KUSKUREN BAYA 1 TO 48

rarrashinta yake son yi amman yasan halinta ba lallai ta bashi had’in Kai ba zata iya butsare masa “tanweer ! ya kira sunanta muryarsa a sanyaye tana jinsa taki amsawa ta cigaba da kukanta “tanweer !” ya sake kiranta cike da rauni Yana shafa sumar kanta zuwa gadon bayanta ” Kince jikinki na ciwo ? ta gyada masa Kai kawai ” ki d’aure please ki shiga ruwan zafi zaki daina jin ciwon kinji “tayi masa banza tamkar ba da ita yake ba bare ta nuna alamun zata yi abinda ya bukata ,a hankali ta soma k’okarin kwace kanta daga jikinsa har ta zare ta tsura masa idanunta fuskarta babu annuri a kallon da take masa taga goshinsa ya dan kubura ta Kai hannunta ta shafa gurin batare da tace masa Komai ba duk da tmbyrsa bakinta yake son yi amman ta kasa sarrafa harshenta , hannunta ya kamo cikin nashi ya matse gam “ki shiga ruwan zafi zan gasa miki jiki ta yadda zaki daina jin ciwon komai ajikinki” girgiza masa kai tayi sannan ta motsa labbanta ” ka fita kawai zanyi da kaina ba sai ka tsaya ba dan bazan iya tubewa agaban wani katon banza ba ta fad’a Kai tsaye taja ka’fafunta ta jingina jikinta da bango bayin .”
yayi shiru kawai yana kallonta maganarta ta sosa masa rai sosai azahiri ake iya hango hakan “idan Kuma bazaka fita ba bari ni na fita ta juya tana d’aga ka’fafunta da kyar ya nad’e hannun rigarsa ya kamo kafadarta bai tsaya wata wata ba ya d’auketa ya dannata cikin ruwan zafi wani qara ta saki mai sauti ta zabura zata mike ya sake dannata ta zaro idanuwanta gbdy hawaye na zubo mata , kallon juna suke wanda ita nata kallon na fita haiyaci ne shi kuwa na mugunta ne “muryarta a tsarke tace “Allah ya Isa ban yafe ba mugu azalumin kawai Allah ya Saka min nace maka zan gasa jikina dole ne da zaka wani sundumani cikin ruwan zafi dan mu….” ? bata k’arasa mgnrta ba ya dalle mata baki da yatsansa “har yaushe zaki daina yiwa mutane rashin kunya ?ya fad’a yana sake dannata cikin ruwan zafi har sai da ta sake sakin qara me sauti tana cewa ” har sanda mahdi zai bayyana ta bashi amsa da haka tana marairaice fuska .
tausayinta yaji yana yawo a sansar jikinsa shiyasa ya rabu daita dan inya biyewa rashin kunyarta komai zai iya faruwa a tsakaninsu “ni ka barni haka zafi na ratsani dayawa “ta fada tana kallonsa “abinda kika fad’a nayi aiki dashi “to ni me na fada ?ta tambayesa muryarta cike da shagwa’ba tana turo masa karamin bakinta “muryarsa can kasa yace “kince jikinki na ciwo har kasanki ko ba haka ba ?tai masa banza tana bata fuska tare da d’aga kanta sama alamun tunanin tana son ta tuna lokacin da tace masa har da kasanta ke mata ciwo ita dai tasan tace masa jikinta “ko zan iya sanin abinda yasa kike jin ciwon jiki da kasanki? ya tambayeta yana k’okarin zare rigar jikinta , idanunta ta tsura masa tana kallonsa cike da mamaki hannunsa ya Kai yana shafa bakinta kafin daga baya ya maida bakinsa ya fara kissing dinta in a romantic way tun tana turjewa har dai ta hakura ta barshi bayan ya gama romancing dinta ya zare hannuwansa yana cewa “kiyi wanka ki had’a dana tsarki “.
zaro Ido tayi waje cike da mamaki tana maimaita abinda yace a zuciyarta ” ki maida wadan nan idanun naki kiyi abinda nace yana gama fad’ar haka ya juya zai fita ya jiyo sautin muryarta tana cewa “akan wani dalili zan had’a da wankan tsarki ni ba janaba ba ?”ya juyo a natse yana kallonta tai saurin kare qirjinta da hannuwanta , ya kwa’be baki yana kashe idonsa d’aya a ransa yace” abinda na kwashe rabin dare Ina sarrafasu shine dan manufarci kike wani boyewa ,numfashi ya furzar ya sake juyawa yana cewa”kiyi k’okari kiyi wankan dana tsarki idan Kuma kin Isa karki yi zan gane “baza’a yi ba , babu janaba ajikina dan hk babu wani wankan tsarkin da zan yi daf da zai bar d’akin yaji ta fad’i haka “kwa’be fuska yayi ” yarinyar nan da alamun sai na baki tarbiya kafin na maidake gidan ubanki dan kanki na mugun rawa.”
d’akinsa ya koma ya shiga wanka sai daya d’auki minti ashirin yana bayi sannan ya fito yana goge jikinsa da karamin towel fari tasss yana tunanin tanweer, hakan nan yake qara Jin qaunar yarinyar na mamaye ilahirin jikinsa sai dai yayi ta k’okarin yakice hakan yana karyatawa , ya shirya kanshi cikin wasu Kanana kaya wando da riga farare sol ya feshe ilahirin jikinsa da turare , ya zauna a bakin gadansa ya d’auki d’aya daga cikin wayoyinsa ya kira number aliyu number bai shiga ba da alamun akwai matsalar network ya mike tsaye ya fito yana neman layin eku kira d’aya ya d’auka tare da cewa “boss Ina yini ?”Lafiya ya fad’a atakaice , yana tafiya yana bashi umarnin ya d’auki kudi yaje adidas ya siyo masa abinci ya k’arasa maganar yana tura kofar d’akin da tanweer take ,Koda ya shiga d’akin tana kwance ta lullu’be jikinta da blanket kanta ne kawai a waje tana rawa sanyi .
gashin kanta yabi da Kallo bai ga alamun ruwa ba ya had’e fuska sosai ya k’arasa ya Kai hannunsa cikin sumar kanta ya cusa har yana ta’ba fatan kanta bai ji alamun ruwa ba ya cire hannunsa yana cewa “ke……..” !
ta d’ago kod’ad’un idanunta ta zuba masa batare data amsa ba ” wasa nake dake Koni sa’anki ne ?to ni me nayi Kuma nifa wallahi bana son takura tunda Kai ba sa’ana bane ka mayar dani Inda ka d’aukoni mana “tayi maganar jikinta na karkarwa ta janyo blanket ta sake rufe jikinta har kanta a zuciye ya fixge bargon yayi filinging dashi yana jan tsaki “ki tashi kije kiyi wankan tsarkin da nace ko na ‘bata miki rai yanzu “kamkame jikinta tayi guri d’aya ta lafe akan katifa bata da alamun tashi .”
wata razananniyar tsawa ya buga mata wanda yasa tayi zumbur ta mike tsaye har hantar cikinta na kad’awa ta kwa’be masa fuska tana kallonsa, da yatsansa ya nuna mata hanyar bayi simi simi ta juya tana d’aga ka’fafunta da kyar dan kwata kwata bata ga al’amun wasa atattare dashi ba a yadda take kallonsa zai iya marinta har ma ya had’a da duka yabi tafiyarta da kallo gbdy yanayin tafiyarta ta canza kallo d’aya me hankali zai mata ya fahimci halin da take ciki ,bai d’auke idanunshi ba har sai daya shiga bayi ta bugo kofar da karfi .
numfashi ya sauke ya koma bakin gado ya zauna yana neman layin amminsa suna waya ta fito d’aure da towel tana rawar sanyi ya tashi ya rungumota jikinsa ya zaunar daita a gefensa ta rakube ajikinsa tana karkarwa ya janyo blanket ya lullu’beta tare da yi mata alamar ta kama kanta waya yake sun dade suna waya da amminsa tana sauransu Kuma duk akan maganar abinda za’a yiwa baqinsu masu zuwa neman auren shafiqa ne acikin satin …
Lokacin da suka gama wayar tuni bacci ya d’auke tan ya kwantar daita ya tashi ya d’auko mata wata rigar ya dawo har zai Saka mata ya tuna da magani dan haka ya fita ko second biyu bai yi ba ya dawo rike da roba da gayen magariya yayi adduoi aciki ya shafa mata sannan ya Saka mata kaya ya lullu’beta ya kashe ac d’akin gbdy ya fita daga d’akin zuwa nashi ya kwanta a falonsa akan doguwar kujera.”