KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48

Mmn sudais????????????????????????
KUSKUREN BAYA
     ????????????????
????????????????????????

PAID BOOK

 WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO
          

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin na kudi ne  mai bukata karanta shi  ya tura 500 ta wannan  account number din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai a turawa wannan number
+234 703 534 8686alert  domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za’ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu  a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

????️27

Anas ya   k’arasa  maganar
a lokacin da  zahra  Ke k’okarin  kai   hannunta  qirjin jaguwa
yay saurin    rike hannunta  had’e da tureta  ya duro da  sauri  ya  qarasa  bakin kofa   ,ya  murda  handle  ga mamakinsa  kofar  a bud’e take,  ya  murda  key  ya  zare   ya   juyo  ya  tsura mata rikitattun idanunshi  yana dubanta   zuciyarsa na buguwa da karfi tare da karkarwa   .
cike  da  faduwar gaba ya
dauke  kwayar idanunshi akanta ya k’arasa  jikin  bangon d’akin  ya  manne  domin  ‘bacewa .
hankalin zahra yayi matukar tashi    domin   tasan  bacewa zai yi  da zarar ya bace kuma shikenan ta rasa damarta km  bata san sanda zata sake samu  wata damar ba, sai dai ganin  ya  gagara ‘ bacewa yasa tayi sanyaye murmushi a boye   dadi ya kamata Kenan har yanzu tana da sauran dama ,dan haka  duk yadda zatai sai tayi ta  yaudaresa ya shiga hannu taso ma su samesa yana  bacci amman Ko yanzu bata  baci ba zata yi iya yinta tunda ya kasa bacewa .”

da  sauri  ya shiga bathroom rike da key ya ajiye ya fara sakarwa kansa ruwa had’e da wanka tsarki zuciyarsa na cigaba da tsinkewa    da faduwa  ,haushin kansa ya kamashi “me yasa   ya   biyewa son zuciyarsa  har ya sake kusantar zahra a rayuwarsa  ? ” yayiwa Kansa tmbyr cikin tsananin jin haushin kansa tsaki   yaja yana furzar da iska mai zafi  daga bakinsa yana tunanin   hanyar  da zai bi ya kubuta kafin rutsa shi .
Cike da matsanancin tashin hankali ya sake  manna jikinsa da bangon bayi amman  bango  yaki amsar   tsantsar  jikinsa,   yayi  yayi  ya kasa ‘bacewa  “matsala ta fara  faruwa Kenan ya furta a fili yana sake gyara tsayuwarsa ya tsaya saitin shawa ruwa na sauka ajikinsa . “lallai lokaci nemo  yarinya  mai  taurari  yayi dan  dole  na ajiye  wasu abubuwana  na shiga gari nemanta , yana   tsaye ruwa na sauka ajikinsa zahra  ta shigo cike da karairaya tana  karewa sansar jikinsa kallo most especially  joystick dinsa data fi qauna   tana  lasar lips dinta na kasa Kamar wata tsohuwar mayya.
bata tsaya wata wata ba ta shiga cikin  bathtub din ta shige jikinsa ,finciketa yayi ta karfi  amman ta makale ajikinsa yayi baya kad’an , ta kwanto jikinsa tasa hannu ta tallafo fuskarsa tana furta “me yasa kake wanka nifa ban  koshi  ba”? tayi mgnr cikin salo da tsigar yaudara .
tsaki  ya ja ya damke hannunwanta duka ya turata baya har sai data buge kugunta  ta  saki   qara  mai sauti tana Kiran ouchi …”
  Yaja dogon tsaki  “idan kika sake kuskuren fad’a min cewar baki koshi ba  ko wani  abu mai kama da  shirmen haukanki  din nan  zaki ga yadda zanyi dake very stupid Kawai “.  ya k’arasa maganar tare da d’aukar key ya fito ya  soma goge jikinsa .
ta fito rike da kugunta tana shafa daidai inda  ta buge , da kyar ta zauna tana dubansa Kamar zata cinyesa amman rashin son da bai mata yasa ita kuma sai taga karshensa.
sautin muryar yaji a hankali tana cewa “ni bana wani shirmen hauka ,ka kwana kana cina ka juyani son ranka duk baka ji haushi ba sai yanzu dan nace bankoshi ba ?” ai haushin kanka ya kama kaji ba haushina ba tunda ba d’aure ka nayi ba da ka …”enough zahra karki tunzira zuciyata na miki wulakanci ya fad’a a tsawace ya juya mata baya yana k’okarin saka kayansa ,ita kuma ta koma ta kwanta ruf da ciki  tana tunanin abun yi  .”

ganin bata da niyyar  fita  ta barshi yasan yadda zai tsere yace  “ki  tashi  ki kama gabanki  ta  juyo a hankali  ta  kalleshi ranta a bace  kmr  zatayi kuka tace “Ai  ni  na kama  d’akin”. “okay  ni  ya  kamata Kenan  na fita na  bar miki ba”?  ya fad’a  yana maida  botiran gaban rigrsa a hankali ta mike  still babu kaya ajikinta ta sauko  tana dubansa ,   jikin  window  d’akin  ya  Koma  ya yaye labule  dakin  yana kallon haraban hotel din  “tabbas maganar Anas gsky ne  police  da security  da yan jarida ne  cike  da  haraban   hotel  din,
ya  furzar da iska mai zafi daga bakinsa  tare da rike  kugunsa da hannunsa d’aya  yana mata kallon tunhuma sannan   yasa   kai  zai fita daga  d’akin tace   ” dan Allah  minti  biyu Kawai “.  ya tsaya batare  daya  juyo ba.

a natse ta dawo gabansa suna fuskantar  juna  “me yasa  Adnan  “? me yasa baka sona “?
“Kawai bana sonki  “ya fad’a a takaice cikin tsananin bacin rai . ta runtse idanunta tana jin wani irin zafi aranta, Idan akwai abinda ta tsana bai wuce ya furta mata baya sonta ba ,haka nan taji hawaye  na bin kuncinta murya a sanyaye ta fara mgn “. gani  ni  kuwa  Ina mutuwar sonka ina maka son da   …” .
Saurin daga mata hannu yayi ta hanyar dakatar daita yana cewa
“dan Allah malam ki barni haka kina damuna da surutu ya fad’a yana sake jan tsaki yasa hannu ya tureta gefe yana cewa “duk abinda kika yi dan ki cutar dani  kice  zaki kwana aciki dan bazaki ci riba ba, ya  kai hannunsa ya rike handle yana Shirin murda key  ya ji muryarta cikin kunnensa “.

“ka dan jirkirta  karka  fita yanzu  domin  fitarka yanzu akwai  damuwa “ta fada  batare data shirya fad’a hkn  ba ,haka nan ta tsinci Kanta da fadar haka  , bama ta san ya’akayi kalmar damuwa tazo bakinta ba .
ya juyo gbdy ya tsura mata rikitattun idanunshi yana kallonta “me  kika ce ?” take jikinta ya kama rawa da kafafunta ganin yadda yake kallonta gbdy ta rikice ta dimauce tayi data sani “
a sukwane ya dawo suna fuskantar juna “uhmmm ina jinki “tayi shiru ta kasa mgn dan bata san me zatace ba dan tana bud’e baki zata fad’a masa komai saboda ita kam bata iya karya ba .
“Bazakiyi magana ba ya fad’a tare da damkar makoshinta nan take idanunta suka yi kulu kulu tsabar matsa ,da kanta ta dinga masa alamar zata fada.
ya sakar mata wuya yana filinging daita tayi taga taga ta dafe bangon d’akin ta tsaya bisa kafafunta tana huci da kyar ta
d’aga  hannuta  tana  cewa “uhm …uhmm akwai  damuwa banason  ka fuskanci matsala  idan ka fita yanzu  police zasu iya attacking  dinka.”
“Uhmmm ai ya  kamata  kiso  hakan ,tunda  shine burinki   na wulakanta   ?”
“wallahi  a’a,  kullum  Ina  maka addua   Allah ya tsareka  “. ta fad’a a rude muryarta na rawa .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button