KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48

Tsaye yayi a tsakiyar parlou’nsa yana binsu da kallo ɗaya baya ,su jabir kamil Jibril Anas zaune zaman jiransa sai kananun yaransa dake tsaye cike da girmamawa agbako , eku remo , yar aduwa ,magnet scorpion suna ganinsa duk suka gyara idanunsu na kanshi kafin daga baya ya soma magana a natse kamar koda yaushe, muryara na da matukar sanyi da dadin sauraro haka yanayinsa ,sai dai shi din JAGUWA ne agurin aikinsa kamar yadda aminansa ke faɗa masa wanda asalin kwazonsa ne yasa aminansa suka bashi wannan sunan…..

A hankali ya k’arasa inda system dinsa yake akan table din dake zagaye da ma’ajiyar abun shansa danginsa win da sauransu duk wani launin abun sha zaka iske shi agurin sai dai not alcohol ,hannuwansa duka ya zuba cikin aljihun short nicker , idanunshi na kan system ya cire hannunsa daya ya kunna system yana duba wasu mahimman bayanai daya danganci aikinsu na gobe ..

Sosai mutanen dake zaune a parlou’n suka maida hankalinsu garesa suna sauraron bayaninsa “magnet jaguwa ya kira sunan daya daga cikinsu yayinda kwayar idanunsa still ke kan system “ka kula sosai ta bangaren da kafi karfi akai bangaren katse wutar lantarki cikin sauki na sanka da shegen wayo kamar ni nan yayi maganar yana nuna qirjinsa dake murd’e tamkar dan dambe , “na ji dadin yadda kasamo mana duk wani motsinsa da lokacin da yake dawowa gida da dai komai nashi, na jinjina maka matuka daka san komai nashi cikin kwana ɗaya tal “. ya k’arasa maganar yana nuna shi da yatsan hannunsa daya ,daidai lokacin da magnet ya buɗe bakinsa ” godiya nake boss , wannan duk mai sauki ne ai duk cikin alfarmar zama tare da kai ne , wannan mutumin yana da yarinya kwaya daya , a yanzu kafin nazo na samo mana wannan labari yana matukar sonta tamkar ransa, akanta zamu iya samu duk abinda muke bukata daga garesa .

shiru jaguwa yayi yana sauraron magnet kafin a hankali ya sauke naunauyen ajiyar zuciya da karfin gaske yana mai kai hannunsa daidai satin qirjinsa yana shafawa yana lunshe sexy eyes dinsa “okay wannan ma wata dama ce sannan ya tsaida idanunshi akan eku remo “kai akwai dakarun dake tsaye a bayan gidansa wanda kaine zakayi aikin da zanu samu damar shiga gidan ta kofar baya “Yes boss karka ji komai komai zai tafi yadda zakaji dadi , ya gyada kai ya kalli agbako tun kafin jaguwa yayi magana yayi saurin cewa ” datse na’urorin dake aiki a gidan mai sauki ne boss , nan ya shiga basu umarni matakin da kowanensu zai taka “ku kula sosai karku bar inda na umarceku sai da izinina kowa ya tsaya akan aikinsa , jabir yace “amman akwai tsaro mai karfi agidan fiyye da tunaninmu “babu abinda zai faru ku kwantar da hankalinku muddin ina tare daku zaku tsira numfashi suka sauke atare , sannan ya rufe system dinsa ya nufi kofar fita ta baya zuwa haraban gidan hannunsa daya soke cikin aljihunsa duk suka mike yaransa suka kama gabansu .

jabir anas Jibril da kamil suka biyo bayan jaguwa suna cigaba da tautaunawa har suka karaso gurin shakatawa jaguwa ya tsaya yana duban Anas “Anas na sanka da shegen son mata dan.. “babu abinda zai faru ya katseshi ta hanyar fadar haka idanuna akan aiki ne kawai ,bazan d’ana ba ya k’arasa maganar yana murmushi “gara da ka tuna masa dan sai yayi mana shirmen nasa daya saba inji cewar jabir , Anas ya kai hannu ya doki kafadar jabir “banason wulakanci me kuka maida ni ? “Shikenna ni kowa bana wucewa ya karasa maganar Yana Jan tsaki kana ya wucesu , kowanensu ya juya ya nufi motarsa suka bar jaguwa yana tunani fuskar yarinyar d’azu .

A hankali ya shiga had’u fuskarta “ko a wani hali take ? ya furta Hakan a kasan ransa , tsaki ya dinga yi saboda haushi dan ya san saboda soyayya ta samu wannan accident din ,a hankali ya runtse idanunsa yana juyawa ya koma part dinsa ya kwanta flat akan gado , ko cikakken minti goma bai ba yaji ana kwankwasa kofar dakin “come in ” ya fada cikin muryarsa mai sanyi da kuzari .

turo kofar dakin aka yi , ya ɗan bude idanunshi zahra ya gani tsaye fuskarta dauke da mmurmushi sanye take cikin gren t shirt da black trouser ,zahra ya faɗa jikinsa a sanyaye , da sauri ta faɗa jikinsa tayi hugging dinsa cikin rawar kai tace “missed you so much baby , hannu yasa yayi hugging d’inta shima yace “me yasa kike biyo dare kin duba lokaci kuwa ?murmushi tayi tace “akanka babu abinda bazan yi ba hatta iyayena zan iya barinsu akanka ta karasa maganar tana kamo lip’s dinsa “amman ki dinga kirana kafin kizo ya fada a takaice “shiiiiiiiiiii ta katseshi tana cire kayan jikinta cikin sauri da rawar kai ta soma kissind dinsa tana cire masa kaya har tayi nasarar rabashi da komai nashi duk yadda yayi daita ta barshi taki tana tabo masa guraren data san da zarar ta taɓa zai hau network , tana ganin ya fara lumshe idanunshi ta zira jijiyarsa cikin bakinta ta soma sucking dinsa cikin wani irin yanayi tana tsotsa hujin jijiyarsa tana had’iye miyo ,kusan minti shabiyar tana fama aikin tsotsan kan joystic dinsa tana laylaya dick dinsa har yayi release a bakinta batare data cire bakinta ba sai data tabbatar da ya samu gamsuwa a daidai lokacin da wayarsa ya fara ringing , tureta yayi kadan daga jikinta ya dauki wayar Yana dubawa ganin mai kiran yayi saurin manna wayar a kunneshi jikinsa a sanyaye ” yaya barka da warhaka ,baka yi bacci ba Abbas ? “ina shirin yi kenan nace na kiraka naji muryarka dan bazan iya bacci batare dana ji muryarka ba ?murmushi jaguwa yayi kadan yace “i love you Abbas kana sona dayawa “dole na soka fiyye da komai yayana ya karasa maganar kamar zai yi kuka i know you love me so much nima haka , kaje ka kwanta bai jira abinda zai ce ba ya kashe wayar saboda abinda zahra take masa a qirjinshi zuwa mararsa , Kallonta yayi fuskarshi a hade itama ta kalleshi cike da shagwa’ba “baby second round plz I need you ,a fusace ya ja tsaki ya dauki towel ya nufi bayi yayi wanka ya fito tana nan tsirara kamar yadda ya barta ransa a bace yace “me nene haka ? “zaman me kike yi har yanzu ?

Tasowa tayi ta matso kusa dashi tashiga yawo da hannunta ajikinsa “nasan wannan dadin daka ji bai isheka ba me yasa bazakayi sex dani ba ina matukar bukatarka , a fusace ya tureta ajikinsa ta faɗa kan gado sharaf “ki saurareni maza ki tashi ki kama gabanki tun dare bai yi miki ba ya k’arasa maganar yana nuna mata hanyar fita da hannunsa , sanin halinsa yasa tasa kayanta dan zai iya mata dukan mutuwa , duk da kasancewarta buduwarsa da sukayi tsawon shekaru tare daita Hakan Bai Hana yayi mata rashin mutunci ,ficewa tayi daga dakin ranta a bace “stupid ya fada yana fadawa kan gadonsa, a hankali bacci ya daukeshi ..

tanwer ta dade tana bacci kafin ta d’anyi juyi tare da d’an ciza lebenta. “Ashhh!”. Ta furta a hankali tare da kai hannayenta duka biyu zuwa goshinta saboda zafin da take ji tana d’an ciza lebenta.

A hankali ta bud’e manyan idannunta wadanda ke kallon sama, a natse ta soma bin d’akin da kallo bandage din dake nannade a goshinta da da’kin ya tabbatar mata inda take, nan take ta soma ganin flashback din abubuwan da suka faru da ita da sauri ta tashi zaune.

“Washhh!”.
Ta furta da karfi saboda zafin da taji , Runtse idannunta tayi saboda azabar da take ji a kanta saboda buguwar da tayi da steary mota .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button