KUSKUREN BAYA 1 TO 48

sky ya ajiye jakar kudin a gaban jaguwa yana cewa “boss ga kudin operation din “. operation ? ta furta a kasan ranta zuciyarta na tsananta bugu kamar zai fasa qirjinta ya fito waje , tayita tunanin abinda manufar operation yake nufi acikin ranta .
a natse Jaguwa ya d’ago idanunshi yana ciza lips dinsa na kasa sai daya d’auki minti biyar sannan ya gyada Kai , yay musu alamun su wuce suka soma k’okarin juyawa tana ganin haka tayi baya da sauri ta la’be dan karsu ganta , gbdy kwakwaluwarta
ta gama tabbatar mata da manufar operation fashi ne “.barin wannan bishiyar tayi ta dawo kusa dasu sosai ta sake makalewa a wata bishiyar ta kasa kunne daga Inda take boye take jiyo duk abinda suke cewa “mun gama da operation din yau yanzu dai a kasa kudin gida uku nasan inamdi na nan zuwa komai dare ya amshi kasonsa dan bashi da hakuri kmr alhj Tahir yake “kamar alhj Tahir ta maimaita sunan ?tunanin Inda tasan sunan take gbdy ta kasa tuno Inda ta ta’ba Jin sunan amman tabbas kwakwaluwarta na hasko mata tasan sunan Kuma na kusa da jikinta ne “.
ko gama rufe baki jaguwa bai yi ba sai ga inamdi da eku remo , inamdi ya mikawa jaguwa da abokansa hannu suka gaisa shi Kuma eku ya juya ya kama gabansa .
guri jaguwa ya nuna masa da hannunsa , ya zauna yana cewa “sannuku Kun sha da kyar lokacin dana ga police sun harbi d’aya daga cikinku naji tsoro matuka, hankalina yayi matukar tashi “sa’anar armrobber’s akwai dadi akwai saida rai ,bancin kwarewa irin naka da yanzu kuna hannun police.
“inna lilli wa inna lillahi rajiun” tanweer ta shiga furtawa tana maimaiwa tasa hannunta duka ta rufe bakinta dan kar sautin kukanta ya fito “ya dai tabbata su din ‘barayi ne ……..? ” wannan shine dalilin da yasa ya fad’a mata da tasan shi ko waye shi da bata kamu da soyayyarsa ba ?wayyohhhly Allah nah ! “wayyohhhly Allah Adnan me yasa? ” me yasa ka zabi wannan sa’anar ? jikinta banda rawa babu abinda yake tana kallo aka kasafta kudin aka bawa inamdi nasa kason ya ciro wata karamar jaka a aljihunsa ya shiga d’aukar bandir din daloli yana zubawa cikin jakar har ya gama ya mike ya sake mimika musu hannu sukayi sallama ya wuce cikin sauri .”
A hankali ta dinga d’aga ka’fafunta tana takowa zuwa Inda suke zaune , jaguwa ne ya d’ago idanunshi suka sauka akanta, cikin tsananin tashin hankali da damuwa mara misaltuwa yake kallonta ,bakinta na rawa ta soma magana cikin firgici “daman ‘yan fashi ne ku ?”.ta fad’a tana kallonsu d’aya byn d’aya .a rud’e abokan jaguwa suka had’a baki gurin cewa” no mu ba ‘yan fashi bane armrobber’s ne” jaguwa ya mike a natse cike da bakinciki taji sirrinsu yayinda gbdy abokansa suka rud’e da ganinta har suka kasa bambamce tsakanin abinda tace da amsar da suka bata , fuskarsa a murtuke tamkar wanda aka aikowa da sakon mutuwa ya kallesu d’aya bayan d’aya kana ya soma mgn “babu bambamci da abinda kuka ce da wanda tace duk abu d’aya ne mu din barayi ne wato armrobber’s ….. “.
ta zaro idanuwanta duka waje da sauri qirjinta na dokawa da karfin gaske ,yayinda numfashinta ke fita da sauri sauri. ya gyada mata Kai alamun “eh”.wani abu mai duhu taga ya gilma cikin idanunta, zuciyarta ce ta tsaya cak ta daina
aiki na wani lokaci kafin daga baya ta dawo tana bugawa fiyye da kaida , ta rike kanta dake sara mata kamar zai ra’be gida biyu ,a hankali ta soma ganin jiri tayi kasa tana dafe da kanta tana daf da zubewa kasa yay saurin tarota zuwa jikinsa kwayar idanunshi na kanta , kallon yadda jikinta ya saki yake adalilin numfashinta daya tsaya ya daina aiki take ya fahimci suma tayi , bai tsaya jiran komai ba ya mike daita rungume ajikinsa yana kallon face dinta , Kai tsaye d’akinsa ya nufa daita ya kwantar daita yana k’okarin kulle kofar abokansa suka turo suka shigo d’akin suka yo kanta suna tambayarsa , wani kallo yay musu gbdy suka ja baya tare da barin d’akin .”
ya zuba mata tsumammun idanunshi yana fesar da iska mai zafi daga bakinsa, zuwa yay ya kulle kofar ya dawo ya cire rigarsa ya ajiye akan kujerar kushin din dake d’akin ya saura daga shi sai farar singlet da dogon wando ya shiga bayi ya fito hannunsa rike da k’aramin roba dake d’auke da ruwa ya k’araso gabanta ya dibo ruwa a hannunsa ya shafa mata a fuska zuwa qirjinta bata motsa ba, dan haka ya ajiye roban hannunsa ya cire mata kayan jikinta da niyyar shafa mata ruwan ajiki sai dai surar jikinta ya d’auki hankalinsa shiru yayi tare da tsura mata tsumammun idanunshi ,ya runtse idanuwanshi da sauri ganin tsayayyun brest dinta gasu tantsan tantsan dasu gwani burgewa wani abu daya tsaya masa amakoshi ya hadiye sannan ya bude idanunshi fess akanta , ahankali ya dinga bin sansar jikinta yana shafa mata ruwa sai dai har lokacin babu alamun zata dawo haiyacinta ya rasa me zai mata numfashinta ya dawo gashi yasan gari yanzu koina cike yake da jami’an tsaro banci haka daya ɗauketa zuwa asibiti.
ajiyar zuciya ya sauke ya sake ware idanunshi sosai akanta yana jin wani yanayi ajikinsa gbdy tsigar jikinsa ya mike yrrrrrr … , kallonta
ya sake yi a Karo na biyu ya Kai hannunsa ya shafi gefen fuskarta yana lumshe sexy eye’s dinsa sannan ya sauke wani zazzafan numfashi .
a natse ya d’aura hannunsa d’aya akan Brest dinta nan take jikinsa ya kama kyarma kamar wanda aka jonasa da wutar lantarki “, wayyohhhly Allah Ina ma zan iya dana aureki kmr yadda kika bukuta ,” wani irin magana kake yi haka Adnan ?.yarinyar da jin sana’arka kad’ai ya sumar daita
Ina ga kace zaka aureta da wannan sana’ar ?”ai a halin yanzu babu abinda zatai da Kai hatta son da take nuna maka zai Kau acikin zuciyarta , mafi alkhairinsa ma ka mayar daita gaban iyayenta komai zai faru daita ya faru daita tana gabansu ko bama haka kaima baka da lokacin soyayya ko wani aure “zaka maidaita wancan azalumin ya Ida nufinsa akanta kenan ? zuciyarsa ta jeho masa wannan tambayar ,shiru yay kawai yana cigaba da kallonta tare da rashin sanin madafar dafawa .”