FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Prof ita kadaice Æ´a awajen iyayenta,A kabilar su kowanne sunan yare da za’a bawa yarinya Æ´a mace must alwys have a philosophical,spritual nd even genetic connotion.
Hakan yana nuna abun da ake son abunda aka haifa ya gada for exmple oyiza da aka samata alwys means happines

Shiyasa mahaifiyar taheer din ma take amsa sunan yare da aka fi kiranta dashi wato “oyiza”Which is Depicating happiness nd happy behaviour for the rest of her life.

Kasancewar kabilar ebira okene na kogi state sune majority among odas dat Occupy the hilly strecht of river niger_benue confluence nd share boundaries with yoruba speaking ppl of akoko.

Owe nd ijemu to the west,akoko edo ppl from southwest,Hausa,nupe nd ebira at lokoja nd river niger to the east.

Duk da haka ebira okene shine yanki acikin kabilar ebira data fi kowanne yanki muhimmanci a yaren,nd Thats why okene haryau okene shi ya zamto musu tamkar administrative town of ebira ppl inda kakannin mahaifin professor oyiza sune suka fara kafawa..
hakan yasaka mahaifinta ya zamto mai matukar muhimmanci ga tarihin masarautar okene kogi state

Ata dayan fannin kuwa mahaifin mijinta wato qasimu Asalin dan garin edo ne,shima anan yay rayuwar sa ya haifi dansa kwalli daya Qasimu amma mahaifyar sa innono ba kabilar ebira bace ita asalinta yar notherner ce data fito acikin yarurrukan da suke north central nigeria,ana ce ma kabilar baban Qasimu ebira etonu daga igarra district akoko edo state.

A edo state aka haife sa hakan yasaka His language name was declared”Eneze”..amma tunda mahaifinsa yazo ya rasu anono tabar edo state tareda danta qasimu, suka dawo arewa suna zama saita dena masa amfani da sunan yarenshi,ya koma amfani da sunan sa na hausa da suka saka mai wato Elqasim junaid.

A kaduna state qasimu sukayi aure da mariam oyiza while she remain an influential proffesor of mecha-thronics engineering till date.

Allah ya basu arzikinsu daidai gwargado na rufin asiri, sabida shi qasimu ya kasance mutum ne mai matukar gaskiya da kiyayewa msmmn wajen yin tu’amali da dukiyar haramun..
da shi da matar sa oyiza suna zamane na amana da junan su,.tun bayan auren su basu kara haihuwa ba,É—a daya kawai Allah Ya basu, wanda suke kira da Taheer eneze junaid
Or taheer Elqaseem junaid saidai shi yafi amfani da elqasim din dake a arewa suke zama

A gida da makarnta gabaki daya akance masa TEJ sabida a bashi jimmulan duka sunayen san gabaki daya.

Taheer dansu shine fitlar dake haske dukkan wani duhun dake cikin zuciyar su duk dama yanayin rayuwa baya barinsu suzauna tare dashi.

Kasancewa mahaifin qasimu mai gaskiya yasaka wani bin suke dan shan wahala,dan mai gaskiya baida farin jini da kuma karbuwa awajen mutanen harkokinsa duba da yadda duniyar yanzu take juyawa daidai ne ayanzu basa gina arzikinsu ta hanyar haramun.

Son Gaskiyar Qasimu bakaramin tara masa dumbin makiya yayi ba.
Amma sam shikuma bai damu ba,a duk inda dukiyarsa ko kasuwanci zai yi tu’amali da sigar haramun ko cuta baya saka kansa aciki kuma yakanyi iya bakin kkrinsa wajen kaucar da abun a inda yake.

Saidai a wann karon yaƙin da makiyansa keyi akan gaskiyarsa yanason yacinye shi sabida bakaramin cutar dashi sukayi da suka hadashi da wata cuta ba
Cutar jini ce wanda haryau ba’a gane kalar maganinsa ba.

Duk zamansu acan ajikin jinyarsa matarsa take,da kyar ma suka samu wani dan sassauci sann ya matsa yace takaishi wajen mahaifyar sa innono danyana son yadan zauna Kusa da ita.

Hanklin anono bakaramin tashi yay dataga danta qasimu acikin wann yanayin ba.

Duk wani taimako datasan zata iya mishi tana kan masa amma a kullum saidai yay ta neman ta gafara yana bata hakuri akan lamarin rayuwa.

Bayan kwana biyu tsakanin taheer da mahaifyarsa komi ya dawo daidai tamkar ma basu samu wani sabani ba,aynzu lamarin mahaifinsa ne kawai yake dan damunsa wanibin harya hanashi runtsawa

Dama normally shi taheer yanada fushi da zafin kai mai yawa amma baya da girman kan saukowa ayi sulhu dashi ko yanemi gafara musammn inde hakan shine zai kawo kwanciyar hankli.

Kwana biyu wasimé saida ta sheda cewa da akwai wacce tafita son taheer a duniya,dan bakaramin nuna hakan a fili mahaifyarsa takeyi ba.

Hakan yasa tun tana shan mamakin yadda professor oyiza ta sauya mata tanajan ta ajiki hartazo ta dena mamaki.

Aganinta Prof uwace mai son duk abunda danta taheer ya nuna yanaso aransa amma kuma bata cikason taga matsayin wani agurinshi ya zamto daidai da nata ko yafiba…..
Na kudine 300#0152983148
GtB 08060712446
7/25/22, 19:19 – Kawata: SURAYYAHMS#FR46
Home coming series

Na kudine 08060712446

Cikin nutsuwa wasimé ta
Murɗa handle ɗin ƙofar ahankali snn ta turo kanta ciki bakinta ɗauke da dan ƙaramin sallama ta maida ƙofar ta rufe slowly tana tahowa idanuwanta duka na akansa.

Kwance ta hangosa ya takure jikinsa waje É—aya ayayinda hannunsa É—aya ke kan mararsa É—ayan hannun nasa kuwa yayi pillow dashi.Hakan yasa duk wani nakasshiyar nishin dayake saukewa ya gauraye ilahirin dakin.

Da mamaki take kallon yanda ya maƙale awaje guda bayan yabar bayansa wayam ba kowa ga tarin space dake gadon amma ya zaɓi da ya takure kansa waje daya.

Ajiyar zuciya ta ɗan sauƙe bayan ta matso daf saboda fahimtar da tayi cewa bacci yake kanyi,kare masa kallo ta tsayayi sai tana ganin Ayanayin yanda ya duƙunƙune waje daya hala sanyi yakeji.

Ƙarasowa wajen gadon nasa tay ta dan zauna
tare da juyowa tana kallon fusknsa da almost naked jikinshi daya bari a bude..

Murmushi tay mai sanyi tanamai kara kai sanyayyar idanunta kan fuskar sa ganin“Ko acikin bacci shi kyakkwa ne.” hakan ta zanta a azuciyarta yayinda abayyane kuwa ta sunkuyo da fuskan ta daf dana shi tare da sanya hannunta ahankali akan nasa ta zare hannunsa da ya daura akan mararsan ahankli.

Blanket din dake can gefensa ta jawo
tare da warwaresa da niyyar rufe masa jikinsa dashi.Sajen dake kwance agefen fuskarsa shiya dauke mata ido wanda yayi lufff wajen yanayi mata matukar kyau a fuskarsa, Hannun ta takai har wajen da niyar taɓawa Har ta kusa taɓawan kuma saita janye hannun nata da sauri jin yay wata malalaciyar juyi game da
SauÆ™e kanshi akan cinyarta yana dan juye juye…

Kirjinta ne ya buga rass gabanta ya shiga faduwa tanata kallon lumsashun idanunsa da suke lumshe,a hankli yake fidda numfashi wanda turirin saukar sa yake neman sauya mata yanayi.

Kallon kyakkywan fuskarsa takeyi kamar wacce take kallon wani abu akai ayayin da ya soma bude lumsashun idanunsa a hankli ahankali yana lullumshe yana budesu slowly kamar wanda yake cikin maye ko tsananin gigin bacci,wani tsiririyar nishine datake kufce masa ta hanci da bakinshi mai dauƙe da fitinanniyar sauti ma dan kara.

Daga shi sai yar gajeran wandonsa, jallabiyar sa ce abaje akasa kusa da kan gadon,daga gani kasan bai wani dade da dawowa daga masallaci ba..yanayin sa yasaka zuciyarta ya shiga wani irin hali na rudani
A bazata ta matso ta dora lallausar tafukan hannunta akan fuskarsa tana shafawa muryanta cike da tausayinsa kamar wacce zatay masa kuka,Cikin sanyin murya tace”Yaya baka da lapiya ne?

Wani Jan numfashin sa sama yay game da ƙara tamke marar sa yanamai cizar laɓɓansa cikin wani yanayi mai saka kasala
,sam bata da wayo sosai bare ta san halin da yakeciki, ganin ya tamke kan mararsa yasaka itama tay saurin kai hannunta wajen tare da tamke masa hannunsa dake kan marar.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button