KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48

Darling’s????????????????????????
KUSKUREN BAYA
     ????????????????
????????????????????????

    WRITING BY
BAGUDO& MIMI’S QUEEN
          

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

https://my.w.tt/lcJskJdtpbb

????️11

A hankali ya d’aura fuskarshi  a tsakiyar  brest   d’inta  yana shinshinawa  tare da goga mata kwantaccen sumar  gashin dake kwance a fuskarshi ,wani irin  sanyin  dadi  taji ya soma  ratsa  lugu da sako na gangar  jikinta ,ta  rungumeshi  tsam a jikinta tana sake danna masa  brest d’inta tana kissing  din wuyansa “

  “tana bala’in qaunarsa bata da muradin daya wuce kasancewa tare dashi  tun daga lokacin data fara sanin wani namiji a arayuwarta bata taɓa jin sanyi dadi da gamsuwa da  jiki mai taushi  irin nasa ba ,ko a ranar daya fara kusantarta kusan haukace masa taso yi saboda wani sauyi na dabam data tsinci kanta mai wuyar misaltuwa, dan yadda ya dinga sarrafata a wancan ranar kusan suma tayi a jikinsa  dan numfashi ma da kyar ta dinga  fitarwa kamar yadda take ji ne a yanzu da suke having sex “
 
“ko tsintsiyar hannunka adnan amad   ya rike dole kaji sauyi a sansar jikinka bare jijiyarsa,   tasan   wannan yana daya daga  cikin baiwar da Allah yayi masa  babu macen data zatayi mu’amula irin wanda suke yi dashi ta gujeshi sai dai shi ya gujeta kasancewarsa mai tsantsani da tsafta dan ko ranar da zai fara kusantarta sai da aka tabbatar masa da lafiyarta , bata  dauke da kowace irin cuta sannan ya yarda ya amince da ita  .

kan brest d’inta ta kai cikin bakinsa  ganin bashi da niyyar tsotsar kamar yadda take muradi  ita kuma  tana sauke numfashi da kyar tamkar mai cutar asma , ai yana d’aura bakinsa kan nipple’s d’inta  gabadaya komai ya sake kwance mata jikinta ya dauki kyarma a daidai lokacin daya sake danna gaba-daya jijiyarsa cikin jikinta ,wani  ihun dadi  ta saki da karfi  wanda yayi sanadiyar da tanweer dake zaune gaban abinci ta zuba uban  tagumi  kallon kofar d’akin da take ciki da sauri , take  gabanta ya shiga dokawa da sauri sauri  tsoro da matsanancin firgici ya shigeta ,a hankali ta ɗauke Idanunta tare da lumshe su ta takure jikinta guri daya tana nazarin sautin data ji “idan har gaskiyar abinda kunnuwanta suka  jiyo mata ne tabbas wannan sautin murya mace ce cikin wani yanayi na wahala da bata san ko na menene ba  ..”
“idan muryar mace ce fa ina ruwanki? kai tsaye zuciyarta tayi mata gargadi da hakan , kika sani ko  muryar  matarsa ce ? “Kai da wuya ya zamanto yana da mata, dan da yana da mata bazai taba kasance daita a daren jiya ba bare har ya kai ga kwana daki ɗaya da ita, sosai zuciyarta ta shiga kai kawo da zurfafa tunaninta ” lallai akwai abinda ke faruwa a cikin gidan  ,wannan al’amarin yayi mugun daure mata kai matuƙa  dan har lokacin kunnuwanta basu daina jiyo mata sautin daya addabi zuciyarta ba , tabbas sai ta tambayeshi gaskiyar lamari  shine wanda zai fahimtar daita abinda take son sani akanshi , ta sauke numfashi mai zafi tare da langwa’bar da kanta a gefen kujera zuciyarta na sake sake wata zuciyar tace kar ta tambayeshi komai tunda bashi kadai bane a gidan”

“Sosai zahra ta gigice tana zuba ihun dadi  da sambatu iri iri “,wayyo zan mutu  ……”adnan ta kira sunansa cikin wani irin yanayi mai sanyi , bai amsa mata ba illa sauke wani wahalallen numfashi da yayi ” karka barni adnan ina sonka fiyye da komai dake cikin duniyar nan ba zan iya cigaba da rayuwa babu kai ba “zan  maka komai ,nasan komai da kake so zan kiyayye bazan taba sabawa umarninka ba ,  wallahi ina sonka kuma zan iya maka komai zan   kasance da kai a kowani irin hali …”

yayinda shi kuma  yake aikin zira mata doguwar jijiyarsa da take jinta har cikin tsakiyar kanta  yana  murza kan nipple’s d’inta tare da ɗaukar maganar a matsayin  shirme, baya jin zai iya mallakarta a matsayin matar aurensa, duk da  kasancewarsa  mai tarin zunubi shi kasan yana son abu mai da tsafta da nagarta ba irinta ba macen daya haɗu daita shuren gidan rawan fela  cikin  zunzurutun garaden maza da shiri irin wanda   muslinci yayi hani ayi ,ya aureta yayi me daita  a rayuwarsa “?

  jikinta na rawa ta juya masa baya  tayi masa goho daga tsayen da suke dan tasan ya iya  sarrafa mace ta hanyar gohon  ,gashi agurinta shine best  sex din data fi so kuma  yafi  kowane  daɗi ,ta  buɗe masa  bombom d’inta mai  laushi  da kanta ta zira jijiyarsa tana furta ” ashhhh washhhh…….
 ” wayyo  daɗi adnan   zaka kasheni da dadinka fuck fuck fuck Kawai take furtawa da iyakacin karfinta  gabad’aya  ta gama ɗauke wuta  sai   juya masa  bombom d’inta take  da kyau tana  ɗan moving dashi ta  yadda zai ji daɗin zira mata jijiya” 
Sam jaguwa bai saurara mata ba kamar zaki ya dinga murzata batare da wani tausayawa ba  har ya fitar da abinda ke d’awainiyya dashi ya zare jijiyarsa  yana sauke wani wahalallen numfashi da karfin gaske .

Yana ƙoƙarin  neman abinda zai goge spam tayi saurin kai bakinta kan kaciyarsa ta shiga tsatsa sai data  tsotse kan kaciyarsa   tass tana lumshe ido  sannan ta cire bakinta tana daura kwayar idanunta akanshi , wani irin numfashi ya fixgo da karfi ya sauke yana lumshe idanunshi, ya rasa wani irin mayya yarinya ce zahra  sam bata gajiya da iskanci,  idan zai kwana yana abu daya daita bazata  gaji ba, tsaki yaja  ya kwanta flat akan bed yayi pillow da hannunwansa duka yayinda  kafafunsa ke  kasa tayis   yana sauke numfashi da bukatar  hankalinsa ya dawo jikinsa .

tsura ma gangar jikinsa karuwan idanunta  tayi tana karewa sansar  jikinsa kallo komai na jikinsa yayi mata babu abinda ke saurin tada mata sha’awarsa kamar kan nipple’s dinsa dake tsaye  qirjinsa bakinsu kamar nipple’s din mace a tsaye cak masu dadin murzawa , jin yadda idanunta ke yawo a jikinsa yasa hannusa ya janyo gefen  zanin gado ya rufe iya jijiyarsa ya bar qirjinshi cigaba da kallon nipple’s dinsa tayi tana sake jin wani fellings dinsa  , 
a hankali ta tako zuwa inda yake  ta kai hannu ta murza nipple’s dinsa daya bayan daya sannan ta durkusa a gabansa tana kallon zara zaran yatsun kafafunsa dake kowane ke kwance da gashi   zuwa gobobinsa  , hannu ta kai   tana shafa yatsun kafafunsa daya bayan daya   a hankali tana jin kamar ta cinyeshi komai nashi mai kyau kafafunsa kamar baya takasu , kusan minti  biyar yana kwance yana jin tafiyar hannunta ajikinsa ,wani tuttukin bakincikin yaji yana kawowa zuciyarsa ziyara duk sanda ya aikata zina yana jin kuna da rad’ad’in mara iyaka most especially idan ya tuno mahaifinsa,mutumin kirki mutumin daya samu kyawawan sheida daga bakin mutane bila’adadin ,bazai taba manta kyawawan halayan mahaifinsa ba ,mahaifinsa bai taba aikata zina a rayuwarsa ba har ya koma ga mahalincisa  sai gashi shi yana aikata fiyye da abinda yafi zina muni ,bazai taba mantawa ba akwai wata rana sunje massalaci da mahaifinsa wani malamin tafisri yayi wa’azi akan illar zina daga karshe yace waye wanda bai taba aikata zina ba  tun daga ganinyar quruciyarsa har zuwa wannan lokacin ?
Gabadaya  massalaci ya dauki shiru babu wanda yayi magana haka duk taron mutanen dake zaune acikin massalaci babu wanda yayi gigin daga hannunsa sai mahaifinsa kukan zuci yake daga kwance da yake…
Yayinda   ita kuma take  aikin matsa masa  yatsun kafafunsa tana shafa gobobin jikinsa domin sake dawo dashi ruwa dan ita sam bata gaji dashi ba , a natse  ya mike ya shiga  bathroom  din  dake d’akin  domin  watsawa jikinsa ruwa “

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button