KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48

Wani irin yanayi ta Shiga jin salonsa na zahiri koina ajikinta ya sake mutuwa ta fara sakar masa jikinta a hankali ya bud’e idanunshi akanta jin yanayinta ya sauya ba kamar dazu ba sai dai Idanunta a runtse suke tana jin wani sanyi dadi na ratsa ilahirin jikinta ,yadda yake juya jijiyarsa dole ya haukata mutun, numfashi Kawai take fitarwa sama sama wasa wasa sai da jaguwa yayi  awa biyu akanta  yana sarrafata kafin ya cire jijiyarsa yayi release akan tissue.

    ta sauke wani naunayen numfashi ta dawo Kamar matacciya a kwance ta runtse idanunta gam dan bazata iya kallonsa ba , ya goge saman joystick dinsa ya warware wani tissue ya dawo gabanta ya ware kafafunta ya soma goge gabanta,d’auke numfashi tayi dan ji tayi kamar yana tsotsa mata gurin ne ta sake runtse idanunta har gama bata bud’e Ido ba ,ya janyo boxes dinsa ya zira ya koma kusa daita ya Kwanta ya janyota jikinsa ta shige jikinsa sosai tana  sakin numfashi tana shafa gashin dake kwnace a qirjinsa .
nadama ne fal acikin ransa Allah ya gani wannan Karon ma dole ce tasa ya kusanceta kuma yayiwa kanshi alkwarin hakan bazata sake faruwa ba sun jima makale da juna har bacci ya dauketa ya tashi ya d’auki tissue daya goge spam dinta ya shiga special room dinsa .”

Shi kuwa dady haka nan zuciyarsa ta kasa samun natsuwa ya shiga zariya mumy na kallonsa taki ce masa komai , kasa hakuri yayi ya kira direbansa suka nufi hospital babu ita babu alamunta ya ciro wayarsa ya kira layinta  kira d’aya biyu baa d’auka ba ana uku jaguwa ya d’auki wayar yana dubawa sunan my dad ya gani dan haka ya soma tashinta “tan !!!!
Ta bud’e idanunta da kyar tana dubansa “dad dinki na Kira wayarki Ai da sauri ta sake bud’e idanunta sosai ta amshi wayar tana mannata a kunneta jikinta na rawa , shi kuma ya zauna kusa daita yana shafa fuskarta  “hello dady.” kina Ina tanweer ?
” Ina hospital yanzu zan dawo gida “kina hospital kika ce ? “muryarta cike da fargaba tace “eh “!
“Gani a hospital din babu Inda ban bincika ba bakya nan a karshe aka ce kinzo kin kama gabanki “
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ta furta tana durowa daga saman gadon batare data kashe wayar ba ta janyo zanin dake Kan katifa ta rufe jikinta tana cewa “wayyo Allah na shiga uku shikenan zan mutu yau ta soma kuka  .”

Jaguwa bai ce mata komai ba ya d’auki wayar ya Kase ya janyota  ya zaunar daita akan cinyarsa dan yasan shine silar faruwar komai “am sorry duk ni ne na janyo miki Ko ?”yadda yayi mgnr yana tabo wasu wuraren a sansar jikinta yasa ta girgiza masa kai da sauri .
“kiyi hakuri but a soyayya ba’a kuka jarumta ake share hawayenki ki je  kiyi wanka na mayar dake hospital  ya k’arasa  maganar tare da mikewa daita . zanin gado ya biyosa ya soma k’okarin cirewa ta rike gam ta kamkameshi   cikin tsananin jin kunya, dole haka ya nufi bayi daita  ya zaunar daita ya fito ya d’auki wani Sabon zanin gado ya shimfid’a  ya janyo system dinsa ya kunna .”

Bayan Kamar minti biyar ta fito daure da towel tun daga masa ya d’auki kallonta har zuwa qirjinta sannan ya dauke kanshi tana mugun bashi tausayi yarinyar ce sosai shafiqa kanwarsa ma ta girmeta Kawai jikin girma gareta tana saka kayanta tana hawaye yana lura daita yana ganin ta gama ya mike dan shi tuni yayi wanka ya sauya Kaya “muje !
ya fad’a tare da yin gaba jiki a sanyaye tace “bazan iya komawa gida ba dan ban san me zancewa mahaifina ba, nayi wa mahaifina alkwarin na rabu da Kai gashi na saba alkwarin da nayi masa ta qarasa maganar tana shesheka..

Ayi min afuwa dan Allah na rashin jina jiya .

Mmn sudais????????????????????????
KUSKUREN BAYA
     ????????????????
????????????????????????

PAID BOOK

 WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO
          

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin na kudi ne  mai bukata karanta shi  ya tura 500 ta wannan  account number din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai an turawa wannan number+234 703 534 8686 alert  domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za’ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu  a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

????️28

Cikin tsananin firgici da tashin hankali ya juyo yana dubanta a tsanake kmr rana ya fara ganinta arayuwarsa , a hankali zuciyarsa ta dinga tsinkewa akanta tausayinta ya mamayesa sai dole ta koma gidansu domin bazai sake kuskuren barinta a karkashisa ba yayi maganar a kasan ransa zuciyarsa na dokawa da karfi .
ita kanta dubansa take cike da matsanacin shaukinsa ,a hankali ta sunkuyar da kanta kasa tana wasa da yatsun hannunta hawaye na zuba a yatsun hannunta , Jikinsa a matukar sanyaye ya tako ya dawo Inda take tsaye ya tsaya a gabanta yana kallonta .
ta d’ago kanta suka had’a Ido atare zuciyoyinsu ya buga da karfin gaske ,ta lumshe masa idanunta sai ga wasu hawaye sharrrrr ….sun biyo kuncinta.
“Ya bi hawayen da take zubarwa da Kallo wani irin ya dinga ji a gbdy ilahirin jikinsa adalilin tashin hankali data shiga wanda shine sanadi ,bata ji ba bata gani ba yayi sanadin jefa rayuwarta cikin kunci .
ta bud’e idanunta fesss akanshi har lokacin hawayenta sunki tsayawa ,ya kai hannu ya daga habarta ya sanya kwayar idanunshi cikin nata ruwan hawaye ne kwance acikinsu suna turereniyar zubawa , hannunsa ya Kai kuncinta ya dangwali hawayen yana kallo cike da shaukinta da tausayinta yana sake daya sanin daukota da yayi “ai kuma idan baka d’aukota ba komai zai iya faruwa da Kai zuciyarsa ta aikawa kwakwaluwarsa tambaya a natse ya dinga shafa fuskarta zuwa soft lip’s dinta zuciyarsa na tsalle da dokawa .
muryarsa a kasalance yace “muje na Kaiki hospital ki d’auki motarki kije gida tanweer babu abinda iyayenki zasu miki “ke din zuciyarsu ce …”
cikin muryar kuka tace “ah’ah!” ada nasan bazasu iya min komai ba amman a yanzu da suka san ina tare da kai zasu iya min komai … “.
Cikin yanayi na tashin hankali yace “yanzu ma dan sun san wanda kike so bai dace dake bane ,” shi yasa a kullum nake fad’a miki ki cire soyayyata a ranki dan burinki ba cika zai yi ba ya fada yana fesa mata iskar bakinsa mai zafi a fuskarta kana ya zagayo bayanta ya
kwantar da Kansa a daidai saitin wuyanta tare da lumshe Ido na second biyu ,shi kad’ai yasan halin da zuciyarsa take ciki a yanzu , bakinsa ya Kai daidai saitin wuyanta yana shinshin wuyanta yana goga mata kasumbarsa dake kwance luf a fuskarsa yana fad’a mata kalaman rarrashi masu sanyaya zuciya sai dai ina kwakwa luwarta ta toshe ta kasa amincewa da maganarsa, hakan nan take jin tsoron zuwa gida ,
gefe guda kuma yadda yake mata yana sake narkar da zuciya da gangar jikinta .
idanuta ta sake lumshewa “a haka yake bata shawarar ta rabu dashi byn ya gama da zuciyarta da komai nata ..”?
“Ki yarda dani tanweer wallahi ina son ganinki ciki walwala da farinciki tamkar yadda nake son ganin sister’s dina halima da shafiqa ,wallahi komai zanyi, sannan komai zan zama bazan iya mantaki arayuwata ba mussaman a wannan lokacin da nake jin kamar mun zama abu daya matsalar dai ni din dan fashi ne ban dace dake ba a matsayinki .
Ya numfasa ya cigaba da mgn a kasalance ” ki tausaya min ki tausayawa kanki ki hakura dani bana son adalilina ki samu matsala da iyayenki ” yana mgn yana shafata gbdy hannunwasa sunki tsayawa guri daya sai faman ruda mata jikinta yake da salonsa mai rikita lissafi .
gbdy ta soma d’auke wuta yanayinta ya canza jikinta ya d’auki kyarma “.
“Iyayenki naki ne na har abada amman Adnan fa na wani lokaci ne ,dan za’a yi lokacin da zaki mantashi arayuwarki kamar baki ta’ba son shi ba?
sai daya ga tsayuwa na neman gagararta sannan ya tsaida hannunsa guri daya ya zira harshensa cikin kunnenta yana sucking ,numfashi ta sauke da karfi tare da juyowa ta shige jikinsa tana sakin wani irin kuka mai ban tausayi .
bai tsaya wata wata ba ya rungumeta tsam ajikinsa yana lumshe rikitattun idanunshi yana shafa gadon bayanta “is okay tanweer ” .
Itama runguneshi tayi tsam tsam a hankali ya sausauta rungumar da yayi mata ya maida hannuwanta duka zuwa west dinta yayinda still bakinsa ke saitin kunnenta yana mata mgn cikin rada iskar bakinsa nashigarta a hankali , ji tayi kmr yana zarar ranta ne yana maidawa jikinta ,ajiyar zuciya kawai take saukewa tana jin wani irin yanayi gbdy tsigar jikinta sun tashi ,ji take kmr ta kasance dashi a haka muddin rai
“Ki cire tsoro duk tsanani ba’a gudun iyaye dan wani dalili domin duk duniya baki da tamkarsu ,kiyiwa iyayenki biyayya duk d’a na gari yana son ya rabu da iyayensa lafiya dan haka ki sawa ranki a gidanku zaki kwana,Kuma Ina baki hakuri saboda nasan ni ne nasadin da dad dinki ya d’auki zafi akanki Kuma duk abinda zasu ce karki kuskura kiyi wata magana wacce zata sake fusatasu.”
d’ago idanunta da suke zubar da hawaye ta kallesa gani tayi kamr bashi yake mata wanda nan maganganun ba ,shiyasa a kullum take ganin shin din mutumin kirki ne qaddara ce ke yawo da rayuwarsa .
ya sauke mata numfashi a kunnenta sannan ya zare jikinsa a nata ya riko tsintsiyar hannunta ya nufi hanyar waje daita har inda motarsa take ya bud’e gidan gaba ta shiga mota suka bar  gidan .
shiru motar babu wanda yayi magana Kowa da abinda yake sakawa Aransa har ya Kawo hospital ya sauketa ya kara gaba.
taje tabi hanyar daya bi kallo har sai data daina ganin motarsa sannan ta shiga motarta ta nufi gida Aikuwa ranar taga balain da bata ta’ba gani ba agurin iyayenta ,mumy Kam har da duka ta rufeta dashi byn ta sauke mata maruka biyu ajire , Shi kuwa dady sai faman cewa yake “yanzu haka zaki min tanweer ?
“ina alkwarin da kika min kafin ki bar gidan nan ? shikenan tanweer na gode ! na gode !!tunda da abinda zaki saka min Kenan  yana gama fadar haka ya shige d’akinsa zuciyarsa kamar zata kama da wuta mumy ta bishi ,yayinda tanweer ta kwashi tsimar rayuwar tayi d’aki zuciyarta cike da gardin soyayyar da jaguwa .
Soyayyar daya d’and’ana mata shi ya hanata jin zafin duka da fadan da mumy tai mata ta zube akan katifa tana shafa kuncinta Inda momy ta sauke mata mari tana tuno abubuwan da jaguwa yayi mata a awannin da suka wuce m”.
Tun dagan ranar tanwer bata  sake haduwa da jaguwa  ba  haka zalika kota Kira  baya d’aukar kiranta amman dai  tana makale a ransa”.
Tanweer tayi addua,tayi sadaka amman kullum ji take kmr qara mata maseefar qaunarsa ake hakan nan sai ta zauna tai ta kuka tana magana a fili “wa zai yaye min wannan damuwa ?”
” wa ye zai min wannna aikin da Adnan zai soni ya damu dani ?
A hankali zuciyarta ta bata amsa da “sai Allah ,Allah ne kawai zai miki ,ki sake dagewa da addua “Allah ka yaye min wannan damuwar Allah idan Adnan alkhairi ne a rayuwata Allah ka ta’ba zuciyarsa akaina , idan ba alkhairi bane allah ka cire min sonshi araina ,Allah ka mantar dani waye Adnan a rayuwata ..”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button