KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48

Karku manta one day off ne one day on ayi hakuri da yadda ya samu fatan alkhairi.

Mmn sudais????????????????????????
KUSKUREN BAYA
     ????????????????
????????????????????????

PAID BOOK

WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin na kudi ne  mai bukata karanta shi  ya tura 500 ta wannan  account number din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686alert  domin tabbatar da an tura ko wadan nan number’s din 09136918331 or 08059623096 Idan Kuma vtu za’ayi  sai a tura ta wannan number 09136918331 domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

????️29

Cikin  rawar  jiki  anas ya dafa  kafad’an  jaguwa  yana cewa “karka  yi  haka abokina ,  kar  idanunka   su rufe ka bar  yarinyar mutane ta kwana  anan”  sosai  jaguwa  ya maida  hankalinsa  gurin  anas yana kallonsa  a tsanake “eh  mana  kallon me kake  min  gsky ce dole  a fad’a maka  duk  da  yanzu ka daina   son gsky “.
jaguwa  ya  cire hannun  anas  dake kafad’ansa  ya  juya masa  baya batare da yace  masa uffan ba
ya runtse  idanunshi tare  da   matso tanweer   sosai   ya shige  jikinta  ya  kwanta    yana fuskantarta   yana  shakar    kamshin turaren   jikinta  mai bugar   masa da zuciya.”
  kusan  minti  goma yana  kwance  suna fuskarta   juna  tare da exchanging  din numfashi     har   lokacin  bacci tanweer   take yi hankali  kwance .
katuwar  harara anas ya maka  masa   har  ya  juya  zai  fita daga d’akin  sai  kuma ya ja ya  tsaya  yana  kallon yadda  jaguwa ya narke  yana  duban tanweer  kamar  zai mata  numfashi,kallonsa  ya  shiga yi yana   girgiza  kai kafin  daga  baya  ya dawo  kusa dashi yasa  kafarsa ya zunguresa.

a hankali  jaguwa ya juyo  yana  mai  kallonsa  a d’age   cike da ‘bacin  rai  “dan matsala  ya  fad’a acikin  zuciyarsa ,  “Ka  tashi yarinyar nan  karka  yarda ta kwana  acikin gidan nan fa ”  ya fad’a  yana had’e  rai kamar shine oga  ba  jaguwa ba.
kallonsa  jaguwa yayi sosai  yana mamakinsa  dan kamar   bashi  yayi maganar ba “umarni kake  bani  ko me ?”
“Shawara ce “
“To  baza’a  d’auka ba ,ka  fita  ka kama  gabanka please ” ya  fad’a yana  sake  fuskantar tanweer  yana  busa mata  iskar bakinsa da numfashinsa .
Girgiza  Kai  Kawai  anas  yayi yana cewa  “yau  dai  anyi  walkiya na  ganka  ,idan ka  gama   shaukin  soyayya  da shakar numfashinta  ka sameni  a falo  mu  k’arasa   maganar tafiyarmu  abuja gobe  shine ma abinda  ya  shigo dani”.ya  qarasa maganar yana  dariya  “wallahi  gbdy  ka  rufta ,yanzu dai  ka  yarda  da maganata son yarinyar  nan yayi kanai kanai acikin zuciyarka  ? “
“nata  son  kake gani amman kai ma  da  zaka samu dama sai ka fita haukacewa . “wa  zai  samu kamar tanweer  tana son shi yace  bai sonta  wannan karya ne  wallahi  abokina ka  kamu ! ka kamu !! ka  rufta  ba hanyar fita  dariya sosai anas ya shiga yiwa jaguwa .
tuni  jaguwa ya  kule , kallon  anas  kawai   yake  ransa a matukar bace “kaji  d’an  iska ni na  fad’a maka haka da  zaka wani ta sani gaba da dry ?”
“Sorry  jaguwa nawa abokina  kuma ubangidana  ai wannan  ruftawar dole tasa  mutun dariya “Kai na  farko ka kanannaye   yarinya ka tasata  gaba, ka hanata  zuwa  gida sai shan  ra’barta  kake yanzu  dai  ka daina yaudarar  kanka  please  ka dawo haiyacinka  kasan abunyi   .”
   Wata  katuwar harara jaguwa  ya bugawa anas  yana jan tsaki, anas ya numfasa kana ya cigaba da mgn “bazan daina fad’a maka  kana son yarinyar nan ba har sai  ka furta da  bakinka     yana  gama fad’ar  haka ya  fice  yana  murmushin Jin dadi  dan  yana  qaunar  jaguwa da tanweer   a wannan  zamani kafi ka samu mace  irinta mai soyayya tsakani da Allah  sai antona .”

Cike da  sanyin jiki jaguwa  ya kai hannu yana  shafa  fuskarta zuwa  wuyanta “wannan  itace matar data  dace  dani  bata da tsoro a arayuwarta, ga  tsiwa  uwa uba tausayi da soyayya , tana  son  shi  tana tausaya masa sannan tana  kyamar sana’arsa  duk cikin masu sonshi itace the best  wacce take son shi dan Allah tunda tace zata iya zama dashi a wancan rubabben  gidan sannan a wnnan unguwar ,gbdy ta sake mamayesa  ta  qara samun   wani matsayin  na dabam  acikin  zuciyarsa . matsalar dai  kin sana’arsa  da take uwa uba iyayenta bazasu bashi aurenta ba, barin wannan sana’ar daidai da yake da rasashi ne rasashi na har abada  wanda hakan zai bawa jami’an tsaro damar kawo wa rayuwarsa barazana .

Hakika bai shirya barin aikinsa a yanzu ba idan ta amince zai yi kundibala ya nemi aurenta  kafin a hankali yasan yadda zai rabu da aikin ,but for now bazai iya cewa zai bari ba  domin  akwai abubuwa da yawa agabansa  ta kowane bangaren  hagu da dama akwai  mutane bila’adadin dake karkashin  kulawarsa  da wannan sana’ar ,idan yace zai 
bar wannan sana’ar da me zai cigaba  da  daukar nauyinsu   .”?
“To  ai tace  zata samar  maka aikin yi ?”saurin girgiza kanshi yayin a hankali  alamun ba zai yi aiki a karkashinta ba “zan dai san abin yi “yayi mgnr a kasan ransa ,tunanin  rayuwar da zai cigaba  da yi byn ya rabu da sana’ar fashi yake .”

Yaja numfashi  da karfi ya fesar  kana  a hankali ya  kamo  yatsun  hannunta  guda biyu ya  tura  cikin  bakinsa ya fara  tsotsa yana  lumshe rikitattun idanunshi  ,nan take  yanayinsa ya sauya haka idanunshi suka canja kala hatta  wondonsa  ya fara  jikewa, jijiyarsa na harbawa da karfi, sosai ya shige jikinta yana shafata  itama shige masa tayi tana sauke ajiyar zuciya ,ya d’aura bakinsa akan lip’s  dinta ya fara tsotsan bakinta had’e da  zira hannunsa cikin rigarta yayi sa’ar  kamo kan nipples  dinta , yana tsotsar bakinta yana murza kan nipples dinta, wata irin mika tayi ta bud’e idanunta dake cike da bacci  suka fad’a cikin nashi ta lumshe  ta sake bud’esu fesss akan fuskarshi ,ya kashe mata Idonsa d’aya  batare daya cire bakinsa cikin  nata ba sai ma  kwanciya  yayi sosai yana cigaba da shan bakinta.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button