KUSKUREN BAYA

KUSKUREN BAYA 1 TO 48

Shiru tayi tana sauraronsa  har ya dasa Aya sannan tace ” ni Kuma kaga duk son da nake maka bazan iya rayuwar aure da Kai da wannan sana’ar taka ba “
ya Kai bakinsa cikin kunnenta ya kafa yana mata wani irin sucking me fidda mutun haiyacinsa , gbdy tsigar jikinta suka shiga mikewa ,byn ya sha ya zarce da busa mata iskar bakinsa “kenan baki Sona? soyayyar iya baki ce kawai , soyayyar karya kike min domin kuwa idan soyayyar gaskiya ce zaki soni da kowani  irin sana’a nake yi “.
ta girgiza masa Kai “wannan ba itace  soyayya ba muddin son gaskiya ne to ya zama dole naki wannan sana’ar  , kana son ka ciyar dani da  haram ni da yaranmu ?yana Jinta yayi shiru “ya kamata ka natsu kayi tunani sosai wallahi qauna ce tasa nake kin  wannan sana’ar taka  ta k’arasa maganar tana secuzing din jikinsa ta hanyar mutsu mutsu, kasa rike Kansa yayi ya zare rigarta ya damki dukiyar fulaninta ya fara tsotsar Kan nipples dinta  kmr wani mayunwanci zaki ,duk da ta tafi duniyar sama amman sai ta saka masa kuka tana fad’in “adnan ka barni bana son wani abu ya sake shiga tsakaninmu Zina haramu ne ka fini sani “tabbas yasan hakan haramu ne Amman ita dince dabam take acikin mata ya dade yana sarrafa albakartun qirjinta tanwer tana  jinshi  tana amsar sakoninsa yayinda  shi km ya cigaba   budurinsa sai daya gaji dan kansa sannan   yayi dif ya kyaleta yana maida ajiyar zuciya sai dai ya janyota  jikinsa sosai   ya  kamkameta ajikinsa kamr za’a kwace masa ita a hankali bacci ya d’aukesu tana jikinsa  .”

***””
Washegari Jaguwa zaune sanye da riga t shirt da bakin wondo trouser a d’akinsa kayan jikinsa sun balain yi masa kyau  sun haska fatar jikinsa yayi shiru yana fuskantar tanweer dake sanye cikin doguwar riga  data Saka  tun jiya dan ko wanka batayi ba shine dai yayi wanka.
kowannensu zuciyarsa cike take da fargaban rabuwa da juna suna kallon juna ko kifta idanu basa yi , farinciki ne fal a zuciyar tanweer zata gida sai dai kuma wani bangaren na zuciyarta na alhinin rabuwa dashi bangarensa Shima haka ne zuciyarsa cike take da jimamin rabuwa daita yana Jin kamar ya fasa maidaita yabi umarnin baba  suna cikin wannan halin anas ya turo kofar d’akin ya shigo bakinsa d’auke da sallama sam Basu ji motsin shigowarsa ba sai tsayuwarsa akansu sukaji a tare suka d’ago suna dubansa tanweer tayi kasa da kanta sosai taji kunyar ganinsa saboda yasan komai daya faru a tsakaninsu .
shi Kuma jaguwa ya tsurawa anas Ido, cike da farinciki anas ya samu guri ya zauna yana cewa “masoya Kun tashi Lafiya ?”amsarka  ya tafi gurin  koyon sallama zaka wani shigowa mutane babu sallama”
anas ya kwashe da dariya “ai baka cikin haiyacinka Taya zaka San nayi sallama ko banyi ba?idan Kai bakaji ba nasan tanweer taji ko ba haka ba ? yayi mgnr yana dubanta bata ce Komai ba ta sukunyar da kanta Kasa .
“tsaki jaguwa yaja “Kai dai kana son damuwa yanzu me ya shigo da Kai ?idan wani Abu kake bukata ka dauka ka kama gabanka “bana bukatar komai Kuma bazan fita ba zan zauna na cigaba da kallon masoya “oh my goodness anas kana da damuwa ya fada acikin ransa tanweer ta bud’e baki da kyar ta gaishesa “Ina kwana ?”Lafiya lau our tanweer ya hakuri da wannan sarkin zuci…..”? saurin katse maganarsa yayi sakamakon take masa kafa da jaguwa yayi  da kargi har sai daya saki qara  ya waigo da sauri inda jaguwa yake zaune  suka hada idanu dashi , jaguwa ya sakar masa katuwar harara yana cewa “our tanwer kai da suwa kenan ?anas yayi saurin cewa “kai kadai “.
“No ka dai gyara maganarka.
“me kake son nace ?nace tamu kace a’a nace taka shim ban tsira ba “ta iyayenta ce karka sake cewa tamu okay ya k’arasa mgnr yana dauke kafarsa ya fuskanci tan .

shiru dukkaninsu sukayi  anas ya zuba tagumi  yana kallon yadda jaguwa ke kallonta  , kowani motsi tayi idanunshi na kanta ,ta mike zata fita ta basu guri da sauri  ya riko tsintsiyar hannunta ya dawo daita “Ina zuwa  ? zani daki na gyara “ki zauna zan sa ayi komai ta koma ta zauna tare da yin shiru ya zuba mata Ido yana Jin wani iri a gabad’aya ilahirin jikinsa “wannan kallon fa kamar zaka cinye yarinyar mutane ayi magana kace ga zance ga magana anas ya fad’a cike da zolaya …” Kallonsa kawai jaguwa yayi yana  girgiza Kai tare da yi masa alamar ya bar d’akin murmushin gefen baki anas ya sakar masa yana sake bajewa akan kujera alamun babu inda zashi .
daga tanweer har anas suka zubawa jaguwa Ido suna kallonsa anas ya bude baki zai sake magana jaguwa ya d’aga masa hannu “dan Allah malam ka tashi ka wuce na sallameka “kasan Allah babu Inda zani sai naga damar fita zan fita kama bari kaji me zance ka wani katseni “nasan abinda zakace din ne shiyasa kaji nace haka “.
Ya karasa maganar a daidai lokacin da tanweer ta sake mikewa bai Ankara ba sai hangota yayi ta soma tafiya gbdy suka bi bayanta da kallo har ta bar d’akin idanun jaguwa na kanta tafiyarta na matukar Burgesa tana tafiya kamar bata son taka kasa anas ya kwashe da wata  dry yana cewa “mutumina fa ka mugun kamuwa, ka fa shiga cikin wannan fage dayawa baka Isa ka fita ba ” jaguwa ya ja tsaki yana kallon fuskar anas “Kai dai wallahi anyi dan matsala”.
“Nine ma gidan haya  karewar matsalar jaguwa ya mike yana dafa kafadar anas “bazaka gane ba anas duk yadda zan maka bayani ya mike yana kallonsa “ka fad’a min zan gane kasan fa nafi kowa fahimtarka “ka kamu da son yarinyar ko ?girgiza masa Kai yayi alamun a’a “ai fa matsalarka kenan taurin Kai tsiya  yanxu ko abinda ya faru tsakaninka da yarinyar nan  bai sa kaji wata alama ta soyayyarta ba ?”banji komai ba amman ban sani ba ko byn mun rabu, idan na fara Jin wani Abu akanta I will let you know yana gama fad’ar haka ya juya ya soma tafiya anas ya bishi da kallon banza  “dan iska me shegen taurin Kan tsiya kowa ya ganka yasan Inda ka dosa kana cikin soyayya tsundun amman kake wani kauce kauce ka dai bi a hankali wallahi . “
har ya fita ya dawo d’akin sai dai bai shigo ba “babu Inda na dosa sai Inda ammina ta turani “.
“kaji dashi bakin  munafuki kawai , tsabar mugunta kanka ma sai kayiwa murmushi kawai jaguwa yayi ya wuce Kai tsaye d’akin da take ya shiga bakinsa d’auke da sallama ,ta dago idanunta tana motsa bakinta alamun amsa sallama ya kalleta zaune tana tattara  kayan dake baje a dakin  “bana ce karki yi komai ba ?”naga babu Wanda zai yi ne “wa yace miki babu Wanda zaiyi ?ya karasa Inda wata katuwar jakarsa take me ruwan army green ya dawo Inda take zaune ya zauna ya d’auki kayan ya soma nikewa yana Sakawa cikin jakar”bari hada miki kayayyakinki acikin nan”.

ta d’ago idanunta ta zuba masa bai dago ya kalleta ba ya cigaba da abinda yake ,miryarta a sanyaye ta fito “wai wa kake had’awa wadan nan kayan ?
“bakya  so ne”  tayi shiru tana cigaba da kallonsa  “idan kin tafi kin barshi me zanyi dashi ?”ni dai da  ka barshi Ina da Kaya da yawa a gida wasu ma ban taba sakasu ba “wad’an dabam wadan can dabam “sauran minti nawa mu bar gidan nan  ? “kina sona amman kum kina Allah Allah ki rabu dani da wanne zan yarda ? “ka yarda da son da nake maka shine gsky”  ya fesar da numfashi batare daya sake cewa Komai ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192Next page

Leave a Reply

Back to top button