KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48


Tanweer na kwance tana bacci  taji kamar an tsinkareta  zumbur ta mike  zaune ta  bud’e idanunta wani irin abu taji yana mata  yawo a gabad’aya ilahirin jikinta tsigar jikinta suka  dinga mikewa  kasanta ya dinga cuking dinta, ta kunna wutan  d’akin tare da kallon bango  karfe d’aya daidai ta koma ta kwanta sanyi ac na ratsata, idanun ta lumshe ta takure jikinta  guri d’aya wani irin matsanacin sha’awa ce ta dinga bijiro mata tana bin lungu da Sako na jikinta tay mika tana matsi ka’fafunta. Byn mintuna ashirin   ta sauko  daga kan bed ta shiga bayi ta watsa ruwa ta fito ta canza kaya zuwa na bacci kasa koma wa tayi ta kwanta ta mike ta shiga zariya ta shafa gabanta sha’awar sai sake bijiro mata take tana Jin idan baa kusanceta ba zata iya mutuwa fitowa tai  ta nufi kofar d’akin jaguwa  tana k’arasawa ta Murda handle din kofar taci sa’a kofar a Bude take  .
A hankali ta bud’e  d’akin duhu ta kunna wutar d’akin bata gansa a falon ba kawai ta nufi bedroom dinsa, Shima   duhu sai kamshi dadd’adan turarensa ke tashi , hannu tasa ta kunna wutar d’akin kwance ta gansa akan makeken gadonsa Kiran itly yana  sharar bacci hankalinsa  kwance daga shi sai plan pant makale da cinyarsa binsa tayi da wani mayataccen kallo yayinda  muguwar shawa  ta sake  tsargamata   ta tsurawa joystick dinsa dake mike Ido, ganin joystick dinsa yasa ta qara fita haiyacinta  ta nemi natsuwarta ta rasa ji take muddin Bai kusanceta  ba zuciyarta zata buga.
a hankali ta soma cire rigar baccin   jikinta tai wurgi dashi ta saura Babu koma ajikinta ta kwanta  a faffadan qirjinsa  ta had’e bakinsu guri d’aya ta fara tsotsa yayinda  hannunta ke   kan joystick dinsa tana murzawa .
a matukar  gigice  ya farka  daga bacci yana dubanta sannan yayi k’okarin janye jikinsa  yana watsa mata wani kallo “meye haka kina hauka ne ko kin fara shaye shaye ne?   “ko d’aya ban fara shan komai ba  taimaka min zaka yi dan Allah “,da me zan taimaka miki?  “kayi having sex dani babu abinda nake muradi a halin yanzu kamar ka kusanceni , joystick dinka kawai nake bukatar naji ajikina  ta fad’a tana zubewa ajikinsa ..”
????????????????????????
KUSKUREN BAYA
????????????????
????????????????????????

PAID BOOK

WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686
alert domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za’ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

????️15

……Zaro  idanuwanshi  yayi  yana kallonta cike da mamakinta ,a matukar  bukace  ta  Kai fuskarta tsakiyar qirjinsa  tana sauke wahalalle  numfashi tana shinshina kwantaccen sumar dake kwance agirjinsa ,wani irin yanayi ya tsinci kanshi ciki mai wuyar misaltuwa, ya lumshe kyawawan idanuwanshi qirjinsa na bugawa da mugun karfi tamkar ana buga masa guduma , shigewa jikinsa ta sake yi wannan karon fuskarta kwance da tashin hankali  ta dinga ta’bo wasu wurare a sansar jikinsa wanda ke sake kunno masa wutar shaawarsa , take jikinsa ya kama rawa  qwaqwaluwarsa so take ta tsaya ta daina aiki sai dai yay jarumtar hana hakan faruwa .
ita Kuwa Jin yayi shiru yasa ta sake shige masa sosai ta soma k’okarin rabashi da pant din jikinsa .”

wata irin razananniyar tsawa ya buga mata wanda yasa jikinta ya kama rawa take hankalinta ya tashi, ta kamkamesa tana cewa “please Adnan ka taimakeni wallahi Ina cikin wani hali idan baka kusanceni ba zan iya mutuwa ta k’arasa maganar zuciyarta na rawa take Kuma sai hawaye sharrrr ….. ya soma silalowa akan quncinta wata mummunar fad’uwar gaba ta ziyarcesa tsoro da fargaba suka mamayesa baya raba d’ayan biyu akwai abinda  ke  tattare daita mai muni “gbdy tausayinta ya kama shi dan gbdy yanayinta ya sauya ta dawo tamkar ba ita ba , kimanin minti ashirin ta d’auka tana makale dashi taki barin jikinsa, gbdy ma bata da alamun zata barshi burinta kawai ya kusanceta dan sai kuka take masa tana rokonsa Jikinsa na kyarma ya Kai hannunwansa duka ya kamo fuskarta ya had’e da nashi yana busa mata numfashinsa da iskar bakinsa muryarsa a tsarke ya soma mgn “tanweer ! “shiru tayi taki amsa  masa tana shakar numfashinsa dake sake dagula mata lissafi ” meke faruwa dake ?  ya  tambayeta wannan karon kanta  ta  samu damar girgiza masa ,” dan Allah ki dawo natsuwarki bazan iya abinda  kike  bukata atare dani ba”.shiru tayi tana kallon cikin kwayar idanunshi batare da tace masa komai ba dan zuwa wannan lokacin bazata iya magana ba burinta kawai ta jishi acikin jikinta yana having sex daita shima har lokacin idanunshi na cikin nata yana son ya karanci gaskiyar halin da take ciki, iskanci ne ko kuwa wani al’amari ne dabam ?”.

“da  kyar  ya sake fixgo magana “me yasa muna zaune lafiya zaki zo mana da wannan al’mari mai girma ?” me yasa kike son tayar mana da hankali? “Idan kina son na maidake gidanku ne wallahi zan mayar dake ba sai kin d’aga min hankali ba ya numfasa kana ya cigaba da mgn ” banason ki cutu ne yasa kikaga na cigaba da rikeki agurina , banason wancan azalumin mutumin ya cutar dake duk da bana sonki bazan so na ganki cikin tsananin damuwa ba .”ta d’ago idanunta da suka canza kala tare
da zubar da ruwan hawaye tace “Adnan ni ba dan Ka mayar dani gida bane ni dai kawai na jika ajikina ka kusanceni dan Allah , wallahi Ina tabbatar maka muddin baka kusanceni a yanzu ba zan mutu , zan mutu na bar maka duniya …….
” kiyi aiki da tunaninki mana ki fahimci illar abinda kike son na aikata dake har yau bud’e Idanuna da muguwar zuciyata bata ta’ba kusantar macen da bata ta’ba sanin nmj ba , duk matan dana kusanta daman can a lalace na gansu ke kuwa fa ?” tanweer bakin san maza ba Kuma bazan zamo mutun na farko da zai keta miki haddi ba .”

cikin mugun firgici ta mike tsaye tamkar mahaukaciya duk gashin kanta ya hargitse ta soma dube dube acikin d’akin a hankali idanunta suka Kai kan dress mirror dinsa ,karamar bindigarsa ta gani ajiye a natse ya bi Inda take kallo nan take ya fahimci abinda take son aiakatawa dan haka da sauri ya soma k’okarin durowa daga kan bed sai dai kafin ya sauko har ta Isa ta d’auki bindigar ta saita gefen brain dinta dashi tana haki kamar wacce tayi gudun ceton rai “kana qara taku d’aya zan harbe kaina”.Jin abinda tace yasa ya kame guri d’aya ya kasa kwakwaran motsi, ya tsura mata Ido yana neman yadda zai amshi bindigar a hannunta dan ba shi da tabbatacin  babu  harsashi aciki .ita Kuwa tanweer wani dishi dishi take gani acikin idanunta , yayinda a hankali take Jin kanta na juyawa bud’e idanunta tayi da kyau tana kallonsa tare da cije lip’s dinta da karfi “kaga malam zaka min abinda na bukata ko kuwa na aika  kaina lahira cikin sauki dan nasan muddin baka yi abinda nace ba mutuwa zanyi cikin wahala ?.bai ce mata Komai ba illa kallonta da ya cigaba da yi qirjinsa  da zuciyarsa na tafarfasa, jikinsa babu kuzari ya sauko daga kan bed zuciyarsa na cigaba da tafarfasa har ya kusan Kaiwa kofar fita ta biyosa da sauri ta sha gabansa tana sauke numfashi “Ina zaka tafi ka barni ?” wallahi da gaske nake zan kashe kaina .”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button