FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Bayan kaman minti goma ya fito dore da towel a kugunshi,zama yay agefenta jin duk jikinta yay sanyi ya sa hannu ya dagota idon ta haryanzu a lumshe yace madam kiy sallah kafun na dawo babu inda zakije yau anan zaki zaunamin
ganin taki bude idon yasa ya saketa ya miƙe tsaye ya shirya kansa sharp sharp ya saka jallabiyar sa ya wuce masallaci.

After like five min da fitarshi ta bude idonta a hankli jin babu kowa a dakin sai ita,a sassarfe ta miƙe daga kan gadon ta zauna tare da cusa kanta tsakankanin cinyoyinta tana maida numfashinta a hnkli har cikin jinin jikinta tanajin matukar bukatar mijinta amma sai tanajin kamar hakan bazai taɓa samowa da wuri kamar yadda yake tsammani ba.ita kadai tasan metakeji inyana taɓata, gani take kawai dole ne ma duk gidan sujiyo ihunsu sabida bazata iya daurewa batay ihu ba.

His touches alone is driving her crzy,inyana kissing dinta rana daddayane bata sakar masa ruwan sha’awa,toh inaga yaay abun mai gaba daya Tsoron karsuyi abun kunya yafi kama zuciyarta dan tasan babu shakka sai sunyi abun kunyar kuma ita batason hakan.

Saidai jikinta na matukar mutuwa intajishi yana kuka da ita kuma tasan a matse yake,but how isit going to happen here? Duk sai taji tama rasa ta yadda zata soma sake jikinta domin ta faranta masa rai..kalman daya fada mata dazu take ta memetawa na cewa “we shud try out tonight?kenan yau zata kyaleshi yayi abun nan?

Da wann tunanin ta miƙe ta shiga bayi tana nazarin yadda zata soma kawo dauriya da hakuri ta dorawa zuciyarta dan sosai takeson ta faranta ma mijinta ransa.

1.30pm lokacin tana zaune akan sallaya sai gashi nan ya dawo,turo kofar yay da yar sallama abakinshi kafun ta amsa haryay ma kofar key, yana juyowa suka hada ido ya jawota jikinshi suna daga tsaye cikin sanyin murya yace kina mana addua kuwa?murmushi tay ta gyada masa kai,ya saketa a hankli “toh cire kayanki saiki gayamin wanne da wanne kike mana.
langwame wuya tay yaya na cire kayana kuma ai banda wanda zan sa”..
Bai amsata ba harsaida ya cire jallabiyar dake jikinshi ta amsa ta linke masa ta ajiye,”kafin nan ya dauko shot dinshi white mai kyau ya mika mata yace toh saka wannan batay musu ba ta amsa ta riÆ™e a hannunta tana jiran taga riga,sai gani tay ya gyara zaman boxers dinshi ya dale kan gado yay dare dare yana jiran isowarta,
Kirjinta taji yana bugu ya dage girarsa sama daga can yace “ko inzo in saka miki..girgiza kai tay tana dan turo baki,atakaice dai da kyar ta cire kayan jikinta ta bashi baya yanata kallon ta babu ko kiftawa daga ita sai pants sai brazia tayi sauri ta zura shot dinsa snn ta tsaya turus da zallan bra duk ta rasa yadda zata juyo ta fuskance shi..

Fahimtar hakan yasa yay karamin murmushi tare da sakin smirks ta gefen bakinshi baxata taji an jawota ta baya tay firgit ta juyo masa arazane sanda dukkan dukiyar fulaninta duka daka tsalle.

Baisan sanda ya lumshe
Idanunsa ba ganin yadda sukayi rada rada suka tsaya cif cif acikin off white push up bra jawo hannunta yay izuwa kan gado ta fado kan bare chest dinshi har yanzu idanunshi a lumlumshe suke jin saukarsu akan kirjinsa hannun shi yasa ya zagayeta acikin wani yanay mai rikitarwa ya bude ido yana kallon fuskarta yace “shall we start d gist?rasa me zatace tay don bakaramin jin kanta awani iri takeyi ba.

Bari jikinta ya fara yi jin Hannunshi na kkrin yin yawo ajikinta,ahnkli ya fara shafa gefen wuyanta yana dan cusa hannunshi cikin ramin kunnenta,kakkarfan ajiyar zuciyane ya kufce mata ta wani tantame mishi fatar hannu,
wani nishi nishi yake saukarwa yana dada cusa karamar yatsansa cikin ramin kunnenta
Muryanta kamar zata sakin mai kuka tace
Yaya..yayana..?muryan shi a kasale yace kanwa..kanwata?wani irin shagawababben lacci ta sakar masa yaya kabari man ,yace me kenan?tace kunne na.
Cikin basarwa yace akan me inbakiso ni inaso yanamin dadine..wani ruwan sautin shagwabar ta saka sakar mai jin yana dada cuccusa hannunsa cikin ramin kunnenta sai tanaji kamar kasarta yake cabula da yatsunsa gaba daya yanayin saiya dagula mata yanayi tafarajin kanta a matse,
Tana shirin sakar masa kuka yace toh kimin irinshi saina kyalemiki naki,ganin hakan ne zaifi mata saita yarda yana zare hannunshi wajen ta kai hannunta tun daga kan lallausar fuskarshi tana shafawa tana wani irin masa ziriya akan suman gefe da gefe dake kwance luf akan fuskarshi har izuwa kan madaidaicin gashin gemunshi tana shafawa

Sama sama yafara sakar mata nishi idanunshi a lumshe jin yadda ta sake ranta tana shafeshi tana sending masa chills ajikinshi kamar ya saki fitsari a boxers dinshi ahaka ya dingaji.

Wani matso bom dinta yay da hannunshi yana cakuÉ—ar laushinsu a hannunshi yana jajjan zuciya taciki.

Tafiya hanklinta yay izuwa wani waje daban wanda bata sanshi ba
A bata shirya ba ta kara kaimi wajen shafashi tun daga gan sajensa take gangarowa cikin wani irin shafa mai radadi har takai izuwa kan wuyarshi da kam faffadan kirjinshi
kasa daurewa yay ya sakin mata nishi mai karfi yanamai dada matso bom bom dinta
Acikin nishin yake cewa
“Yes yes Do more cute im enjoying it…a kasale ya wani saki jikinshi cikin wata sexy voice yace wayyo Allah na Ure the best,duk yanayin shi saiya tsumata ta dada shafo kirjinshi har izuwa kan cibiyarshi tana wasa mishi da wajen ta wani round round da hannunta
Jikinshi ya fara rawa ahankli,bakaramin daurewa take yi ba duk waidan ta faranta masa ranshi hannunta ya kama zai kai tankan mararsa tai saurin kwacewa ta hauro sama wajen fuskarshi tay lamo ta kwanta akan kirjinshi.

Numfashinshi yake kamewa da kyar har saida yaji ya dan dawo hayyacinshi snn ya juyo ya kalleta suna hade ido
Ya fixgo habarta a shaukake ya soma aika mata sakonnim kisses masu rikitarwa da kyar ta kwace bakinta anashi jin yafara mata zugi,cikin nannauyar numfashi da jirin dake debarta ta fado ta saman kanshi dede inde setin kunnenshi yake,hannunshi ya cusa ta cikin wandon ta ya zamar dashi kasa kadan
Idonshi a lumshe ya hau cakudar lallausan fatar duwaiwakanta yana sama da kasa dasu cikin wani irin matsasten nishi mai cike da muguwar jaraba,duk sai ta rikice jikin ta ya fara karkarwa a haukace ta manne mishi adede setin kunnenshi nono warta sunwanibtokareshi tavgefen wuyanshi iskan dake fitowa daga bakinta na sakar mai jarabben nishi Acikin ramin kunnenshi tana wani irin zabge numfashi,jin kanshi yake kamar zaiyi bursting jin kamar wuta take hura masa ajiki.

Cikin wani irin zautaccen yanayi tanayi tana tuno da duk hudubar dakin miji datasha cikin sakar masa danishin ta zuro harshenta waje ahankli salon da baiyi tsammani ba ta lashe kan fatar kunne jikinshi yy kara girrr ya skin mata wani karar Ahhhhhhh acikin jarabbiyar numfashi.

Baisan sanda gabobin jikinshi suka ragwabe ba
Kunnenshi ta kama ta manne dan karamin bakinta wajen tana lasa in circula motion gawasu rikitattun nishin da yake kufcowa ciki.

Tamkar wanda yake ciwon nakuda haka ya dinga sakar mata kara idanunshi a lumshe kalmomin bakin shin ba da kyar suke fitowa yes dinshi dayake furtawa da kyar yana dada sanar da ita cewa yana amsar sakonta da kyau.
Jin mararsa ta cika kamar zata fashe yay wuf ya juyo da ita zuwa kan gadon ya haura kanta da wani irin erotic grin yana cewa yeah is my turn now kafin ta gama kama numfashinta harya zilalo hannu ta bayanta ya balle pin din bra dinta”..da karfi kirjinta ke bugawa ya rangwafo kadan yana kallon lumsashun idanunta iskar bakinshi ya hura mata akan fuska harsaida ta bude ido suka kalle juna nipples dinta poking at his chest
Yace “zan rama!.. dan
murmushi tay cikin karfin hali ahankli tace “i dare u..yadda tafadan da tsoro a muryanta yasashi fashewa da yar dariya “u dare me ko?ok we shall see..yana fadin hakan ya cusa nonon ta abakinshi yana wasa dashi yaga ta daure bata wani sakar mai nishi kamar yadda tay jiya,yasan chalenging dinshi kawai take sonyi.
Ahaka harya gama wasa da nonon bata birkice masa sosai ba,can data capko nashi tafara shafawa aiko tuni yajishi acan sama tay sauri ta dale ruwan cikinshi tana shafawa harta kwanto tsayayyum nonowartan suna gogar ruwancikin
Ta shafa kan jan nipples dinsa snn ta jefasu a karamin bakinta tafara shamasa su,gurnani ya fara sakar mata mai ƙarfi
Yabi ya rikice sabida baitaba tsammanin zata sake tana mishi hakan ba,hannunshi yakai kan nonon yana matsasu yana jujjuya kanshi cikin jin tsananin dadi sha masa nononsa datakeyi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button