FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Basu yi minti goma awajen ba Daddadar Qamshin Abincin wasime duk ya gama cika musu ciki,anono data kasa hrkri miƙewa tay ta nufi hanyar dakinta zataje ta kirawo ta,tana daga kafafunta kenan sai gata ta fito.

Atake dukka suka juyo gameda tsura mata idanu ganin mahaukacin kyan datay,murmushin baxata ne ya kufce akan
Fuskar prof,anono tabita
Da wani matsiyacin kallo baki bude tana mamakin irin wanga shiga mai daukar hankli su anasu na tsoffi aida riga da zani zata saka kuma tanajin kunyar idon surkuwanta.

Kyabe bakinta tay aranta tana mamaki tana cewa hnmm yaran wannan zamani basu hadu da kunya ba.

Sadaf sadaf wasime tazo ta wuceta takai cikin falon ta tsuguna kanta na ƙasa ta gaishar da prof gaisuwar yammaci prof taba amsawa a kame tana mata wani irin kallon ta burgeta.

A lokcin taher ya gama narkewa ya harya sume a mazauninsa sai wani mashak masshak yakeyi da kwayar idanunsa da suke bibiyar duka wani motsawar wasime

Harwani ji yake kamar ma ya koshi da komi ayanzu burinshi baifi yaganshi aa keÉ“abbben waje tare da yarinyann ba….

tin shigowarta wajen bai iya kara cewa komi ba sabida rudaddiyar yanayin daya shiga ciki

Acikin sanyin murya da jin kunya sosai ta gayyace su duka kan dinning din Mikewa Prof tay tana mata snnu da aiki tanamai saka mata albarka tunma bata gagga abincin da aka shirya musun ba.

Manyan kulolin abinci guda biyune da tangaren guda biyu masu marafen glasses da kuma cole slaw bowl da jugs din juices kala biyu da wani babban tank din cool plain water.komi ta jerashi bisa ka’ida.

Prof ce zaune agefenshi ta hannun hagu daga ita sai anono wasime na tsaye akansu tana famar aikin serving dinsu daddar abincin wanda qamshinsa ya gama cika musu hanci

Acikin nitsuwa Kowa ta shiga zuba masa abincin sa wani kayataccen
Foreing dish ne da tayishi da boneless lamp shoulder,yukkon gold patotoe,sweet paprika,zucchini,turnips da safron,.sann da olive oil ta dafashi yaji kayan qamshi da albasa da grouded cumin nd cinnamon ga choped carrot, green pepper nd tomatoes rings.

Yadda tay aranging din abincin gwanin sha’awa bayan ta zuba mounded mixture din a plates sai tay arrangin din potatoes around the lamp meat din, kafin nan ta zuba carrots da zucchini in same way,snn tay aranging turnips da green peper,sai tomatoes ne karshe.

Dan kadan kadan ta zuba kowa hakan a plate dinshi ata gefe daya, sann ata dayan gefe ta zubo hot spicy meat crackers da akayshi da flour With egg nd onion stew

Ta bude dayan tangaren din ta sassaka musu swiss role mai zuma a clean plates da cutlery nashi agefe..

Snn tabar kowa yay serving kanshi drink of his choice,dama moctail da apple juice da ruwa kawai ta kawo

Wa mijinta kawai ta zubawa Moctail Wanda ta hadashi da mocktail Syrup,Color,Sprite,ice
blocks,Lemontsami snn tay ganirshing dinsa da
Cucumber.

Cike da jin dadin dandanon abincin kowa yakecin nashi acikin nitsuwa anono da prof suna jefo hira sama sama a tsakanin su.
While d lovers are busy exchanging romantic stires a sirrrance.

Kan wasimé na kasa take cin abincin ahankli kamar baxata ci cos she was so hot da yadda idanunshi suke satar kallon jikinta da wani irin mischievious grins din dayake jefa zuciyarta acikin yanayin tsoro,sosai taga kamr ya takura da kallon saman kirjinta yanata kallon dukiyar fulanin nata kamar wani sabon maye…

Tun shigowarta motsin nonowar nata ne kawai suka dauke masa hankli juyi kadan tay yagane cewa a freely suke babu ko dan brazire ajikinsu.
tun tuni lissafin girman su yake acikin ransa yana comparing da yadda da can yasansu lkcin tun suna yan kanana kamar yayan kurji lol.

Lumshe idanunta tay sa’ann da ta ja wani sihirtaccen numfashi ayanayin zabura jin yadda ya zilalo soft legs dinsa ta kasar tabur yana mai shafamata legs dinta dana shi,wani yarrr takeji dan tamkar laushin auduga ne akasa ana sosa mata kafafun nata dasu,shima sulÉ“i da laushin fatar jikin nata ne ya deÉ“esa, kasa iya kaiwa Abincin bakinta tayi jin cikinta na dura ruwa duk ta rasa meye takamame zatay tay freeing kafarta daga nashi dayake saka mata wani irin kasala da shaukin jaraba.

Prof ce ta soma jin abun ajikinta bayan ta daga idanuwanta ta kalle su duka,ganin wasime ta kasa tabuka komi sai wasa da cokalinta kawai takeyi akan abinci
Shikuma cin abincin yake amma ta lura sam mind dinshi baya jikinshi.

Juice dinta mai sanyi ta zuba ta kurba snn ta miÆ™e tsaye kamar bata fahimce komi ba”tana cewa “Son have a lovely night i think im off to bed.Murmushi yabita dashi snn ya mike zai rakata tay saurin juyowa “tace no please stay..”acikin kunnenshi ta rada masa cewa “its not my time now baga matarka ba?da wani irin murmushi ta karashe maganan wanda saida tasashi yaji kunyarta basarwa yay yace “gudnite mum”..tana barin wajen inono ma ta miÆ™e tsaye cikin basarwa itama,koya dai na pretending kamar baigano su ba

Tace”taheer É—an nan a huta gajiya ko?..toh ke kuma kya karasa sauran ayyukan..ni kinga tafiyata..”wasime ta langwabe wuya dan son jin bakinta tace “kai inno kijirani mana nikadai ce zanyi komi bazaki tsaya ki tayani tattara waje ba..ko kulata inno batay ba tana tafiyarta tana cewa”Uhm uhm badani ba Kya nemi wani katon ya tayaki aiki amma badai ni ba,.ni kinga tafiyata ma.”..tana dauke kanta abakin kofar da inno tabi suka hade ido dashi yanata kallonta cikin sakar ma junan su faffadan murmushi

kamar jira yake a barsu su biyun,sharp sharo yay mata hannu akan ta taso tazo ta inda yake..a mugun kunyace ta taso tana tafiya a karairayyar yanayi mai mugun daukar hankli gabaki daya idanunshi yazuba akanta yay resting bayanshi akan kujera yaba duban dirin da Allah yay mata, har wani nishi nishi ne ke kufce masa ganin yadda kominta ya firfito masa full option.

Isowarta gabanshi keda wuya ya miƙa mata hannu tana kamawa batayi aune ba taji ya sunkuceta ya rabata da ƙasa cak, ba ita da ganin kanta akoina ba sai akan makaken gadonsa mai tsananin laushi da sanyin qamshi,qamshin turaren jikinsa gabaki daya ya cikata.

Kanta ya hawo yanata kallon jikinta kamar wani sabon maye,ahnkli ya saka hannu ya tallafota izuwa kan kirjinshi game da zare mata jacket din jikinta a hankli,a kasa ya jefar rikitaccun idanushi atake suka sauya kala ganin yadda strapless shirt din ya wani bulloko da sirrrikan kan kirjinta
Tana makale ajikinshi ya saka hannu daya ya fige rigar jikinshi tare da singlet din duka yay dasu kasa.

A rikice ya saka hannunshi akan kirjinta yana shafata tun daga kan fuskarta har wuya izuwa kafadunta da suke bude a sarari Yana wani irin shafata tsananin laushin sulbabben fatar jikintan na debarshi yanajin wani irin azababben shocking kamar zaiyi ihhu haka yakeji acikin ranshi.

Ahaka har ya silalo har kan rigarta yanamai kkrin janyeshi kasa domin ya matukar matsu yay arba da wayannan tsayayyun nonowartan da suketa kallonshi……is not free 08060712446.Dan ALLAH kuyi hakuri is not dat am sick or sumting am just busy,kunsan tsakiyar shekara yazo i have to undegoe some medical check ups shiyasa bana samun nitsuwar yin typing amma zuwa wknds na insha Allah i wll be done with d hospitals am sorry for any inconveniences dis might have cause.Much love🥰🍷
7/25/22, 19:20 – Kawata: 59#
Endseries:love confluence.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button