KUSKUREN BAYA 1 TO 48

bai dawo d’aki inda tanwer take ba sai wajen karfe d’aya da rabi na dare lokacin tuni tanweer tayi bacci a kasa tare da kankame jikinta guri d’aya saboda karfin ac d’akin yayi mata yawa , ya karasa ya tsugunna gabanta yana karewa jikinta kallo yana tunanin maganganun baba , ganinta yanzu kwance a gabansa yaji kamar ya amince da maganarsa sai dai take zuciyarsa ta dakatar da wannan tunanin dan haka yayi saurin kawar da maganar ya tsaida kwayar idanunshi akan fuskarta da tayi jawur alamun taci kuka .
a hankali ya Kai hannunsa yana shafa gefen fuskarta cike da tausayawa zafi yaji ya ratsa tafin hannunsa amman hakan bai hanashi Jin sanyi dadi a sansar jikinsa ba ,duk sanda zai kasance daita ya dinga jin irin wannan yanayin kenan ,ba ko wani irin yanayi bane illa kasala da tsananin sha’awarta haka zai dinga jin Kamar ana masa wanka da ruwan sanyi .”
Kallon fuskata ya cigaba dayi yana shafawa har zuwa kan tudun dukiyar fulaninta da suka dan bulluko ta saman rigarta wani irin zirrrrr yaji a gbdy ilahirin jikinsa kafin kace me jijiyarsa ta shiga harbawa da sauri sauri.
numfashi ya fesar yana jin kamar ya cire mata kayan jikinta ya soma sarrafasu “a hankali ya Kai hannunwansa zai ɗauketa firgigib ta bud’e idanunta ta watsa masa runannun idanunta tana sake kamkame jikinta waje d’aya ya matso sosai kmr zai shige jikinta tare da Kai bakinsa daidai saitin kunnenta ya kira sunanta cikin sanyayyiyar muryarshi mai tsananin kashe jiki da tsuma zuciya “tanweer !
Shiru tayi taki amsawa “idan bazaki bari na d’aukeki na kwantar dake ba ki tashi kije ki kwanta kar sanyi yayi miki illa ” bata ce masa komai ba har sanda ta mike ta zauna shima ya matso kusa daita ya zauna yana shafa wuyanta zafi ne har lokacin ya sake ratsa tafin hannunsa yace ” baki da lafiya ne ? sai da ta d’auki second biyar sannan tace ” eh ! Ina dan jin zazzabi ne ,”sannu ya fad’a yana sake shafa gefen fuskarta “yauwa ta fad’a a sanyaye tana mai tsura masa Ido sai taga gbdy yanayinsa ya canza ba kamar da da yake mata Komai da gadara ba tausayinta ko tausayin Kansa ne ya maidashi haka bata sani ba .”
hakan ta dinga ji tausayinsa a ranta ya d’aukarwa Kansa muguwar rayuwa ,Allah ka shiryesa idan yana da rabon shiriya ta fad’a acikin ranta har karfe biyu ta buga jikinta da zuciyarta sunki saurara mata akanshi , tana son barin gidan tana tunanin matsayar soyayyarta agurinsa ” Ina ma bashi da ta’bo komai da tabbas kowa zai tayata murna samun nagartaccen miji irinsa ya matso kusa daita sosai yana sake furta mata Sannu “nayi magana da mahaifinki zamu had’u dashi a gidan man royal stream gobe ” tana jinsa amman taki cewa uffan ,ya kamo yatsun hannunta cikin nasa yana kallo farcenta masu kyau sai sheki suke a natse ya ɗauketa cak ya rungumeta tsam ajikinsa yana cigaba da kallon kyakkyawar fuskarta “zaki tafi gobe ki barni ?
ta lumshe masa idanunta alamun “eh! bai sake cewa komai ba haka bai sauketa akoina ba sai a tsakiyar gadonsa ya kwantar daita ya mata runfa da faffadan qirjinsa ya canza wutar d’akin zuwa mara haske yana mai lumshe idanunshi.”
numfashi me zafi ta fesar qirjinta na sama da kasa a hankali ta Kai hannunta tana shafa sajen dake kwance a fuskarsa zuwa dogon hancinsa “zan tafi na barka me zaka bani wanda zan dinga tunawa da Kai ? ya bud’e idanunshi daya lumshe ya watsa cikin nata batare da yace mata Komai ba ,ya matso kusa daita sosai har tana Jin yadda qirjinsa ke bugawa fat fat kmr zai fasa qirjinsa ya fito, ya kwanta gefenta yana kallonta itama ta juyo suna fuskantar juna.
ya kamo yatsun hannunta ya jefa cikin bakinsa yana tsotsa a hankali yana cigaba da kallon kyakkyawar fuskarta acikin haske da bai gama haskake d’akin ba.
kallon juna suke cikin yanayi na tsananin soyayyar juna da buqatuwa da juna, sosai zuciyoyinsu ke bugawa da sauri sauri saboda yanayin da suke ji a sansar jikinsu “na tambayeka kayi shiru , shirunka na nufin baka bukatar na samu komai daga gareka ? ta fad’a tana shigewa jikinsa still bai ce mata komai ba ya janyo bargo mai taushi ya lullubesu acikin bargon ma suna manne da juna Kamar zasuyiwa juna numfashi .
sosai ta shige jikinsa “Adnan ……!
ta kira sunansa cikin kasalalliyar muryarta wani iri yaji a dalilin yadda ta Kira sunansa gbdy ta kashe masa jiki wani Abu yaji suna yawo a sansar jikinsa tun daga tsakiyar kansa har zuwa yatsun ka’fafunsa da kan jijiyarsa wanda bai taba ji akan kowacce mace ba sai akanta .
“Adnan kace min wani abu mana ka fada min abinda zaka bani wanda zai dinga debe min kewarka idan na tafi ” still dai shirunsa ne ya biyo baya ta numfasa “, ni idan bazaka bani ba ka fad’a min abinda zan baka Wanda zaka dinga tunawa dani ,nayi alkwarin komai kace zanyi maka shi acikin a daren nan .”
Lumshe idanunshi yayi yana me sake shigewa jikinta yayinda jijiyarsa Ke sake shiga cikin garari da kaiwa kololuwar bukata da kyar ya fixgo magana ” bana bukatar komai iya soyayyar da kika nuna min ma ta Isa “To ni me yasa baka sona alhalin kasan Ina sonka ? dan Allah Adnan ka soni kuma kar ka manta dani, dan ni Ina sonka da gaskiya ,ka rikeni aranka.
” ka rabani da abu me mahimmancin amman still zuciyata na sonka ban san wani irin so nake maka ba wallahi idan ka manta dani zan iya mutuwa dan bazan juri zama a duniyar nan babu Kai ba .
“wallahi Adnan tunda nake ban taba gani mutumin da ya shiga zuciyata farar daya kamarka ba, Adnan ka sace zuciyata da komai nawa dan Allah Adnan ka bani dama na shigo rayuwarka domin na canzaka sannan na zama abokin rayuwarka .”
Shi dai jaguwa jinta kawai yake yi har ta gama zubanta shi bai ce kala ba “adnan nasan kana jina ka shareni “Dan Allah ka min magana ko naji sanyi azuciyata I love you more than anything in this world ba karamin dadin kalamanta yaji ba sai dai yaki furta komai .
“don girman Allah ad …..” a sukwane ya toshe mata baki da bakinsa hannunsa Kuma ya hau shafa mata sansar jiki dashi sai daya tsotse mata baki tass sannan ya zare bakinsa yana cewa “bazan manta dake ba arayuwata , zanyi k’okari na dinga tunaninki sau biyu a rana ya fad’a cike da zolaya yana jan karan hancinta “.
“sau biyu kawai ?tayi mgnr a shagwa’be tana dukan qirjinsa ya kamkameta tsam ajikinsa yana busa mata numfashinsa “shikenan zan dinga tunaki akai akai , zanyi kewarki sosai .
dadin maganarsa ta sake narkar mata da zuciya , ta kai yatsun hannunnta tana yawo dasu akan fuskarsa tana jin tmkr su hade su zama abu guda .
Yayinda shi kuma ya kai hannunsa qirjinta yana mata tafiyar tsutsa yana ciza lips dinsa na kasa “taya ma zan iya mantaki a rayuwata ?yayi maganar a kasan ransa” kin jiyar Dani dadin da ban ta’ba ji ajikin kowacce mace ba ,Kuma nayi Imani bazan sake ji ba in ba Ina tare dake ba” ya kamkameta sosai ajikinsa kmr zai rabata gida biyu yana shafa ta yana Jin wani maganadisu sonta na shigarsa, yaji sha’awarsa data tafi tana Shirin dawowa gashi bazai iya aikata komai daita ba .
ya birkitota saman qirjinsa ta kwanta a saman lafiyayyen qirjinsa tana sakin numfashi “washhhh.. ! cike da shagwa’ba tace “ka Aure ni please” shiru yayi yana faman shafa bayanta “please Adnan ka daina wannan sa’anar ka aureni sam sana’ar nan bata dace da Kai ba “naji zanyi tunani akansa” “batun auren fa ka fad’a min zaka aureni ko bazakayi ba ? “surayya !
ya kira sunanta muryarsa a kasalance ta shige masa sosai batare data amsa ba, bata ta’ba jin wanda ya iya Kiran ainihin sunanta ba kamarsa “bazan iya abinda kike bukata ba a halin yanzu da zuciyata take cikin garari da tashin hankali Kiran da kikaga na fita na amsa Kiran ammina ne wai ta samar min matar da zan aura Kuma yarinyar ta kasance diyya ce ga kanin mahaifina uwa d’aya Uba daya wani sati zatazo daga Maiduguri a cewar ammina mu fahimci juna babu karya a tsakanina dake idan akwai macen data Fi dace wa na aura kece tunda ni ne silar rabaki da budurcinki .
” tun daya soma mgn qirjinta ke bugawa har yana ji anashi qirjin wani kishinsa ne taji ya caki kahon zuciyarta zuciyarta na matukar zafi ta zabura zata mike daga jikinsa ya rike kugunta gam yana cewa “Ina zuwa ?
“zanje na kwanta bacci nake ji “ai babu bacci da zakiyi yau kwana zamuyi a haka ya maidaita yadda take yana cewa “wai tanweer me zakiyi dani da kike sona haka sam diyar minister kmrki bata dace da mutun Irina ba ? “Kaine kake ganin rashin dacewar amman duk wani dacewar aure yana bayan namu”.
“to shikenan zanyi confused din ammina ta amince na aureki amman fa ba dan Ina sonki ba zan aureki ne saboda na amshi budurcinki sannan bazan iya barin sana’ata ba idan ki shirya rayuwa da danfashin fine idan baki shirya ba kiyi kokarin ki cire soyayyarsa ki huta “.