Uncategorized

ABUNDA KA SHUKA COMPLETE

ABUNDA KA SHUKA COMPLETE HAUSA NOVEL

Karfe Tara na safe,gwaggo ladi ta fito daga dakinta.maganarta azafafece tatabbatarmun data fito.seda gabana yayanke ya fadi,domin kuwa yanzu inta faramun bala’i harse ta kwanta bacci take sararamun.wata tsawa ta dakamun. “Ke maryam! Dan matsiyacin ubanki bakya ganin mutanene kika tsaya kike Abu ahankali,bazakiyi Abu da jikiba.nandanan jikina ya kama rawa,saboda masifar tsoron gwaggo ladi danakeyi. To nikadaice abun yamun yawa ga suya ga sallamar mutane.gashi kuma Allah yasanyawa sana’artamu albarka muna samun ciniki sosai.hakan yasa nake dan Tara layi,amma dazarar gwaggo ladi ta fito zata fara zagina tana tsinemun akan bakin ciki,nake mata shiyasa bana saurin sallamar mutane ita kuma tana daki akwance, koda sallamar mutane bata tayani,kuma innagama ta ‘amshe kudinta cas tana zagina.ko biyar bazata barmunba.

Cikin rawar murya nace “kiyi hakuri gwaggo yanzu zankwashe wannan na sallamesu. ” da hakurin ta mutu sadakar nawa kika bayar,shagiya munafukar yarinya,kina Abu sum_sum kamar ta Allah.shiru nayi ina cigaba da aikina,idan da sabo,nariga dana saba da halin gwaggo.da masifarta.buta ta dauka ta shige bandaki tana mitarta.

Karfe goma da ‘yan mintuna,kamar yadda nasaba kullum,yauma komai ya kare.Alhamdulillah.har nemama akeyi babu.duk wani Abu danasan zan wanke na tattara nakai gurin wanke_wanke.dakin gwaggo,na nufa da sallama.seda taga shan kamshinta sannan ta bani izinin shigowa. Tana kwance akan gadonta.durkusawa nayi abakin gadon na mika mata jakar danake zuba kudi acikinta.rankwashin kaina tayi Wanda bansan lefin menamata tamun hakanba.hararata takeyi tamkar idonta ze zazzago.”munafukar yarinya,me suffar ‘yan wuta,kidinga wa mutane wani sum_sum kamar ta Allah,mudai ba’agurinmu kika gado wannan bakin halinba,sedai can agurin dangin ubanki.dauki indomien can guda biyu da akwai biyu kidafomun kikawomun.inda tanunamun na nufa na dauka na fice da saurina dankar nakarayin wani lefin.to yanzu kuma menai mata,ita matarnan komai na mata banmata daidaiba,komai nayi lefine.kullum cikin zagina da aibatani take.hawayen da suka tararmun a idona suka fara zubowa.yaushe zan huta da kuncin rayuwa ni maryam.a hankali nake Jan kafata har bakin murhun,bayana kamar ya balle saboda gajiya.guntun garwashin danayi suya akai na Dora mata indomien. Sharar gidan na kama duk da bawi datti se ‘dan kura dayayi. Seda na share gidan Tass,sannan na kwashe indomien a faranti nakai mata daki.tanata faman irga kudin cinikin da mukayi,hakan yasa yanzu bansamu rabon fadaba.saboda gwaggo ladi,idan ta harkar kudi ko magana batayi,shegen San kudi gareta.guntun tuwon danaci jiya da dadaddare shina Dora akan wuta na dumama.bayan ya dumamu na sauke na faraci,saboda matsananciyar yunwar datake addabata.kullum.dama tuwon nishine abincina da safe da daddare.ina cikin ci gwaggo ladi ta kwallamun wani kira, “ke! Ke maryam.dasauri na tashi zuciyata na bugawa jikina ya kama rawa dannasan wannan kiran bana alkhairi bane.

Zubewa nayi a gabanta jikina,na rawa cikin rawar murya yace” gwa..g..go..ga..ni,wani wawan mari ta daukeni dashi,dan uban ubanki,ina kudina da kika boyemun,domin nasan cinikuna yafi haka. “Wlh gwaggo ban boye miki,ko ficikaba wannan shine kadai cinikin da’akayi.nafada mata haka hawaye na zuba daga idona. ” to ubanwa kika bawa wani Abu acikin kayana. Babu kowa gwaggo sedan gidan me markade daya kawomun markade na bashi fanke guda biy…..aiban karasaba naji ta rufeni da duka ta ko’ina akan fanken naira 20 bacin cinikin dubunnan dana mata.inda sabo yaci ace nasaba da dukan gwaggo,domin kullum seta jibgeni babu gaira babu dalili.seda ta gaji dankanta ta kyaleni,tana tsinemun tare da aibatani.

Jan jiki nayi nadawo tsakar gida,hawayene masu zafi kawai suke fita daga idona.bansan menayiwa gwaggo ladiba,ta tsaneni,kullum cikin azabtar dani takeyi.abincin daban karasa Ciba kenan,na tattara kayan na fara wanke_wanke.inayi ina sharar hawaye. Seda nagama na maida komai muhallinsa. Girkin abincin rana na Dora,shinkafa da miya gwaggo tace na dafa.dorawa nayi.bandaki na wanke kafin shinkafar ta tafasa na tace. Seda naga girkin sannan na faki idon gwaggo,na Dora ruwan wanka,saboda banda kauri babu abunda nakeyi.daki na kaimata abincin duka.wanka nayi,na wanke hakorana Tass da gawayi,domin duk kudinnan da gwaggo take samu,amma bani da MacLean da burush.alwalar sallar azhar na dauro.saboda har anfara kiran sallar.bayan nagama shiryawa nayi sallah.waken suya na auno,na jika zankai markaden awarar yamma……

     ***************

Karfe daya suhailat ta fito daga lecture,kuma daga ita tatashi kenan.amma tayiwa mommy karya tace mata se 6:00 pm zata tashi.kamar yadda ta saba kullum seta kara lokaci.wayarta ta dakko kirar iPhone 12,takira wani saurayinta akan tafito yazo ya dauketa.

Wata farar motace ta tsaya a gabanta,wani matashi ya fito yana fadada fara’arsa, babbar yarinya dama jiranki nake tayi,kinji dadin danaji kuwa dana ganki.murmushi ta masa tare da fadin,”nima naji dadin ganinka saboda inada bukatar adan yamutsani.dariya ya saki.”kinkuwa samu tawan,gaban motar yabude mata ta shiga.domin suhailat macece me izza,daji da kai.zagayawa yayi yashige shima bayan ya rufe mata kofar.wani matsakaicin gida ya kaita,ba kowa agidan,hakan yasa da kanshi ya fito ya bude get din gidan.sannan suka shiga.karamin gida amma yayi matuakar kyau da tsaruwa.suna shiga bedroom din gidan ta fara cire kayan jikinta,domin a matukar bukace take,tunda ta tsotsi lips din babyn ta,gaba daya wata muguwar sha’awa takeji.shikuwa saurayin mesuna kamal ganinta ba kaya ya fara lasar lips dinta.janta yayi suka fada kan gado.bakinsu ya hade ya fara sucking lips dinta.hadi dakai hannu yana mammatsa nonuwanta.lumshe idonta ta farayi tana shafa sumar kansa.tare da kara bankaro masa kirjinta.hannunta takai tafara masa Susa abayan kunnansa zuwa wuyansa. Ahankali ya cire bakinsa daga nata,yafara kissing wuyanta zuwa kirjinta.nononta daya yasaka abakinsa,yafara mata wani sucking dinsa,me zautar da mace,musamman ma irin suhailat me tsananin sha’awa………..✍️

BY
zeey kumurya
https://chat.whatsapp.com/LvF2kmkAjrZ2UUUZ2ZzvaN

ABUNDA KA SHUKA………
(shizaka girba)

MALLAKIN
????
ZAINAB USMAN KUMURYA

FARIN JINI WRITERS ASSO…..????

~Free novel~

Bismillahirrahmanirrahim

0️⃣2️⃣

…………..ahhhhhh!!!! my kamal I like this,kaci gaba,karkadena plssss!!!!fitar numfashintane yasauya ya fara fita da sauri_sauri.kasa yayi da hannunsa,ya bude kafarta,yafara fingering dinta.daukewa numfashinta yayi saboda dadin daya ziyarceta. washhhh!!!!! Kamal you are so sweetttttt!!!! Inajin dadi sosaiiii Wani gumine yafara tsatstsafomata,saboda dadin datakeji. After some minutes,ta matse hannunsa ajikinta tana sakin wani dogon nishi,alamun tayi realising.kissing dinta ya farayi a ko’ina na jikinta,so yake yarudata sosai,yanda zata yarda suyi sex.amma Sam suhailat taki yarda,kullum tazo sedai suyi romance kawai ta wuce,gashi bata gajiya da romance,tana kaunar ayita yamutsata ana tsotseta,haka ya hakura suka cigaba da romance dinsu………..

      *****************

Bayan ya danyi mintuna,da jikawa na tace ruwan na kara daurayewa,nanufi gidan markaden.ina zuwa bansamu layiba,tsayawa nayi aka markadamun sannan na dawo gida.har lokacin gwaggo tana daki,yau gantalallun kawayennata basu zoba.seda na fara tace awarar sannan na kara hura wuta na daura.salimata ce ta shigo gidannamu da sallamarta.fadada fara’ata nayi ina mata sannu da zuwa.kujerar tsugunno ta dakko,ta zauna.nima wata na dakko na zauna a kusa da ita. “Saleemat harkin dawo Daga school, din.” na dawo maryam ya gida ya aiki. “Lafiya kalau,saleemat.ya umma. “Umma tananan kalau,dama zuwa nayi nadan tayaki aiki kafin lokacin islamiyya yayi. Dasauri nace” haba saleemat,aina kusa gama aikin,awarafa kawai zan dafa,se dakan yaji.dakinyi zamanki agida kin taya umma aiki.hararata tayi,tace.”umma ta gama aikinta,ki dakko yajin nadaka miki lokaci yana tafiya.sanin danayi kona roki saleemat babari zatayiba,yasana mike na nufi kitchen. Barkono na dakko da su maggi da gishiri.gabanta na kawo na ajiye mata.da kanta tatashi da dakko turmi,ta fara dakan.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button