KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48

a hankali bugun zuciyarsa ya karu tare da k’ara ware idannunsa akanta sannan ya kara matsota ya cire hannunsa dake rike da ha’barta ya cire hanky mai shegen kyau da kamshi daga aljihun wandonsa ya kai fuskarta ya soma goge mata fuska dake kwararar da ruwan hawayen dalilin tsaronsu , kuma har lokacin idanunshi na kan dukiyar fulaninta ya kasa daukesu duk da abinda yake son yi kenan amman ya kasa, rigar baccin dake jikinta sun mata maseefar kyau bayan bayyanar da surar jikinta da suka yi .

A tsanake tanweer ta fahimci inda yake kallo ajikinta ya d’ago idanunshi ido cikin ido suke kallon juna a hankali ya soma ko’karin matsawa daga gefenta saboda ganin irin mugun kallon da take binshi da shi mai ɗauke da zargi iri iri , cikin rashin sa’a itama tana ko’karin da’uke kanta dan gani take kamar tab’atazaiyi, hannunsa ya tab’i qirjinta batare da yayi niyyar aikata hakan ba sai dan ƙoƙarin saisaita kanshi , cike da takaici da zafin nama tattare da bakinciki tanweer ta da’ukeshi da wani gigitaccen marin da bai san sanda yayi mutuwar tsaye agurin rike da gefen fuskarshi yana kallonta cike da tsananin mamaki lokaci daya ranshi yayi mugun baci ,take zuciyar shi ta shiga bugawa da sauri sauri wani duhu ne ya gilma cikin kwayar idanunshi yana jin wani tuttukin bakincikin da takaici mai tattare da “bacin rai..

“What?!”. Anas dake tsaye a bakin k’ofar dakin ya furta a razane jin saukar marin yasa ya lek’o da sauri abunda idanunsa suka gane masa ne yasa ya karasa shigowa dakin a daidai lokacin da tanwer ke magana cikin siriryar muryarta “How dare a crimsnal like you touch me! Waye kai dame kake tak’ama har da zaka taba’ni da wannan kazamamm han har barawo kamarka ya taka matsayin taba ji irin nawa ….”.?tayi masa tambayar rude cike da tsantsar tsoro …

“Barta!” Jaguwa ya fad’a da karfi jijiyoyin kanshi na mikewa haɗe da tare hannun Anas wanda sai lokacin ta lura da isowarsa gurin . “Amma bo…”nace ka fita!” wannan lokacin sound d’inshi da k’arfin gaske ya fito wanda dukkansu sai da suka tsorata bama ita da tayi marin ba , ganin yanayinsa yasa Anas saurin fitowa ya bar da’kin tare da ja musu ko’far da karfi ransa a bace “lallai kin dibo ruwan dafa kanki Anas ya furta Hakan a Fili yana sauke numfashi …

Da baya jaguwa yayi taku biyu ya zauna a gefen bed d’inta batare daya sake furta komai ba gaba d’aya jikinta wani irin kada’wa yake saboda tsabar tsoro da fargabar abinda zai mata a yanzu, dan a kallon da take masa take hango tashin hankali iri iri attare dashi wanda da wuya ya barta haka batare daya ɗauki wani mataki akanta ba ,dan haka ta yanke shawarar barin dakin tun kafin ya mike yasa bindiga ya harbeta , ta juya hankalinta a matukar tashe tun kafin tayi hanzari barin dakin taji sautin murmushinsa a bayanta , tayi saurin juyawa tana kallonsa a rud’e , a hankali sautin murmushin ya sake hawa yana k’ara sound yana zamewa daga saman gadon zuwa kasan tays yayi kyakkywan mazauni a k’asa yana murmushin mugunta wanda duk sanda yayi haka mutun ya kuka da kanshi .

Mamakinsa ne ya kama Tanweer dan ta gama tsorata dashi gaba daya zufa ne ke tsatsafo mata tun daga tsintsiyar kafafunta har zuwa tsakiyar kanta , banda hadiyar yawun wahala a mak’ogoronta daya gama bushewa babu abunda take tana k’ara binshi da manyan idannunta.

“Meke damun Boss?” Jabir dake tsaye gaban minister da bindiga ya tambaya yana kallon Anas wanda ke cizan lip’s d’insa yana murmushi da girgiza kai “tambayarka fa nayi malam kamin shiru meke faruwa da boss? ” Jabir ya sake fad’a yana kallon Anas wanda yanzu sautin dariyarsa ke fita da dan karfi a dalilin dariyar da jaguwa yake wanda shi yasan karshen dariyar bala’in ne ga yarinyar .
“Mtsw, wai kai me yasa kake haka ne?” wannan yawa ne fa”.
Girgiza kai Anas yayi. “Ko na fad’a maka abinda ke faruwa a dakin yanzu ba gane komai zaka yi ba so inaga ka bari in mun ware gida kaji komai”ya karashe maganar tare da komawa jikin kofar ya k’ara kasa kunnensa jin muryar Jaguwa shiru tamkar babu wasu halitta acikin d’akin yasa ya dawo yana dariyar mugunta .

“Dan girman Allah karku taba’mana yarinya kome kuke so ku ɗauka minister yayi magana a firgice daga inda yake durkushe …”. gyara bindigar jabir yayi da sauri jin karar bindiga a saman kanshi yasa yayi shiru jikinsa banda b’ari ba abinda yake saboda tsoron abinda zai faru da Tanweer d’insa.

Haj zainab ta dan d’ago ta kalli yan aikinta da’aka samu nasarar fito dasu daga dakunan su , sannan ta kalli sauran yan fashin dake tsaye kamar dakarun lahira rike da bindigu suna huci tasan jira kawai suke abasu umarnin harbin suyi kaca kaca da gidan , fuskarta cike da hawaye idanunta sun kada sunyi jazir tunda Allah ya halicceta bata taɓa ido biyu da yan fashi ba sai yau ganin zasu hada ido da jabir tayi saurin sunkuyar da kanta kasa ta shiga karanto duk addu’ar data zo bakinta da niyyar Allah ya kubutar da tilo diyarta daga sharrin su , a hankali take furta kalmar innalillahi wa inna ilaihi rajiun tana sake dukar da kanta a kan tays hawaye na gangaro mata ..

Tashi yayi a hankali daga inda yake tare da haɗe rai tamkar wanda aka aikowa da mala’ikan mutuwa sam bazakace shine mutumin da ya gama murmushin yanzu ba , ya soma taku yana nufo saitin da take tsaye , ganin yana yowa gunta yasa ta soma ja da baya, hakan bai hana Jaguwa cigaba da takowa ba itama bata fasa yin baya ba har sai da taci karo da bangon taja wani irin numfashi me nuni da tsananin tsoro ta sauke tare da waro idannunta waje tana kallonsa a tsorace .

Yana gama karasowa gurinta ya haɗeta da jikinsa wani irin zirrrrrrrrr yaji a gabadaya ilahirin jikinsa mai kama da shocking , saurin runtse idannunta tayi bakinta da jikinta na wani irin rawa sai yanzu nadamar abinda ta aikata ya shigeta, tsoro da matsanancin firgici jaguwa ya hango a tare daita bai yi mamaki ba dan yasan dole yanayinsa ya tsoratar daita muryarta na rawa tace “K…ka…kayi hakuri dan Allah karka min komai karka yi rapping dina ta k’arasa maganar cike da tsoro “.

Shiru yayi yana kallon yadda take motsa ‘yan tsiraran lips dinta masu matukar sha’awa Kallonta kawai jaguwa yake yana tunanin abinda zai mata wanda zai sa ya hucen abinda tayi masa ba zai iya yafe marin daya sha ba “Please let me go…”ta sake magana cikin yanayin tsoro…

Murmushin mugunta yayi me sauti wanda hakan yasa tayi saurin kamkame jikinta guri d’aya, taku daya yayi ya janye hannunsa d’aya daya tokare a jikin bangon yana cigaba da murmusawa, ganin haka yasa tayi yunk’urin barin gun bata kai ga taku d’aya ba ya fixgota da karfin gaske ya maidaita jikin bangon ya kafeta da idanunshi , ta rufe idonta a matukar tsorace musamman ganin yadda ya d’ago hannu kamar zai sauke mata mare.

Har lokacin mamakinta yake da ganin irin courage d’inta da har ta iya d’aga hannu ta mareshi. “You dare slapped Jaguwa?”. Ya faɗa yana kallonta cikin low voice d’insa me dad’in saurara wanda ita kanta Tanweer saida ta kasa jurewa ta bud’e idannunta rassss “zanso naga courage d’inki fiyye da hakan saboda kece Mace ta farko bayan mahaifiyata data taɓa lafiyar fuskarta, ke hatta acikin jinsin maza ba’a samu wanda ya tab’a koda shafa fuskata ba bare Mari sai ke, yayi maganar yana nunata da yatsansa “tabbas kina da courage and I must see it and I must congratulates for it, well done……..
Ya k’arasa maganar yana ko’karin kai lips d’insa Kan nata, da sauri ta d’auke kanta gefe, murmushi Jaguwa ya Kuma yi me sauti ,nasan abinda kika tsana a yanzu bai wuce taɓa lafiyar jikinki ko rapping dinki ba saboda shine kalmar da tafi daga miki hankali da ganina banta rapping din diyar kowa ba, ban taba muamula da diyar kowa ba batare da amincewarta ba sai dai lallai zan aikata hakan dake…….
ya tsaya yana Kallonta na wasu seconni sannan ya furzar da iska mai zafi “zan aikata son raina dake sai nayi kaca kaca dake ta yadda bazaki sake moruwa ba bare ki mari mutun kamar ni yana gama fadar haka ya fincikota yayi falon yayi wurgi daita a tsakiyar parlou’n sannan yayi taku daya biyu ya zauna a mazauninsa, ta durkushe a gigice tana kallon iyayenta ta kasan idanunta kafin daga baya ta karaso kusa da momynta ” umarnin juyawa jaguwa ya bawasu Anas take suka bi umarninsa ,ya maida idanunshi a kanta “minti goma na baki ki shiga ki d’aura min lafiyayyen abinci tun a gidan uwarki da ubanki zan soma baki pushiment kafin nayi mai gabadaya dake , kin tashi tayi tana sake makalewa ajikin mahaifiyarta wani irin razananniyar tsawa ya buga mata “ki tashi kiyi abinda na sakaki kafin nasa a tarwatsa kwakwaluwar wannan ya nuna minister dake durkushe “
tashi tanwer kiyi masa abinda ya bukata Hannunta ta shiga girgizawa momy alamun baza iya ba, gani tayi Anas ya juyo a fusace yayi kan mahaifinta da bindiga “ka tsaya zanyi dan Allah karka kashe min abbana zanyi komai duk abinda kuka ce zanyi ta mike jikinta na rawa tayi hanyar kitchen tana waiwayen bayanta runtse idanu jaguwa yayi zuciyarsa na zafi ..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button