Uncategorized

ABUNDA KA SHUKA COMPLETE

ABUNDA KA SHUKA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ba’asamu damar fita da mustapha India ba ayau se washegari da karfe 10 nasafe jirginsu ze tashi, da mommy za’aje da daddy da kuma yaya sadiq, suhailat ma taso zuwa amma daddy yahana saboda makarantarta. Inatajiran yaya sadiq yazo muje asibiti amma har dare bezoba, se wajen 11 yakirani wai abubuwane suka shamasa kai nayi hakuri. bakin cikin danaji baze misaltuba, haka na hakura, yauma banyi kasa a gwiwaba natashi cikin dare nakai kukana gurin me duka, akan yatashi kafadun heartbeat. washegari tun sassafe aunty ta koma asibitin. Nikuma time din inata aikina dannayi sauri muje asibitin da aliya kafin natafi islamiyya. mungama shirinmu aunty takira tace muzauna dan harma sunwuce airport zasu tafi India, aijinayi tamkar anwatsamun garwashin wuta acikin raina, har toilet nashiga na buya nayi kuka saboda takaici, yanzu shikenan ban ganshiba harsun tafi ina ganin yaya sadiq nakirana amma naki dagawa, danshi nadorawa alhakin rashin zuwana asibiti daya kaini tun shekaran jiyan aida haka bata faruba. Su aunty ma bayan sallar azhar suka shirya suka tafi gida, sauran bakinma haka dama wasu tun jiya suka tafi. Suhailat ta dawo se kuka takeyi,mommy kam rabonda nasata a idona tun shekaran jiya da safe………

AFTER 3 DAYS

Alhamdulillah su mommy sunje India lafiya, kuma jikin mustapha yayi kyau bakamar suna gidaba, danyanzu zafin jikinsa ya ragu kuma numfashinsa yadaidaita ya koma normal, sedaifa haryanzu besan wayake kansaba, ko idanunsa bebudeba har yanzu,kuma suma dai basu gano ciwon dake damunnasaba,suna dai ta gwaje_gwaje…….anan gida kuwa, suhailat ta damu kanta sosai, gashi ita ba gwanar addu’aba balle tadinga samun sauki, hakadai ta daure ta koma makaranta bisa umarnin daddy, kullum cikin waya da video call suke ita dasu mommy. Nikam gidan gabadaya yamun wani irin girma da fadi saboda rashin mustapha, ga yaya sadiq da mommy duk basanan,gaba daya yanzu nakoma wata sukuku dani. Yaya sadiq yaturomun hoton yaya mustapha ta WhatsApp naganshi, dukda a hoto naganshi amma yanajin jiki sosai,badare ba rana kodayaushe cikin yimasa addu’a nake. Tsakanina da suhailat yanzu gaisuwace kawai take hadamu,sekuma idan zata sakani aiki.

Suhailat ce zaune acikin wata rumfa a school da’aka tanada dan zaman dalibai ita kadaice zaune a inda take tana jiran driver yazo yadauketa. Kirane yashigo wayarta dake hannunta tana latsawa, kamal ne yake kiranta dagawa tayi ta kara akunnenta. “Hello, babbar yarinya” murmushi suhailat tayi tace, “kamal nawa ykk” “lpy klu, ya garinne” “gari babu dadi kamal, kadawo kenan” “nadawo baby luv, yau da safennan, wanka kawai nayi nadan huta nace bari nakiraki domin nayi matukar kewarki” dariya suhailat tayi saboda yanda yadaddage yana magana, tace. “Nima nayi kewarka sosai my kamal, wai mekazaunayi a can kayi wannan dadewar?” “Bari kawai kedai babbar yarinya wani mahimmin aikine yatsaidani amma yanzu nagama, anci nasarama komai normal, kina inane haka” “ina school ina jiran driver zezo mutafi” “ah haba dawuri haka, bari nazo naganki kijirani nanda 15 minutes ganinan zuwa” bejira amsar suhailat ba ya katse wayar. Bin wayar tayi da kallo tana murmushi, itama tayi kewar kamal sosai, dansunfi wata basu haduba yayi tafiya kuma inda yaje wani kauyene ko waya basayi gurin babu network.

kamar yadda yace kafinma 15 minutes din yakaraso, kiranta yayi ta fada masa inda take yazo yasameta. ahankali ta mike cikin takunta na kasaita na isa gurin motar tasa, wani fitinannen kallo kamal yake binta dashi me cike da jaraba yana lashe lebe. dakanta ta bude murfin motar tashiga fuskarta dauke da murmushi. tana zama kamal yasa hannu yamata wata muguwar runguma harseda ta tsorata. “wayyo kamal kasheni zakayine, kk mun irin wannan cabka haka.” bebata amsaba se lumshe idonsa dayayi yana wani shinshina wuyanta yana kara manneta da jikinsa tare da busa mata numfashinsa. lumshe idonta tayi itama tsigar jikinta na tashi harta farajin sauyin yanayi ajikinta, daurewa tayi ta kwace jikinta daga garesa tana sauke numfashi. cikin wata irin murya kamal yace mata, “haba sweet, kwana nawa banji duminkiba amma shine yanzu munhadu zakimun rowar kanki pls ina cikin wani hali kibarni na samu nutsuwa dake” yakarashe zancen yana kara janyota jikinsa. itama tana bukatar wasannin dasuka saba ahalin yanzu, to amma damuwar rashin lafiyar mustapha bazata barta taji wani dadiba yanzu. Cikin sanyin murya tace masa, “kamal nima ina cikin bukata amma zuciyata cike take da damuwa shiyasa kaganni haka,am sorry” cikin nuna damuwa kamal yatambayeta meke damunta, atakaice ta masa bayanin abunda kefaruwa. damuwarsa sosai yanuna tare da yiwa mustapha addu’ar samun lafiya, suhailat taji dadin hakan kuwa danbatayi zaton haka daga gareshiba tunda mustapha yakasance abokin takararsane. Daga rarrashi kuma yazarce da lalabuta, ganin yana neman wuce gona da iri acikin makaranta, tace masa suje gidansa dan itama ta fara hawa network. abun nema yasamu ga kamal dama haka yakeso danyagama shirinsa tsaf yau akan suhailat, motar ya kunna ya bata wuta sukabar makarantar. Koda sukace gidansa abinci ya kawo yace suci, suhailat tace masa ta koshi ita kawai ya latseta take da bukata, lemo ya matsa mata setasha dole badan tasoba tadauka tasha. daki yajata suka fara masha’arsu, saidai yaufa abun yafi na kullum dan suhailat tafishi zakewa, wata mahaukaciyar sha’awace take cinta, duk abunda kamal yake mata danta samu gamsuwa yamata, amma bata gamsuba. sunfi awa biyu yana tabeta amma taki hakura, koya barta seta kara janyoshi sunkoma, karshema datagaji seta samasa kuka akan yana sane yaki gamsar da ita, rarrashinta yahauyi amma taki hakura domin gabadaya bata cikin hayyacinta. ganin tasa kuka kamal yarungumeta ajikinsa tare da fadin, “am sorry, sweet wlh namiki duk abunda nasan zegamsar dake,bansan kuma me kikesoba saidai in sex kike bukata.” Da sauri tadago daga jikinsa cikin wahalalliyar murya tace, “pls kamal inason sex din indai ze gamsar dani.” waro ido kamal yayi cikin pretending yace, “sweet kinsan me kike cewa kuwa, sex fa! keda bakyason sex, gaskiya bazan iya sex dakeba kar’azo samu matsala” cikin kuka tace, “babu wata matsala kamal, yau inaso kamal pls sex to me, I’m in needed,Inajin kamar zan mutune marata, pls kamal help me” takarashe zancen tana goggamasa nonuwanta akirjinsa. wani munafukin murmushi kamal yayi hakansa yakusa cimma ruwa, cikin zafi_zafi yafara aika mata da hot romance wanda suka kara haukatata, kafin daga baya ya shigeta da karfinsa……..✍️????

By
zeey kumurya
ABUNDA KA SHUKA………
(shizaka girba)

MALLAKIN
????
ZAINAB USMAN KUMURYA

FARIN JINI WRITERS ASSO…..????

~Free novel~

Bismillahirrahmanirrahim

3️⃣2️⃣

………….Sosai suhailat taji zafi kasancewar shine karonta na farko data taba yin sex arayuwarta,amma duk da haka batasha wata wahala sosaiba. Kamal yau farincikin daya tsinci kansa aciki baze misaltuba abunda yadade yana nema Allah yabashi yau yayi nasarar amshe budurcin suhailat, aiko yadade yana abudaya da suhailat. seda komai ya lafa kuma sannan tarin nadama da tsoro suka zowa suhailat, tambayar kanta tafarayi anya kuwa tayiwa kanta adalaci, mezatacewa yaya mustapha idan sunyi aure. hawayen nadama tafara zubarwa cikin tsananin nadama, janyota kamal yayi jikinsa yahau rarrashinta da yaudararrun kalamansa harya yasamu tayi shiru karshema bacci yadauketa…

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button