KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48


Tsawon sati biyu Kenan tanwer  tana neman layin jaguwa Kiran  na  shiga bai d’auka saboda yayi busy sosai domin kuwa ya bazama gari neman yarinyar da baba  yace, sai dai gbdy ya nemi yarinyar ya rasa ya sake dawowa  baba ,ya tabbatar masa lallai sai ya nemota  ta kowani hali, ko  ya auri tanwer Ko kuma ya  kwana daita hakan zai Karawa aikin jikinsa karfi na tsawon wata uku zuwa biyar hatta police hankalinsu zai dauke akansa ya cigaba da alqallarka hankali kwance  sai dai byn wata ukun  nan ya zama dole ya sake bukatar mai taurarin idan ba haka ba komai zai iya faruwa yanzu jikinka yaki amsar bango nan gaba bindiga zata fara shigarka ..”
naunayyen ajiyar zuciya ya sauke byn ya gama tunanin magangun baba sannan ya tashi jiki a sanyaye gabansa na wani irin faduwa yana jin Kamar ya hakura ya auri tanwer ya koma kan kujera “to ai tanweer ta fad’awa iyayenta waye ni , dama ace bata fad’a musu cewar tana sona bane , kai iyayenta ma bazasu bani ba, gara na sake  nemeta na sadu daita so that daga nan Kawai  na rabu daita na cigaba da neman mai  irin taurarinta da wannan shawarar ya mike ya shiga bathroom .”

Tanweer a d’aki tana shawarar rabuwa da jaguwa tunda bai sonta haka zalika iyayenta ma basa sonta dashi ,sosai tayi zurfi cikin tunani  , ringing din  wayarta ne ya dawo daita haiyacinta ta duba wayar sunan doctor muyis ta gani yana yawo akan screen din wayar da Kamar bazata d’auka ba ,sai Kuma ta d’auka qirjinta na bugawa fat fat “hello !”
“Kina ne tanwer ?”.
“Ina gida ” ta bashi amsa tana yatsina fuskar “to sai ki shirya ki fito  yanzu an Kawo wata mara lafiya  imagency kuma Lallai sai  kece zaki  dubata.
“yanzu babu wanda zai dubata Sai ni ?”Gsky sai ke saboda aikinki ne iyayen yarinyar sunce kece kikayi mata aiki sakamakon rashin shan magani da allurai da yarinyar batayi ba ya jawo ciwon ya dawo sabo ” shiru tayi tana tunani  kafin daga baya tace   “okay  ka bani minti goma zaka ganni ta fito ta nufi d’akin dady
Tun da ta shigo d’akin gabanta Ke faduwa dan batasani ba ko zai amince mata ta fita ,  ita dai ko ya yarda Ko bai yarda ba sai ta fita tunda taimako zatai  .”

ta karaso gaban mahaifinta ta durkusa a gabansa ya ganta  amman  yayi Kamar bai ganta ba ya kawar da fuskarsa gefe dan kunya take bashi da iliminta da komai Amman tana biyewa son zuciyarta Kamar mara ilimi  . “dady! ta kirasa tana riko tafin hannunsa cikin nata , bai amsa mata ba ,sannan bai juyo ya kalleta ba “dan Allah dady kayi hakuri inshaallahu na canza bazan sake fita koina batare da izininku ba maganar Adnan kuwa ya zama tarihi a zuciyata har abada na   hakura dashi ,
numfasawa yayi ya juyo ya tsura mata Ido yana son karantar gskyrta,
“ka yarda dani dady “bazan sake ba tunda bakwa so na hakura . “Kinyi alkwarin tanweer”?
“,Wallahi dady nayi maka alkwari bazan sake ba .
“shikenan mamana Allah yasa , Allah Kuma ya yaye miki kiji gbdy , tace ” ameen idan  ba alkhairi bane arayuwata ,” “yauwa dady daman ina son na fita ne zuwa hospital an Kawo wata mara lafiya da nayiwa aiki yanzu a halin daake ciki an dawo daita hospital ana bukatar taimakona     dole kuma  sai nice zan dubata”
” okay to  shikenan Allah ya taimaka Allah ya bada sa’a ya d’auki mukulin motarsa range rover  ya mika mata ki tafi daita   “yauwa dady na gode ta amsa ta fita  da sauri ta Shiga mota kai tsaye hospital ta nufa ta Isa office din doctor suka gaisa  atare suka fito yana mata bayanin halin daake ciki har suka k’arasa dakin da matashiyar yarinyar take tana ganin fuskar yarinyar ta ganeta lallai itace tayi mata aiki a makoshinta  daya samu matsala kwanaki baya tun kafin  jaguwa ya dauketa .
ta k’arasa gadon da take kwance ta bud’e ciwon “subhallah ciwon yayi wost “garin yaya kuka barta agida har haka ta faru shin baku tsiyi maganin dana rubuta muku bane “?
“wallahi babu hali ne mu din bamasu karfi bane dan abinda muke dashi muka tattaro muka kawota akayi mata Aki inji cewar mahaifiyar yarinya.
umarni tanwer ta  bayar a wuce daita d’akin tiyata dan ciwo ya dawo sabo dan wani tsoka ya fito mata a wuya yana zubar da ruwa da jini.

Dady Dake zaune ya mike  ya Shiga d’akin mumy yana cewa “zainab ki godewa Allah “alhamdulillahi ala kulli halin ta fad’a tana dubansa , “tanwer fa ta gane gsky dazu da Kanta tazo tana bani hakuri na ya labarta komai ta numfasa “kai yanzu ka yarda da wannan yarinyar ,?
nifa tsoro take bani gsky da ba ka barta ta fita ba, daka nemi izinina sai dai ka hadata da wani suje tare tayi aikin su dawo .
shiru dady yayi yana jinta haka nan Kuma yaji gabansa na faduwa jiki a sanyaye yace”kiyi Mata fatan alkhairi zuwa anjima zanje hospital din da kaina na duba Allah dai ya taimakemu”.tace Ameen tanweer din da zamu yarda daita ta canza sai dai karfin addua a hankali suka cigaba da tautaunawa .

Fitowarta Kenan daga d’akin tiyata ,ta yankewa yarinyar tsokan daya fito mata a wuya tana yiwa wata nurse dake biye daita bayanin za’a yiwa tsokar da aka yanke scan dan haka itace zata d’auki nauyi komai da duk abinda za’a bukata .
ta k’arasa maganar ta   nufi office din doctor muyis dan anan ta bar wayarta tana d’aukar waya Kira na shigowa tayi shiru tana duban wayar ganin me kiranta yasa
Tayi saurin  ta dauka tana fashe masa da kuka “ba kuka nace kiyi min ba ina son ganinki yanzu yanzu zaki samu dama nazo hospital na daukeki ?
“shiru tayi tana tunanin Kamar tace masa a’a sai kuma ta kasa tace “shikenan Sai kazo  “bai tsaya jin me zata sake cewa ba ya katse Kiran “wayyo Allah ya zanyi  yanzu ” “ta tambayi Kanta .
runtse idanunta tayi na second biyu tana tunanin alkwarin data yiwa mahaifinta, minti talatin tsakani ya kirata yace ta fito ya karaso yana wajen hospital jiki a sanyaye ta fito tana taku a hankali har ta karaso inda motarsa take ta bud’e ta shiga ta zauna yaja.”

Tafiyar minti talatin ta kawosu gidansa suna shiga yajata zuwa d’akinsa ya fara wasa da sansar jikinta bata wani damu ba tunda idan da sabo ya saba kuma Iya ramomce ne ,tsayuwa ta gagaresu  suka fad’a kan katifarsa ya rankwafo jikinta a hankali ya kai bakinsa saitin nata sannan  ya dan ware kafafunta .
a hankali  yayi sama da doguwar rigarta ya fara shafa cinyarta da Bayan hannunsa  yana lumshe rikitattun idanunshi,tanwer tayi luf tana amsar sakoninsa tana  jin wani sanyi na ratsa sansar jikinta, nan take komai ya kwance mata soyayyarsa da take neman guduwa ta dawo mata sabo fil ,hannunsa ya kai ya  shafa cibiyarta zuwa mararta saurin d’auke numfashi tayi saboda dadin daya ziyarceta ta lumshe idanunta tana sauke numfashi da kyar .
yayi kasa da hannunsa yana shafa pant dinta Wani irin ajiyar zuciya da numfashi ta sauke alokaci daya ta bude idanunta dake runtse tana dubansa dishi dishi ,ya dubeta yana kashe mata Idonsa d’aya “Yaya kike ji ?”
Lumshe idanunta tayi tana ciza lips dinta tana kai hannuta qirjinsa ,ai Kamar jira yake yaji saukar hannunta ya tura hannunsa cikin pant dinta yana shafa gurin a hankali a hankali.
Wani abu taji ya caki ilahirin jikinta Kamar anjonata da wutar lantarki  runtse idanunta ta sake   yi gam take Kuma jikinta ya d’auki rawa .
a hankali ya zame pant  dinta yana cigaba da shafa gurin sosai ta tafi wata duniya bata ankara ba taji yana k’okarin tura mata jijiyarsa ,kin Shiga tayi saboda jikinta a matse yake sosai kamar ba’a taba Shiga ba .
hannunwanta ta kai ta dafe kafadunsa tana dawowa cikin hankalinta ta yunkura zata tashi ya sakar mata karfinsa ya danna mata jijiyarsa da karfi sai gata ta shige…”
ta saki wani qara tana sake rike damtsensa da iyakacin karfinta yana gama shiga ya rungumeta tsam ajikinsa yana lumshe idanunshi da suka gama canza , sai daya ci sosai sannan ya d’an dagata ya kalleta akwaita da dadi ,ga ni’ima maimakon  ya bita a hankali ya kasa jikinsa na tsuma ya dinga shigarta lungu lungu yana tabo mata Inda zata ji Dadi idan tabo mahaifarta ta qara ta kamkameshi tana kuka duk da tana jin dadin da bata ta’ba jin irinsa ba   , amman tuno wannan jijiyar kan iya jefa mutun cikin gararin rayuwa da shiga balai yasa a hankali ta dinga turesa alamun ya barta sai dai ta kasa dan bazata iya da karfinsa ba , shi kuwa sai fama zuba mata jijiya yake dan tuni ya fita haiyacinsa har da kwallan Dadi ya dinga fitarwa  yana shigarta.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button