KUSKUREN BAYA 1 TO 48

DARLING’S????????????????????????
KUSKUREN BAYA
????????????????
????????????????????????
WRITING BY
BAGUDO& MIMI’S QUEEN
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
????️ 6
Jin kusacinsu tare yasa ya qara fita haiyacinsa gbdy ya kasa zare fuskarshi daga tsakiyar dukiyar fulaninta , a natse cike da sanyin jiki ya cigaba da shafata yana lumshe idanunshi , gbdy yanayinsa ya gama canzawa ,zuciyarta ke bugawa da karfin gaske tana kokarin son dakatar dashi sai dai ta kasa aiwatar da komai dan haka ta runtse idanunta gam jikinta na kyarma kamar mazari saboda rashin sabo da wasanin da yake mata bugu da qari zazzaɓin daya rufeta “me yasa yake wasanni da jikina bayan ya tabbatar min da ni din ba kowa bace bashi da muradina a wanin da suka gabata ? lafewa tayi ajikinsa saboda kamshin turaren dake tashi a jikinsa ya cika mata hanci gashi har lokacin ta kasa furta daidai da kalma daya duk da magana take son yi , yayinda shima ya kasa barinta ,yana jin tamkr su tabbata a yanayin da suke “a she ba komai yake ji ajikin matan daya taɓa mu’amula dasu ba ,ta kowani bangare ta zarta su a komai , tsarin jiki mai kyau da tsayawa a rai babu abinda Allah bai mata ba , hatta dumin jikinta daban yake dana sauran mata babu abinda ke d’aga masa hankali da rikitashi har ya nemi zautar dashi kamar qirjinta maganarta tafiyarta yadda duk taku daya sai jikinta ya motsa ,ganin yaki barinta yana kokarin d’aura lips dinsa akan nipple’s dinta yayinda dayan hannunsa ke faman murza dayan brest dinta yasa ta bud’e baki da kyar “dan allah ka barni karka dara akan abinda kake min ina Jin wani iri a sansar jikina ina jin kamar na mutu bazan iyan jurar abubuwan da kake min ba ,zan so wannan abun da kake yi ya kasance a cikin raya sunan ma’aiki kake yi ,dan Allah ka barni ta k’arasa maganar tana fidda numfashi da kyar, dan ita kadai tasan yanayin data tsincin kanta da yadda take jin tafin hannuwansa ajikinta duk wani kafa na gashi dake kwance a jikinta sai da suka mike numfashi kawai take janyo da kyar tana fitarwa da wani irin sound.
Saurin hadeye wani miyo daya tsaya masa a makoshi yayi yana sauke naunayen ajiyar zuciya gbdy ilahirin jikinsa ya mutu murus jikinsa yayi sanyi da jin sautin muryarta ,ta d’aura hannunta saman kanshi ta cusa cikin sumar kanshi tana shafa laulausan sumar dake kwance luf luf da gani kasan ainihin fulanin usali ne “kayi shiru zan so mu kasance ma’aurata karka ga laifina, ni kaina bansan meye dalilin daya sa nake bukatar haka daga gareka ba…
shiru yayi ya kasa magana sannan ya kasa zare kanshi daga tsakiyar qirjinta sai faman sauke numfashi yake zuciyarsa na wani irin dokawa da sauri ,cike da sanyin jiki ya matseta sosai a faffadan qirjinsa yana furzar da hucin numfashi , sama yayi kaɗan da fuskarsa daidai saitin fuskarta suna shakar numfashin juna hancinsa na kan nata sun dauki minti biyar suna shaƙar numfashi juna batare da sun kalli kwayar idanunsu ba , cike da jarumta ya hade bakinsu guri daya dan abinda zuciyarsa tafi bukata kenan a wannan lokaci jin teast din miyon bakinta yana jin muddin bai tsotsa ba wani mumnunar abu zai iya faruwa dashi, soma tsotsa ya soma yi yana lumlumshe idanu, a sanyaye ya kamo hannuta cikin nashi ya tsarke yana murzawa a hankali, gbdy ya kanainayeta ya hanata sauke wadataccen numfashi saboda kunyarta data masa diran makiya , tana rungume ajikinsa bacci ya soma fixgarta ta dinga lumshe idanunta tana sauke numfashi dan haka ya barta ,ta godewa Allah daya bar abinda yake mata dan kwakwaluwarta bazata iya daukar abinda yake mata ba, jin yanayin numfashinta ya sauya ya zareta ajikinsa ya kwantar daita idanushi na kanta kallo ɗaya yayi mata ya fahimciceta ya gyara mata kwanciya ya lullube mata jiki da bargo mai taushi saboda rashin kayan dake jikinta ya tattara sumar kanta daya sauko fuskarta gefe , sannan ya juya mata baya yana matse kafafunsa jin muryarsa tayi a kasalance ” bari na hada miki ruwan zafi ki tashi kiyi wanka zanje na dawo kafin na dawo kiyi wanka kiyi sallah yanayin yadda yayi maganar ya bugar mata da zuciya sosai taso saita natsuwarta dan ji take kamar ita dashi ma’aurata ne ina ma su kasance ma’aurata , ya Allah ka fini sanin dalilin da yasa ka had’ani da wannan bawa naka da ko sunansa bansani ba , Allah idan alkhairi ne haduwata dashi ka gaugauta saka masa soyayyata tayi addu’ar a kasan ranta …
Jiki a mace ya mike ya fita daga bangaren zuwa dayan bangarensa jikinsa na sake kwad’aituwa daita ,tsayawa yayi a tsakiyar dakin yana bin jikinsa da kallo duk yanayin jikinsa ya sauya , tsaki ya ja yana mai tsananin jin kunyar abinda ya aikata, tabbas wannan mafi munin abu kunyar daya aikata “shi da mata ke kawowa hari kamar zasu cinyesa yau shine ya ……..
Iska ya furzar daga bakinsa ya kai hannun ya shafa sumar kanshi yana ciza gefen lips dinsa kasa , wani tunani ne yazo masa har lokacin fa bata sanyawa cikin komai ba , ya karasa gaban madaidaicin table din da yake ajiye mahiman abubuwansa , ya ɗauki daya daga cikin wayoyinsa ya soma neman daya daga cikin yaransa Kira daya ya dauka yana furta “boss…….
katse shi yayi yana bashi umarnin siyo masa abinci tare da ruwan zafi yana gama fadar hk ya katse kiran ya shiga bathorrom domin tsarkake jikinsa .
Bangaren mahaifiyar tanweer kuwa tunda aka tafi da tilon diyarta take cikin tashin hankali taki ci taki sha taki wanka ta dawo kamar wata zautacciya mahaifin tanweer ne zaune a gefen ta rike da hannunta daya yana rarrashinta “dan Allah zainab kiyi hakuri kida’n sa wani abu a cikin ki dan Allah”. ya fada yana kallon hajiya zainab wacce ke zaune kamar wacce bata da rai a tattare da ita, duk tayi wani iri kamar wacce ta jima cikin wahala ta zabge a cikin kwana ɗaya ganinta hakan bak’aramun da’gama Alh.Abubakar hankali yake yiba”Yanzu Zainab kina ganin abunda kike yana da kyau kenan ? “nasan irin zafin da kike ji nima ina jin fiyye da naki sai dai idan kika bari wani abu ya sameki baki min adalci ba ,babu diyata a kusa dani ke kuma kinki kwantar da hankalinki ,ki kwantar da hankalinki dan Allah yanzu haka ana kan binciken gano inda suke ita kanta tanweer idan ta dawo ta taddake a wannan yanayin kinsan she will not feel bad, what if something happened to you me kike so na fada ma ‘yarmu Tanweer?”tana jinsa duk waɗan nan zantukan amma sam taki tanka mishi.