KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48

    Sai lokacin Jaguwa ya d’ago kyawawan idanunshi masu matukar kyau jere da gashin ido  ya tsura musu yana  kallonsu daya bayan daya sai daya ɗauki tsawon minti biyar yana kallonsu  sannan ya mike  tsaye yana rufe  laptop d’insa  ya soma magana a tsanake kamar ba wannan shararraren tantirin daya addabi manya kusoshin gwanati  da manya attajirai ba  “duk naji bayaninku daya bayan daya amman kusani wannan aikina ne jiya ba yau ba , da  muna saka tsoro a zukatanmu da bamu kawo wannan matsayin ba  , matsayin ƙasar nan take bulayin neman Jaguwa ido rufe, burin duk wani dan sanda mai matsayi ya samu nasarar gano inda muke ,ko’ina acikin kasar nan magana ɗaya ne ana son ganin wanene wannan mutumin daya addabi kasa da kasa  gidajen radio dana  tv , news paper ko’ina magana ɗaya ne   amman har yau basu yi nasarar gano mu ba abinda zai faru yanzu shine ni da kaina zan tunkari tanko gote ya karasa maganar a fusace yana dukan table din dake tsakiyar su jabir  sannan ya juya musu baya rugume da hannunwansa duka  …..

Duk suka zaro ido a frigice  suna dubansa  gaba-daya jikinsu yayi mugun sanyi  da jin furucinsa   Anas ya mike ya karasa inda yake ya tsaya a gabansa “kalle ni Jaguwa ya d’ago kyawawan idanunshi ya zuba masa batare da yace uffan ba  “bazan barka ka tafi kai ɗaya ba ko kowa yaki binka ni zan bika amman me zai hana mu hakura nima jikina yayi sanyi  bamu taba samun saɓanin ra’ayi akan halqallarmu ba sai yau me zai hana mu hakura kawai  ….
  “Kawai abar aiki saboda tsoro ko me ? yayi masa tambayar yana tsareshi da kyawawan  idanunshi ,a hankali Anas ya gyada masa kai “ba saboda tsoro bane “saboda me ye faɗa min Ina jinka ? “me yasa ni ban karaya ba ku zaku karaya ? “me yasa ni bangujewa aikin ba ku zaku guje masa ? wannan karon a tsawace yayi maganar yana dubansu ransa a matukar  bace “daman mun tsara haka ne dan wata  rana zamu sakawa zukantanmu tsoron aiwatar da qudirinmu ? dukkaninsu suka gyada kai alamun a’a  suna dubansa da mamakin karfin halinsa “mun san duk abinda ka faɗa gaskiya amman …. “listing  yayi saurin daga musu hannu ” banason jin komai  zanje  Kuma ni kadai zan aiwatar da komai zan nuna muku kwarewata ta wuce yadda suka tsamamnin …..

Duk wannan maganar  dake yake yinta cikin isa da izza da rashin kuruciya  yake yinta ,dan kallo ɗaya zaka masa ka fahimci  ya mallaki hankalin  kansa sannan yasan meye rayuwa babu alamun kuruciya atare dashi , ya sake kallonsu daya bayan daya “ku fito ku faɗa min cewar  matsorata ne , ” a she ku din kananan yan iska ne iskancinku bai taka kara ya karye ba kuka hau matsayin da masu dakakkiyar zuciya suke hawa …
“A she akwai abinda zaku ji tsoro bayan kuna dani kuna tare dani ? Zan fita ni kadai raina nayi gaba da gaba da tanko gote ya karasa maganar a tsawace cike da fushi jikin Anas ya dinga  kyarma ya shiga rarrashinsa dan yasan halinsa abu kankani ke bata masa rai har yayi nasarar dagula nasu lissafi yana gama maganar bai tsaya ya saurari rarrashin da Anas yake masa  ya fice daga d’akin kallon juna suka shiga yi kamil ne yayi karfin hali yin magana “yanzu ya zamuyi da alamun ya hau dokin nakin daya saba ? “Ku bar  shi tukunna  zuwa anjima  mu gani zan san yadda zanyi na shawo kansa, ni kaina  na hakura duk abinda mutun ɗaya mutun biyu har uku sukayi magana akanshi mafi alkhairi a hakura dashi    inji cewar Anas a hankali suka cigaba da tautaunawa ..

Kai tsaye special room d’insa    dake  kallon wanda tanweer take ciki ya shiga  ya zare rigar jikinsa ya saura daga shi sai vest fari da dogon wando ,ya ɓalle agogon dimond din dake daure a tsintsiyar hannunsa ya ajiye akan mirrow dinsa tare da wayoyinsa  ya dauki remut ya kara karfin ac  ,ya karasa inda karamin  fridge  dinsa yake ya ɗauki kwalban win  mai sanyi ya ɓalle   ya kafa a bakinsa  bai ajiye ba sai daya sha rabi sannan ajiye yana sauke numfashi sannan ya   kwanta  ruf da ciki  akan bed yana tunani yadda zai tunkari gidan  tanko gote a safiyar gobe ,kusan minti goma yana kwance sannan ya yunkura ya  mike tsaye  zuciyarsa na dokawa da matsanancin karfin gaske, sai dai sosai  yake jin jarumta a sansar jikinsa  sam bai ji wani karaya ba ko sarewa ko jin rashin nasara , kallon dakin yayi sosai kwakwaluwarsa ke sake  lulawa duniyar  tunani akan lamarin, motsin da yaji a bayansa shi ya sanya shi  saurin juyowa , ganin Anas ne ya dauke kansa , zama tayi a bakin gado  a lokacin da Anas ya karaso ya zauna kusa dashi tare da kamo hannunsa ya daura cikin tafin hannunsa “kayi hakuri abokina kuma aminina “da’akayi me kenan kake bani hakuri ? yayi masa tambayar yana furzar da iska mai zafi  tare da fixge hannunsa cikin nashi “ni dai kayi hakuri naga ka ɗauki zafi “akan me zan ɗauki zafi ya sake  katse shi yana haɗe  hannuwansa guri daya “ni babu wani zafi dana ɗauka aiki ne babu fashi gobe ko jibi zan aiwatar dashi akan idanunku zanje na dawo ya karasa maganar yana murnushin gefen baki alamun nasara yake ji ajikinsa  “ka fahimceni abokina “dan me zan  fahimceka akan
mutumin da babu Allah a ranshi?  kuke jin tsoron tunkarasa …..
“nasani amman ka tsaya mu shiryawa tunkararsa  tukunan irin su Alhaji tanko ba’a tukaransu haka nan dole sai anyi shiri na musamman  “listing anas akan wannan mutumin  bazan  taba fahimtarka ba, batu akan tsara tunkurarsa an wuce gurin sai dai kuma wani aikin  “shikenan shikenan ni zan bi … , kar ku bini ko kunce zaku bini ma  bazan  lamunta ba ,ya karasa maganar cikin fushi , Anas ya sauke ajiyar zuciya “shikenan Allah ya baka Sa’a “ameen ya fada yana mik’ewa  haɗe da shiga bathorrom ….


Da misalin karfe  shida na yamma  ya shigo dakin kwance akan gado  ya hangota  ta kamkame jikinta guri ɗaya  kuma har lokacin bata sauya kaya  ba ,   idanunshi ya kai kan  mirrow inda ya ajiye mata  take way din  daya kawo mata tun safe  yana nan  kamar yadda  ya ajiye ,
da sanyi jiki yake karasowa inda take way yake   har ya karaso
ya bude laidar babu    abind ta taɓa a ciki ko drinks din ciki bata sha ba  “ya Allah!” ya furta a kasan makoshinsa  “wannan wace irin  yarinya ce for god sake ?  da alamun tana son kashe kanta ta rataya a wuyana  ?
ya karaso bakin gadon  ya duko daidai fuskarta   ya zuba mata sexy eye’s d’insa  yana son kai hannunsa jikinta amman yana fargaban yanayin da zai tsinci kansa, yayi haka yafi sau uku yana ƙoƙarin  kai hannunsa dan ya tasheta a hankali  ta juyo gaba-daya ta zube a jikinsa  yayi saurin riketa  ya zauna a bakin gadon ,ita  kuwa  jinta ajikin mutun yasa ta ɗan  bude  idanunta da suka mata nauyi saboda kukan marin da yayi mata , ganinsa yasa ta saida idanunta  akanshi kamar zatayi kuka ,shi kuwa hankalinsa ne yayi maseefar tashi saboda  wani irin zafin da  yaji ya ratsa jikinsa, jikinta kamar garwashin wuta ,ya kai hannu ya shafa wuyanta nan hankalinsa ya sake tashi ya kwantar daita tamkar jinjira  ya sauko ya shiga bayi ya tari ruwa acikin karamin raba  da towel ya  fito qirjinsa na wani irin dokawa kamar zai fito waje ,ya k’arasa bakin gadon ya tsaya yana Kallonta “,ya rabbi me yasa na daukota” yayi maganar a kasan ran shi ? a  hankali ta sake ware   idanunta da kyar akanshi  tana motsa karamin bakinta  yayinda sautin kukanta ke  tashi kasa kasa , gadon ya hau ya  zauna yana mai jin tsananin  tausayinta ,
zuciyarsa na bugawa ya kamota jikinsa  ya kwantar daita a saman cinyarsa,  ya matse towel  a cikin ruwa  ya runtse idanunshi ya soma goge mata fuskarta zuwa wuyanta naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana furzar da huci mai zafi yayinda  hannunsa  ke rawa kamar wanda aka jona jikinsa da wutar lantarki duk da ba wannan ne karonsa na farko da zai kai hannunsa jikin mace ba  amman ba zai iya misalta yadda zuciyarsa da gangar  jikinsa suka dauki sauyi ba , runtse idanunshi yayi sosai  a hankali ya dinga yin kasa da hannunsa  tare da turawa a  jikinta yana   goge mata jiki  still hannunsa na rawa ,ya dade yana  goge mata sansar   jiki  zuwa lafaffen  cikinta  dake  shafe  tamkar ba’a taba saka musu komai  ba ,a hankali  rigar jikinta ta sabule batare daya sani ba a dalilin   idanunshi dake lunshe  jin da yayi towel din hannunsa  ya  dauki zafi  ,ya buɗe idanunshi  aiko yaci karo da abinda yafi komai  gigitashi ya sura qirjinta  ido .
idanunta na  lumshe ta wani lafe masa a jiki  tana sauke numfashi  a hankali a hankali ,shiru yayi yana kallon  tsararrun dukiyaar fulaninta a zahirance duk yadda yayi tsamanin  kyauwunsu  ya wuce yadda yake zato ,saurin runtse idanunshi yayi saboda ganin tsayayun dukiyar fulaninta masu matukar kyau da ɗaukar hankali  na neman zautar dashi   ga kan nipples dinta dake  cure guri wanda  da gani  zasu yi dadin tsotsa  ,yayinda kamshin turaren jikinta  mai cike da wasu sakonni suka dinga  kaiwa   zuciyarsa  farmaki ,haka nan  yasa ya tsinci kansa cikin wani yanayi da bai taba tsintar kanshi ciki ba gabad’aya ya rikice a cikin seconni da basu wuce uku ba ya rude da ganin baiwar da Allah yayi mata
, wahalallen ajiyar zuciya ya sauke ya sake  bude idanunshi akansu, gbdy wannan karon ya  kasa ɗauke idanunshi  akansu  yay  bala’in  kura musu ido take  tsigar jikinsa suka dinga  mike  tsaye   yana jin idan bai  dan murza kan nipples  dinta ba  zai iya  mutuwa   ,wata zuciyar tace ka taɓa kawai  ba sai ka tsotsa ba tunda zuwa anjima zaka maidaita gidan ubanta  wata killa ma daga yau bazaka sake ganinta ba  ,ya lumshe idanunsa yana sauke numfashi a hankali  yana amincewa shawarar da  zuciyarsa ta bashi ,ya kai hannunsa saman dukiyar fulaninta ya soma shafawa a hankali yana lumshe sexy eye’s d’insa wani naunauyen ajiyar ta sauke tana furta “wayyohlly Allah bana so….. stop  plz”yadda take maganar kamar ma  k’ara rud’ashi take gaba d’aya hankalinsa ya k’ara tashi  sansar jikinsa sai  kad’awa yake musamman jin dumin jikinta a nasa bakinsa ya kai cikin kunnenta yana hura mata iskar bakinsa   yana shafa  brest d’inta “bansan yadda akayi na tabasu  ba  na tsinci kaina da taba baiwar da  Allah yayi miki zan daina duk wannan maganar a zuciyarsa  ya fada  , yana jin kamar ya cafki lip’s d’inta ya ji  yaya  teast din bakinta yake ,  a  hankali yake cigaba da murza kan nipples d’inta   da hannunsa daya har yayi nasarar  kai dayan hannunsa ya damki dayan brest d’inta “ka bari plz I don’t like it” ta sake yin magana muryarta can kasa, da kyar ya  fixgo magana kamar zai yi kuka  ” zan bari “zan bari kawai yake iya furta   sai dai  kuma ya kasa ɗauke hannunsa daga qirjinta saboda  wani irin mugun fellings din da yake ji akanta kansa ya cusa tsakankanin brest d’inta .. …

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button