KUSKUREN BAYA 1 TO 48

Mmn sudais????????????????????????
KUSKUREN BAYA
????????????????
????????????????????????
PAID BOOK
WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai a turawa wannan number
+234 703 534 8686alert domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za’ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.
????️27
Anas ya k’arasa maganar
a lokacin da zahra Ke k’okarin kai hannunta qirjin jaguwa
yay saurin rike hannunta had’e da tureta ya duro da sauri ya qarasa bakin kofa ,ya murda handle ga mamakinsa kofar a bud’e take, ya murda key ya zare ya juyo ya tsura mata rikitattun idanunshi yana dubanta zuciyarsa na buguwa da karfi tare da karkarwa .
cike da faduwar gaba ya
dauke kwayar idanunshi akanta ya k’arasa jikin bangon d’akin ya manne domin ‘bacewa .
hankalin zahra yayi matukar tashi domin tasan bacewa zai yi da zarar ya bace kuma shikenan ta rasa damarta km bata san sanda zata sake samu wata damar ba, sai dai ganin ya gagara ‘ bacewa yasa tayi sanyaye murmushi a boye dadi ya kamata Kenan har yanzu tana da sauran dama ,dan haka duk yadda zatai sai tayi ta yaudaresa ya shiga hannu taso ma su samesa yana bacci amman Ko yanzu bata baci ba zata yi iya yinta tunda ya kasa bacewa .”
da sauri ya shiga bathroom rike da key ya ajiye ya fara sakarwa kansa ruwa had’e da wanka tsarki zuciyarsa na cigaba da tsinkewa da faduwa ,haushin kansa ya kamashi “me yasa ya biyewa son zuciyarsa har ya sake kusantar zahra a rayuwarsa ? ” yayiwa Kansa tmbyr cikin tsananin jin haushin kansa tsaki yaja yana furzar da iska mai zafi daga bakinsa yana tunanin hanyar da zai bi ya kubuta kafin rutsa shi .
Cike da matsanancin tashin hankali ya sake manna jikinsa da bangon bayi amman bango yaki amsar tsantsar jikinsa, yayi yayi ya kasa ‘bacewa “matsala ta fara faruwa Kenan ya furta a fili yana sake gyara tsayuwarsa ya tsaya saitin shawa ruwa na sauka ajikinsa . “lallai lokaci nemo yarinya mai taurari yayi dan dole na ajiye wasu abubuwana na shiga gari nemanta , yana tsaye ruwa na sauka ajikinsa zahra ta shigo cike da karairaya tana karewa sansar jikinsa kallo most especially joystick dinsa data fi qauna tana lasar lips dinta na kasa Kamar wata tsohuwar mayya.
bata tsaya wata wata ba ta shiga cikin bathtub din ta shige jikinsa ,finciketa yayi ta karfi amman ta makale ajikinsa yayi baya kad’an , ta kwanto jikinsa tasa hannu ta tallafo fuskarsa tana furta “me yasa kake wanka nifa ban koshi ba”? tayi mgnr cikin salo da tsigar yaudara .
tsaki ya ja ya damke hannunwanta duka ya turata baya har sai data buge kugunta ta saki qara mai sauti tana Kiran ouchi …”
Yaja dogon tsaki “idan kika sake kuskuren fad’a min cewar baki koshi ba ko wani abu mai kama da shirmen haukanki din nan zaki ga yadda zanyi dake very stupid Kawai “. ya k’arasa maganar tare da d’aukar key ya fito ya soma goge jikinsa .
ta fito rike da kugunta tana shafa daidai inda ta buge , da kyar ta zauna tana dubansa Kamar zata cinyesa amman rashin son da bai mata yasa ita kuma sai taga karshensa.
sautin muryar yaji a hankali tana cewa “ni bana wani shirmen hauka ,ka kwana kana cina ka juyani son ranka duk baka ji haushi ba sai yanzu dan nace bankoshi ba ?” ai haushin kanka ya kama kaji ba haushina ba tunda ba d’aure ka nayi ba da ka …”enough zahra karki tunzira zuciyata na miki wulakanci ya fad’a a tsawace ya juya mata baya yana k’okarin saka kayansa ,ita kuma ta koma ta kwanta ruf da ciki tana tunanin abun yi .”
ganin bata da niyyar fita ta barshi yasan yadda zai tsere yace “ki tashi ki kama gabanki ta juyo a hankali ta kalleshi ranta a bace kmr zatayi kuka tace “Ai ni na kama d’akin”. “okay ni ya kamata Kenan na fita na bar miki ba”? ya fad’a yana maida botiran gaban rigrsa a hankali ta mike still babu kaya ajikinta ta sauko tana dubansa , jikin window d’akin ya Koma ya yaye labule dakin yana kallon haraban hotel din “tabbas maganar Anas gsky ne police da security da yan jarida ne cike da haraban hotel din,
ya furzar da iska mai zafi daga bakinsa tare da rike kugunsa da hannunsa d’aya yana mata kallon tunhuma sannan yasa kai zai fita daga d’akin tace ” dan Allah minti biyu Kawai “. ya tsaya batare daya juyo ba.
a natse ta dawo gabansa suna fuskantar juna “me yasa Adnan “? me yasa baka sona “?
“Kawai bana sonki “ya fad’a a takaice cikin tsananin bacin rai . ta runtse idanunta tana jin wani irin zafi aranta, Idan akwai abinda ta tsana bai wuce ya furta mata baya sonta ba ,haka nan taji hawaye na bin kuncinta murya a sanyaye ta fara mgn “. gani ni kuwa Ina mutuwar sonka ina maka son da …” .
Saurin daga mata hannu yayi ta hanyar dakatar daita yana cewa
“dan Allah malam ki barni haka kina damuna da surutu ya fad’a yana sake jan tsaki yasa hannu ya tureta gefe yana cewa “duk abinda kika yi dan ki cutar dani kice zaki kwana aciki dan bazaki ci riba ba, ya kai hannunsa ya rike handle yana Shirin murda key ya ji muryarta cikin kunnensa “.
“ka dan jirkirta karka fita yanzu domin fitarka yanzu akwai damuwa “ta fada batare data shirya fad’a hkn ba ,haka nan ta tsinci Kanta da fadar haka , bama ta san ya’akayi kalmar damuwa tazo bakinta ba .
ya juyo gbdy ya tsura mata rikitattun idanunshi yana kallonta “me kika ce ?” take jikinta ya kama rawa da kafafunta ganin yadda yake kallonta gbdy ta rikice ta dimauce tayi data sani “
a sukwane ya dawo suna fuskantar juna “uhmmm ina jinki “tayi shiru ta kasa mgn dan bata san me zatace ba dan tana bud’e baki zata fad’a masa komai saboda ita kam bata iya karya ba .
“Bazakiyi magana ba ya fad’a tare da damkar makoshinta nan take idanunta suka yi kulu kulu tsabar matsa ,da kanta ta dinga masa alamar zata fada.
ya sakar mata wuya yana filinging daita tayi taga taga ta dafe bangon d’akin ta tsaya bisa kafafunta tana huci da kyar ta
d’aga hannuta tana cewa “uhm …uhmm akwai damuwa banason ka fuskanci matsala idan ka fita yanzu police zasu iya attacking dinka.”
“Uhmmm ai ya kamata kiso hakan ,tunda shine burinki na wulakanta ?”
“wallahi a’a, kullum Ina maka addua Allah ya tsareka “. ta fad’a a rude muryarta na rawa .