KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48


Sannu a hankali motarsu  jaguwa   ta d’auki  titin airport  suna  gama  Isa kowace  mota  ta samu guri  ta  tsaya a Inda jaguwa  yayi  umarni tare da saka fuskokin roba , motar  da  jaguwa yake ciki  ne kawai  ta  Kai cikin  mutane sosai. shiru yayi yana nazari da karewa gurin  kallon da  tarin mutane dake bin mutane  ko suna bukatar canza kudi .facing cap dinsa ya cire ya juya ta baya ya cire glass din  dake manne da idanunshi ya makala a goshinsa   bayan kamar minti   talatin  ya  ciza lip’s dinsa na kasa da karfi  ya  fito  rike da bindigarsa  ak 47  yana gama  fitowa  ya fara sakin  harbi kamar ruwa  domin  Kore  mutane dake safa da marwa agurin , kafin  kace me mutane sun rud’e tare da neman gurin ‘buya  bayan kmr minti biyar sai ga anas shima  ya fito had’e da   harbi   nan  ma sauran  mutanen da  suka rage suka  tarwatse ya tsaya yana huci “iam  bally  the deadly one, mutun ya kama kanshi idan baya son ya bukunci lahira .”ya fad’a yana sauke numfashi .

jubi ya fito ya saita bindigarsa wani lungu Inda ya hango wasu mutane suna likensu  sai dai  bai  yi harbi ba bisa umarni  jaguwa dake duk suna Jin  maganarsa  sakamakon connecting din da yayi da wayoyinsu  ya sauke numfashi yana cewa  “as you can  see am gentle man to the core , I don’t take what’s beyond my capacity disprit  that iam not the one to be taking for granted , go and ask those how have done such before ya k’arasa maganar yana numfasawa  tare da gyara  tsayuwarsa eku remo ya k’araso ya tsaya gefen jaguwa rike da bindigarsa yana cewa “”Jaguwa ne da kanshi  d’an   mutuwa  Kuma mutuwa  ta dade da kar’basa  amatsayin d’anta  so everyone should run for his life “yana gama fad’ar haka ya koma gurin tsayuwarsa ya had’e da sauran  yan’uwansa suka tsaita bakin bindiga .”

Shiru jaguwa yayi ya  fuskanci office din da aka kwatanta masa jubi ya matso kusa dashi  yana cewa  ” jaguwa let’s move to his office  jaguwa yace “da alamun bai nan jikina ya bani  amman Kuma wannan lokacin anamdi ya bamu “to mu juya mana mu koma  girgiza masa Kai yayi yana ciza lips dinsa na kasa “to ko zamu shiga office office ne muyi operation  ?”no ya bashi amsa atakaice “okay ya fad’a yana gyara bindigarsa .gbdy gurin ya d’auki shiru  ciki kuwa har da jami’an tsaro dake aiki agurin kowa nason rayuwarsa dan da ganinsu an san ba kananun yan fashi bane .”

Loakaci zuwa lokaci yake duba agogo dake d’aure a tsintsiyar hannunsa Bayan  kamar minti talatin sai ga wata  mota   fara sol  ta  shigo  gurin. tun da suka shigo tsoro ya kama na cikin motar  sakamakon ganin gurin shiru babu motsin mutane  jaguwa ya gyra bluetooth din dake manne da kunnensa  “eku  ga mutumin da muka zo dominsa nan ya shigo  “okay   boss I will do my duty .cike da matsanacin tsoro   direban motar yaja burki yana k’okarin juyawa  sakamakon ganinsu take eku  ya harbi tayar motar .
tsayawar motar ke da wuya yaga  mutane sun zagaye motar  kamar almara sai ga jaguwa ya  bayyana a tsakiyarsu  direban yayi saurin kife kanshi akan stearing motar yana rawar jiki , jubi ya bude murfin site din baya Inda alhj  aminu ke zaune    ya fito dashi  yayi cilli dashi  gaban jaguwa ya tsaita kanshi da bakin bindiga  “where’s the money jikin mutumin na rawa yace “it’s inside the car ya fad’a yana nuna motar “cheek !  inji cewar jaguwa”.Anas  da kamil suka nufi motar suka duba can byn  second biyu anas yace “comform it’s there “okay fine ,move move kamil ya fad’a yana ture alhj aminu ” face the grand if you do nonsense i will kill you ,nan take alhji aminu yay sujjada gbdy ilahirin jikinsa na kyarma .

Suka jefa jakar kudin byn motarsu  jaguwa ya shiga byn mota sauran dake shirin shiga  sai ga jiniyar motacin police suna harbi ,ai nan take qarar  harbi ya karad’e gurin police na harbi Suma suna yi  kowa ya shiga mota har sun fara ja  ya saura  kamil  ne bai samu damar shiga ba  ya biyo motar aguje yayinda sauran yan’
uwansa ke harbin yansanda suna Kiran sunansa “km run kayi gudu mana  suna miko masa hannu shi kuwa gudu yake da iyakar karfinsa yana k’okarin Isa ga motar gabad’aya suka mika masa hannuwansu suka  had’a baki “zo kamil zo  gamu maza mana kamil ka kara  gudu  suka fad’a hankalinsu a tashe .ganin   halin da ake ciki  yasa  hankalin jaguwa yayi matukar tashi nan fa ya shiga bud’ewa police wuta daf da kamil zai shiga mota wani police yayi nasarar harbinsa a kafa wata razananniyar qara ya saki ya durkushe kasa cikin azaban ciwo tare da rike kafarsa  “…

Mmn sudas????????????????????????
KUSKUREN BAYA
     ????????????????
????????????????????????

PAID BOOK

 WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO
          

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin na kudi ne  mai bukata karanta shi  ya tura 500 ta wannan  account number din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686 alert  domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za’ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu  a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

????️14

…..Cike   da  zafin  rai  da zafin  zuciya  jaguwa   ya  soma   k’okarin   fitowa daga  cikin  motar  yana gyara   bindigar   hannunsa   nan  fa hankalinsu   anas  yayi  kololuwar   tashi , anas  ya rud’e    yay   saurin dakatar  dashi  ta hanyar Kai   hannunsa  qirjinsa  “karka   fita  jaguwa , kaucewa  yayi  yana cewa    “ku   wuce  kawai   zanji   da  komai “dan  Allah   jaguwa  karkayi wannan  kasadar “.  bai  sake    saurararsa   ba ya  soma  harbi  gumi  na  karyo   masa  ,  hakan  yasa   da   sauri  kowannensu   ya  cigaba   harbi  da  iyakacin kwarewarsa .”
da  mugun   gudu   jaguwa  ya  isa inda  kamil   yake  durkushe  rike   da  kafarsa  yana  cewa “km    bani hannunka ” ,  cikin  tsananin  tashi hankali   kamil  ya d’ago kai  sai dai bashi  da kuzarin da  zai mika masa hannunsa  ” nace  ka bani hannunka ya  sake  mika  masa hannu  shima  kamil ya mika  masa  ya  rike  hannunsa  gam cikin nashi   yana cewa “taho  km   ka  mike dan allah karka  bari mu  rasaka  ”  kamil  ya fara   k’okarin  mikewa adaidai  lokacin da sky ya  juya   kan  mota  zuwa  inda   suke   tare da yi musu tsakani da  police officer’s ,  cikin   azama  jaguwa yace ” maza   mike  km  da taimako  allah  jaguwa ya shigar  da  kamil  cikin  mota  ai  kuwa  shigarsu motar keda wuya suka figi  motar  aguje  nan motocin   ‘yansanda suka  biyosu  da   mugun gudu  suna  harbi   suna danna  jiniya ,  haka suma bangaren   jaguwa    harbinsu suke  ,   gudu sosai motacin  jaguwa  sukayi   har suka  yiwa police  nisa  a karshe suka  daina  hangosu .”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button