KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48

Tsaye yake sanye da riga dark blue da wondo ash colour hannunsa rike da fari glass cup yayinda anas ,kamil ,jubi jabir ke zaune ,shiru jaguwa yana kurban coffee a hankali yana tunanin tanwer kamil ya mike tsaye sanye da riga orgen da bakin wondo ya matso kusa dashi “dan soyayya ya furta cikin zolaya .
jaguwa yayi saurin dawowa haiyacinsa yana cewa “me ka ga nayi ?”Ka tafi duniyar tunaninta mana “.
Meye haka kuma kamil?”shikenan bani da wani abun tunani sai nata ? Yes kullum kana zuwa hospital gurinta gbdy ka ajiye ayyukanmu baka da lokacin komai sai nata ya dai kamata ka dawo normal muyi abinda ke gabanmu”.
Sai daya furzar da iska iska me zafi yace “nifa ina zuwa hospital ne saboda ..”sai kuma yayi shiru ya kasa karasa mgnrsa “saboda ka fada soyayya ba ?
“mu dai bamu hanaka yin soyayyarka ba amman ka maida hankali kan aikinmu ko ba haka ba friends ?”yayi mgnr yana dubansu duk suka gyada masa kai alamun “eh! Banda anas.
“Haba kamil kai ma zaka bi layin anas ko?”
Gbdynaku kusani saboda ina tausaya mata ne nake mata komai ba wai dan wannan abun ba “tunda anas yake mgn akanta jinsa kawai nake .”
Kamil yace “amman alokaci da zaa kai yarinyar nan hospital naga wani abu acikin kwayar idanunka “.
“Meye shi ?”Jaguwa ya tamvayesa zuciyarsa na rawa Kar dai sunga hawayensa ?”
“Koma dai menene naga kamar hawaye .
“Bazan iya tuna wannan ba inji cewar jaguwa ya fada yana tamke fuska dan ma kar su sake gigin kawo masa raini duk sukayi tagumi suna dubansa shima din su yake kallo daya byn daya sannan a karshe ya saida idanunshi akan anas yana cewa “kaima kasan na damu ne saboda”..
“No jaguwa kafa kamu da soyayyarta dan ka rasa dukkanin natsuwarka akanta nidai babu ruwana bama zan sake yin maka magna akanta ba ni dai yaushe zaka samu lokaci muje gurin Ammin ?
“Bansani ba ai kasan hanyar zuwa dole sai dani?
“Shikenan zanje da kaina yana fadar hk yaja bakinsa yayi shiru gbdy jaguwa ya kasa samun sukuni “a inda zaka samu taka matsalar kenan menene ma yasa ka fada soyayya?” jubi ya tamvayesa idanunshi na kanshi .”Soyayya kuma jubi ?”yayi masa tmbyr yana murmushi dan allah mu ajiye wannan maganar muyi na aikinmu komai zai zama normal nan suka cigaba da tautanawa akan alqallarsu ta gaba wayarsa ce ta soma ringing a natse ya kai hannunsa kan center table ya d’auka tare da kunna koren maddani shiru yayi yana sauroron mai masa mgn “okay babu damuwa asibitinku kenan ? Idan na samu time zan zo “ ya katse kiran yana dubansu .
“me kuma ya faru? anas ya tmbyesa “tanwer ce wai dad dinta ya maidaita hospital dinsa “ai shikenan zariya ya kare inji cewar jubi gbdy suka kwashe da dariya “inji wa ? ai har hospital din zani sai dai idan banga dama zuwa ba ai tunda diyarsa ta kamu da sona sai dai yayi hakuri yana karasa fadar hk ya bar musu falon yana murmushi “.

Yau kimanin sati daya kenan jaguwa bai samu damar zuwa gurin tanwer ba haka zalika bai kirata ba sakamakin bincike da yake akan masu safarar miyagu kwayoyi,a hankali ya sanyo hancin motarsa cikin haraban hospital din yayi parking tare da kashe mota ya fito cikin riga baki mai gajeren hannun har ana iya hango saukowar zanen hannunsa da wando army green tsinsiyar hannunsa daure da agogon fata baki haka ma kafafunsa rufe suke cikin takalmi baki kansa sanye da facing cap baki sai kamshin turare dio ke tashi a gbdy ilahirin ajikinsa .
ya jingina jikinsa ajikin mota yana kokarin kiranta,
byn ta dauka tace ya tsaya daidai bakin kofar shigowa reciption zata turo masa wanda zai shigo dashi dan bazaa bari ya shigo inda take ba sai da izininta .
Tana zaune akan Katifa yayinda kafarta daya dake nade da bandej tana saman pillow jikinta sanye da farar doguwar riga ta rufe kanta da hula baki ya shigo dakin a natse bakinsa dauke da sallama , ta amsa aciki tana nuna masa gurin zama .”
Ya tsaya yana kare mata kallo tsab ,shigowarsa ya canza cent din dakin zuwa ta kamshin turarensa mai bugar da zuciya Ahankali Ya zauna akan kujerar dake fuskantarta yana sake kallon Fuskarta
gbdy yau fuskarta babu annuri dan ko gaishesa bata yi ba .a duk sanda zata gansa sai ta rasa sukuni amman yau ta kudiri aniyyar zata canza masa dan me zai zo mata da shigar da zata nuna zanen hannunsa? kallonta ya cigaba dayi kamar ranar ya fara ganinta tayi matukar masa kyau sosai Kmr ya sureta ya gudu sai dai ganin yadda ta hade rai kamar taga mutuwar ta ya dauke idanunshi akanta yana kallon dakin da take ciki kamar baa hospital ba yadda bata masa magana ba haka shima bai mata magana ba ya cigaba da zama yana cizan lips dinsa na kasa,shi dayasan wannan iskancin zatayi bama zai fara tunkaro inda take ba .
Ganin muddin ba ita bace tayi mgn bazai yi ba ko zasu kwana yasa muryarta a raunane ta kira sunansa”adnan …!”
Ya tsura mata ido kawai yana kallonta qirjinsa na bugawa da matsanancin karfi “adnan kawai babu adnan dina data saba fada “lallai yau akwai matsala,
bata jira amsawatsa ba ta fara mgn “lokacin da nake karatu a london wata kawata tayi zanen a hannunta na hagu saboda gbdy duk cikin yaran kasata ta nigeria itace ke cinye hankalin gayun makarantarmu agurin iskanci , ni kuma saboda tsanar danayiwa zanen nã rabu daita rabuwa ta har abada ,amman sai gashi kai kana dashi hagu da dama amma bai taba damuna ba sai yau ?
Shiru yayi batare dayace uffan ba illa kwayar idanunshi daya zuba mata yana kallon karamin bakinta da take magana dashi kafin a hankali ya motsa bakinsa “karki sake min tambayar da kikasan amsarta sannan wannan fuskar acanzata ta koma yadda take bana son ganinta haka yayi mgnr a fusace yana tsareta da rikitattun idanunshi yadda taga yana kallonta yasa taji wani irin mummunar faduwar gaba “.

Mmn sudais????????????????????????
KUSKUREN BAYA
????????????????
????????????????????????

PAID BOOK

WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686alert domin tabbatar da an tura ko wadan nan number’s din 09136918331 or 08059623096 Idan Kuma vtu za’ayi sai a tura ta wannan number 09136918331 domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

????️33

…….Gabadaya ta nemi natauwarta ta rasa ji take kamar zuciyarta zata buga sakamakon faduwar gaban data risketa ,haka né ma yasa jikinta ya kama rawa gashi yaki dauke rikitattun idanunshi akanta masu cike da miskilanci ,kai adnan ba dai miskilanci da jin kai ba ,a kallon da take masa ta fahimci ransa ya gama baci da tambayar da tai masa shiyasa ma yake hukuntata da idanunshi “ya rabbi me yasa nayi masa tambayar?” tayiwa kanta tambayar tana sake jin faduwar gaba mara iyaka.
a hankali ta sunkuyar da kanta kasa ta hade hannuwanta guri daya tana wasa da yatsun hannunta ko zata samu sausauci yayinda idanunta suka ciko da ruwan hawaye .”
Ya numfasa sannan ya mike tsam daga kan kujerar da yake zaune ya soma takowa a natse har ya karaso gabanta ya d’an rusuna ya kai hannunsa ya d’ago habarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata atare zuciyarsu ta sake bugawa da karfi sakamakon idanunsu daya tsarike cikin juna ,wasu abubuwa ta dinga gani suna fita daga cikin idanunshi suna shiga nata idanun da sukayi rauni ,ta kasa rike hawayen dake cikinsu dan haka ta barsu suka shiga gangarowa kan Kuncinta .
A natse yabi hawayen dake tsiyaya acikin tafin hannunsa suna saukar masa da kasala bai yi magana ba sannan bai ce ta daina zubar da hawayen ba illa cire hannunsa da yayi ya dangwali hawayen yana kallo kamar bai san menene ba.”
ta runtse idanunta gam tana sake jin faduwar gaba mara misaltuwa bata ankara ba taji saukar lip’s dinsa akan nata tayi saurin bude idanunta hade da zaro ido waje wanda hakan ya sake bawa hawayen idanunta damar zubowa sosai ,kokarin kamo lip’s dinta na kasa yake yaji sautin muryarta cikin karfin hali “please adnan dan allah ka daina bana ….”
Bai bari ta karasa maganarta ba ya hade bakinsu guri daya atare suka sauke naunayen ajiyar zuciya still kwayar idanunsu na cikin na juna,tsotsan bakinta yake cikin wani irin salo da shauki har wani duhu duhu yake gani a idanunsa.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button