KUSKUREN BAYA 1 TO 48

Pretty ta sheke da wata mahaukaciyar dariya tana dubanta , jaguwa kuwa har lokacin duban tanweer yake cike da Jin haushin abinda tayi masa , a natse ya mike zuciyarsa na suya ya riko tsintsiyar hannunta ya soma tafiya daita “baki Isa ki bata min moon din ba Ina bukatar naci mace Kuma dole naci ko dan Kinga Ina raga miki ? “ni agurina sun fiyye min ke sau dubu tunda zan kusancesu yadda nake so batare da Jin haushi ko rashin kunya ba wad’an ko cewa nayi su kashe mutun zasu bi umarnina kuma wallahi idan baki bini a sannu ba sai kinyi kuka da idanunki bai tsaya koina ba sai a d’akin daya sauketa yayi wurgi daita “ki daina takamar banza domin baki da wani mahimmanci a gareni da kike ikirari su bar gidan nan naki ne ? Tayi shiru tana kallonsa qirjinta na dokawa “ko akwai kwadala ko kwayar bulo na ubanki aciki da kike cewa mata bazasu shigo ba ? dan Isa har kina fad’ar sai sun fita sun bar gidan Nan ” still shiru tayi hawaye na zuba mata shima shiru yayi yana kallon kwayar idanunta nan Kuma zuciyarsa tayi rauni sam bai ji dadin abubuwan da yayi mata ba a daren ba amman ya zai yi duk bakinta ne ya janyo mata ?
” yayi ne dan yana son ya nuna mata iyakarta ne da jikinta da take takama dashi , kuma kar ta d’auka yana sonta ne dan shi kyawun mace baya rud’arsa Kuma baya d’aga masa hankali.
dan shi mata ke bi suna kuka tunda ya had’u da pretty yau shine karon na farko daya kirata a wayarsa kullum itace ke hauka akansa dan ya quntata mata ne yasa ya kirata yau Kuma idan da hali ma a gabanta zai kwanta daita ta hadiye zuciya ta mutu dan yasan tana mugun sonshi daman Kuma shi haka yake.
mace ma tana kuka akanshi Ina ga ita da babu abinda bai ta’ba ba ajikinta ba ,ya murza dukiyar fulaninta ya kusanceta duk da bata cikin hayyacinta amman yasan dole zata ji fellings akanshi a haka ma kenan Ina ga tana cikin hayyacinta da kuka zata dinga masa ya aureta . tsaki yaja kana yace “Yana da kyau ki gane kyawunki bazai ta’ba rud’ata ba dan hk ki shiga hankalinki ,ki tsaya iya matsayinki idan kika qara min shishigi na rantse da Allah sai naci ubanki Kuma dan Allah ki bari naga kafarki a falo madadin nayi having sex dasu dake zan kwana Ina yi idan kince karya ne go a head yana gama fad’ar hk ya fita daga d’akin.”
zubewa tayi akan bed tana wani irin kuka shi kuwa yana dawowa falon kudi masu yawa ya mikawa pretty ya sallamesu da kawayenta ta kwa’be fuska “haba jaguwa ya zaka min haka nifa gaskiya a bukace nake da Kai mun kwana biyu bamu hadu ba “raina a ‘ bace yake bazan iya komai ba ya fad’a tare da juya wa ya barsu nan , kwa’be baki sukayi sannan kowacce ta d’auki jakarta ta rataya suka fito”,gskiya gayen dan wulakanci ne nifa gbdy na kwadaitu dashi dan yadda kika bamu labarin dadinsa har Allah Allah na dingayi mu had’e “uhm ai bakisan halin jaguwa bane rowar balai ne dashi amman bafa rowar kudi ba rowar jijiyarsa idan bai so ba komai zakayi bazai ci ba amman idan yaso zaki san kin hadu da nmjn duniya ,Inda kikasan an zauna an koya masa yadda zai ci mace ne ya iya bin mace lungu lungu sako Sako bare ya dauraki a saman jijiyarsa uhmmmm Abu sai Wanda ya dandana ” kawai muje mayi maleji da wasu “wayyo Allah wallahi naso naji wannan dadin suna tafe suna maganarsa har suka k’araso bakin jection Inda zasu shiga mota .”
****”
Washegari da misalin karfe biyu na rana IPO na zaune sai ga anas ya fito d’aga cikin part dinsu Kai tsaye boy’s quarter ya nufa ,ya bisa da kallo kafin a hankali ya tashi yabi hanyar daya bi adaidai lokacin anas ya shiga wani d’aki daya lura suna yawon shiga ,Kuma babu shamaki ga kowannensu suna shiga Kai tsaye, Kuma kowannensu nada extra key a hannunsa dayazo budewa yake yana Jin alamun anas na ƙoƙarin fitowa yayi saurin ja da baya ya boye yana sauke naunayen ajiyar zuciya cikin sauri anas yaxo ya wucesa yana ƙoƙarin saka key abayan wandonsa aka kirashi a waya , cikin tsautsayi key din da yake k’okarin turawa byn wandonsa ya fadi ya wuce yana amsa wayar .ya wuce da kamar minti biyar IPO ya fito daga maboyarsa ya tsugunna ya d’auki key ” da alamun zamana ya kusan karewa a gidan tun bai yi kwanakin da aka bashi ba ya fad’a a cikin zuciyarsa , cikin sauri ya k’arasa ya bud’e kofar ya tsaya yana kallon cikin d’akin kafin daga baya ya shiga ,
d’akin duhu dan ko tafin hannunka baka gani duk da kasancewar safiya ce
a hankali ya Ciro wayarsa ya qunna wuta haske ya gauraye d’akin nan yaci karo da fuskokin mutane kala dabam dabam fuskokin sunfi guda dari uku zube a kasa .
Cike da rawar jiki ya k’arasa sosai yana kallonsu d’aya byn daya kafin daga baya ya d’auki d’aya yana dubawa domin bambamcewa “shin na mutane ko kuwa akasin haka ?ya tambayi Kansa dan bashi da maraba dana mutane har gashin Kai da kunne da Ido komai na bil adama ne, sai dai a kallon kurrilla da yake wa fuskokin ya fahimci na roba ne ga dukkani alamun dashi suke badda kama gurin fashi .
da sauri ya d’auki d’aya ya boye acikin rigarsa ya fito ya kulle kofar yayi wulle da keyn a Inda ya d’auka dan kar su nema basu gani ba suce zasuyi binciki idan sun gani kuwa babu wani bincike da zasuyi .”
yana komawa d’akinsa ya kira number dcp yana d’auka yace “hello sir “yauwa Ina jinka ,yalla’bai na samu wani abu daya shafesu nan dai yayi masa bayanin komai akan fuskar daya gani “karka damu ka cigaba da bibiyarsu ,yanzu wani mataki zamu dauka kenan ? “Okay kasan yadda zaka fito mu had’u a water park gobe ko zuwa jibi Ka bani fuskarsa mu gani ko irin zanen da muke dashi ne “. “shikenan yalla’bai zan san yadda nayi fito gobe sukayi sallama” washegari suka had’u da ipo sun tautauna mahimmam abubuwa masu mahimmanci a Inda suka ajiya zasu tunkarin gidan jaguwa a ranar goma shabiyar ga watan march “kafin kuzo ku tabbatar da Kun tsara komai yadda ya dace, “karka damu da shirinmu zamu zo suka mikawa juna hannu sannan suka rabu ” .