Ta shigewa dakinta ta fada akan gado ta sa kuka,sai da tay mai isarta batare da tasan dalilin yin kukan ba snn
Ta miƙe tsaye ta shiga bathurom ta wanke fuskarta da sabulu ta fito
Wayarta ta dauka zuciyanta naci bal bal da haushin zolayar inno,nan ta bude wajen message bata tsayayin tunanin komi ba ta rubuta masa “habib Albi yaushe ne zaka dawo gida?tana turawa baiy ko minti biyu ba wayar yay ping ta duba taga reply dinshi
Ta bude taga ya turo harda heart emoji snn ya rubuta”Wow suprisess waiting for me huhn, i wll be on my way cuty,…. Zakisha ice cream ne?
Lumshe idanunta tay snn ta bude ta rubuta “in how many minutes habiby?
…ya turo da amsa yace”..maybe 60min..Ta rubuta ok..i wll take it…da kiss emoji ya mata reply..tana gani ta sauke ajiyan zuciya rufe wayar tay ta jefar dashi akan gadonta ta bude kofa ta nufi hanyar kitchen thinking of what type of delicious food to cook for him akan lokaci domin tagama ta samu tay wanka ta shirya masa kafin ya iso…
IS NOT FREE 300 VIA 0152983148 MOHD SURAYYA SULE GTB 08060712446
7/26/22, 12:26 – Kawata: 65#
Dakinshi ya nufa direct da mamkin jin yadda wajen yay shiru kamar babu kowa aciki,acan ya hangota kwance akan makeken gadonshi da alaman hanklinta yay nisa akan abunda takeyi harya bude kofar ya shigo ya tsaya tsakiyar dakin bata waigo ba.
Karasowa yay ta gefenta yana dan leÆ™ewa kuwa yaganta da wayarsa tana tana famar bincike bincikenta cikin contacts da gallery hatta goge na gogewa ta bar na bari, girgiza kansa kawai yay snn ya kyabe baki yana zama daf gefenta ya saka hannu ya kwace wayar a razane ta sakin masa wayar ya fada akan gado.daukawa yay idanunshi suka sauÆ™a akan wani hotonshi da yay a bakin wani british island ya saka all white beach outin da snug cap tare da HaddaÉ—en sun shades a idanunsa mai katoton fuska da tsiririn hannu hoton bakaramin kyau yay ba,da kallon gefen ido yabita yace hmm look who is crushing on me wato hotona kika saka agaba kinata kalla ko!ta tashi ta zauna cikin yamutsa fuska da basarwa tace “nup, im just protecting my intrest”..dariya yay bamai tsayi ba yace uhmm i like it wen u worry about me thou But truth Shud be told im hot ko?dariya tay tace kind of..Ya kyabe baki yace we shall see bayanzu zamu fita ba?zakiga yan matan da zanyi yau,da harara ta bishi inde yan mata zakaje yi kawai ni na fasa zuwa.yace ah toh inkin fasa saina tafi nikadai ai kinga daga nan sai gobe kuma na dawo.
Haka suka cigaba da hirarsu da shagwaba da tura baki taje dakinta tahaushiri duk kanta a kulle ta rasa wani irin shiga zatay kuma wani irin kaya zatasa wanda zata kure mishi tunani dan tasan da biyu yy maganan yan matan nan baison ta saka atamfa ne ko wani kaya mai nauyi da zaisa tay kama da matargida.
Can dai ta bude closet dinta ta dauko wani golden wine colour sandals heels 5 inches da tote bag dinshi,snn ta bude sashen inda take aje english wears ta dauko wani hadadden black jumpsuit na boujra jarrar,da small slide jackect dinshi da black veil nayin rolling,jakarta da takalminta da accesories din data saka da suke goldenwine colour sai suka dada haska dressing tafito so simple nd classy.
Tana kammala shiri tana fitowa suka hadu dashi daidai yana karasowa satar kallon juna suka dingayi,barinma ita datagan sa so cute nd young,ya saka black trousers da white tshirt na raymond sai yay pairing da wata flying shirt ja da vaki ya saka white booth,hadaden shades din data gani a hoton ne akan fuskarshi bakaramin kyau yay ba.
Basu wani bata lokaci ba suka fice acikin gidan har cikin ranshi yakejin kishin abunshi duk dama bawai kwalliya mai yawa take yi ma fuskarta ba,amma da zarar ta shafa lip gloss bakinta yana sheqi bakaramin daukar hanklin mutane kyanta yakeyi ba,shida kansa yake tuÆ™asu acikin wata sabuwar motarsa DBX black colour dunkulaliyar jeep ce amma tanada fuskar benz ata gaban duk inda suka wulga ba’a rasa idanun da zabi bayan motar da kallo
Ahankli yake jansu sabida da hannu daya yake tukin dayan kuma yana makale da matarsa ta aje kanta ajikinshi suna hirarsu mai dadi
Wajajen karfe tara da wani abu suka parking awani hadadden walk in restaurant wajen cin abinci ne kawai na yayan masu shi,cos things are expensive there,da wuya ne ma kaga hayaniyar mutane.
Yana sauka ya taho ta site dinta ya bude mata kofar ta sauko,ya mika mata hannunshi ta rike suka shige ciki cikin takunsu mai sanyi suna dan hirarsu mai sanyi duk wanda yay tozali dasu babu shakka zai san suna matukar kaunar juna.
Wajen yay kyau not the normal type of classy restaurant Cos the decors the chairs nd the services kamar na five star hotel ne,kan wani hadadden table for two yay da ita yaja mata seat ta zauna snn yay musu oder duk abunda zasuci.
Kan kace wani abu har an kawo musu lamb stew nd white coconut rice with touch of salads nd mushroom pinges nd chicken wings,water crest dress,turlips nd apricots sai non alcoholic blue wine na yves saint laurents.
Cike da aji da kamewa suke cin abincin,almost all eyes on them sabida kyan da sukayi da kuma wani irin sassanyar soyayyar dake wakana a idanunsu da suke sakar ma juna a bayayyane.
Daga can nesa can khalid ya zuba idanunshi yanata kallonsu shide bai taɓa ganin wasime in person ba,amma daga ganin taheer da mace awajen kawai jikinshi ya bashi cewa she must be the one sitting down der dan saheeb ya gaya masa cewa ba fara bace amma tana da azabn kyau,nd taheer is alwys seen with her shiyasa ma yake claiming waishi mijintane.
Ya dade yana satar kallon su hadi dayima wasimen kallon kurilla cos she is captivating nd now he see the real reason why saheeb is obsessed about her shikansa bai taɓa ganin bakar mace mai kyaun sura kamarta ba..saheeb dake zaune agabansa ko ganinsu baiyi ba yanata shan strong scoch dinsa ya gama buguwa baima san me khalid din yakeyi ba kawai dai yajishi ya ɓata shiru ne awajen nadan wani lokci bai ce mishi komi ba.
After like 30 min suka kammala cin abincin taheer ya tashi yaje biyan bills wasime na zaune ita kadai kanta na kasa tana kallon wayarta saiga shi ya dawo,still hannu ya miƙa mata like a princess ya dagota gently suka kama hanyar fita daga wajen..
Da mugun sauri khalid ya buga table yace saheeb saheebbb guy isnt dat ur girl?ur dream girl mema sunanta?ohh wasima right?toh gatan can wallh tare da taheer,duk da karfin scotch amma haka saheeb ya fixgo kanshi da hanklinshi acikin maye adan daburce yace “w…wwhat?where is she…khalid ya masa nuni da bakin kofa direct lkcin dede taheer ya riko waist dinta kenan yana turata waje shikuma yana binta abaya tabbas yaga fuskan taheer amma ta jikin glass din bakin kofa kawai ya hange wasime.
A rikirkice saheeb ya tashi ya tsaya jininshi take yahaura can sama ya fara vibrations zai bisu khalid ya jashi akan suka tsaya su biya bills dinsu amma ina sauri saheb yake zaije yaga wasimen shi khalid saida yay danasanin nuna masa su cos saheeb is just a mess musammn inga yarinyar nan.
Duk saurinshi kafin ya fito har taheer ya sakata acikin motar shi ya kulle,zuciyarsa na balain janshi baima san me zaiyi ba,a hargitse ya firgito zaije wajen khalid ya rikosa da karfi ya maiso shi baya yana cewa”control urself men,what is this ka haukace ne..saheeb waime hakane…daga ganin yarinya har kawani firgice sai kace kaga aljanna,zakaje ne kuyi disgracing junanku da taheer? The girl is der zata san bakwa shiri,nd abunda kake tsoron shizai fara faruwa akanka yau,cos suna isa gida wallh taher bazai kyaleta ba zai É“ata sunan ka ne awajenta nd trust me she wont like u anymore.