Uncategorized

ABUNDA KA SHUKA COMPLETE

ABUNDA KA SHUKA COMPLETE HAUSA NOVEL

Suhailat ko zama batayiba saboda,zaƙuwa.ta matsu tajita kamal yana yamutsata.Allah ya halicceta da muguwar sha’awa.amma duk da haka batataba yin sex ba,tafiso ta fara akan habibinta muradin ranta. Yana shigowa department din ya hangota,gabanta yaje yayi parking motarsa. Harararsa tayi bayan ya fito daga motar. Hannayensa ya hade guri daya alamar roƙo,” sorry babbar yarinya,sarauniyar mata.kaf school dinnan babu kamarki akyawu da kudi da wanka,da gayu da….ɗaga masa hannu tayi cikin jin dadin kalamansa,domin ita mutum ce me matukar son ayabeta. “Muje kawai,ka wanke kanka,amma da nayi niyyar baka punishment,saboda nadaɗe a tsaye gashi kowa se kallona yakeyi da wasu kazaman idanuwansu. Dariya yayi yana bude mata gaban motar,shi kuma yazagaya ya shige suka dauki hanya…..

Akan stool ta ajiye Jakarta, wayarta kuma akan mudubi ta’ajiyeta,bayan ta shigo dakin da suka saba masha’arsu. Zama tayi a gefen gado tanayin wata mika tare da gantsarewa,idanunta harsun fara canza kala saboda fitina.kamal kuwa yana falo,yana sane yau ja mata aji zeyi,seyaga ƙarshen jijji da kanta. Kayan jikinta ta fara cirewa domin ita indai ta wannan fanninne bata da wani Jan aji,towel ta dauka ta daura ajikinta bayan tayi tunbur,ta nufi falo duba kamal domin tajishi shiru_shiru. Yana kwance dagashi sedan boxer,yana kallo. Fadawa tayi jikinsa,tana binsa da wani mayen kallo.rungumota yayi jikinsa,yana shafa bom_bom dinta.lumshe idonta tayi tana busa masa numfashinta.a fuska. Ahankali ta fito da harshenta ta fara lasar lips dinsa,cikin ƙwarewa.hannunta tasa tana shafa sumar kansa,tare da gefen kunnansa.lumshe idonsa yayi yana kara mannata da jikinsa zuciyarsa na bugawa da sauri_sauri. Bakinta ya buɗe ya zira harshensa ya fara mata wasa dashi cikin ƙwarewa,wani zazzafan kiss yafara sakar mata,cikin ƙwarewa.nandanan suhailat ta ruɗe,abunka dame jira dama.ta fara mayar masa da martani. Cak ya dauketa yayi daki da ita,bayan ya rabata da towel ɗin jikinta.akan bed ya kwantar da ita.domin se sunfi walawa anan.rumfa ya mata ya fara lasarta,tundaga wuyanta zuwa ƙirjinta.numfashi kawai suhailat take fitarwa da sauri da sauri,gaba daya jikinta ya saki,ta fara jinta awata duniyar daban. Hannunsa yakai yafara shafa Breast dinta,taune lips dinta tayi tana kara banƙaro masa ƙirjinnata. Hannunta takai ta kama joystick dinsa,tafara lailaya masa,tana shafa masa,wani irin dadine yaziyarcesa da sauri yafara sakin nishi. Ahhh…..!!!! My,baby dadiiii….. kici gaba da shafamun aushhh…..nononta ɗaya yakai bakinsa,yafara sucking cikin kwarewa,wani yarrrr taji ajikinta,matse cinyoyinta tayi. Ohhhh….my kamal you are so sugarrr!!! Pls,karkadena kashemun da kyau.aush!!!…. Hannunsa yakai ya wala cinyoyinta yafara fingering dinta……

    ************

Drivensa yana bakin mota yana jiransa,yana ganin fitowarsa ya karaso garesa yana kwasar gaisuwa.kamar kodayaushe hannu kawai yadaga masa.dasauri ya bude masa front seat,cikin girmamawa.shiga yayi motar suka nufi babbar ma’aikatar mahaifinsa dake garin abuja.cikin mintuna kalilan suka karasa,tsadadden agogon hannunsa ya duba.yana da sauran 20 minutes kafin su shiga meeting din.wayarsa me tsananin tsada ya dakko.missed call din suhailat ya gani.murmushi yayi tare bin bayan kiran.

Suhailat ana kwasar daɗi,wayarta ta fara ringing. Dukda tsananin daɗin datakeji da sauri ta kwace jikinta,daga sucking dinta da kamal yake mata.tamkar yar maye ta miƙe ta fara tafiya,cikin tsananin ɗokin jin kiran masoyinta,domin ringing tune ɗinsa daban tasa masa,batare da tunanin komaiba ta daga wayar. “Hello my life” ta furta cikin wata wahalalliyar murya,saboda tsabar jaraba. Wata uwar tsawa ya buga mata, “suhailat where are you by now?” Cikin firgita ta tattaro nutsuwarta tace” sc..school.” Muryarta na rawa. Ajiyar zuciya ya sauke,yace. “Ohk zankiraki idan kin koma gida,bejira mezata ceba,yakashe wayar. Yanayin dayaji muryar ta, tamkar tana cikin feeling,amma yanzu ya danganta hakan dako tana class ne,tayi picking call din,shiyasa muryar ta tayi kasa sosai,dankar ajita.itama anata ɓangaren ajiyar zuciyar ta sauke,tasan halin kayanta da saurin fahimtar mutum,yanzu seya gane halin datake ciki,Allah ma ya taimaketa yayarda da ƙaryar data masa,data yabawa aya zakinta. Ajiye wayar tayi ta nufi kan gado inda kamal yake kallonta tamkar wawa,cigaba sukayi da masha’arsu.( ya Allah ka shirya mana zuri’a.Ameen????????)………

      ****************

Yau kwanana3,agidan aikina.amma tamkar nayi wata uku,haka nakeji.saboda kwata_kwata banajin daɗin zaman gidan.gashi bansan meyafaruba, tundaga ranar da muka rabu da baaba,talatu banƙara ganintaba.gashi ni kuma,ko ƙasa bana sauka sosai, ballema harna samu na fita daga part din.to inma nafita ina nasan inda take,awannan makeken gida,unguwa guda.a zaman danayi nagane halin kowa na gidan. Ita hajiya bazata sakar maka fuskaba,kuma bazata kulaka da hiraba,sedai kawai tasaka Abu kayimata.kuma duk abunda ƴaƴanta zasumun babu ruwanta,ko kala bazataceba.amma na fuskanci tana tsananin son suhailat sosai,fiye da sauran ƴaƴanta. Sadiq shine babba a waɗanda nasani a gidan,kuma shine me kirkin gidan.kullum yadawo daga aiki idan yashigo part din hajiya, zamuyi hira sosai,yajani ajikinsa,tun ina ɗari_ɗari dashi harnazo nasaki jiki dashi. Hajiya koda taganmu tare bata nuna wani Abu na bacin rai.se mabiyinsa,faruq.shikam baya shiga sabgar kowa,ko’atsakaninsu baya musu magana sosai,sabgar gabansa kawai yakeyi,baya kyarata kuma baya sakarmun fuska. Se ƙananun wadanda sukuma twins ne,zannurain da haydar.su kam sosai suke nunamun tsana,musammanma haidar.banda tsawa da hantara babu abunda yake haɗani dashi.duk kuwa da takatsantsan din danakeyi wajen ganin banyi abunda zasu cimun fuskaba. Se’uwar gayya suhailat,wadda tafi kowa nunamun tsana,ni kuma Allah yadoramun bala’in tsoronta,Wanda bansan daliliba.gata da shegen zagi tamkar ƴar maguzawa.dabi’unta Sam babu tarbiyya acikinsu,intayi wata shigar tamkar ba ƴar musulmaba,ga shegen son jiki da kazanta. halayensu kenan Dana fuskanta,hakan yasa naci maganin zama da kowa.

Yau da tsananin kewar gida na tashi,kewar umma da saleemat ta cikamun zuciya,har gwaggoma inaso naganta.cikin sanyin jiki nayi aikina,nagama.a kullum idannayi aikina nagama,sedai in zauna inyi kallo ko kuma inyi karatun alqur’ani me girma.inason fita inɗan zaga gidan,amma shegen tsorona ya hanani.babu kowa duk sun fice aiki,suhailat kuma antafi school dagani se hajiya. Ina zaune a falo ina kallo,domin idan basanan a falo nake zama nakeyin kallona.amma dazarar sun dawo zankoma ɗakina. Hajiyace ta fito daga ɗakinta cikin shigarta ta alfarma,wayarta kare a kunnanta tana waya.zama tayi akan kujera cikin lallami take magana. “Bezeyiyuba my son,zankira dad dinnaku na masa magana,dole kadawo gida yau,tunda baka da lafiya,canɗin waye ze kula dakai,dama munyi kewarka sosai,nafison kadawo kusa dani inkula dakai dakaina.banji me’aka ceba aɗaya ɓangaren,kawai gani nayi hajiya ta washe bakinta. “Yawwa my son,kokaifa seka ƙaraso bari na fara shirin tarɓarka……✍️

(sorry baku jini da wuriba,akasi akasamu ????????????????)

BY
zeey kumurya

ABUNDA KA SHUKA………
(shizaka girba)

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button