KUSKUREN BAYA 1 TO 48

shiru yayi yana kare mata kallo tsab tun daga Samanta har kasa sanye take da doguwar riga ja tayi rolling kanta da bakin mayafi haka takalman kafafunta da agogon hannunta da jakarta duk bakake tayi kyau sosai duk tafi lokutan baya daya saba ganinta kyau sai dai ta rame ,cike da shaukinsa ta kamo yatsun hannunsa cikin nata “muje tare mana”?ya girgiza mata kai yana jin tashin hankali daga cikin , haka nan ya dinga jin zuciyarsa na zafi baya raba dayan biyu na ganinta da wancan sokon abokin akin nata ne.
“pls mana zanji dadi idan mukaje tare “shi wancan katon fa maye amfaninsa kiji dadinki dashi mana “karka min mummunar fahimta ka rigada kasan komai kasan kaine zuciyar surayya babu komai acikinta sai….”
“Shiiiiiii ya dakatar daita aiki ne mai mahimmanci ya kawoni”zan jiraka .
Yayi murmushi daga cikin zuciyarsa “karki jira domin kuwa bansan lokacin da zan dauka ba ke bani da ma tabbaci lokacin da zan dauka zai fi kyau ki kama gabanki karki jira ni”.
Shiru tayi tana dubansa tare da nazarinsa da nazarin maganarsa gbdy ta lura bai ji dadin ganinta da doctor muyis ba kishi ne daskare a cikin kwayar idanunshi amman da yake shi din tsayayyen mutun ne mai dakiya da dauriya zuciya yasa ba kowane zai gane hakan ba.
shima shiru yayi yana kallonta cikin yanayi na tashin hankali qirjinsa na mugun bugawa fiyye da kaida har sanda abokansa da yaransa suka firfito daga cikin mota suka ya tsaya suna dubansu a tsanake ,domin a kullum tana burgesu ta yadda take sonshi da rashin nuna kyankyamisu .
Da hannu ta gaishesu sannan ta juya a hankali tana cewa
“shikenan sai anjima allah ya tsareka .”
kansa kawai ya gyada mata yana kallon bayanta a hankali ya lumshe idanunshi yana jin wani zirrrrrrrr a gbdy ilahirin jikinsa gbdy ya nemi natsuwarsa ya rasa gashi dai shine ya bata damar tafiya amman ji yake Kmr ya hanata sosai abubuwan da suke faruwa atsakaninsu idan sun hadu ya shiga dawo masa uwa uba kamshin turarenta .
tafiya take a natse tana waigensa wannan shine karo na farko da taganshi da rana akan aiki dan babu tantama fashin rana suka fito yi , ko kuma tsara yadda fashin zai kasance kafin lokacin fashin.
Murmushi ta sakar masa shima bai san sanda murmushi gefe baki ya subuce masa ba kuma har lokacin bai dauke kwayar idanunshi akanta ba ,yayinda doctor muyis ya zama dan kallo yana ayyana duk yadda akayi wannan hadadden gayen shine ya sace zuciyar surayyarsa .
A hankali sky ya matso kusa dashi “a yanzu na sake fahimtar wani abu a game da kai da yarinyar nan a duk sanda oga anas yayi magana akanta sai inga kamar karya ya fahimta akanka saboda a lisaafina baka da wannan lokacin amman a yanzu dole itama a dinga bata girma na musamman.
jaguwa ya juyo a natse idanunshi na kansa yana kallonsa fuskarsa dauke da murmushin soyayya wanda shi kanshi bai san sanda ya bayyana akan fuskar ba , sai dai jin abinda sky ya fada ya dauke wuta dip kamar an aiko masa da sakon mutuwa fuskarsa ta sauya daga murmushi ta koma kamar ta zaki babu shiri Sky ya kama kansa tare da juyawa da sauri .
Shi kuma ya sake juyowa inda tanwer take adaidai lokacin data sake juyowa idanunsu suka hade cikin juna yana tsaye ya tura duka hannuwansa acikin aljihun wandonsa ,Tana tafiya tana kallonsa cikin haka wata mota marcend tayi awon gaba daita kafin kace me tanwer ta zube a tsakiyar titi cikin tsananin tashin hankali yayo kanta da mugun gudu ya tsallake mai kekenep din daya sha gabansa ya karaso inda take kwance a gefen titi ya durkusa a gabanta yana taba ta yana kiran sunata “tanwer !!!
sai dai ina tuni tafita haiyacinta” sky magnet eku anas ku taimakeni ku tada mota mu kaita hospital”
“anas ka hanzarta mana dan allah kayi sauri gbdynsu sun rude sun gigice ganin halin da tanwer take ciki da tashin hankali mai gidansu duk suka nufi gurin motorsu .
haka ma rukayya ta shiga tashin hankali ta durkosa gabanta tana kiran sunata “inna lillahi tanwer still shiru .
doctor muyis ya matso shima hankali sa a tashe zai amshi tanwer a hannun jaguwa yaji saukan wani lafiyayyen mari a hannunsa bai sanda ya mike tsaye yana shafa hannunsa yana kallonsu ba .
Cike da tsananin tashin hankali jaguwa ya dauketa ya rungumeta tsam ajikinsa hankalinsa a matukar tashe wasu hawaye masu zafi suka zubo masa sbd ganin jini ya wanke mata fuska tun kafin ya karaso gurin motorsu tuni an bude masa gidan baya ya shigar da gangar jikknta sannan ya shiga .
rukayya tashiga gaban motar ta zuna tana waigen tanwer ta baya.
A hankali ya daura kanta a saman cinyoyinsa hawayensa na dinga a fuskarta yayinda eku ya ja motar da sauri su Ana’s suka shiga motar haya suka biyosu abaya .
Sosai ya rike kanta tare da mannawa a qirjinsa yana shafa sumar kanta dan tuni mayafin da tayi rolling din kanta dashi ya cire muryarsa cikin tashin yake bawa eku umarnin qara gudu .
Sosai motar ke gudu amman shi gani yake sam bata gudu yasa hannunsa ya dauke hawayensa ya rungumeta tsam ajikinsa .
wani asibiti dake kusa suka nufa daita ,motar na tsayawa ya fito rungume daita ya nufi cikin hospital din yana kiran sunan doctor da karfi..”
Akwai ingantaccan maganin???????? gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number…… 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k’iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da ‘yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!…ga masu bukatar sari ko sayan d’aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi…….SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya ‘kare da ikon Allah.
Mmn sudais????????????????????????
KUSKUREN BAYA
????????????????
????????????????????????
PAID BOOK
WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686alert domin tabbatar da an tura ko wadan nan number’s din 09136918331 or 08059623096 Idan Kuma vtu za’ayi sai a tura ta wannan number 09136918331 domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.
????️32
……….Gabadaya ilahirin jikinsa tsuma yake yana kallon fuskarta ga wani irin gumi na tashin hankali dake tsatsafo masa , gbdy ya gama rikicewa sai cewa yake “doctor’s please save her life, dan allah ku taimaka min karku bari ta mutu , yayinda rukayya da anas ke binsa abaya cikin tsananin tashin hankali tanwer baiwar allah kuwa bata ma san halin da’ake ciki ba , likitoci guda uku sukayo gurinsa suna tamabayarsa ganin jini na diga har ya bata masa jiki sukai saurin nuna masa wani daki da aka rubuta emargency yayinda rukayya ke wani irin kuka tana sake neman layin mumy .
Jaguwa ya shigar daita dakin ya shimfideta akan gadon idanunshi sunyi jaa sosai yana kokarin zare hannunsa yaji ta rike masa yatsun hannu gam.”
ya tsura mata ido yana kallonta yaga still bata cikin haiyacinta hasalima bata san ta rike masa hannu ba ,dr yace “dan sakar mata hannu mu bata taimakon daya dace “kuyi mata duk abinda zaku mata agabana babu inda zani , suka sake bashi umarnin fita “bafa zan fita waje na tsaya na barta tana shan wahala ba, ya fada arikice batare da ma yasan me yake yi ba ,yana tsaye aka mata allura aka goge jinin goshinta sannan aka fara dinke mata goshinta dake tsiyayar jini har lokacin .
wani qara ta saki sannan tayi shiru bata sake motsawa ba”.tausayinta ya kamashi bai ankara ba yaji saukar hawaye akan kuncinsa yana sake rike mata hannu dr dake tsaye rike da kayan aiki tayi masa kuri da ido tana kallonsa a zuciyarta take yaba irin wannan tsantsar soyayyar da yake mata jaguwa bai bar dakin ba yana tare daita har aka gama treatment aka daure kafarta daya da bandej sannan aka canza mata daki “