KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48

“kafin ki kashe kanki ki fara kasheni ya cire bakin bindigar akanta ya saita a qirjinsa  daidai saitin zuciyarsa “ki harbeni ya fad’a a tsawace yana zaro mata Ido ” shiru tayi tana kallonsa cikin tsananin tashin hankali , yadda take kallonsa a hargitse haka shima yake kallonta cikin tsananin fushi “kin tsaya kina kallona ki harbeni mana alabashi idan na mutu sai ki kashe kanki , kin d’auka zaki tsoratani da mutuwa ne ? bari kiji na fad’a miki babu tsoron mutuwa acikin zuciyar adnan domin yasan ko ba jima ko ba dade zai mutu , koma nace tana bibiyata a kowani lokaci domin kuwa idan ban mutu a gida ba zan iya mutuwa akan titi dan haka ki kasheni kawai idan shine mafuta agareki amman bazan ta’ba aikata abinda kike buka………….”ai bai k’arasa maganarsa  ba yaga ta d’auke bakin bindiga aqirjinsa   ta maida kanta had’e  da dannawa  take jikinsa ya kama rawa tamkar mazari sai dai ganin tabbas babu alamun alburushi aciki yasa shi fixge bindigar a hannunta ya ɗauketa da wani gigitacen marin yana cewa “you’re very stupid tanweer akan iskanci banza da wofi zaki yi k’okarin kashe kanki . “kin mance ko ke wacece ?

cikin  kuka tace “wacece ne ? ka fad’a min wacece ni ?ta sake tambayarsa cikin zafin zuciyata da sha’awa mai zafi , shiru  yay yana mata kallon banza zuciyarsa na zafi da quna  “wallahi kaji na rantse zan kashe kaina Kuma a daren nan tana gama fad’ar haka ta juya fuuuuuuuu zata bar  d’akin  ya fixgota da karfi ya sake ɗauketa  da  mari har biyu ajere “wallahil  Azim ki shiga hankalinki ,
nace ki shiga hankalinki , idan zaki kashe kanki ki bari na maidake gurin iyayenki idan akwai abinda yafi kisan Kai kiyi agurinsu  tanweer  wannan ba damuwata bace yayi mgnr a matukar tsawace yana nunata da yatsansa yana huci “bani bindigar ya fad’a tare da mika mata hannunsa madadin ta bashi bindigar hannunta kamar yadda ya bukata sai tayi wugi dashi ta zube a jikinsa tana kuka .
baya yayi luuuuuuu ya fad’a saman katifa sam bataji zafin marukan da yayi mata ba , ita dai  buqatarta ta biya ya kusanceta ta daina jin abinda take Jin yana yawo a sansar jikinta  ,
tana hawaye ta Kai lip’s dinta kan nashi tana lasa tana shakar numfashinsa  still  tana kallonsa tana lissafin  yadda bukatarta zata biya akanshi . “

A hankali ta had’e bakinsu guri d’aya ta fara sotsa tare da kai hannunta cikin pant dinsa  Kai tsaye hannunta ya sauka akan  joystick dinsa me tsawo  da  kauri , bata tsaya ‘bata lokaci  ba ta fara murzawa .
gbdy wani irin yaji ajikinsa  jijiyon dake  aiki ajikinsa suka motsa, jijiyarsa ya tashi sosai ya mike yana wani irin harbawa da sauri sauri .
gbdy jikinsa yayi sanyi kmr wanda aka yiwa wanka da ruwan sanyi ,ya lumshe Idanunsa gbdy  ya nemi natsuwarsa ya rasa zuciyarsa ce ta dinga narkewa tana amsar sakoninta masu burkita lisafi sai dai kuma jin zuciyarsa yake kmr zata buga dan bakinciki abinda take bukata daga garesa , hannunsa ta kamo ta d’aura kan nonuwanta  wani zirrrrrrr yaji a ilahirin  jikinsa  tun  daga yatsun ka’fafunsa  yake Jin sanyin dadi na taso  masa  har  zuwa  cikin brain dinsa , a lisafinsa bai ta’ba Jin  irin wannan  yanayin ba da yake a yanzu , Jin  tafiyar  hannunta  yake  kamar akwai  wutar lantarki ajiki adalilin fixgarsa   da  take  izuwa muguwar shaawarta “.a hankali ya fara shafa nonuwanta    Amman  shi  har cikin   zuciyarsa   iya nan kawai zai tsaya bazai  d’ara daga kan haka ba ,wani numfashi ta fixgo da karfi  ta fitar tana lumshe idanuwanta had’e da yin sama ta Kai masa brest dinta daidai bakinsa .”

kallonta yayi tare da kamo lip’s dinsa na kasa yana cizawa a hankali batare da yayi mata abinda take bukata ba ,shi kam bancin ya tabbatar da virgin ce  da babu abinda zai hanashi cewa  karuwanci ne ya motsa mata ,
shiru yayi na tsawon mintuna goma yana kallonta ta Kai hannunta fuskarshi tana goga masa brest dinta tana goge masa zufa da ke tsatsafo masa a fuskarshi sbd  duk  sanyin ac dake ratsa d’akin amman gumi ne ya rufeshi . a hankali ta Kai bakinta daidai kunnensa ta kira sunansa “Adnan …!”
Yana jinta  yayi shiru yaki cewa komai dan yau yaga abinda yafi karfin tunaninsa , yana ganin naci da iskanci irin na zahra yau ga tanweer wacce ta doketa a komai, wani irin quna yake ji a rantsa sai dai qunar bai sa yaji tsanarta ba  hasalima  zallar tausayinta da shawarta  ne  daskare acikin  zuciyarsa “Adnan !” ta sake Kiran  sunansa a karo na biyu cikin sanyayyiyar muryarta kmr zatayi kuka , a hankali ya bud’e bakinsa zai amsa mata dan yaji me zata ce sai dai qunar da zuciyarsa keyi yasa ya kasa sarrafa harshensa “dan Allah kayi min abinda nake bukata wani Abu nake Jin yana yawo a ilahirin jikina da ban ta’ba jin irinsa ba a tun tsawon rayuwarta .”

da zai iya kusantarta tabbas da yayi saboda tsananin shaawarta da  tausayawa  halin da take ciki sai dai bazai  iya ba yana adduar Allah sanyayyya mata abinda take ji ajikinta ,”bazaka kusanceni ba ? ta sake tambayarsa cikin mawuyacin hali , Kansa ya girgiza mata alamun bazai yi ba , cikin sanyi murya tace “to muje ka nemo min Wanda zai yi dani ko abinda nake ji zai bar jikina ” ta k’arasa maganar tana k’okari mikewa ajikinsa da karfi ya fixgota ya maidata jikinsa “kina hauka ne ?”to bazan ci ba kuma bazan Kai ki aciki ba” naunayen ajiyar zuciya ta sauke hawaye masu zafi ya zubo mata sbd ganin gbdy yanayinsa sun nuna mata bazai ci ba ,”adnan kayi mata abinda take so mana tunda itace ta bukata yar Adam ce tanweer kamar kowa dole zata bukaci nmj ” zuciyarsa ta bashi wannan shawarar “Anya kuwa zan iya  kusantar  yar mutane bayan ita din virgin ce ?” no! no!! bazan yi ba ,bazan iya aikata hakan ba . “Amman ai abinda take so kenan ? ya sake  tambayar  wankakkiyar kwakwaluwarsa .  shiru  yayi  yana kallonta yana zance zuci , ta kallesa taga har lokacin ita yake kallo yana tunani , cikin tsananin damuwa ta sake  yunkurawa  ta  mike daga jikinsa zata sauka akan gadon taji ya fixgota da iyakacin  karfinsa  ya zagaye kugunta da hannunwansa duka tare da rungumeta tsam ajikinsa yana fitar da numfashi sama sama  hannunsa  d’aya  ya zare ajikinta ya janyo  blanket  mai taushi ya lullu’besu yana sauke naunayen
ajiyar zuciya .”

bakinta  ta  Kai  cikin kunnensa ” wayyohhhly  Allah  Adnan baka san yadda nake ji ajikina  bane  shiyasa kake  bata lokaci  ,wallahi  Ina  Jin kmr  mutuwa  zanyi, ta’ba  zuciyata kaji  zafi  take  ,jikina  zafi  yake ka taimakawa rayuwata “.
” it’s risky , gaskiya bazan iya ba” ya fad’a yana control din Kansa dan Shima a hannu yake gashi jijiyarsa sai haniniya  take  ,ta yunkura zata tashi ya rike  kugunta  “please  tanweer me yasa baki da tausayi ne ? tayi shiru tare da  dunkule hannunta , ta dinga ji wani irin zafi a gbdy ilahirin jikinta kamar wacce aka zubawa barkono .
ta rushe masa da kuka tana dukan qirjinsa  da hannuwanta duka tana son ta mike ya matse gam “okay okay na yarda zan taimaka miki har  ki samu natsuwar da kike bukata ” ta lumshe idanunta sannan ta bud’e tana tsotsa jikinta dake mata zafi , shi kuwa kallon yadda take tsotsa jikinta yake ganin bai fara ba ta sake yunkurawa “sorry nace na yarda zanyi .
a hankali ya fara sucking din nipples dinta yana shafa gabanta wani wahalalle numfashi ta sauke tana sake tura masa Brest dinta, kasa yayi da finger’s dinsa ya shiga yawo da finger’s dinsa a kasanta , gbdy ta d’auke wuta nan da nan jikinta ya shiga siyayar da ruwa, cike da faduwar gaba yay gefe da pant dinta ya soka finger’s dinsa daya cikin jikinta yana yi mata a hankali ta yadda zata ji dadin da take bukata  , fingering dinta yake sosai bakinsa na kan nipples dinta amman ita jijiyarsa tafi bukata taji ajikinta dan haka ta Kai hannunta ta zare pant dinsa gbdy ta daura hannunta a kan joystick dinsa tana murzawa tana sauke ajiyar zuciya bai san lokacin daya maidaita kasansa ba ya dawo Samanta yay mata rufa da faffadan qirjinsa, yayi kasa da bakinsa ya kafa a gabanta ya fara sucking dinta , wani irin nishi ta sauke  da karfi ,harshensa ya dinga karkad’awa  yana tsotsar kasanta kmr zai cinye gurin yana lasar ruwan dake tsiyaya.” sucking dinta yake sosai cikin kwarewa yana furzar da hucin numfashi .”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button