KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48

ya mike tsaye yana layi ya  rataye  yar saman suit d’insa a hannunsa ya zare  bindigarsa ya ajiye  a saman table  ya nufi hanyar  part d’insa “zan shiga na ɗan huta kuyi duk abinda aka saba da kudaden,  akai su guraren da’aka saba kaiwa   zan nemeku zuwa anjima
Anas ya biyo bayansa yana masa magana kasa kasa  “dan allah ka saki jikinka,” bari na kira zahra yanzu tayi aikinta , banza yayi masa ya cigaba da daga kafafunsa ..

yana shiga dakinsa yayi cilli da    rigar hannunsa ya ɓalle agogon dake daure da tsintsiyar hannunsa ya ajiye  sannan ya shiga bathoroom ya shiga bathtube wanka yayi tare da alwala ya  fito ya shimfida sallaya ya fara yin Sallah bayan ya idar ya daga hannuwansa duka sama sai dai ya rasa me zai faɗa  ,me zai roki Allah bayan shi din mai tarin zunubi ne yana aikata duk abinda Allah ya haramta , mikewa yayi ajiki a sanyaye ya nad’e abun sallahr ya  zauna abakin gado tare da yin shiru yana tunani rayuwa wayarsa ta soma ringing  ya d’auka yana dubawa sunan mahaifiyarsa daya gani , da sauri ya dauka haɗe da sallama “assalamu alaikum ammina daga can bangaren aka amsa  masa da “wa’alaikum salam ya kake ya aiki ?
“Alhamdulillahi ammin ya su shafik ? “Duk muna lafiya daman cewa nayi na kira naji ya kake haka nan  naji ajikina kamar kana cikin damuwa ?

“numfasawa yayi tare da furzar da iska mai zafi  “babu wata damuwa ammina ki dai ci-gaba da min addu’a ita nafi bukata daga gareki  ” Allah ka yarda da adnan dana   ka soshi ,Allah ka rufa masa asirin duniya da lahira, ka bashi sa’ar rayuwa da mutuwa, Allah ka kareshi a duk inda zai sanya kafafunsa ka rabashi da sharrin mutun da aljani , Allah ka haskaka tauraronsa duniya tasan dashi  “
“na gode na gode ammina Allah Allah ya kara miki lafiya da nisan kwana  “Ameen Allah ya nuna min ranar aurenka shine burina na karshe adnan ,ina don ganin ya’yanka kafin na bar duniya  “naunayen ajiyar zuciya ya sauke sannan yace ameen inshallahu zan yi ki cigaba da addu’a ya fadi haka saboda  yasan muddin yayi kuskuren rashin nuna kulawarsa  kyakkyawar addu’ar datayi masa zata juye zuwa ɓacin rai, shiru yayi yana saurarenta yayinda a hankali  hankalinsa da tunaninsa ya koma kan ajiyarsa dake gidan shi sam ya manta daita  , sun ɗan dade suna hira sannan suka yi sallama ya disconneting din kiran ya mike da sauri  kamar an mintsineshi ya nufi dakin da take ,a kwance ya hangota tana fidda numfashi sama sama yayi saurin karasowa gurinta ya hau saman gado bai sanda ya janyota jikinsa ya rungumeta ba   dumin jikinta yasa shi sauke ajiyar zuciya, a hankali take motsa karamin bakinta  “ka…. kai ni gida “
wani irin zazzafan zazzaɓi ne a jikinta “am sorry ya fada yana hura mata iskar bakinsa a fuskarta  yasan ba komai ke d’awainiyya daita ba sai yunwa wayarsa ya ciro ya kira Anas kira ɗaya ya ɗauka “kasa a kawo wa yarinyar nan abinci yana gama faɗa haka ya katse kiran bayan mintuna kaɗan Anas ya Kwankwasa kofar , jaguwa ya kwantar daita ya  mike ya bude kofar ya amshi  kwanon tangaran  dake  hannun Anas  ya dawo  ya ajiye akan table ya je ya dauko ruwa da driks ya kawo mata  ya karaso inda take ya daukota ya zaunar daita akan kujera  “kici abinci  tana ƙoƙarin magana ya fice daga d’akin  ..

dakinsa ya sake komawa ya dauki magani ya sha saboda kanshi dake masa  wani irin ciwo, kwanciya yake son yi amman ya kasa tunanin yadda zai maida tanwer ga iyayenta yake ,ba maida ita bane matsalar shi ba hakan nan  yanzu yake jin baya son yayi nisa daita a hankalin ya shiga zagaye dakin yana tunani abun yi” me yasa ? Ya tambayi kanshi  yana shafa sumar kanshi abinda bai taba tsintar kanshi ciki ba kenan  amman yasan tabbas hakan yana da nasaba da haduwar da sansar jikinsa yayi da nata kuma baya jin haka zai zama wani tsani da zai bata mahimanci a rayuwarsa ,
rayuwarsa da duniyarsa ta ahlinsa ne da alqalarsa ta yau da kullum bashi da lokacin yin soyayya ko wani  abinda  zai dagawa rayuwarsa hankali ..


“Commitional  of police nine minister of health Yan fanshi sun ɗauke min yarinyata bayan sun dibi makudan kudi na kawo case din headquater na gra sars har yanzu babu wani improvement akan aikin ya k’arasa maganar yana numfasa  domin jin abinda commition zai faɗa ,daga can bangaren commition of police yace “a hannun wa case din yake ? A hannun wani ko waye sunansa bansani ba ya juyo ya kalli inda inspector  hasan  yake tsaye  yace”  sp yusif karaye da hasan   yayi maganar yana  watsa masa wani irin kallo sannan ya mika masa waya  kai tsaye commition ya bukaci ganin hasan kasancewar sp na asibiti ….

“Menene bincikeku  akan wannan dan fashin daya ɗauke diyar minister of health  ?” stil sir  yar yanzu dai a yadda ake anan ake babu wani cigaba duk wani bincike munyi amman babu wani nasara  duk wani daboru munyi babu wani nasara  , commition  of police ya numfasa yanzu dai kenan babu abinda zaku iya yi akan case din kuke son faɗa min ?ba haka bane sir ni dai a tunanina akwai wani abu a kasa duba fa da irin harbin da muka yiwa motarsa da irin maganganun daya dinga fafarɗa mana da alamun ma yana da ….
“Ku min shiru kune bakayi aikinku yadda ya kamata ba Inspector hasan ya kalli abokin aikinsa cike da mamakin jin abinda commition ya fada “Yes kuna kallona matsalar daga gurinku ne  dan haka na baku kwana uku kacal kusan yadda za’a yi yarinyar nan ta dawo hannun iyayenta cikin koshin lafiya “
“Okay sir suka kame a gabansa sannan suka juya cikin sauri suka bar office din .


A hankali jaguwa ya fito daga d’akinsa hannunsa rike  da gwangwanin gulder  mai sanyi   turus yayi lokacin  da idanuwansa suka sauka akan zahra da Anas zaune a karamin parlou’nsa  haɗe rai yayi tamkar wanda aka aikowa da sakon mutuwa  a hankali ya motsa labbansa cikin zafin rai “Ke me kike yi anan ? “Me na faɗa miki maza tashi ki  bar min gida bana son sake ganin wannan fuskartaki”
“cool down jaguwa ka natsu plz  ka  mata hakuri tunda tayi realized  din mistake d’inta bazata sake ba”
zaro kyawawan idanunshi yayi sosai ya saukesu akan Anas  “banason abinda kake min Anas ,ya ina son cire yarinyar daga rayuwata kana dawo min daita  ” ganin yadda  ya d’auki zafi  yasa zahra ta  fara kuka tana bashi hakuri “banason   jin komai daga wannan stupid mouth din naki adnan baya bukatarki ke  har kin isa ki min wulakanci?  ki fita tun raina bai kara ɓaci ba wai har ni  zakiwa takama da abinda kika gama rabawa duniya”?
wani  kuka ta sake fashewa dashi  tana rokonsa “kayiwa Allah kayi hakuri wallahi bazan sake ba tsaki yaja ya nufi d’akinsa “tashi ki bishi kin dai san yadda zakiyi dashi ya sauko da wuri , nayi iya nawa jikinta na rawa ta biyo bayansa  tana shiga d’akin ta faɗa jikinsa  tayi hugging d’insa cikin rawar jiki   yace “oh  goodness !!! “wai meye haka yayi mgnr a fusace kamar zai dauketa da mari  “Missed you so much  baby wallahi nayi kewarka tunda da muka hadu na kasa mallakawa kowa jikina ka yarda dani bana mu’amula da kowa bayan kai ” Sosai tayi hugging d’insa tana sake bashi hakuri “wallahi Bazan sake ba ta karasa maganar tana taking off din kayan jikinta a hankali ta soma kissing d’insa  tana ƙoƙarin zare doguwar rigar dake sanye a jikinsa   ta tsuguna tayi kasa da boxes dinsa ta soma sucking d’in jijiyarsa  jaguwa dake tsaye , nan take  komai ya kwance masa ya kasa hanata aiwatar da nufinta ,cike da jin dadi take tsotsar joystic d’insa  jikinta na wani  rawa tare da lashe kan jijiyarsa tana  shan kmr ta samu  sweet “ashhhhhh ashhhhhhh abinda jaguwa ke iya faɗa kenan cikin rawar jiki yana sake danna kanta  ta yadda zata tsotsar masa jijiyarsa da kyau, sai data rud’ashi sosai sannan ta mike tsaye tare da d’aura hannunta kan chest d’insa tana murza Kan nipples d’insa tana lumshe Ido wani irin numfashi jaguwa yake fitarwa me tattare da tsananin bukatuwa, a halin yanzu burinsa yaji shi cikin jikinta kafarta ɗaya ta daura saman table din dake gefensa batare data cire takalmin kafafunta  masu tsine ba ta danna jijiyarsa jikin jikinta ……..
  
Wani irin numfashi ya sauke yana furzar da iska mai zafi  tare da riko bombom d’inta  da hannunwansa duka ya dinga zira mata zabgegiyar jijiyarsa data fi so da muradi akan komai  gaba-daya tafi shi rude’wa wani irin zazzafan numfashi taja ta sauke “uhmmm in slow voice tace ” so niiiiiiice baby  “wayyo Allah dadi cigaba plz assss .. numfashi take fitarwa da kyar  tana sake bashi haɗin kai haɗe da tura masa dukiyar fulaninta bakinsa  …

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button