FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ganin wasime bata fito haryanzu ba yasa ya sauke ajiyar zuciya ya juyo kan mahaifyarsa da dan sauri cikin marairace fuska da sautin magiya yace “mum dan Allah na rokeki da kidena fadan kina kishi da ita akaina a fili,mumy whats wrong with u dan Allah?ni gaskiya i don like it,yanzu saikiga yarinyar nan ta saka hakan aranta cos she is stll a girl shiyasa nake cemiki banason irin wann wasan kwata kwata.Mum u have to stop insinuating things kina cewa na kuntata miki sabida inada wata na daban,all this talks karyaje ya zame mana matsala nan gaba.

Baki bude prof tace
Ahhhh aahh kai taheer,
Toh shikenan kuma sai bazan Fada maka abunda ke raina ba?besides ai yama wuce ni tadi kawai nake maka abun ne ai da mamaki,naga shakuwar taku hattayi yawa ne a dan lokaci kalililan…But seriously kasan duk abunda kake so nima shinake so dan haka itama ina sonta..
And she wll be my little ozoza.,bakin sa ya kyabe ahnkli aksalance yace “mum nide ina rokonki pls wasimé batay girman da zaki fara daukarta surkuwanki bafa. I dont want u to scare her with bigs talks gaskiya yarince fa karama

ta kara fashewa da dariya tace eh toh naji yarinyace karama ai kaima sai ka dena kaita cikin dakinka..inba ka dena ba kuwa a kullum a babba zan dinga kallonta.

..shiru yy baice komi ba ya dauke kansa can saiga wasime ta dawo da school flask dinta a hannu tana tahowa kanta na kallon kasa..
Dukan su idanunsu nakanta harta iso
…cikin ladabi da biyayya ta tsuguna kusa da maman shi tace “zan tafi schl”..shafa kanta tay snn ta daga ido ta kalleshi ganin har ya dauki key din motarsa ya tashi ya tsaya, tace ikon Allah taheer ka gani ko?
Nide Haryau matarka inzata min magana yi kawai takeyi banda wani suna kwakkwara abakinta, ko haryanzu bata dauƙeni matsayin uwa bace agunta oho?..taheer ya juya daa fuskan sa a takune da alaman baison jan wani magana,shiru yay sai baice komi ba ya juya ya fita,wasime tana kkrin binshi waje taji an jawo hannun ta,suna hade ido ta nuna mata wajen zama tace zauna,a kusa daf da ita wasime ta zauna a dofane,lokacin bakramin bugawa kirjinta yakeyi ba gabanta na tsananin fadi..

kafadunta ta dafa cikin nuna kulawa da sanyin murya Tace “wasime wai tsorona kikeji ne kam da bazaki saki jikinki dani ba? ko dan kinga bana cika zama daku?toh ai na zanca hali daga yau ina tare da ku babu inda zanje,sai kiy hkri ki sake jikinki dani kinji?Daga yanzu kuma mama zaki dinga cemin, kidena wani kame jikinki dani cos ure part of this family kuma ke fa tamkar amana ce awajena da wajen mijina.

Inkina kin sakewa dani taheer zaice takura miki nakeyi ko ina miki wani abu marar kyau kinga hakan zaisa shi yaji babu dadi.

Duk dama inason dana But this isnt how i want my family to be kinji?

Kidaure Daga yau ni nazamo mamanki ke kuma yata ce nd u can ask me for evrything kinaji ko?…wasime dake jin kanta wani iri iri a sassarfe muryanta na rawa rawa tace insha Allah mama, .zan yi duka abunda kikace..prof tana murmushi ta shafa kanta tace very good my ozoza,..aiyanzu an girma babu kukan za’abi anono ko?murmushi wasime tay ta dan gyada kai batace uffan ba,wanda hakan ya dan faranta ma maman taheer din rai

Tace toh masha Allah i hope we wll build dis famly together,i wll be the queen nd u wll be the princess karkuma in kiraki da ozoza kiki amsawa..

Da yanayin yarinta ta dago tace Amm maa shima wani suna ne?

Tace eh,sunan yaren mijinki ne, mai dadi kuma ya dace dake sosai nidashi zanna kiranki kinji?. Batay musu ba ta gyada tace to tashi muje in rakaki karkiyi latti babu musu wasime ta bi bayanta suka fito har waje atare.

Duk hanklin taheer ba a kwance ba don yagama sanin halayyar maman sa,zai iya yuwa yanzu hakan ma wayon fitowa tay dantaga ficewarsa agidan,yasan da wuya ne ta fahimci cewa wata mace ta shaku dashi bata nuna wann kishin nata ba.

Yana daya daga cikin abunda yasaka bai tabajin sha’awar yin budurwa ba,the moment taga hanklnsa ya koma wani waje saita nuna ta damu.And is just natural abun ajikinta yake sabida bakaramin saka son shi aranta tay ba.

Tunda suka fita a gidan yake takurawa wasime akan ta gaya masa duk abunda mahaifyarshi take gaya mata amma haka taki gaya masa fir
Saidan sama sama da ta tsakura mishi sabida ganin datay masa kamar ya dan damu..

Basu kara maganan ba harsaida aka tashe su a schl ya zo daukrta,basuje gida direct ba ya wuce da ita wajen shan icecream ya siya mata chokolate nd vanilla tanasha.

Suna zaune awajen yafara sha cikinta da hira haryaji wasu abubuwan dayake so yaji,fahimtar da ita ya shigayi a cikin hikaman zancw da dabaran tsara kalma ta yadda zata san cewa mum dinshi is obsessed with him sumhow,so yake wasime ta nitsu ta bita ahankli dan yasan ayanzu data fahimce cewa akwai shakuwa a tsakanin su dolene zata dinga saka mata ido taga koda zata ga wani sauyin hali akan danta dangane da wata ya mace wata rana.

Prof tana matukar tsoro da jin kishi duk wani abunda zai zo ya shiga tsakaninta da danta ko ya rabasu kwata kwata
Musamman ma mace

Da can dai bata damu da alakarsa da wasime ba anma tunda tazo tagansu atare ranar shikenan kuma ta soma kawo wasu tunannuka acikin zuciyarta.

Sabawarsu ya bata mamaki matuka,dan a sanin datay ma taheer ko kula wasime bayay bare harma tagansu cikin wani yanayi tun yanzu tun ba aje koina ba.

She is really scared of loosing her place in his hrt,shikuma a kullum so yake ya dinga fahimtar da ita cewa kowa da nashi space din da kuma kalar matsayi da martaban sa acikin zuciyarsa snn bazai taba aikata mata rashin adalci ba..takan amince da hakan abakinsa amma haryau bata amincewa da kaidin ya mace.

A duk cikin halayyarta wannan ne kawai ta ke kasa iya controlling dinshi yawancin lokaci.

Yau da taheer ya zauna yay kkri wajen cusa ma wasime ra’ayin fahimtar halin mahaifyarsa a kwakwalnta bakaramin tasiri yay wajen kawo zaman lpyarsu ba.

A gidan yanzu prof tafison kullum ta rika kulawa da danta tana masa abinci dakanta kuma tazauna awajen tana kallon sa har yagama ci,duk wani abunda ya shafe shi tafiso ace itace akan gaba wajen sani ba kowa ba.

Wani bin Har mamaki wasime take sha,da irin wannan son datake nuna mishi,sai kuma zuciyarta yace amma toh meyasa takanyi tafyarta ta dade bata dawo domin sa ba?

Ita dai a gidan yanzu tamkar hoto haka ta dawo,sam ba’a barinta tay aikin komi,dan ko wanke takeyi to maman taheer zata zo ta karba tace zatay,ko tana tayata ko tace suyi tare.

Ahaka ahaka har wasime ta fahimce ta sosai,in kaga ta sake sosai da taheer suna soyayyarsu toh sai in sun fita waje ko yakaita makaranta amma yanzu kam basu cika sakewa da junansu kamar da acikin gidan ba

Iya bakin kkri prof tanayi wajen kkrin jan wasime ajiki da hirarrki,saidai ita kanta wasime ta fahimta kawai sonta takeyi don taga danta yana sonta,da kuma tsoron cin amanan ta daya rataya awuyansu.

Haka rayuwar su ya kasance,cikin wani sabuwr yanayi mai wuyar fassarawa.

Professor oyiza farace sosai kamar danta taher,kasancewar ta native of ebira land ata yankin ebira okene ta fito dake kogi state,Asalin sunanta shine “mariam onyeche” she is the doughter of a native palace chief onyeche oziohu adavize.

Mahaifiyarta ta rasu ne a ranar data haifeta so she was raise by a martenal aunt mai suna nafisat isoyiza ometere wanda ta kasance babbar wa ce awajen mahaifyarta ..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button