KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48

halin data shiga kafin ta dawo haiyacinta ta bud’e idanunta sai wayam ta gani bashi ba tanweer agurin  wani bakinciki ne ya tokare mata kahon zuciya Wanda yasa hawaye sake zubowa daga idanunta ,
tunda take a rayuwa ba’a taba  tozartata irin na yau ba ranta yayi matukar baci da kyar ta soma d’aga ka’fafunta  tamkar kazar  da kwai ya fashewa aciki    da baya da baya ta soma tafiya duk Kiran da anas yake  mata  bata sauraresa  ba ta  Isa Inda su helen suke  zaune tana gama qarasowa suka kwashe mata  da dariya  “daidai kenan wallahi  yayi min daidai wallahi naji   dadin   mari biyu  din daya waska miki inji cewar Saira    Helen tai  tsigil  tace “maganinki kenan  ba yadda banyi dake ba akan ki rabu dashi  ke da  kina zaune cikin AC babu wahalar komai  manya mutane  ke  zuwa ana binki  ana lallabaki ana  kashe miki kudi  gashi   duk wata da albashi mai tsoka kinki kin nacewa wannan banza ko kyansa ke rud ‘arki oho  yanzu ai ga irinta nan ya wulakantaki sbd  yayi sabuwar  karuwa “. Saira  ta sake  dariyar mugunta  tana  jujjuyawa a saman kujera dan dadi abun yayi mata  daman ita  tana bakincikin tarayyar zahra da jaguwa  .

Cikin muryar kuka Zahra tace “Yanzu abinda zaku taru  ku  dinga fada min kenan ?” Ta tambayesu cikin tsananin fushi Saira tace  trying to switch the topic zahra  ki san abunyi rabuwa dashi ko cigaba da wahalar da ranki akan mutumin da bai damu dake ba “Wlh ba  kawai ta rabu dashi ta zauna mu cigaba da hutawarmu  har sanda ya’yan manya zasu  qaraso ki cika jakarki da shegun dan sune  labarin da mutanen duniya suka fi ganewa wato kudi mahad’in jinin jikin  dan Adam  ta fada tana yar dariya.
helen ta janyo zahra ta zaunar daita akan kujera ta mika mata  kwalin sigari “ki sha  ki manta da wannan gayen  idan ma jijiyarsa ke rud’arki zaki samu wacce tafi nashi, Kinga  wannan soyayyar da kike masa tsakani da Allah da kyautata masa da kikeyi  Zahra kowa yasan kinyiwa soyayya biyayya wallahi Allah bazai ta’ba barinki haka ,na dai san jijiyarsa ke makale a ranki to   bari in sheida miki wani abu sai kiga Allah ya had’aki da wanda yafi Adananki komai sai Allah ya had’aki da me yi sau  goma  ba takwas ba idan ya saka miki bazai cire ba sai yayi kyakkyawan biyar sannan idan ya Maida sai yayi biyar ko ba haka ba kawayena gbdy suka kwashe da dariya saira ta daki kafadar Helen “wannan ai sai ya kasheta goma fa kawata Kai yayi mata yawa  ?”eh mana tunda ita mayar joystick ce  baya isarta Helen ta cigaba magana “sai kinci  kinyi hanian ba dai shi Adnan idan yana having sex dake ba kina jin numfashinki na daukewa ba akwai Wanda zaki samu sai numfashin ya d’auke ya dawo da kanshi  Wanda dadi ne zai dawo dashi Kuma kiji yafi Adnan dadi da gardi hajiya nah kiji shi yafi shi iya sarrafa mace “enough …”Helen  ki daina fada min haka Ina mazan suke ?”mazan da duk basir ya cinyesu  maza fa irinsu Adnan basu dayawa yanzu ke akwai nmj da zai iya yin  sau  goma ?”tunda aka samu takwas ai za’a samu goma ko ba haka ba hafcy no-no ta k’arasa maganar tana kallon kawayenta daya bayan daya “ku  natsu  kuji wani abu gbdy suka   fuskanceta “irin su Adnan basu dayawa ke common kiss ma ba kowani nmj ya iyaba, kinsan shi kiss ma kadai sai wanda ya iya, a rike miki baki kiji ajikinki sai cikakken nmj irin Adnan  ,Kinga adnan idan ya rike miki ba sai kinji kmr ki mutu Ina ga Azo ga brest da me gbdy lahaula walakuwata most especially  kiyi dog stly cin da bakya so    ke gayen nan ya iya juya mace fiyye da tunaniku wallahi tallahi bazan iya barin Adnan ba  ina matukar qaunar Adnan a zuciyarta  bazan iya hakura ba, bazan iya rabuwa dashi  na barwa wata banza  ba dan dole nasan abun yi hakika wannan yarinyar tayiwa rayuwarta shishigi amman ta jira mai zaije ya dawo tana gama fad’ar haka ta mike ta   juya a matukar fusace ta bar gurin adaidai lokacin da tanweer ta soma tafiya tana d’aga ka’fafunta da kyar  “ke ….”ta tsaya cak batare data juyo ba ya mike tsam ya fuskanceta taki dagowa ta kallesa  sai dai taji wani yanayi me wuyar misaltuwa a zuciyarta dama gangar jikinta .
shi kuwa a bangaren jaguwa ya rasa meke dawainiyya dashi akan yarinyar sai dai yana jin abun ya zarta komai dake da mahimmanci a rayuwarsa “Ina zaki wannan karon a tsawace yayi maganar Idanunsa na kanta girgiza masa Kai tayi alamar babu Inda zata wuce ki koma ki zauna Inda na  zaunar dake har sanda zamu bar nan  ,tayi shiru taki motsa jikinta sai ma dagowa da tayi ta tsura masa Ido qirjinta na bada wani sauti na tashin hankali Shima ita yake kallo “tanweer!  ya  kirata  in a serious thought wanda yasa qirjinta bugawa batare data amsa ba sai ma kallon kwayar idanunshi datayi  “kema karki dauka Ina sonki ne yasa nayiwa Zahra abinda nayi kema bana sonki kuma ba kya cikin zuciyata da rayuwata lokaci kawai nake jira na Kai ki ga iyayenki muyi rabuwa ta har abada dan bazaki sake ganin Koda me kama dani ba ya fad’a da wata irin murya da bata ta’ba jin yayi magana daita ba nan da nan zuciyar tanweer ya qara bugawa kasa magana tayi illa binsa da idanunta ganin bata da niyyar bin umarninsa ya juya ya nufi wani lungu Inda su jubi ke zaune dan duk sanda zasu fito shakatawa basa shiga mota daya haka basa zama aguri d’aya sai dai  idanun kowannensu na kan dan’uwansa.

Kwalin sigari ya d’auka tun kafin ya zauna jubi ya kur’bi giya sannan ya dubesa ” kana ganin bai kamata ka rike zahra ba koda bazaka aureta ba ka bar soyayyar  diyar minister  ?” babu wacce nake jinta a raina   bare akai ga batu na aure dan irinsu ko ka auresu zargi ne zai shiga ciki  “idan Bata sonka ba muddin akwai soyayya Komai me sauki”  ni anawa ya auri zahra dan har taimaka mana zatayi a hallaqallarmu ko  me kuka ce ?inji cewar Kamil “wannan Kuma haka ne “ni tsarina ba haka bane bazan taba auren matar da zan dinga zarginta itama idan na fita ta dinga zargina ba ko tuhunmata akan Inda naje kunga mu ajiye wannan maganar dan bashi ne agabana  ba na rigada na faiyacewa kowacce  matsayinta ya karasa maganar Idanunsa ya sauka akan alqali dake tsaye gaban tanweer mikewa yayi tsaye Idanunsa akansu yayinda ita Kuma ke faman waige waigen Inda ya shiga a natse ya janye kujerar da yake zaune ya  fara tafiya  ya biyo ta bayan alqali ya tsaya can nesa kadan dasu   Inda ya soma jiyo sautin muryarsa qasa qasa “wannan fuskar kamar nasanta ? tayi shiru tana waigen bayanta a matukar tsorace ta juya ta fara tafiya cikin sauri ya biyota   yana  cigaba da magana Shima jaguwa ya qara matsowa ya tsaya daga cikin lungu   “ki tsaya mana  dan Allah”bazan tsaya saboda  ban sanka ba kaima Kuma bana tunanin kasanni yayi saurin shan gabanta dan dole  ta tsaya gabanta na faduwa “ke ba diyar minster of health bace  ?tayi shiru tana kallonsa cike da mamaki” Kinga karkiji tsoro  Komai nasan kece kenan kice kika turo yan fashi suka  saceki dan ki samu damar cin duniya ko ba haka ba ?nan ma shiru tayi tana girgiza masa Kai   shi kuwa jaguwa zuciyarsa ke rawa sannan cike da mamaki daman tun dazu jikinsa ke bashi ana binsa .”idan ba haka bane ki bini muje yanzu zan maidake ga iyayenki da masoyinki Ib  wanda ya kasance abokin aikina duk maganar da yake yana shiga kunnen jaguwa “na gode na gode tabbas nice ka taimakeni ka fitar  dani daga gurin  nan wallahi babu had’in bakina ciki nima gida nake son zuwa ta k’arasa maganar hawaye na zubo mata . “alqali ya dan juya bayansa bai ga kowa ba ya sake juyowa ya fuskanceta “yanzu abinda za’a yi zan yi gaba sai  ki biyoni abaya  tayi saurin lumshe masa Ido, alqali yayi gaba har tayi taku biyu taji an fixgota zuwa wani lungu ta bud’e baki zata kurma ihu taji an rufe mata baki idanunta  a runtse  amman ta fahimci waye rungume daita     hancinsu na gugan juna  duk da yadda take Jin numfashinsa na saukar mata bai sa ta bud’e idanunta ba tautausan tafin hannunsa yasa ya Kai saitin wuyanta zuwa cikin kunnenta  wanda yasa  taji wani abu ya tsalga mata tun daga tsakiyar kanta .”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button