FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Maman najaha bata daddara ba taja tsaki ta jawo mai keke da alredy ya riga ya tsorata yana shirin maida kayan sa dan ya gudu yabar gidan wani jawo sa tay ta tura sa ya fada akan gado

Da wani irin zautaccen salo tafara shafa kan dick dinshi tana ce mishi
Ya kwantar da hanklin sa ba komi najaha bazata ce komi ba da kyar mai keke ya hakura ya yadda musamman jin laushin zagwada zagwadan nonorwata data dora masa akan fuska tana masa wasa dasu tanakai masa har cikin bakinshi
Baisan lokacin da wata jarabbiyar sha’awa ta kara ta so mai ba a zauce ya capke nonowan ya cusa a bakinshi ya fara shamata su tamkar wani zautaccen maye yanayi tana sakar masa nishi mai rikitarwa farjin ta ta kasa na kan ambaliyar ruwa dan ko kadan bataji ta koshi dashi ba..

Jim kadan tajuya tay masa goho,mai keke tunda ya samu shigewa ciki ya dinga caccakarta yana kukan dadi yana wani matse mala malan duwaiwakanta shaf suka mance da wata najaha awaje.

Can Saida ta taji ta koshi tayi daram kafin ta sallame shi bayan ya bata dubu talatin,haka ta rakashi ya fita a gidan da empty cooler abincin sayarwa sabida idanun mutane.

Tana shigowa ta ta cire hijabinta ta yasar a tsakar gida jikinta duk ya hada gumi”najaha najaha ke najaha dan ubanki ki fito nan ubanme ya dawo dake daa zakina shugomin daki gatsau babu sallama kifito nan kisameni..

Najaha datagama cin kukan ta a kitchen dan duk shure shuren su da nishi da gurnani duk ta ji

Jikinta a sanyaye tana tafiya a hankli ta fito
Suna hade ido da mahaifyarta ta cakomo ta ta sharara mata mari..

“Dan ubanki haka na koyamiki?uban me ma ya dawo dake gidan nan?bance miki kizauna a gidan har yamma ba?

Cikin matsancin kuka kuma a tsorace najaha tace”mama yayan wasimé ne fa ya koreni a gidansu,kuma yace karna kara kula wasime wai…wai…wai ai
Wasimen matarshi ne.
Basa bukata korar kare na sukamin

Wani marin taji an kara kifa mata,ta dago ta kalli mamanta data hade rai tace kika ce mene?tabbb bura ubancan…Ai dole ma ya koreki sabida ke banza ce wallh sam bakida wayo,simple abu na baki akan kawai kije kijawo hanklin namiji izuwa gareki amma najaha wai kin kasa?Wawiya kawai jahila yar iska marar kwakwalwa.
wallh da ba a gida na haifeki ba da sai ince canje akamin a asibiti
Ya kike wani abu kamar ke bar yar cikina ba?

To ai gashi nan kinyi asara kinma kanki asara to yanzu shikenan zaki hakura da wasimen kenan bazaki ko kara gwadawa koda zata hkra ta dawo kuyi kawancen ba?

Cikin kuka najaha ta kara warware mata duka labarin komi da ya afku, ita dai maman haryanzu bata amince da zancen wai wasime matar taheer bace,duk a tatsuniyar kule da koki ta daukeshi
…tace wallh karya yake miki,wasa da hanklin ki kawai sokeyi bakinje kin nuna masa kinason da wurwuri tun shi bai fara kyasawa ba? ai maganinki kenan najaha

Maganinki dakikaje kika tona min asiri,yanzu da wani ido kenan zan kalleshi,najaha kin cuceni,a fusace ta jawota tace zo nan dan ubanki saina miki dukan tsiya wanda gobe bazakije kina tona min asirina awani waje ba.

Jawo ta tay har cikin daki ta kulle kofa ta jibgeta iya jibga tana cewa
Nagaji da bada jikina wa maza awaje dominki ai kingani yau da idonki saida mahmuda yacini akan gadona sabida in samo miki kudin komawa makarnta

najaha ina nan ina wahalda kaina akanki amma ke ce zakina wasa watsamin kasa a ido kina tona min asirina awaje don duniya su zageni? Toh wallhy baki isa ba…tinda kin zabi hakan shikenan Dani kike zancen, shegiya kawai marar mutunci.

Wani Finciko ta sama tay cikin tsananin jin bakin cikin asarar datay musu na samo kan taheer ranta a matukar dagule cikin masifa tace
Daga yau saiyau kema kisaka aranki cewa zaki soma harka,ina dan ina dauÆ™e miki wahalhalun neman kudi shiyasa kike son ki toxarta ni?duk asarar cin kudin taheer da kikamin bai isheki ba harse kin batamin suna awajenshi?nasan yanxu bazai kara kallona da idon mutunci ba…wallh najaha kin cuceni..yo ko ina da wata hanyar da zan taimaka miki ai yanzu kam ta karemin tunda kinje kingaya masa nice nake kitsa miki komi…kinsa ynxu bazan iya ko hada ido dashi ba…shegiya banza jaka to wllh asararki ce

Kuma wallh kema saikinyi abunda nakeyi domin kiji inda dadi, ko cemiki akayi inajin dadin bawa kowani kare da doki jikina ne?..dan ubanki, mai keke napep fa nabawa jikina kina kallo sabida insamo miki kudin makanta.

Daga yanxu ki shirya
Gobe zan kaiki wajen dillaliya hajara ita zata koya miki komi daga kin dawo Kinxama ready daga nan kece zakina ba maza jikinki kina tara kudi ina daukar dawainiyarki dasu nide nagaji wallh bazan iya ba

Ihu najaha takei tana birgima akasa tana cewa mama dan Allah kiyahakuri kibani dama na karshe zan canja halina..mama wallh ba tona miki asiri nayi ba yayan wasime fa sojane cewa yay zaimin duka zai harbeni, kuma yace in na kara xuwa gidan su zai kamani hardake ya kullemu…mama dan Allah ni bazan iya wani harka ba..kiban dama zan kara kokri ata wani wajen amma bawajensu wasime ba,yayan tan nan fa yana sonta dayawa wallhy inya sake kamani ina mata wani abu halama kasheni zaiyi yahada hardake.

Tsaki farida taja bata wani kulata ba ta wuce fuuu ta shiga wajen wanka tay wankarta tazo ta saka najaha agaba da aikace aikacen gida kamar jaka yau har suka kammala abincin sayarwarsu tana nan tana jefarta da munanan zagi.

A fannin wasimé kuwa lafiyayyen baccinta mai saka nitsuwa ta tika ita kadai a falo,lokcin har an gama tilawar qur’ani a tv an sako cartoon film na tarihin annabawa ana bada labarin tarihin Annabi yousuf A.S..tunda ta bude idonta bata sauko ba gyara kwanciyarta tay tayi wani lumui da kanta akan throw pillows tana kallon tvn abunta.

Jim kadan taji kamar an fara kirar sallahn azahar mikewa tay cikin sauri da tunanin taheer acikin ranta,tuna yace mata da wuri yau zai dawo amma tasan wurinshi is eida 4ock or 4:30pm na yamma daga kai tay ta kalli agogo taga karfe 1 ne da dan sauran lokaci

Dakinta ta nufa ta watsa ruwa sama sama snn tay alwala tazo ta gabatar da sallah jin zuciyarta na mata nauyi nauyi yasata ta zauna awajen ta dauko qur’ani ta bude dede suratul zumar ta fara bitan sa acikin nitsuwa,besides daga yau din nan baifi saura kwana hudu ya rage musu su koma makarnta ba,sabida tsallaken ajin da aka mata yasa wann karon zata shiga sss1 tare da seniors dinta.

Murnan hakan takeji aranta sabida a fannin seniors kusan komin su daban Ne kama daga kan dinkin uniform din schl wanda yakasance riga da wando ne da karamin hijabi,ba pinafor ba,da cardigan dinsu mai button mai dauke da sunayensu ajiki,da hadadden takalmin su black cover shoes,kai hatta kalar uniform din islamiyarsu yakan tashi daga green ne ya koma dark green color kuma a fannin seniors kusan dolene kowacce daliba mace tana saka nikabi.
She is infact over excited tunma bata ganta a matsayin senior girl ba.

Ta dade awajen tana karatun ta harta kammala bata dena tunanin yadda komawa makarnta zai kasance mata ba.

Tasan dolene ta zage damtse tana farkawa tun kafin asubahi dontana kammala ayyukan gidan akan lokaci tunda dai harda abincin schll zatanayi makanta…

sashen seniors a islamiyar su na wknd da ga karfe tara na safe ne zuwa karfe 6 na yamma, bakamar na junior datay na daga safe zuwa karfe ukun yamma ba..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button