KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48

A hankali yake gudu akan titi daga ita har shi babu wanda yayi magana gara shi yana d’an waigowa ya kalli beauty face dinta ganin haka ta kawar da kanta tana kallon titi alamun bata son kallonsa  sunyi tafiya me nisa aka kira wayarta ta duba  direbanta ne dan haka ta dauka  “okay !”.ka sameni ka sameni papline jection ta karasa maganar tare da discounting din kira batare data kallesa ba tace
“A can zaka ajiye ni “.
ba bai ce mata komai ba har suka qaraso gurin yaja ya tsaya yayi unlock din motar ta bude zata fita sai kuma ta tsaya zuciyarta na dokawa da matsanancin karfin gaske ta  juyo a tsanake tana kallonsa kamar tayi kuka “ko yaushe zai daina wannan aiki yanzu da polisawa sunyi nasarar kamashi ko kuma an harbesa fa me yake tunanin zai faru daita .”?
tun dazu take wannan tunani akansa amman shi gbdy bai damu ba ko ajikinsa daya rayu ko kar ya rayu ba damuwarsa bane na godewa allah da wani mummunar abu bai sameka ba.” tayi maganar acikin zuciyarta tana gamar fadar haka ta bude kofa zata fice taji ya kwanto jikinta ya riko west dinta da hannunwansa duka ji tayi numfashinta na kokarin barin gangar jikinta bata juyo ba ta tsaya a yadda take tana kokuwa da numfashinta dake kokarin barin gangar jikknta .”

ganin bata yi magana ba ya kwanto a gadon bayanata duk wani tunaninsa a yanzu itace juyo daita yayi a hankali idanunsu ya tsarke cikin juna ya matso daita sosai tare da hade fuskarsu guri daya “you look pretty tanwer kin sace zuciyata dayawa ta yadda bazan iya komai ba idan babu ke I love you so much ya fad’a yana lumlumshe mata rikitattun idanunshi ,tanwer ta dan lumshe idanunta tana jin yadda numfashinta dana jaguwa ke gauraya, cikin murya mai cike da soyayyarta ya cigaba da magana
” tanwer rayuwa babu ke is nothing ba wai bazan iya barin aikina bane akwai abinda yasa ,akwai dalilai masu yawa idan lokaci yayi zan bari but for now ki bari muyi aure “maganar muyi aure an wuce wannan sai ma kana son mutun kake damuwa kuyi aure to ni yanzu bana son…”
“Shiiiii ya katseta yana daura dan yatsansa akan lip’s dinta “karki bata min rai acikin farinciki samun nasara nake karki sake furta min wannan kalmar duk ma wanda kika fad’awa haka matsayin makaryaciya zai daukeki domin kuwa kwayar idanunki kawai zaa kalla asan irin mahaukacin qaunar da kikewa rikakken dan fashi da makami ya qarasa maganar yana kokarin hade bakinsu guri daya .”

dan zaro ido tayi “please banaso karka sake min ..” bai bari ta qarasa ba ya qara hade bakinsa da nata ya fara tsotsa cikin wani irin salo baya ji baya gani kamar wani mayunwacin zaki nan take jikinta ya kama rawa kokarin turesa take dan bazata bari hakan na cigaba da faruwa dasu ba amman ta kasa kwatar bakinta dan wani karfi ne ya ziyarci gangar jikinsa ga rikitattun idanunshi sun sake rikicewa sai lumshe mata su yake yi yana faman tsotsan harshenta da hakoranta fixge fixge ta soma kamar wata zararriya tana kokarin zare jikinta da bakinta anashi ,ya cire bakinsa cikin mawuyacin hali muryarsa can kasan makoshi saboda halin da yake ciki yace “wai meye haka ne tanwer ki bari muji dadin junan mana ?

Wani kallo ta watsa masa mai hade da harara tana fidda numfashi sama sama “muji dadin juna ni matarka ce ? ya kashe mata idonsa daya sannan yace “kin wuce matsayin mata agurina kiyi hakuri ki barni naji dadinki please kusan three month kenan banyi sex dake ba duk da ina cikin tsananin sha’awarki ya janyota jikinsa ya tsarke hannunsa da nata yana massaging a hankali yana narke mata ajiki .”
“Dakata !.
ta fad’a tare da janye jikinta ta d’aga masa hannu “banason jin komai daga bakinka ta yaya zan cigaba da yarda kana ta’ba min jiki bayan ni yanzu na daina sonka “?”mu ajiye maganar kina sona ko bakya sona but Kinsan nayi kokari dai ace tun sex dinmu na karshe ban sake yi ba ,”wannna kuma kaga dama ne ,kai ni ban ma yarda ba ta ya zaka zauna har tsawon wannnan lokacin baka kusanci mace ba byn layin da karuwai ke maka a gida zuciyata ma bata yarda ba ,dan haka kaje inda kasaba iskancinka da karuwanka ni jikina bana iskanci bane na aure ne aure ma ba da dan fashi da makami ba,na kamili , natsatse wanda yasan kima da darajan kansa da yan’uwansa da gujewa kansa abun kunya .”ta qarasa maganar tana tsaida kwayar idanunta acikin nashi .”

“Ni kika fada wa haka ?ni ne na dawo haka agurinki tanwer?ni karuwai ke jawa layi ? yayi mata wadan nan tamabayoyin ajere cikin zafin rai “to..to ai ba karya nayi ba suna maka layi dan haka kaje gurinsu ko gurin wacan me idanuwa a tsaitsaye ka cigaba da morar jikinta zuhra ne sunanta ko zahra ni na manta ta qarasa maganar cike da kishinsa “bazanje gurin ko daya acikinsu ba idan ma iskanci zanyi sai dai nayi dake dan nafi jin dadinki akan kowace mace da nayi muamula daita yayi maganar yana tsotsar lip’s dinta “kin kuwa san dadinki tanwer ?”Kina dadi sosai gashi ruwa baya yankewa ajikinki wallahi konaje gurin wata bazan ji dadinta kamarki ba dan allah ki bari muji dadin juna.”
Wani irin kuka ta fashe masa dashi tana cewa “ni dai dan allah karka qara tabani ko tunanin yadda nake kuma wallahi daga yau babu ni babu kai har abada kayi rayuwarka da duk wacce kake so nima kuma nayi rayuwata da wanda na dauko yi tun farko , Ibrhim dina zai dawo kasar nan cike da nasarar samun lafiya daman kuma shine daidai dani ba kai ba ,dan haka na hada ka da allah ka bar ruhina ya samu salama.”

adnan ahmed yayi mutuwar zaune saboda matukar mamaki jin furucinta a garesa har rawa yake jin jikinsa nayi masa ta rantse babu ita babu shi har abada kalmar da bai taba ji abakinta ba kenan sai yau kuma itace kalmar daya fi dauka da mahimanci akan kalmar bata sonshi dan shi bata taba sako rantsuwa aciki ba muryarsa na rawa yace “tanwer na fada miki a dazu sannan zan sake maimata miki ,duk wani jin dadin rayuwa idan babu ke acikinsa is nothing jikinsa “wannna damar ta wuce ka ko ada da nake jin ina sonka a she ba so bane burgewa ce yanzu kuma na godewa allah daya bude min idanuna nagane kuskure zanyi “yayi shiru ya tsurawa karamin bakinta ido da fuskarta yana kallonta qirjinsa na dukan tara tara koda wasa ya kasa kifta idanunshi akanta ya sanya kwayar idanunshi acikin nata sosai domin ya tabbatar da gaskiyar maganarta “ni kike fadawa haka tanwer “.ya jefa mata tambayar .

Tayi kasa da kanta dan bazata juri kallon cikin kwayar idanunshi ba shi kuma so yake ya qara tabbatar da abinda ta fada masa “koda wasa tanwer ban ta’ba experting zaki fada min haka ba amman kisani ni din nan dai ni kike so kuma wallahi idan duk duniya zaki fadawa cewar baki sona bazan yarda ba ni ne fa adnan ahmed mutumin da tun tasowarsa bai ta’ba samu faduwa ba ko aji position dina first ne bana zuwa na biyu bare akan aikina “abinda ta tsani ji kenan tutiya da aikin banza sai kace wani abun arziki yana takama da sana’ar fashi yana tutiya a inda ga maza can a office suna aiki ko dakon kaya a kasuwa basu yi alfahari ba amman shi ya zauna yana alfahari da aikin banza.” tsaki taja cike da takaicinsa .

“Tanwer !.

Ya kira sunanta cikin zazzakar muryarsa tana jinsa taki amsawa “kina jina ina miki magana kinyi banza dani kuma Kinsan abinda nafi tsana kenan kasa dagowa tayi bare ta amsa masa “ke fa macen dana dandanawa dadina ce kuma taji ta haukace akan lallai sai na aureta tayi kuka duk akan na amincewa aurenta ,wallahi wallahi!! kinji na rantse ko dan yatsanki bazaki bari wani da nmj ya rike ba bare ki yarda dashi ya aureki har ta kai ku ga yin sex da ni ne kawai zaki yarda koda kuwa bakya so zaki bani nayi ,ke baki ma isa ki hanani ba ko a yanzu naso yi zanyi sex dake ya qarasa mgnr a fusace yana zame mayafin datai roling din kanta dashi .”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button