FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

FITAR RANA COMPLETE HAUSA NOVEL

Wasime tana zaune wajen datayi sallahn subh ahankli tana massaging legs da lower bck dinta Ganin abun nayi ne ta hakura Dan kadan ta hau kan gadon gefe dashi ta kwanta itama ta dan runtsa har ta tashi daga baccin still Taga Yana kan barci.

Towel tajawo ta daura akan kirjinta snn ta shiga bathrum ta hada ruwa mai dumi ta shiga ciki tay lumui tsawon lkci tana tuno da kyakyawan fuskan mijinta da dukkan abubuwan dayake gaya mata masu shegen dadi.

Tana kammala wankanta ta fito jikinta na fidda wasu dadan qamshin gels da sabulan wanka masu qamshi agaban mirror ta tsaya tadau mintina biyar tana kallon kanta ganin yadda komi nata ya cike tam da nama tay bulbul hartana wani sheƙi.murmushi tay snn ta jawo stool ta zauna ta shafe jikinta da man nivea,da glowing oil data mulƙeshi akoina ta shafa honey suckle body mist, snn tayi asalin make up ta shafa powder tasaka bakin kwalli a idanunta,white cotton bombshot dan guntu ta saka ta hada da pink colour Poet top tsayinshi dede cibiyarta,yau ko dankwali bata daura ba ta kamo dan madaidaicin suman kanta ta daure su pony tail style tayi kyau sosai.time to time zata juya ta kalle sa yana barcinshi sai tayi murmushi.

Haka kawai taji arnta babu mai iya rabata dashi sai Allah dan gani take Taheer is a god sent saviour,Allah ya dauƙe iyayenta tun tana jaririya ta taso cikin maraici sam batasan da dadin iyaye ba,amma sai gashi Allah ya azurta ta da miji na gari mai mata son uwa da uba da yaya..

So na hakika, so na tsakani da Allah wanda dai tasan batada kyau ko dirin da zata hada kanta dashi,shi farine kuma kyakkwya na ajin farko gashi yanxu yay kudi wanda ace tabbas da dace yake nema dasaidai ya nemi wata fara mayya kyakkyawa mai dogon hanci yar gidan masu kudi mai dogon suma kamar na indiyawa,itadai tasan tana dan kyanta tana kuma da dogon hanci amma duk sauran bata dashi amma sai taga duk hakan baisaka shi ya canza mata ba.

Girmanta da duk wani kwalemar shirmenta yagani amma a hakan haryanzu yake sonta da dukkan zuciyarshi,ajiyan zuciya ta sauke tareda dauke idonta akanshi tanamai jin wani sabuwar sonshi na hudawa harcan cikin ruhinta.

Thinking of what to do ta yanke shawaran odering musu morning bed breakfast,wayarta ta dauka tay musu oder coffe da cinnamon pancakes,da french chips nd egg sauce sai favrite drink dinsa na mango juice,after like 20 min saigashi an kwankwasa kofa hijabinta ta saka snn taje ta karbo an jerasu akan wani tsaftcen white breakfast tray da cutlaries da wipes.

Agefe ta ajiye tunanin yadda zata fara tadashi a bacci zama tay agefenshi tana ta kallon kyakkwan fuskanshi.

Sassanyar qamshin turaren tane ya tadashi ahankli ya bude lumsashun idanunsa ya zubasu akanta yanabin jikintan da wani irin mayayyar kallo mai narkan da zuciya murmushi ta sakar masa
Danko bai furta ba xpression din fuskan sa ya riga ya sanar mata da saƙon dake cikin zuciyar sa dan kusan shagala yay yanamai kallon yadda tay kyau acikin dressing din nata da ya bayyana kankantar shekarun nata a fili..

Kanta ta sauke kasa sabida irin kallon dayake watso mata bata iyacewa komi ba,kyabe bakinsa yay ya mirgino,Miƙewa zaune yay snn ya jawo warm botle water dake kan bedside tuff ya sha kadan ya ajiye saura
,jawota yy jikinshi cikin sauke ajiyar zuciya batare da tabarshi yace uffan ba tarigashi cikin sassanyar sautin murya “tace good morning mine”dada mannota yay da jikinshi yace morning hot girl”tyi murmushi jin sunan da ya Æ™irata dashi,nan ya rangwafo da kanshi dede setin fuskarta yace” wann wankan duk ma ni? Cuty zaki kasheni fa,kinga yadda kikay kyau kuwa wow Subhanallh my baby ure so sexy nd marvelous
” sosai taji dadin kalaman sa acikin ranta ta rufe ido tana murmushi,..snn tace thnks my king is for ur eyes only,habarta ya dago bazata ya hade bakinsu waje guda yay kissing lips dinta sosai.,Da kyar ya dan ja lips dinsa waje ya zare tonque dins slowly looking at her yyai karamr cute pouts yace “wayyo ban koshi ba..
kunyar sa ne ya hana ta dagowa su hada ido ya sa hannu ya dada jawota.murza hanunta ya shiga yi cikin wani irn salo

..numfashi mai nauyi taja ta sake nishi hadi da makale wuya tayi ‘tace yaya uhm uhm break fast na jira,yaya…bai jira jin kalma na gaba ba ya sake hade bakin su waje guda

…wani irin deep kiss din yayi mata ya dago ta yace did u knw wat? Tana kallon cikin idanunshi waht? Tallafo fuskarta yay da tafin hannunshi yace “i love u”ure so different wasime”..
Everything about u is special..ur lips,ur boobs,ur p,..ya dada daura lips dinsa akan nata slightly ya goga mata da nashi lips din fervently,a rikice ta lumshe idanunta wani yanayi me dadi ke shigar ta ya dada sakankace murya yace Ur warmth ur sweetnees,ure soo juicy cant get enoug of you..i feel lucky to have u as my wife,wani malalaciyar murmushi ne ya sauka akan fuskarta ayayin da ta shafa nashi fuskn zuciyanta na bugawa da differnt mixtures of emotions,..cikin sautin murmushi tace if im giving a chance to choose i wll choose u over nd over again till eternity my lifeline, im the luckiest girl on earth to have u my one nd only husband.

acikin wata sassanyar kiss suka karashe maganan snn ta jawo abincin kan gadon suka fara ci tare as usual yana bata itama tana bashi harsaida suka cinyeshi tas.

Zaman su sukayi a site dinsu suna hirar soyayyar su mai ratsa zuciya wanda kusan kullum basa jin sungaji dashi yau basuje ko ina ba banda wajajen hutu na cikin resort din in d nite sukayi cuddling junansu sukayi bacci.

Washe gari ma haka rayuwarsu ya kasance acikin daki,Dake ma yau sunyi wayar video call da mum dinshi mai tsayi tare da wasimen agefen shi,prof take sanar dasu ai innono ta bazama kauye jiya wai ana nemanta cikin gaggawa.

Duk da dai komi lpiya amma Hanklin taheer bai kwanta ba sanin cewa mahaifiyarshi ce kawai a gidan babu kowa sai mai gadi gashi haryau basuyi employing house helps dinba ma tukuna.

He is sumhow insecure da memoryn abunda tolu da malam musa suka taɓa musu,sam sam yaki kwantar da hanklinshi.
Kwanan su hudu kullum zai kirata sau biyu sau uku dan yaji yatake wasime har mamakinsa
Takesha ganin yadda yake matukar daraja mahaifyar sa da yadda suke matukar son juna.

Hakan yasa ta dinga kawo masa shawara cikin salo akan yakamata su koma nigeria kawai tunda ma suncinye kwanakin hutunsu anan.
Baiwani ja ba suka hau shirya kayansu akan next tomorw zasu dawo in sun mata like a month a gidanta sai su koma nasu gidan daya gina ya bari ana furnishin dan bakaramin zuba kudi yay agidan ba musmmn wajen tsara wa matarshi kayayyakin na zamani da na alfarma wanda yasan zata more rayuwarta dasu ita da yayan da zasu haifa nan gaba.

Ixuwa yanzu an gama komi na gidan jira kawai ake su dawo su tare su biyunsu acan.


11:20am na safiyar asabar babban Jirgin sama ta kamfanin medview ya sauke matashiya Raziya Abu acikin farfajiyar filin airpot na kaduna KAD/DNKAD intl airport,dake cikin jahar kaduna nigeria.A sannu itama ta sauko ta bi jerin gwanayen masu saukowa daga jirgin rataye da matsakaiciyar jakar hannu ta mata.

Sanye ta ke da doguwar riga arabian, da veil dinsa mai kamar chiffon maroon colour. ta zagaye kyakwan fuskarta da veil din rigar Takalmin kafarta baki ƙirin ne mai mugun tudu mahadin jakar hannunta data ratayeshi a kafadunta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191Next page

Leave a Reply

Back to top button