FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

hannunshi ta rike gam gam ya dubeta yaga haryanzu idanunta a lumshe acikin kunne ya rankwafo ya rada mata yace indena bakiso ne?
Turo bakinta tay a shagwabe kawai batace mai uffan ba,agefen wuyanta ya aje bakinshi yay kissing snn ya shafe wajen izuwa kan krijinta sulaluwa tay kasa tana mai sake kakkarfan nishi mai kara yanayinta arikirkice,.. hannunsa yasaka ya kara jawota sama ta fado jikinshi saurin tay ta boye fuskartan akan kirjinshi..

Shafata ya dingayi harsaida dukkansu suka samu nitsuwa ..

Raunataccun idanunshi ya dago yanata kallonta har saida itama ta dan dago ta kalleshi kadan acikin wani yanayin sansayar salo. “kunya yasakata ta kara maida kanta kasa tay shiru kamar bata wajen
“..mannota ya dadayi akan kirjnshi ya lumshe idonsa Snn yace are u alright?Ahankli ta gyada kanta snn tace uhm…”batay aune ba ji tay yana shafa ta bayan bom bom dinta dats queit bountiful dan wasime tana asalin coca kola shape dinsu irinta ta mutanen garin biu, ji tay kamar zucyarta zai daka tsalle ya fito waje,cikin kasalliyar murya yace”no more crying okay?..ta runtse ido da kyar tace “uhum”tana dan kici kicin jin yadda abun yake sending mata chills a duk ilahirin jikinta…ya kalleta yadda tay wani tsam da jikinta dake rawa rawa kadan yace”baki son abunda nake miki ne?Rufe idonta tayi Kunyarshi gabaki daya yahanata amsawa

lamo kawai tay ajikinshi tana sauke kananan ajiyar zuciya daya sanar da shi amsar sa.bakinsa ya kyabe yace in bakiso ai sai indena..amma da sharadin nima bazaki kara kwanciyamin akan gadona kiyita ban wahala ba”..a mamakance ta bude idanunta da sukayi sanyi ta sauÆ™esu acikin nashi muryanta kasa kasa ta langwabar mshi da wuya cikin yanayin shagwaba tace yaa nikuma mena maka akan gadonka?

Yaja hancinta yace
“Babu…inkinason ki sani saiki tambaye wankan tsarkin da kikayi
Da dazu…turmusa fuskanta tayi tanata kallonshin kanta a rude
Tayi rau rau da idanunta tana sauke masa wasu kayatattun pouts tace
“Yaa nifa bangane ba .
Takaitaccen murmushi yay ya dada rungume cinyarta da hannunshi yana dan shafawa yace toh ai shikenan ya wuce ki…cikin sigar shwagaba tace “noooo yaya nikam inason in sani…nifa bansan mena maka ba?..hmm kawai yace da gefen bakinshi Ya sauketa kasa yace ke ki kyaleni muje kitchen kawai ina jin yunwa..tace okay saita karasa sauka ya kamo hannunta suka wuce kitchen din tare.

Suna shiga ta zare hannunta anashi ta tsuguna tafara dube duben abunda zatay ga sauran Wanke wanken tun jiya Data dafamai shinkafa bata karasa ba acan akan sink

Juyowa tay izuwa gareshi tace yaya me zan dafa maka?

Matsota jikinshi yay suna kallon juna tanajin wani sabuwar farinciki da kwanciyar hankli acikin ranta na ratsata,kiss ya dora mata asaman goshinta sann yace ‘anything you cook is good,..murmushi ta sakar masa mai kayatarwa da sanyin murya tace mishi okay
Zata juya kenan taji ya kamota ta baya ya kara rungumeta cikin kunnenta yace “im sorry i misjudge you…kamar a mafarki wasime ta dingajin kanta har tana
Ganin kamar bashi bane the hot headed taheeer din data sani ,lokaci guda taga ya sauya mata yafara nuna mata soyayya mai dadi irin wanda zuciyarta yake matukar so..”kasalliyar murmushi ta sakar mishi gameda jingina bayanta akan kirjinshi yana dan lilo da ita “idanunta a lumshe tace “its okay
Ai yanzu zakaga ni zan dafa maka kome kakeso.
Kissing gefen wuyarta ya dadayi atakaice yace alright lets get to work.

Dan dariya tay ta kubce ajikiinshi ta tsaya tana kallonsa yaya kaima wai ka iya dafa abinci ne

Kansa ya sosa kadan yana murmushinsa mai balain kara ma fusknsa kyau yace uhmmmmm i dnt knw But i can cook coffee u knw?

Dariya ta fashe dashi ya tsaya kallon dariyartan yanajin sanyi aransa,she is an easy going girl one time yaga harta mance da komi ta fara kkrin sakewa dashi…

Arayuwa evrything needs understanding nd showing dat you care about someone that means so much to u.
Wasime is an important part of his life,tunda wani abu jiya ya shiga tsakanin su yafarajin there is no need to feel superior with her. Rather is high time ya saukar mata da kanshi ya kuma nuna mata kulawa snn ya jawota jikinshi koda zai kara fahimtar wasu halayyar nata.

Karasowa wajen ta yay yana murmushi yace dont worry nima zan iya abincin amma ke
Zaki koyamin?..da murna ayanayinta tace eh
Yace good wife..toh mu fara …daga hakan suka soma tsara abunda zasu ci yau,brown spaghetti jolof da meat balls ..yana kallonta tana shirshirya komi na dafa jollof din taliya da meat balls din dan jiya da akwai sauran nikakken naman da najaha ta siya wanda bata hada dashi acikin borin nata ta watsar waje ba…

Acikin farinciki da nitsuwa yana kallo ta fara shirya girkinta,kafin nan saida ta fara tsaftace wajen har wanke wanken dayay saura ta taho zata karasa

ganin haryanzu sanyi na busowa ya kama hannunta yace ta bari shizai mata wanke wanken sabida bayason wani sanyi ya kamata bare har ciwonta ya tashi

,murmushi suka sakar ma juna snn ta bar masa wanke wanken ta koma wajen kitchen socket da blender tayi blending kayan miyan da zatay amfani dasu,zallan attarugu ne da tattasai da kuma albasa mai dan yawa,ta bare fresh tafarnuwa ta hada aciki sann ta dauki tumatur guda biyu kacal tasaka tahadasu duka tay blending dinsu sama sama batare da yay laushi ba,bayan nan ta dora tukunya akan gas tare da zuba man gyada aciki.

Lokcin Taher nata gwagwarmaya da plates din da baitaka kara ya karya ba amma dashike bai iya komi ba wanke wanken ma a kiyasce yakeyinshi kamar dan sarki,satar kallonsa takeyi tana dan dariya acikin ranta..da kyar ya kammala wanke wanken
Lokacin harta fara soya kayan miya qamshin spices sun fara karade wajen da wani irin aroma mai dadi…

Kafin ya soyu ta matso kusa dashi ta dauko neat towel ta kama hannunshi ta tsantsane masa sauran ruwan dake kai snn ta dauko wani tana drying plates din tana bashi yana jerawa

Suna gamawa ta share kan sink din yay fess ya dawo kamar ba’ayi aikin komi ba awajen .

He was feeling very proud of her har cikin xuciyarshi yanajin ta birge shi,saiyanzu ya fahimce ace tana da kyakywan dalilinta nayin fushi da najaha datake neman batata a idanunshi.

She looks very good at what she is doing harga Allah shibaima san ta iya abun har haka ba wani uban mamaki ne ya cikka masa kirji, hannunsa ya saka aljihunsa yana daga tsaye ata bayanta yana hangen Metakeyi harta gama da taliyar ta dawo ta fara hada meat balls dinta..

Ya lura sanyi was making her real uncomfartable hannun ta har yanadan rawa rawa,batay aune ba taji dirar kirjin mutum ata bayanta ya dan rangwafo ya kalallameta yana bata dumin jikinshi..”lumshe idanunta Tay can cikin zcyarta tana tambayar kanta anya taheer din data sani ne kuwa?…

Ahaka suka tsaya dumin jikinshi na kareta harta kammala aikinta…
juyowa da ita yay suna fuskntar juna A hankli cikin sanyin murya tace yaya yauma bazakaje makarantar ku bane..bakinsa ya kyabe cikin yanayin murmushi yace “zanje, zaki bini ne?
Da wurwri ta gyada kanta
Yaja karan hancinta yace no way..bana son kije ata kallemin ke..”did u knw ure all mine?…cikin jin kunya sosai ta girgiza kai alaman a’a, habarta ya dago suna kallon cikin idanun juna yace “toh im telling u now dat u belong to me only”…im ur one nd only bana son kowa yana kalla minke…ur beauty is meant for ur husband only…mamakin sa yasa taji kirjinta kamar zai balle ya fito rungumarsa tay abazata ta kankame sa tana sauke ajiyar zcya..yace did u promise me bazaki kula wani ba sai mijinki?..dada kankame sa tay snn ta gyada mishi kai cikin sanyin murya tace eh ahankli Ya kwacota ajikinshi tare da rike mata hannu cikin sassanyar murya daya san zai sanyaya mata zuciyarta sosai yace “and i promise to be for u only
Ke kadai babu wata insha Allah…”I wll try my best to make u happy nd i hope u wll do the same for me.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button