FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Karshe zamowa tay ta zube a ƙasa ta dinga rolling tana birgima tamkar wanda bakaken aljanu suka shigeta taheer ya rasa abinda yake masa dadi.
Tsugunawa yay kamar maraya daf gareta,Dik wani abunda akey ma mai ciwon asthma saida yay mata amma duk abanza haryanzu ciwon baice wani abu,gabaki daya hanklinsa saida yakai maƙura wajen tashi
Kansa yay matuƙar dorewa duk ya rasa meyakeciki da ita.

Babu kalar salon taimako da baiyi amfani da shi akan wasime ba,karshen ta ma numfashin nata saiya sauya salo ya dawo kamar wani gurnanin mutuwa kawai takeyi.

Ya razana da hakan sosai,a dan tsorace ya dagota ya ajiyeta akan kafarsa ya miÆ™ar da ita,wani luiii yaga tanayi da idon ta tana wani irin whistling tamkar wacce take gaban mala’ikar mutuwar dayazo daukar ranta,taheer yaji kirjinshi na bugawa kwantar da ita yay,shikuma ya kasa zanne ya kasa tsaye sai ziriya yake cikin nazari da damuwar sanin abunda ya kamata yay mata ayanzu.

Bugawa kirjinshi ya dingayi,yayi nan ya kamo can kamar zai yi kuka tsabar tashin hankli.

Acikin gaggawa ya hankara ya dawo ya zauna daf da ita ya jawota jikinshi snn ya hau cire mata jikakkun kayan dake jikinta,komi nata yay jagwab yana kkrin cire kayan ma tana turesa tana yakushinsa tana hargagi mai tsanani

Hawaye haka suka wanke fuskanta sai birgima takey yana kamota tana subucewa ajikinshi.

Da kyar ya samu ya matsota ajikinshi snn ya karasa cire mata rigarta snn ya kyaleta daga ita sai panties ajikin ta,shidin ma ya jiƙe jagwab,daga nan bathrum ya wuce agaggauce ya dawo da white towel ahannunsa zama yy kusa da ita snn ya rangwafota jikinshi ahnkli Ya saka hannun sa yahau zare mata panties din yay ƙasa da su.

Take Fresh nd virgin vagina nata ya bayyana
Masa ayayin da idanunshi suka sauƙa akan small small fresh vaginal hairs da suke kkrin tstsafowa akan pubic region dinta.

wani irin daukewa yaji yayi,a cikin sauri ya dauke idanunshi yanajin wani yarrr ajikinshi wani abu mai kamar electric shock namasa yawo tundaga tsakar kanshi har izuwa dunduniyar kafafunsa yana shigarshi harta kwakwala,da kyar ya samu ya dora mata towel din,snn ya kwantar da ita cikin tattali da nuna kulawam

Tashi yy yaje ya kashe a c, ya rurrrufe winduna yau babu abunda baiyi ba amma duk abanza, ciwon nata ma sai gaba gaba yake karayi hanklinsa yay makurar tashi baida katabus sai faduwar gaba dayakeji da tsarguwa dan kamar wacce zata mutu masa haka ta dawo…

Wani jimm yy da fuskan sa kalar tausayi yana kan kallonta,Yau bakaramin wahala yasha da ita ba,duk wani basirar da Allah ya zuba masa na fannin likitanci saida ya gwada akanta amma ina, sai can da zuciyarsa ta gwalfu da tsoro ta kuma karaya da fargaba ya mugun galabaita da tashin hankl sann wasime ta dan samu sassauci gameda bingirewa da bacci.

Tsaye yay akanta kamar wani mai gadinta yana sauke ajiyar zuciya.

lura da ita yakei ganin gabaki daya Shortness of breath din na hanata sakewa cikin baccinta

juye juye take a wahalce ga wani irin wheezing sound dake kwace mata while she is fighing to exhale kamar tana fidda numfashinta na karshe a duniya.

Tana baccin amma kuka takeyi mai sanya karayar zuciya da damuwa wa duk wani wani mahalukin da zai kalleta ahakan..
Sosai cikin zuciyarsa ta cikke da tausayinta.

Hawaye taf fuskanta yana saukowa daga rufaffen idanunta yana gangarowa,daga tsaye taher ya dinga kallonta with a heartbreaking piecing looks yanajin da bai aikata mata hakan ba,he shudnt have shout at her or even slap Her dat way bacin yasan dagaskiyarta acikin zancen ba duka bane yakasance laifinta,duk wanda aka munafurta dolene yay fushi snn yaji haushi,barema ita datake karamar yarinya dole ne bazata fahimci komi ba, kuma sai inda karfinta ya kare wajen neman hakkinta.

He was deeply depressed
Due to why he slapped her dazun, nd also send her out a lokacin da bai dace ba bacin shiyafi kowa sanin halin da take ciki na health condition din jikinta..

saiya yanzu yafara ganin kamar Hukuncin da yay mata yay tsauri,altho a tunaninshi shi yay mata hakan ne kawai danta tsorata ta nitsu karta kara sako munafurci da karya acikin dabi’unta.
But turns out dat kamar yadda yabi da itan bai dace ba sam .

nannauyar ajiyar zuciyace ta subuce masa ayayin da yake famar dan da nasanin kasa fahimtar ta da yayi.

Yarasa mesa yay over reacting maybe is bcos he love her too much and then baisan ta yadda zai nuna mata soyayyar sa ba.

Wasime tamkar wata sabuwar rayuwace
Agareshi Kuma ya dora burirrika masu yawa akanta wanda bazaiso ace sun rushe tun daga yanzu ba.

Kallonta a haka ya dingayi zuciyarsa na cikin wani irin rikitacciyar yanayi na rudewa game da jin mummunan fargaba akan halinda ya jefata aciki yanzu,kallo daya zakamata ka san tana cikin radadi da azaban ciwo.

yana daga tsaye bai san sanda gwabobin jikinshi suka soma ragwabewa ba,a hankli ya silalo kasa yay kneeling akan kafarsa daf agabanta yanata kallon fuskanta daya wanku tass da hawaye masu ban tausayi.

Nadama da tausayinta gaba daya sune karara acikin kwayar idanunsa

a lokaci guda sai ya kuma ya dawo mata tamkar wani soko yanata tsoron kada Allah yasa ciwon nata ya cigaba da azabtar mishi da ita

A yanzu ne ya gane
Duk laifinshi ne, da baimata hukunci ta haka ba da bata tsince kanta acikin wan mummunan yanayin ba, kuma yasan da wasimé zata fahimce sosai inda jan kunnenta kawai yay.

Jikinshi bakaramin sanyi yay ba,hakama zuciyarsa a matukar karye yake ganin yaddda take bacci so uncomforbly saboda shortness of breath da chest pain daya dabaibayeta,ga wannan kurman kukan datakeyi acikin bacci mai darsawa zuciyarsa tsoro da nadama mai tsanani.

Ya dade yana durkushe akan gwiwarsa agabanta Kirar sallah sallan la’asr shine kawai ya tayar dashi..alwala ya shiga bayi yay snn ya fito ya dan bude windonshi domin yaga yanayin ruwan,gani yy haryanzu ana yi amma bamai karfi kamar na dazu ba.

Acikin ruwan ya sauko ya wuce masallaci ya jona jam’i duk hanklinsa yana kanta agida..ana idar da sallah ya tattara kafafun sa ya dawo gidan ya samu tana kan baccin ta haryanzu…

Zama yay abakin gadon yay shiru,sai can da ya waiga yaga wayarsa na famar ruri,dauÆ™awa yy yaga sunan ogansa ne ke yawo akan screen,ajiyar zucy yyi har saida yy composing kansa sann ya dauÆ™a “Yace Good afternoon sir.

Ogan nasa yace afternoon doctor taheer,dama nakira ne in sanar dakai cewa union of military health council
Dake cameroun ta biyaka wasu kudade sabida aikin da kukaje kukay acan kwanaki,so be aware ur own share.
Which Will come along with ur dis month salary zuwa anjima ko gobe da safe,….

A hankli taheer ya lumshe idanun sa snn yace yes sir..thank you for this information sir..

Ogan baice uffan ba ya cigaba “Snn gobe kana zuwa schl after exams dinka na karshe kazo ka sameni a office akan takardun tafiyarka karatu US da nakeson kacika i hope am clear?
..nan ma yace yes sir..daganan basu kara cewa komi ba suka katse wayar.

Yana aje wayar ta fara wani sabon ringing, ya leka kadan sai yaga wani course mate dinsa ne yake kiran shi probably akan maganan kudin ne,yasan by now kowa yana zumudin samub makudan kudin which is upto 2million naira ga kuma karin salary,yasan abun murna ne mma bayajin shi zai iya wani zumudi ko murna musammn ma ayanayin dayake ciki yanzu,karar wayar ne ya razanar da wasime ta firgita acikin bacci ta farka tana kkrin hantsalowa kasa a gigice

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button