FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

bakinshi tabi da kallo jin wari giyan daya fetso mata tabi jikinshi da kallon idanunta ne suka sau kan red lipstick din dake manne a gefen fuskrshi almost on every corner of his face akwai alamun kiss din bakin mace,atake ranta yawani iri mugun baci gawani irin zafi dataji zuciyar ta nayi kaman ta kwada ma fuskr nashi mari haka takeji,da kakkausar murya tace”wayan na abun dake fuskanka fa?
Saheeb daga aturaka asibiti sai kaje kana shan giya kana badalarka da mata?

“kasa magana yayi kanshi akasa yaki bari su hada ido shirun daya mata ya mugun bata mata rai hakan yasa ta kara cakwame kwalan rigar shi ta jijjiga shi da duka karfinta.ranta a bace tace “badakai nake magana ba,ka rainani shiyasa ka… kasa karasa maganan tayi sabida wallet din dake hanunshi daya fadi garin jijjigashi datayi saiga condoms yuuuu acikin sachet dinsu kusan guda shida duk suka sauko suka watse akasan floor.

Ahankali ta sakeshi ta tsugunna tadauko guda daya sanan ta kalleshi ko kwakwaran motsi ya kasayi har yanzu kanshi na can kasa bai dago kansa ba,dawowa tai gabanshi ta daukeshi da wata mari mai kyau tana mai nunamai condom din saikuma tayar akasa a fusace ta fada kan kujera tafashe da kuka sosai…

runtse idonshi yay yanajin tsoron ganin yadda take kukan dan yasan itace kadai gatarsa a duniya duk son da baban shi yake masa baikai wanda mom take masa ba…

ahankali ya tsugunna agefen kafarta ya daura hannu akan cinyarta kaman zaiyi kuka yace

“I am..am sorry mom”

ko kallonshi batayi ba saida taci kukan ta snn ta share fuskar ta tace

“saheeb rayuwar da kazaba makanka kenan?

Tai maganan tana girgixa kai cikin tsananin bakinciki tanamai nuna shi da yatsa tace…”ban taba sanin lalacewarka takai nan ba”, and on top of Dat na tunkare ka da maganar aure tun kana schl amma kace min sam bakaso dama ya za’ayi kaso aure tunda kariga kasaba da matan banza?

“mahaifin naka ma neman ka kashe shi kakeyi da bakin cikinka da tunanin rayuwar ka?gashi chan toh tun safe dakamai rashin kunya kanuna masa bai isa dakai ba ya kasa ko cin abinci, saheeb ka kashe mu duka kawai ka huta so that u can live ur life the way u want kaga in mun mutu ai babu mai takura ma rayuwarka
,kasha giya kabi mata kaje party Ai duniya ce ta isheka riga da wando,
tanakaiwa nan ta mike tsaye zata fita da sauri ya rike mata hannu ya mike tsaye idanunshi sun dan kada sunyi jajir,mryansa kaman zaiyi mata kuka dan tunda yake da Mom dinshi tasha fushi dashi amma bata taba ce masa gashi ga duniya ba,wann ai kaman ma baki tamasa

hannunta yariko gam ya rungumeta, hakan yasa tabisa da wani irin mugun kallo tace “sakin min hannu na” girgiza mata kai yayi da muryan shi datay bala’in rauni yace “Mom please am sorry naji wlh na yarda zan nemi mata inyi aure din,Please don’t be mad at me bazan iya ganinki cikin fushi nan ba.
It breaks my heart mum kinsan kece rayuwata.

fizge hanunta tayi anashi tace naji amma aikinkan fa me zakayi akai?ko yar mutane kawai zaka debo mana mu muna ciyar maka da ita?yace no mumy i swear daga gobe ma zan canza halina..
nide dan Allah karki fadawa dad wann maganan kawai ki barshi A tsakanina nidake.
dad yana takura ma rayuwata,mum sai yanzu nagane inba auren nan nay ba bazan samu wani nitsuwa ba…so just give me a little chance dama akwai wata innocent doter inlaw da nake so in kawo miki ..nd i promise i wll work hard a asibiti ke saiki influencing dad yatemaka min har saina aure yarinyar nan…ya karashe maganan sa a marairace.

Kai a daure ta tsaya tana kallonshi tace saheeb bangane ba which girl r u talking about?kwata kwata nifa ban fahimceka ba..

Sosa keyan kanshi yay kadan yace”well mum
Nasan bazaki gane ba
But the girl is my dream girl,kuma nasan inna sameta i wll stop all my bad behaviours cos she is so innocent nd cool…saidai dama da akwai wani dan iska ne dayakeson shamun gaba
Amma bakomi,what i need is just ur support kinji mommy?

Hanunnshi ta riko tace u knw i wll alwys support u son, muddin zaka canza halayayyrkan nan zan iya maka duk abunda kake so,Just concentrate on ur career saheeb,zakaga yadda babanka ma zai crossing all boundries just to please u..all u need to do is show him dat ure a man.

Dada tamke hannunta yay yace mom i wll do that,Muddin kinmin alkwarin Inna samo hanklin yarinyar zaku barni na aureta…

Rungumarsa tay tace i dont care who she is amma na maka alkwarin saika aureta inhar muna raye,Just do ur thing amma ka tabbata kafara wanke kanka wajen babanka tukuna yanzu bazan gaya masa komi But next time kasake shan giya ko bin mata wllh i wont spare u..

Kiss ya dora mata asaman goshi yace there wont be next time aikin gama min komi da kikamin alkwarin kawo miki abar kaunata.

Ahaka suka bar zancen ta fice bayan kwana biyu Saheeb was Seriously thinking of yadda zaiy playing game dinsa very safe kar akamashi a gida,tunda yanzu dai mom dinshi ta bashi daman aurar duk wacce yakeso dama can da akwai wann tsoron aransa naganin kamar bazasu barshi ya auro wasime ba cos status din su ba daya ba,but for now hanklinshi ya kwanta dayay playing wnn game din akan mahaifiyar sa atleast in wasa ta kare koda sunzo sunce mishi a’a Zai iyayin fushi yace sun saÉ“a masa alkwarinsa nd dy wont have any oda choice dan subarshi ya aureta.

Haka saheeb ya zubar da dukkan fuck boy life dinshi ya soma zuwa asibiti yana aiki,sai uban walakanci ma nurses da patients da nuna isa da mulki da muzgunawa,in zai sha giya yaci mata haka zasu hada baki da khalid abokinshi suje hargidansu da girls suyi ta sex kala kala suna shaye shaye,saidai shi saheeb yafison yaga yana cin mace daya at a time,khalid kuwa master ne wajen son ayi three some yan mata uku da su su biyu,rayuwar dayakei aboye har yaso yaci uban wanda yakei a bayyane. saidai dake yanzu yana takasan san sosai sabida plan dinsa na auren wasime yasaka agaba,shiyasa yake pretending to be a serious nd hardworking doctor agaban iyayensa bana wasa ba.

So yake sai abun yay nisa a zukatansu a lokci guda zaije ya nemo wasime ya kawo yace itace zai aura,saidai wani hanzari ba gudu ba
Maganan wai taheer ya aureta da haryau bai gama amincewa da ingancin zancensa ba

Snn wani zuciyan ke gaya masa kamar taheer da bilti bazasu masa irin wannan wasan ba,kwana biyu abun na dan damunshi aranshi dan tsabar bai dauki abunda muhimmamci ko tunanin haka baiyayi sai yanzu dayake ganin ya kusa cimma burinshi akan iyayenshi gameda samun wasime ya soma tunani koma asalin gaskiya ne ba wasa ba.

Aganinsa auren taheer da wasime duk shiri dan arabashi da ita,da kuma tsanar da taheer ya masa bayan batawarsu.

Koda yakai maganan waje abkinshi khalid yana neman shawara
Khalid Dada ce masa yay akan ya mance da zancen taheer kawai yaje kai tsaye ya nemo yarinyar susasanta kansu kwanan nan ya aurota tunda dai har ya soma kamo bakin zaren da iyayenshi.

Beside koda ma ta aure taheer aransa yasan bazai taɓa kyalewa ba,dole ne shima ya sameta,snn in taheer ya hanashi shi zaisa baban shi yasa a kawar masa da taheer na har abada ko kuma yay masa wani abunda har abada bazai mance dashi ba.

A fannin wasimé kuwa tun ana batun saura wata uku taheer ya kammala karatun sa ya dawo nigeria anono tafara yin kokarinta wajen shiryata domin tarban miji.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button