KUSKUREN BAYA 1 TO 48

“amaryata babu zance wasa kinyi mutukar yin kyau na ban alajabi kinga dan allah taso muje gaban madubi kiga yadda kikayi kyau ya karasa mgnr cikin zolaya “taki motsawa dan gbdy a tsorace take dashi da kallon da yake mata dan wannan kallon ya sha bambam da sauran kallon daya saba mata ta sake sunkuyar da kanta tana kallon farantata “tashi muje kiyi alwala muyi sallah “ai nayi sallah tayi mgnr tana takure jikinta guri daya “wacce sallah kikayi ?” Ya tambayeta yana tsareta da sexy eyes dinsa “ishai!tayi maganar atakaice “no ba ita zamuyi ba, sallar maaurata zamuyi domin nunawa allah farincikinmu da godiya agaresa ya fada yana riko tafin hannunta .
ta sauko daga kan gadon da kyar madadin ya shigar daita bayi sai ya tsaidaita gaban madubi ya tsaya a bayanta yana kare mata kallo tsab .”
ahankali ya zuro hannuwansa ta west dinta ya zagaye ruwan cikinta ya daura kanshi a kafadarta yana sauke numfashi wani irin yanayi suka tsinci kansu ciki mai wuyar misaltuwa,ta dago idanunta dake cike da hawaye karaf idanunsu ya tsarke cikin juna ahankali ya dinga shafa cikinta yana kallonta “kyawunki ko makiyi bai isa ya kusheki ba sai dai yayi ta hassada “wallahi kina da kyau sosai my princess ya fada yana kallonta ta cikin mirrow har lokacin ta kasa dauke idanunta Itama kallon tsab take masa shima yayi matsefar kyau cikin danyar farar shadda ya zuba mata idanuwanshi kunyarsa ta kamata ya sake motsata sosai gbdy ta gama gano abinda ke dawainiya dashi dan haka tsoronta ya fito fili ta dan soma kokarin janye jikinta.”
hannunta ya riko suka shiga bathroom din dake manne da dakin basu jima ba suka sake fitowa tare ya shimfida mata dadduma shima ya shimfida nashi ya matsota sosai kamar zai shige jikinta ya gyara mata Lifayarta Kmr yadda akayi mata yayi kissing din foring head dinta yana sakar mata murmushin farinciki sannan yajasu sallah .
Byn sun idar ya rike kanta yayi musu addua zaman lafiya da samun zuria ta gari a zuciyarsa kuma ya kara da yiwa yan team dinsu adduar shiria domin yana son su bar sana’arsu ya karashe adduar tare da janyota jikinsa ya rungume ta tsam yana sauke wani wahalallalen numfashi wani sanyi ya ratsashi da bai taba jin irinsa ba duk ba wannan bane karo na farko daya rungume mace ajikinsa amman wannnan shine na farko da zuciyarsa ta samu natsuwa.
Ahankali ya dinga sauke ajiyar zuciya yana shafata yana jin wani zazzafan feeling dinta kokarin zare jikinta tayi saboda rashin sabo duk jikinta yayi sanyi kamar wacce bata da laka ya mike tsaye yana shafa fuskarta” ya naga kina dari dari dani ki saki jikinki babu abinda zan miki my princess muje kici kazar amarcinki “ da sauri ta girgiza masa kai alamun bata ci,”a’a kar muyi haka dake mana ya riko hannunta basu tsaya akoina ba sai a bedroom dinsa ya zaunar daita akan daddumar dake tsakiyar dakin ya kara fitowa zuwa kitchen ya dauko cup’s da plet ya dawo ya janyo farar leda dake ajiye akan center table wanda jaguwa ne ya kawo tun kafin suje daukota ya bude gasashirya kaza wacce taji kayan hadi sai kamshi ke tashi ya daura akan plet da driks ya zauna a gabanta suna fuskarta juna ya dauko cinyar kazar ya kai bakinta taki amsa gabanta na wani irin faduwa sosai ya kwantar da murya yace “ki tamakeni kici nasan kina tattare da yunwa idan baki ci ba nima da yunwar zan kwana saboda a duniya byn soyayyar yayanki naki ne ya biyo baya ina matukar qaunar ki halima batasan sanda ta dago ta kallesa da lulu eyes dinta ba domin wannan shine karo na farko daya furta mata da bakinsa abinda ya kamata yayi tun farko shine yazo akarshe .”
idanunshi ya lumshe mata yana jin wani abu na tsarga masa akoina ajikinsa a zuciyarsa yaso ya daga mata kafa na yau amman dukkanin alamu sun nuna bazai iya kyaleta ba irin kallon da yake mata Kmr zai cinyeta yasa kukan shagwaba ya kufce mata nan take ya rikice ya shiga bata hakuri da rarrashi shi kansa bai san dalilin kukan ba ya janyota jikinsa ya kwantar daita a daidai saurin zuciyarsa yana shinshina jikinta dake fidda da kamshin amarci “please ki daina kuka nan yana mugun daga min hankali da Kinsan yadda nake jin zugin zubar hawayenki da kin tausaya min mema ya sakaki kuka?ya tambayeta yana daura habarsa akanta yana sauke naunayen ajiyar zuciya.
muryarta a raunane tace “kana ta kallonta ni gbdy tsoro ma kake bani da wannan kallon “ murmushi ta subuce masa “ki bari idanuwana su kalli abar qaunarsu amman ni babu abinda zan miki ki kwantar da hankalinki babu abinda anas zai miki kici kazar amarcinki ki koshi ki kwanta ki huta anas yasan kin gaji da yawa bazai miki komai ba shima agajiye yake yana magana yana shafa mata sansar jiki har zuwa qirjinta da tsigar rarrarshi wanda babu abinda hakan ya haddasawa ajikinta sai tsuma tsigar jikinta suka dinga mikwa amman duk da haka ta dan ji natsuwar zuciya domin ta yarda dashi tunda yace bazai mata komai ba bazaiyi bane “.
A hankali ya zare ta ajikinsa sai dai kwayar idanunshi na kanta ya kasa daina kallonta ya dauko cinyar kaza ya kai bakinta ta bude bakinta da kyar cikin tsananin jin kunyarsa ta amsa yana mata hira hakan yasa ta sake ta cigaba da amsa sannu a hankali ya dinga bata tana ci yana ci har ta kawar da kanta alamun ta ko shi ya tsiyaya driks a cup ya kai bakinta shima kafin ta sha sai daya yi rarraahi .
Ta tsuke karamin bakinta da yake jin idan ya kamashi bakaramin wahala zai sha ba ,”tashi na rage miki kayan jikinki dan kiji dadin yin bacci kai ta girgiza masa tana mikewa tsaye ta nufi kofar dakin ya fizgota ta zubo jikinsa gbdy dukiyar fulani ya sauka a fuskarsa yayi saurin lunshe idanunshi yana sauke numfashi bai tsaya wata wata ba ya kai bakinsa tare da zaro harshensa yana lasar saman dukiyar fulanin wani zirrrrrr taji ya tsarga a gbdy ilahirin jikinta “ina kuma zaki tafi ki bar mijinki kiyi kwanciyarki anan ?kukan shagwaba ta sakar masa tana girgiza masa kai,duk yadda yayi daita taki sai ma ta kara sakar masa kuka “.
A ransa yace babu inda zaki tare zamu kwana ya mike daita ajikinsa Kai tsaye ya rike hannunta ya kai ta kan gadonsa ya kwantar daita dan ta huta ta kwanta a takure ta kwakume jiknta guri daya ta lunshe idanunta amman ba da niyyar yin bacci ba dan bata jin zata iya runtsa idanunta a wannan daren mai tattare da garari agurinta “.
Shi kuwa yayi bake bake yaki tashi sai ma ya canza wutar dakin zuwa mara haske ya kwanta abayanta ya janyota jikinsa ya daura hannusa ruwan acikinta fuskarsa daidai wuyanta yana sauke mata numfashi jikinta ya kama rawa tamkar mazari,ya cigaba da shafa ruwan cikinta bata hanashi ba amman by the time din daya kai qirjinta yana shafawa tayi sauri ta matsa daga jikinsa fixgota yayi yay da karfi ya juyo daita suka fuskatar juna tare da exchanging numfashi zumboro masa karamin bakinta tayi tare da yi masa wani kallo daya sake rikitashi .
“ina bukatarki hally ki dan taimaka min na samu natsuwa dake “girgiza masa kai tayi alamu aa”wallahi ni tsoro nake ji bakace bazaka min komai ba ta karasa maganar tana fashewa da kuka shiru yayi can sai ya mike “haka ne nace bazan miki komai ba kiyi kwanciyarki kinji my princess ya lullube mata jiki da blanket ya sauko ya samu guri ya kwanta akan kujera ya tsura mata ido yana kallonta cikin hasken da bai gama haskaka dakin ba a hakan zaka dauka shima bacci yake nan kuwa idanunshi biyu hasalima wani abu yaji yana tsarga masa akoina ajikinsa tamkar ana jona masa wutar lantarki sai faman juyi yake a alqalla ya dauki mintuna talatin yana juyi yana jin sauyi mai tsanani ajikinsa ya rike cikinsa da mararsa datayi wani irin daure wa runtse idanunshi yayi kawai ya yunkura ya tashi dafe da cikinsa ya cire kayan jikinsa ya saura daga shi sai farar siglet da gajeren wondo ya nufi bathroom ya dinga watsawa jikinsa ruwa ko zai rage jin abinda yake ji akanta tana jin ya kallo kofar bathroom ta zabura ta mike ta fito da sauri ta nufi dakinta ta kulle har da murda mukuli.”
yana fitowa idanunshi ya sauka akan gadon sai dai yaga wayam babu ita babu alamun ta ya dauki towel ya goge jikinsa ya zira jallabiyarsa ya fito yana girgiza kai kofar dakinta ya karasa ya murda handle din kofar yaji shi a garkemi daman kuma yayi tunanin haka shiru yayi yana sauke numfashi yayi knowking a hankali yana kiran sunanta “my princesse ki bude min kofa allah babu abinda zan miki ai kinga akan kujera na kwanta ,ki bude min na kwanta ko akan kujera ne at least na dinga kallon kyakkyawan fuskarki kallonsa kawai zai kwantar min da hankali “amman tayi shiru taki amsawa bare ta taso ta bude masa babu yadda bai yi ba taki ya juya ya koma dakinsa ya kwanta ya haye gadonsa ya lalubo wayarsa yaji bai ganta ba tunawa yayi ya barta a dakin hally ya runtse ido tare da jingina kansa akan pillow wani bacci ne mai nauyi ya daukesa tare da mafarkin princess dinsa.”