KUSKUREN BAYA 1 TO 48

da sauri ta bud’e idanunta tsareta yayi da sexy eye’s dinsa masu firgitarwa Hakan yasa ta kawar da idanunta gefe hawaye na tsiyayowa dan ita gsky gida take son zuwa hawaye na zubo mata tace “ka barni na samu Wanda zai Kai ni gida ta fad’a tana shesheka “zaki tafi ki barni tan ?ta gyada masa alamun “eh ” bakya son ki cigaba da zama dani ?ya fad’a yana matseta gam ajikinsa fuskarsa a tsakankanin qirjinta “eh ta bashi amsa atakaice dan bata ga amfanin zama dashi ba batasan kowaye shi ba batasan a matsayin da zata ajiyesa ba me taimakonta ko dan fashin daya d’aukota dan zuwa yanzu zuciyarta ta fara wasiwasi akanshi ,ya Kai bakinsa cikin kunnenta Inda taji wani zirrrrrrrrr a gbdy ilahirin jikinta “Kinga ni Kuma Ina son mu kasance tare duk da bana sonki yayi maganar a lokacin daya d’auke bakinsa a cikin kunnenta ya cusa a tsakiyar kirijinta “Nima yanzu bana sonka shiyasa ma zanbi wacan mutumin, Dan Allah ka sakar min jiki na bisa ya maidani ga iyayena da maso…..”
Tun kafin ta k’arasa ya hade bakinsu guri d’aya ya fara mata wani irin tsotsa sai daya tsotsa bakinta sosai sannan ya cire bakinsa ya riko hannunta bai tsaya a koina ba sai a reception ma’aikatan gurin na ganinsa suka hau rawar jikin ya tambayesu dakin dake available suka masa bayani keyn vip ya amsa “ka sakeni bazan zauna ba ta fada tana fashewa da kuka Bai tsaya koina ba sai d’akin daya kama.
ya Bude d’akin ya shigar daita sannan ya kulle kofar ya tsura mata Ido yana mamaki maganarta ” tanweer baby ya fad’a yana kafeta da Idanunsa “bana son kukan mace a rayuwata yana touching dina sosai bare naki “ina ruwanka da kukana ka barni nayi kukana tunda bazaka maidani ba ? “ni gara ma ka maidani gurin yan fashin Nan idan kasheni zasuyi su kasheni Amman na gaji na gaji Ina son ganin iyayena idanunta ya rufe sai fad’ar maganganu take bata San sanda ya k’araso ya tsugunna gabanta ya Kai hannunsa kan lips dinta ya buge da sauri ta Kai hannunta duka ta rike bakinta hawaye na zubo mata ” Ashe dai da gaske baki mutunci ai kuwa zanyi maganinki ya fad’a yana mikewa tsaye ya soma tafiya Yana “cewa daman sanadin rashin kunya kika fada hannun yan fashi idan kika cigaba bazan maidake gidanku ba sai dai na Mikaki garesu suyi yadda zasuyi dake tunda daman kinfi bukatar haka Kinga kema sai kiyi join dinsu ya fita ya kulle kofar wani irin ihu tasa ta taso da gudu ta shiga buga kofar da karfi “dan Allah karka maidani gurinsu wallahi wasa nake yi bazan sake rashin kunyar ba ka taimakeni ka budeni “sautin muryarsa taji a sikwane “dama kin shiga hankalinki dan ko kwana zakiyi kina ihu anan babu Wanda zai taimaka miki dauka ma za’a yi ko tayi miki karo ne giya ko wancan abun tsit tayi tare hadeye kukanta ta zauna agurin tana nazarin maganarsa shi kuwa ya kama gabansa yana huci .”
Cike da tashin hankali jaguwa yake daga kafafunsa kacibis da anas sukayi wanda yaga lokacin da suka shiga cikin riception da tanweer ya lura kamar ba Lafiya ba Hakan ma yasa ya biyo sahunsu cikin rudewa ya shiga tambayarsa domin yana son sani abinda ke faruwa jaguwa bai wani tsaya yi masa bayani ba ya cigaba da tafiya cikin izza Shima binsa yayi da gaggawa har suka fito a wani bangare dabam Shiru yayi na wani lokaci hannunwansa duka rungume a qirjinsa kallo d’aya zaka masa kasan yana cikin damuwa mai tsanani tsaki yaja a karo na sau babu adadi shu kuwa alqali sai safa da marwa yake a bayan shuke shuken dake zagaye da haraban gurin na rashin ganin tanweer a tunaninsa babu me ganinsa yayinda hankalinsa ke matukar tashe hannunwansa goye a bayansa yana furzar da iska”kenan ya tabbata dai da had’in bakinta yan fashi suka ɗauketa ta bar iyayenta da masoyinta cikin tsananin damuwa. tabbas ma haka ne babu tantama Kai duniya Ina zaki damu ya fad’a cikin zuciyarsa ? “ya sauke hannunwansa dake goye ya Ciro wayarsa yana sake neman layin ib still the same thing wannan karon ma a kashe ,nan ya shiga neman layin wasu abokan aikinsa da bai yi tunanin nemansu ba sai yanzu wani abun mamaki Suma babu dauka , Nan fa hankalinsa ya sake tashi ya fara kokarin barin gurin domin tsira da rayuwarsa dan a yadda yake ji ajikinsa yana kewaye cikin matsala ne .
A hankali anas ya matso kusa jaguwa ya dafa kafadarsa “wai lafiyarka Dan Allah ka fada min meke faruwa ne duk kayi wani iri haka ?””gbdy fa yanayinka ya canza ka fada min idan akwai damuwa ne mu San abun yi tsaki yaja sannan yace”Kalli can kagani ,anas ya Kalli Inda ya nuna masa inuwar mutun yagani cikin hasken da bai gama haskake gurin ba “wannan mutumin maaikaci ne Kuma tresing dinmu yake tun a traffic din onipan yake biye damu Yana waya na dauka lamarin gabansa yake a she mu yake bi, anas ya zaro Idanu waje “Kai Dan Allah ya fad’a yana riko hannun jaguwa zo mu bar gurin nan dan da gani maakacin sirri ne “impossible wallahi ya fad’a cikin qaraji har alqali na jiyo sautinsa ya tsaya cak qirjinsa na bugawa da shiga damuwa “har ni za’a dinga bi bazai yiwu ba dole nasan yadda zanyi dashi ya karasa maganar yana fizge hannunsa cikin na anas , wayarsa ya Ciro ya shiga neman layin yaronsa har zufa yake dan balai cikin second biyar eku ya d’auka yana cewa ” hello boss “eku kuna Ina ?”muna bangaren baya ta gurin shigowa Rita Lori”yauwa kasa Ido gurin kanana biyoyi nan dake kallon gidan rawa zakuga wani mutun sanye da kaya army green ku daukeshi ku Adana min shi ya fad’a yana kokarin katse Kiran eku yace “an gama boss .
juyawa yayi ya nufi cikin hotel Inda tanweer take , banda ajiyar zuciya babu abinda yake aikin saukewa.
cikin sa’a su eku sukayi gaba da alqali alokacin da yake kokarin shiga motarsa suka toshe masa baki da wani farin kyalle sai lokacin anas ya samu kwanciyar hankali Jaguwa na shiga d’akin ya maida kofar ya kulle ya cire rigarsa ya karasa ya zauna a kusa daita ya fixgota ta fado jikinsa tare da cire mata mayafin datayi rolling din kanta sannan yace”tsarki tsiwa da rashin kunya ki cigaba kiga yadda zanyi dake yanzu ….”
Mmn sudais????????????????????????
KUSKUREN BAYA
????????????????
????????????????????????
PAID BOOK
WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686
alert domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za’ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.
????️13
…noke kanta tayi cikin qirjinsa sannan ta fara magana cikin shagwa’bata wacce take qara burgeshi ,cikin in .. Ina .. tace ni ..ni babu ruwana da Kai ka sakar min jikina bana so ” yadda ta sarrafa harshenta yasa shi qara rikicewa. matseta yayi tsam ajikinsa yana fidda numfashi da kyar “idan naki fa ?” aikuwa zan fad’awa Ib idan na koma gida “da sauranki yarinya dan kuwa kina fad’a masa abinda ya faru take zaki raba zuciyarsa da soyayarki intakaice miki sai dai wata bake ba “. ya k’arasa maganar yana kissing din saman qirjinta dake cike bam da dukiyar fulanin sannan ya kalleta da sexy eye’s dinsa ,
itama shi din take kallo cike da tsananin fad’uwar gaba “duk yanayin da zan kasance Ib bazai kyamaceni ba bazai daina sona ba saboda girman son da yake min “wani kallo yayi mata mai yamutsa kayan ciki muryarsa a kasalance yace “okay tunda zai iya zama dake a kowani yanayi bari nayi son raina dake ” .
nan take ya juyata ya kwantar daita sannan ya fara kiciniyar rabata da doguwar rigar jikinta ganin da gaske yake km yanayinsa ya nuna mata zai iya aikata komai daita yasa ta fara kukan shagwa’ba tana bashi hakuri “dan Allah Ad karka min komai kaga ni yarinyar ce qarama please na tuba bazan sake ba ” duk yadda take rokonsa bai saurarata mata ba sai daya rabata da kayan jikinta sannan ya canza fitilar d’akin zuwa mara haske kmr wani mayunwanci zaki yay mata runfa yana kallon fuskarta idanunshi tuni sun canza launi zuwa Kore yana shafa fuskarta cike da shauki ,ganin yananyinsa yasa ta juya masa baya da sauri cikin yanayina na bukatuwa ya Kai hannunsa tsakiyar bayanta yana shafawa yana mata tafiyar tsutsa wani irin yanayi ta tsinci kanta ciki da bata ta’ba ji ba .”