dauriya da abunda yakeji ajikinsa. Janyota yayi jikinsa yasa hannunsa ya zagaye bayanta. Ajiyar zuciya ta sauke tana ƙara gyara kwanciyarta a kirjinsa wani bacci me daɗi na fizgarta. A hankali yake ƙoƙarin cire mata hijabin jikinta, cikin muryarta me cike da bacci tace, “yayaaaaa…” taja sunannasa. “Uhm” ya amsa mata batare daya dena ƙoƙarin cire mata hijabinba, tsigar jikinsa na tashi yarrrrr. tana jinshi amma baccin dake cinta yasa batayi yunkurin hanashiba. A hankali yake shafa bayanta tare hura mata iskar bakinsa a fuskarta. Ƙara cusa kanta tayi cikin kirjinsa tana sauke ajiyar zuciya, kwantaccen gashin kanta baƙi sidik ya fara shafawa a hankali yana lumshe ido tare da fitar da numfashi zuciyarsa na bugawa da sauri_sauri. Yanayi biyune, ya riskesa a lokaci ɗaya. yanayin dayakeji a koyaushe idan yana tare da Maryam, da kuma wani irin feeling dayake bijiro masa, ga kamshin jikinta dayake ƙara masa tasiri gurin jin wani fitinannen feeling akanta. A hankali ya buɗe idonsa ya ɗan rabata da jikinsa, habarta ya dago ya dora bakinsa akan lips ɗinta ya fara bata wani hot kiss yana lum_lumshe ido. wata irin sarawa kansa yake masa kamar ze tsage amma duk da haka baze iya fasa aiwatar da kudirinsa ba yau kome zeji. tsotsar lips dinnata yake kamar ze cire mata yana ƙara manneta ajikinsa tare da shashshafa jikinta zuciyarsa na tsananta bugu. Maryam tun tanajin abun kamar a mafarki harta farka a tsorace ƙoƙarin kwace jikinta tayi saboda rashin sabo da abunda yake mata amma hakan ya gagara…..wasu sakonni masu wuyar faɗa Mustapha yake aikawa maryam cikin wani irin salo me tsayawa arai da wuyar mantawa. hawayene kawai yake shatata a idon Maryam wanda batasan dalilinsuba. Jikinsu gabaɗayansu kyarma yakeyi. zuciyar Maryam banda dokawa a miliyan ba abunda take saboda tsabar firgicin yanda mustapha yake yamutsa mata jiki a zafafe amma kuma yanayin komai cikin nutsuwa. mustapha baya hayyacinsa kwata_kwata sarrafa maryam kawai yakeyi a matuƙar buƙace, duk da yanda yakejin jikinsa tamkar ana yayyanka naman jikinsane saboda azaba, ga kuma wani bakon yanayi mara misaltuwa daya tsinci kansa a ciki. Maryam bata ƙara firgicewa seda taji yana karanto addu’ar saduwa iyali cikin wata iri murya dabata fita sosai.(Battery low….????)…….

Adaidai wannan lokacin mommy dake zaune akan gadonta tanata trying number’n suhailat taƙi shiga Tun shekaran jiya, taji gabanta yayi wani irin yankewa ya faɗi, tamkar wadda akayiwa wani abun sega gumi yana tsatstsafowa daga jikinta kuma fanka da ac’n ɗakinta duka a kunne suke, ajiye wayarta tayi a gefe cikin wani irin tashin hankali datake cikinsa tun kwana 2 dasuka wuce, sakamakon jin labarin ciwon Sadiq datayi da kuma labarin cewa mustapha baya Kano shida maryam, tun jiya tasa a binciko mata inda Mustapha’n yake amma har yau shiru babu wani labarin samun inda yake. Maryam kuwa bata jin ta ita, domin duk a tunaninta tana gurin Aunty ne. sauka tayi daga kan gadon ta fara kaiwa da komowa tana zancen zuci. taso ta fara gudanar da aikinta akan su Mustapha tun jiya, amma se gashi sunzo sun ɓata mata shiri. wayarta dake kan gadoce ta fara ringing, da sauri ta nufi kan gadon domin ta dauka, dan ita yanzu cikin maraba da kowanne kira take. Haidar ne yake kiranta wanda taita kiransa tun yamma amma be ɗagaba. Da sauri ta ɗaga tare da kara wayar a kunnenta tace “se yanzu kaga damar kirana kenan?” Cikin kakkausar murya tayi maganar. Haidar dake kwance akan gadonsa idanunshi a lumshe, cikin murya me cike da gajiya yace, “ba haka bane mommy, wlh yanzu ko Lokacin kanmu bamu dashi saboda yawan sabgogi, mu biyunefa yanzu akan komai na daddy muyinan muyi can shiyasa.” Tabe baki mommy tayi tace, “hmmm wai ace ina matsayin mahaifiyarku amma babu me nemana a cikinku tsawon kwanakin da muka ɗauka Bama tare, saboda angama hure muku kunne ko?” Haidar yace, “wlh mommy munnemeki amman bamu samekiba yaza’ayi ac…..” Katseshi mommy tayi da faɗin “naji Ni duk ba wannanba, inashi mustapha’n yake?” Haidar yayi ɗan jimmm, sanin halin mahaifiyarsa yasan zata kuma iya yin wani mugun abun seya mata ƙarya yace, “yana London mommy” “London?” Mommy ta maimaita a matukar razane. “Ehh” haidar yabata amsa a takaice. wani gumi daya yanko mata a goshi ta goge da tafin hannunta sannan tace, “me ya jeyi a London ɗin?” Yace, “bansaniba mommy” “ƙarya kake haidar kasani” srioustly yace, “mom da gaske bansaniba dana sani mezesa bazan faɗa mikiba.” shiru mommy tayi cikin rashin sanin abunyi. Jin shirun yasa haidar yace, “mommy yau nagaji dayawa ina bukatar hutawa yanzu da safe zankiraki” mommy saboda tsabar takaici kasa bashi amsa tayi. cillar da wayar kawai tayi akan gado ta rafka tagumi hannu biyu ta fara tunanin mafita, dan ita wlh kome ze faru bazata fasa aiwatar da kudirintaba, idan ba gani tayi mustapha da daddy sun bar duniyarnanba bazata taɓa samun nutsuwaba. dan haka dole tayi shirin zuwa London a satinnan domin binciko Mustapha a duk inda yake……….

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button