KUSKUREN BAYA 1 TO 48

Saka hannunsa yayi tare da goge mata kwalar dake sauka a idanunta “am sorry tanwer mace a soyayya idan tana kuka hakan na nuna tsananin qaunarta da mutun ya fada yana sumbatar goshinta hannunsa ta buge “banaso karka sake kai hannunka jikina ta fada tana kokarin tashi ya fixgota ya hadeta da jikinsa yana shinshina wuyanta zuwa cikin kunnenta “haba tanwer ke da kika amshi abinda yafi kiss meye abun daga hanakli dan nayi just common kiss ?
wani kallo tayi masa mai matukar kashe sansar jiki ya riko tafin hannunta cikin nashi yana massaging a hankali yana sake kashe mata sansar jiki “ni wallahi ji nake ma kamar nayi having sex dake yanzu ina shan brest dinki at the same time .”
I need sex tanwer …….“ya fada a kasalance yana kissing din tafin hannunta ta soma kokarin zare jikinta ya sake mata wani kyakkyawa riko ta yadda bazata iya kwacewa ba muryarsa can kasa yace” yanzu naga kamar baki son kusancinmu tare ko kin samu wanda ya fini dadi ne ?da sauri ta girgiza masa kanta alamun “aa !
“tô me yasa kika son ki bar dadinki ? Idan kin manta abinda kike fada lokacin da kike cikin dadin sex bari na tuna miki “adnan dadi ko duk kin manta wannnan kalmar?Tayi shiru tana kallonsa kafin daga bisani ta fashe masa da wani sabon kuka tana kokarin zare hannunta da jikinta dake cikin nashi yana fama tsotsa ,ya rike yatsunta gam yana sake makaleta “tanwer ina bukatarki I really need you yayi mgn Kmr zai shige jikinta kuka take sosai ?“Yanzu haka muka dawo tanwer ? ta’baki da nake yi bakya so ko me“?
“Eh shine banaso dan allah adnan ka daina bana so abinda kake….”saurin hadiye sauran maganarta tayi dan ganin irin kallon daya watsa mata na ta kama kanta “ki kama kanki da kiran kalmar bakya so din nan da kike fada min ,meye new aciki abinda nayi miki “?ba wani sabon abu bane a haka ma ina tausaya miki dan idan nace zan nuna kunjina haukace wa zakiyi “.
Wani dogon ajiyar zuciya ta sauke cikin fargaba tace “shikenan naji na gode sosai da tausayawa da ziyara allah ya bada lada ka tashi ka wuce karka sake zuwa inda nake “da tarin mamaki yake bin karamin bakinta da kallo “ka tashi ka wuce please ta sake maimatawa “ni tanwer!?”
“Yes of course waye kai ?a yanzu baka da wani matsayi agurina kaga zuwanka gurina bashi da wani amfani “da gaske kin daina sona?“Kana mamaki ne ai kyautatawa ke qara damkon soyayya wacce irin kyautatawa ka min da ka canci na cigaba da sonka ?babu dan haka daga yau kasa aranka ni surayya abubakar na daina sonka .”
Mikewa yayi ya barta ya dawo tsakiyar office din ya zuba hannunwansa duka cikin aljihun wondonsa yana kallonta a kaikaice yana murmushin gefen baki “ba dai irinmu ba tanwer ,ba irinmu mace take kalla kai tsaye tace bataso ba ko ta daina so ba duk kuma tsadarta da isarta da ikonta da mulkinta ban taba cewa ina son mace ba a rayuwata sai akanki dan haka baki isa ki gujeni ko ki juya min baya ba ni adnan nayi miki alkwarin sai sake dilmiyar dake cikin tafkin qaunata da soyayyar da bakiyi tsamman kasancewa aciki ba bazan barki ba, zan bibiyi rayuwarki ki shirya wa haka domin akowni lokaci zan iya farmakanki , ba dai ni zaki tozarta ba na rantse kafin ki tozartani ni ne zan rozartaki yana gama fadar haka ya juya cikin tsananin fushi ya bar office din .”
Shiru tayi jikinta na daukar zafi bata san sanda ta zube kasa tana kuka tare da daura hannuwanta duka bisa kanta ba a hankali ta dinga furta “Ya hayyu ya qayyum ya zaljalalu wal ikram allah ga baiwarka ,allah ka tsaya min ,allah ka taimakeni karka bar soyayyar adnan yayi galaba akaina adduar nan tayita furtawa tana maimaita wa zuciyarta na bugawa da mugun sauri .”
Tuqi yake amman zuciyarsa ta rabu gida biyu wani bangaren na gurin Tanwer wani bangare na gurin anas ya kamo lip’s dinsa na kasa gbdy ya tura a cikin bakinsa wayarsa ya ciro ya shiga app ya duba anas yana gida kamar koda yaushe duk kwananki basa tare baya zuwa koina koda yake daman bashi da gurin zuwa sai gurinsa kai tsaye titin da zai kai mutun gidansa ya dauka cikin kankanin lokaci ya isa dake yana da remut din get din gidan danna wa kawai yayi ya sanya hancin motarsa zuwa haraban gidan yayi parking anas dake makale da hally yayi sauri ya tashi tsaye yana cewa “ga yayanki nan adaidai lokacin jaguwa yayi knowking “shigo mana ya fada yana jin farinciki acikin ransa a natse ya murda handle din kofar ya shigo yana furzar da iska fuskanar nan tashi a hade har sai da gaban Ana’s ya fadi .”
Hally ta durkusa har kasa ta gaishesa ya amsa mata fuskarsa babu yabo babu fallasa ya cigaba da tsayuwa yana sham kamshi hally ta shiga kitchen domin kawo masa abun yasha anas ya dubesa “ka zauna mana “ ba zama ne ya kawoni ba kuma ban zo don wai ka dawo gare ni ba ,aiki zamu fita gobe idan kana raayi sai ka shirya kazo da wuri mu tsara komai
Ya juya yana kokarin barin falon yayi saurin shan gabansa zuciyarsa na rawa “ni ya kamata nauki fushi da kai adnan saboda abinda kamin yayi matukar
yi min zafin saboda matsayinka a wurin na domin na baka matsayi fiye da dukkan tunani na na baka matsayi danuwa ,na baka matsayin amini kani ,yaya ,aboki ,masoyi suruki ,karka manta bani da kowa fa sai kai adnan me yasa kayi min abinda kayi wallahi kaci amana kauna kaci amanar aminta dan ni bazan iya maka haka ba”. ya qarasa maganar yana dauke hawayensa adaidai lokacin da hally ta dawo hannunta rike da tire tayi matukar mamaki ganin yanayinsu ta kalli fuskar yayanta na second biyu ta waiga ta kalli fuskar mijinta gbdy taga ta canza zuwa damuwa duk da bataji maganarsu ba ta fahimci akwai matsala “ka zauna please anas ya fad’a yana nuna masa kan kujera sam bai yi niyyar zama ba amamn sai ya tsinci kansa da zauna saboda kar hally ta fahimci wani abu “ki zuba masa abinci “ .
Da sauri ta isa dinning ta dauki plet tana satar kallonsa tana zuba masa abinci ta dawo cike da girmamawa ta ajiye akan karamin table ta janyo zuwa gabansa yayinda shi kuma anas ya tsiyaya masa exotic acikin glas cup ya ajiye masa “bismillah”
“Kawai ya fara ci daga hally har anas gaba suka tashi suna dubansa kadan yaci ya ajiye spoon ya dauki ruwan lemu ya sha kadan shima ya ajiye ya mike ya nufi kofar fita batare daya ce komai ba .”
anas ya biyosa da sauri yana cewa “ina ganin bazan samu fitar gobe ba ,ku tafi kawai allah ya tsare ku inshaAllah idan zaa fita wani lokacin idan muna da Rai zani ,amma ni zan zauna a gida zan muku addua “what ?jaguwa ya fada a kasan ransa zuciyarsa na zafi ya juyo ya kallesa kawai sannan ya juya a fusace ya shiga mota ya bar gidan qirjinsa na wani irin bugawa dan sai yaji abinda tanwer tayi masa shafan mai ne akan nashi ,aiko sharesa da sukayi nashi yafi masa zafi akan tanwer ,Ana’s ya juya ya koma ciki yana jin damuwa aransa “lafiya kuwa ?hankalina yayi matukar tashi meke faruwa ne ?”babu komai my princess ya kamota jikinsa yayi mata kyakkyawan runguma yana shafata domin son mantar daita abinda taso fahimta .”
Wannan yanayin ya wuce ace babu komai nafa san waye yayana nasan halinsa ,na taso na ganku tare ne nasan ba haka kuke tafiyar da rayuarku ba ,dan allah kuyi hakuri da juna koma akan meye idan wani abu ya shiga tsakaninku zan shiga damuwa sosai ”nace miki babu komai ke yanzu kina tunanin akwai abinda zai shiga tsakaninmu ?ta girgiza masa kai “to ki yarda babu komai ya fad’a yana shafa bayanta .
Wani irin gudu jaguwa yake yi akan titi cikin tsananin tashin hankali “anas !!!! Kawai yake furtawa a fili yana shafa sumar kanshi “Ko daya anas dina ban wulakantaka ba ,ko ina yi bazan iya maka ba ,kai ruhina ne ,zuciyata ce bazan juri rashinka ba ,bazan juri fushin nan ba, duk motar daga irin gudun da yake falfalawa sai tayi gefe ta bashi hanya da taimakon allah ya karaso gida ya zauna akan kujerar kushin yana jin wani azababben ciwon kai .”