KUSKUREN BAYA 1 TO 48

Doctor ta gama duba fitsarinta ta d’ago ahankali tace “bata dauke da komai idanunshi ya zuba mata yana mata kallon tsab cike da bacin rai take hantar cikinta ya soma kadawa dan irin kallon da yake mata babu sausauci irin wanda za’a iya wa mutun dukan mutuwa ne muryarsa can kasa “yace ni zaki yaudara ? ” sanya kwayar idanunta dake cike da ruwan hawaye tayi cikin nasa muryarta can kasa tace “bagane yaudara ba dan d’aukar ciki na d’auki cikinka na tsawon wata biyu kuma naji ciwon rabani da d’ana Ko y’ata da akayi domin bansani ba Ko iya abinda zai zama rabona Kenan, abinda ma baka sani ba cikin yanbiyu ne ta k’arasa maganar tana zubar da ruwan hawaye “wallahi cikinka ya zauna ajikina bani da zabin da wuce ciresa shiyasa nayi , wannan likita ce ka d’auketa dani muje hospital dinsu tayi min scan tabbas zata gane ciki ya zauna a mahaifa haka zalika zata gane a min abortion , me ye amfanin bani da ciki nace ina dashi ?”
Likita najinta ta cigaba da had’a kayan aikinta “me yasa baki fad’a min gsky ba cewar kin zubar kika dinga wahalar dani har da mun mummunar addua ?”bata ce komai ba illa kukan da take sosai , doctor tace “yallabai ni zan wuce “.okay zaki Iya tafiya ki tura min account number dinki “to na gode Sosai tasa kai ta wuce ..
Ya tsura mata Ido yana kallonta kmr ranar ya fara ganinta qirjinta shi yafi komai daga masa hankali dan riga da siket ne sanyi ajikinta rigar ta dan matseta daga sama Sai mayafi baki data yafa akafadanta fargaban da take ciki yasa bata juyo ta rufe gaban rigar ba Cike da natsuwa yake tahowa inda take zaune ,saurin juyar da Kanta gefe tayi Kamar bata San ya karaso gurin ba ,ya matso ta sosai Kamar zai shige jikinta “yanzu kina kuka ne dan na d’aukoki Ko kuwa dan kin cire cikin da zai zame mana damuwa arayuwarmu ne”? “duka !”ta fuskanceshi sosai sannan ta cigaba “Kukan duka nake yi dan ina son abuna “.
ya kwabe baki yana mata wani kallon kasan Ido aranshi yace ina ai lalacewata bata kai na barwa zuriata dan gaba da fatiha ba amman zahiri cewa yayi “tunda kina bukatar haifar min da Ko ‘ya ki shirya Ko a yanzu sai na sake miki wani cikin “a mutukar firgice ta tsareshi da Idanunta “yes idan kina bukata sai na baki wani baby “.ya k’arasa maganar yana shafa saman kafarta da tafin kafarsa wani irin abu taji ya tsarga jijiyoyin kafafunta da sauri ta janye kafafunta tana girgiza masa kai alamun” a’a .!
Ya d’aga kafadansa
“shikenan tunda baki so ya fad’a yana zare mayafinta had’e da ajiyewa a gefe ya durkusa a gabanta yana shafa wuyanta zuwa saman qirjinta wani irin zirrrrrr ……..”taji a gbdy ilahirin jikinta hankalinsa ya tashi mutuka sha’awarsa ta motsa tundun dukiyar fulaninta sai sheki suke suna sake kuno masa wutar shaawarta tun daga wuyanta ya fara shafata yana cewa “sam wannan shigar batayi ba tanweer Kalli tundun qirjinki a fili a haka ne kika yarda wancan Katon banzan ya sanyaki gaba duk ya gama kare musu kallo wama yasani Koya taba duk da shaukin da take jin yana zirayar sansar jikinta hakan bai hanata bare masa baki ta fara kuka ba “Allah ya sani qirjina a rufe yake alokacin bai ga komai ba bare ma ya kai hannunsa jikina ni din ma ba irin wadan nan matan bane , ina kare kima da darajata .
” na sauraresa Kawai dan na kwantar masa da hankali saboda na Lura yana mutuwar so …. “shiiiiiiii ..”ya d’aura lips dinsa akan nata Suna fuskantar juna tare da shakar numfashin juna gbdy suna jin bugun zuciyoyin junasu haka zalika suna jin yadda numfashinsu Ke gauraye da juna wanda yake sake hadda musu bugun zuciya “
“Ban tmby ko yake miki ba amman kisani ina da masefaffen Kishi bana son Kowa yayi miki mgn bare kallon surar jikinki , daga yanzu ki dinga suturta jikinki kina shiri Kamar matar aure idan kikayi haka babu wanda zai kalleki bare ma yayi miki mgn .
“duk wanda ya kalleki haka hakika ya cuci wanda zai aureki a bayyane yake mgn batare daya sani ba “kayi hakuri Allah ba da wata manufa na kulasa ba sai lokacin ya dawo haiyacinsa ya fahimci a fili yayi mgnr “shiiiiii” ya sake furtawa yana rufe mata baki da lips dinsa a hankali yake lasar bakinta zuwa qirjinta a karshe ya zarce da kising dinta Wani irin kissing dinta yake kmr mayunwacin zaki tun tana jurewa har ta kasa ta fara mayar masa da martani ganin dukurso bazata kai su ba ya janyota suka fad’a saman gado dan itama lokacin babu abinda zata Iya tabukawa Kanta dan jikinta ba karamin mutuwa yayi ba ya kwantar daita ya haye Samanta ya cigaba da sarrafa bakinta a hankali taji yana rabata da kayan jikinta , nan take ta dawo hankalinta dan bazata taba manta wahalar data sha gurin cire ciki ba ,ta zuba masa Ido tana jin Wani zallar bacin rai na ratsa lungu da sako na gangar jikin a hankali Kuma hawaye ke bin kuncinta ta ina zata fara irin wannan rayuwar da yake bukata daita ,yayi mata ciki ya nemi ya wulakantata yanzu kuma yana k’okarin morar jikinta ta ina zata fara irin wannan rayuwar kaskanci ?”
“wallahi bazata Iya abinda yake da muradi ba “yanzu na sake tabbatarwa kaina da baka qaunata Adnan kai tsaye kake nuna min manufarka akaina jikina kake so idan ka gama mora na dawo abar wulakantawa agurinka wallahi bazan yarda da irin wannan rayuwar rashin mutunci da rashin sanin ciwon kan ba ta furta a fili tana dukan qirjinsa da dukkan hannunwanta.
a natse ya bud’e idanunshi da suka rikide ya zuba mata “wato tunaninta Kenan yana son ya sake kusantarta ne ,wallahi har cikin zuciyarsa bashi da muradin sake keta mata haddi ,ga mata nan burjiki a gari da wanda suka fita da wadan da tafi idan yana so har gida za’a Kawo masa.
shi ne dai yanzu bai raayinsu Ko Zahra da yana raayi Zai dawo daita rayuwarsa sbd kullum garin Allah ya waye sai ta kirashi baya d’auka yanzu ma abinda yasa ya taba jikinta Kawai rage zafi zai yi daita dan wani irin sha’awa ce ta taso masa ya manta when last yaji haka.
a halin yanzu baya Jin shaawar kowace mace sai ita A hankali ta soma k’okarin mikewa ta hanyar kai hannunta qirjinsa har tayi nasarar zamewa ta sauko daga sama gadon tana mayar da kayanta har ta gama sakawa bai ce uhmmm bare uhmm yana zaune yana kallonta tasa hannu ta d’auki Jakarta ta juyo da sauri ya duro daga saman gadon ya fizgota nan take ta zube saman faffadan qirjinsa sakamakon fizgota da yayi ya rungumeta tsam tsam ajikinsa yana busa mata numfashinsa .
nan take qirjinta ya shiga dukan uku uku tayi yunkurin barin qirjinsa taji ya sake rungumeta very tayt idanunshi a lumshe kamar yadda nata suke dukkaninsu suna jiyo bugun zuciyar juna dake bugawa fiyye da Kaida, sannu a hankali suka fara Jin Sakala a sansar jikinsu gbdy ya kashe mata sansar jiki da duk wata gaba , yana cigaba da sarrafa sansar jikinta cikin wani irin salo dan dole ta sakar masa. jikinta tana sauke wahalallen numfashi …”
Bazan ce karku daina fitar min da novel ba ku cigaba na gode sosai.